Khadija 44

2.1K 100 5
                                    

Almost five days knn kullum yaya shi k zuwa ya dauko ni daga school yau ma ya ce in jira shi zai zo.

Ina zaune bayan magrib inajiran shi har akai Isha'i nai sallah bai zo bah haka na koma wajen water fountain na zauna ina duba bah koh in Kira driver yazo ne sai kuma na hango motan shi amma Wanda ya fito bah shi bane sai na dauke kai kila same car ne kawai ina faman dailing number in driver sai nai Ana sssssss sssssss daga kai nai inaga wani disrespectful person ne wai Ashe yaya ne sai kuma ya tsaya ajikin motana three quarter ya saka na sweat pants dah black byc dah p carp tashi nai ina kallon shi dariya ma ya bani but I swear he was looking dope those bow legs were sexy tho ina zuwa ya matso kusa da ni Kaman zamuyi hugging "kina kallona kika dauke dai ....kinsan yanda na gaji yau kuwa?
Sorry ay ban gane kah bane sorry ehn ßelle en
Dariya yayi kamin ya ce shiga muje

Muna shiga yayai revers sai kuma ya tsaya

Na ce "Mai ?

Kallona yayi kamin yace "zo ki tuka ay ni bah driver inki bane. Ya karasa yana fita sai da yazo side ina still kallon shi nake ya bude door in
"Tsallaka,
Takalmina na cire ya ce "ta ina zaki bi,
Ban amsa shi bah na tsallaka har na zauna mamaki ne a face inshi still
Mai ?
Hmmm kawai ya shigo
How did you pass this place
Kallon shi nai
Do you mean am tooo fat or what ?
Um um that was not what I mean kawai am surprised ne

Hmmmmm ur not fat ur just chubby
Dariya na farayi kamin na ce "don't say that again everyone knows am fat,

Hmmmm that is them ni nafi sonki ahaka ur just perfect the way you are I like ur body and everything revolving you
Yayi min peak a chicks

Shiru nai I don't dare look at him coz I know am blushing sai da muka kai gida ya ce muje

Bina ciki zakai ?

Miye in na biki ?
Yayi fitan shi ya wuce ciki Nima kashe motan nai na dau hand bag ina shiga ciki nai bbu kowa ma ban gan shi a parlor bah sai na shiga daki ina shiga wayan shi ya soma ringing da sauri ya dauka ya fita kallon shi nai
At once na soma different tunanin koh dai yayi budurwa ne? haushi naji na dau towel na maza na cire kayana na shiga toilet shower na kunna ruwan sanyi yana zubo min na soma habit ina na tsifa a toilet (I know it a bad habit but 😩) one one ne akaina so kawai sai nafara da yake guda ten ne ni nai da kaina
Kawai naji anyi hugging ina ta baya ihu nai shima da sauri ya juyani muna facing juna kalonshi nake kamin na sake sake ihu wannan karun ina rufe boobs ina kallona yake kamin yayi tsaki ya matso da ni
Mai haka ? Koh Dan bbu kowa ne? Dama haka kike ma mutane ihu in basa nana sai kace Mai kiran aljanu yaja tsaki kallon shi nake kawai ya dauki sabulu da soso zai fara min wanaka matsawa nai
Mai kuma ?
"Ni bah baby bane bah na iya da kaina, na fada cikin tsigana shaguwaba
Numfashi ya saki
"Kinga na gaji koh ki tsaya Inyi maki muyi sauri mu tafi, kallon shi nake wai ni zai ma wayo
Haka muka dingayi ya gaji yayi mukai kowa yayi nashi tare still bah shi ya Hana ya taba ni bah in nai ihu sai ya ce mistake ne.
Muka fito closet ina na shiga in saka kaya silk gown na saka violet iya knee ina na fito ina packing gashina ganni shi nai dah three quarter inshi bbu riga kasa kallonshi nai the aura was strong
"Mai kika tsaya a wajen yau naga alamar kina son inta magana koh ?
Matsowa nai na zauna a kasa ya zuba abincin a palate
A ina ka samo abinci
Daga gida nasa aka kawo Mai ?
Um um bbu
We ate in silence

THE NEXT PAGE WILL BE A LITTLE EROTIC BY 12 insha allah today

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now