Khadija 41

2.4K 159 15
                                    

Ina cikin bacci naji Ana ta shafa ni ina bude Ido mukai four eyes da yaya shima kallona yake sai ga kiran sallah nan "tashi ki ma mijinki wanka, ya fada kaman yana min rada a Kunne. Tashi nai ina Neman kayana in tashi na duba na duba ban gani bah sai chan na hango su Anyi flinging da su kawai sai nakoma kallon shi Nima kuma hakkan kallo na kawai yake yi na turo Baki ina kallon shi gah ido na ya soma ruwa kaman zanyi kuka bbu shiri ya Mika min rigan shi yana "zaki sa mutum daga kiran sallah sai yaji kukan ki, haka na saka na tashi ina Jan rigan ta baya kar yaga ass ina na maza na shiga toilet ruwa na Tara kamin nai fitsari nayi tsarki duk irin tsaftacewa sai da nai kamin na daura towel nazo na Taya shi shiga toilet yana zaune a bakin bathtub in ni kuma ina fito masa da Kayan wankan shi na zuba bobble heads a ruwan zan fita ya jawo ni jikin shi ya matse ni a tsakanin kafan shi yana kallona irin kallon da bana so "Kaman anga abinci" na rasa Mai zan ce sai na ce "ina kuwana" Chigaba da kallo na yake kamin ya ce "haka ake gaisuwa? Zunburo baki nai kamin na kalle shi da puppy eyes ina na bacci na ce "barka da asuba" shiru yayi kamin ya fara matso da bakin shi kusa da face ina yana kallon cikin ido na yana Kara kallon lips ina sai da ya matso dab kusa sosai har na lumshe ido na ina jira sai naji ya ce "this how to great ur husband" kamin yayi min light peg a lips bude ido na nai ina kallon shi na sauke ido na dariya yayi mai sauti kamin ya ce "k dai akuwai son gin dadi koh ? Turo Baki na nai Kaman Mai Jin warin wani abu nayi rolling eyes ina yanda bazai gani bah. Haka mukai wanka ya shirya na raka shi airport ya tafi .
HAKA RAYUWA TA CIGABA DA TAFIYA HAR NAYI TWO WEEKS A SCHOOL komai nayi settling a gida kullum school tunda ya ya tafi sau biyu mukai waya kuma duka baifi 20min saboda yana sauri kullum yana tare da doctor imshi kuma akuwai business da yake yi bashi da time Ama kullum amma tana waya ya Umar Inta in aka ce ba'a gani na ina waya sai in ce ay da dare muke yi kuma tunda yanzu kullum Akan waya nake sai in ce ay muna texting all the time amma Karya nake toh ya zanyi gashi har nayi one month da resuming school karatu dah test muke yi kawai shima ranan ina zaune naga text in shi wai yana da meetings so sai next month zai dawo.
Ina kuwance ina Shan (I don't know what it called ) fresh Nono ne aka zuba dabino da coconut a ciki tunani kawai nake last time da muka kuwana mu biyu akan gado daya how thing fell into places I can remember the time he told me he wants the same pleasure to be reciprocated back kawai na lumshe ido na ina kishingide a kan gado da cup a hannu na I can feel his hands on me on my boobs it soo I can't think of any word to describe the felling. Ji nai an bige ni da karfi ina dago kai naga ilham na kallo na confused "bacci kike koh cin abinci" shiru nai mata ina kallon ta Dan ta bani Haushi . Yaya wai yana ta kiran ki baya shiga next zai dawo wai .

PLS SHOW SOME LOVE IT MOTIVATES ME I LOVE YALLL

Pls am sorry nasan dis is ssoooooo small but pls kuyi hakuri test nake tayi gashi Monday zan fara exams pls am sorry THANK YOU FOR UR UNDERSTANDING.

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now