Khadija 21

1.8K 110 2
                                    

Ohk I was thinking maybe I should stop typing sai bayan sallah or in cigaba a azumin ?

Bismillah

Yau ne su yayah suka dawo amma a Abuja suka sauka washe gari sukai family walima iya wayanda suke abuja sai kaduna su kadai sukayi su ilham ma dah amra sun kira su Sunyi masu congrat ni ban ma sani bah balle In kira.

Yau Friday ina dah lecturers guda uku ne ilham biyu ammah amra bata dah lecturers mah yau amma still tah bimu school saboda after class zamu tafi cinema yau zamu kalla bumble beee dah kuma chief daddy.

Mun gama class muka je hostel in su fatima mukai wanka dama kowa dah kayan shi ya taho ilham as usual wando sky blue ta saka sannan tah Dora white kimono mai drops in sky blue akai ta daura black veil sai black shoes inta dah bag inta Mai doll color, amra kuma ta saka straight gown robber nude color ta Dora peach nude kimono itama sai nude handbag dah baby pink shoes dah Fatima $ Aisha kuma suka saka straight gown nah atampa Mai off shoulders veil insu maroon dah handbag Fatima tah sa black shoes Aisha ta saka brown takalmi and me hajiya i wore a nude multicolored umbrella gown dah veil inshi baby pink nude sai na saka nude purple veil dah black shoes.
Babes looking hot mallam masha allah duk mun hadu wallhi koh wa ya kalle mu sai ya Kara kallo ni dah amra daga janbaki sai kuwalli su kuma Sunyi make up.

Su Yaya sun iso tun kamin ayi sallah jumma'a so masallaci suka shiga sannan suka rinka zubo kaya wai kayan lafe Yaya yayi min tun daga Dubai ni ban ma sani bah and Kuma bana so Dan ni wallhi auren nan bai dauru bah kawai a rabu dah ni har yau son Faruq nake and I have hope zai dawo wata rana insha allah I am very optimistic about it.

Kaya aka rinka kallo dama su ummah ranan walima sun gani so kawai kano aka kawo suma su gani sanna In a Kano zan bar kayan toh In kuma nace a dawo min dah su gida na dah k Abuja falillahil hamd su mummy sun ce duk yanda nake so kayan daki nah ma Sunyi order inshi saboda an San ni Sarai yanzu In aka tambaye ni Mai nake so zan saka sabon Bori , mummy ma shi yasa take ta lallaba ni saboda tasan what I am going through ban gama nah break up bah anzo anyi min arrange marriage / auren dole kuma mah with someone I don't like at all someone I can not reconcile with.

Mun gama kallon bumble bee mun fito wani fine handsome nigger yaci kaftan inshi yana min sallama, guyawa nai nagan shi Dan handsome dah shi nah amsa muka gaisa dah shi su kuma amra suna chan wajen siyan ice cream dah Cotten candy amra tana zuwa ranta a bacce ta kalle shi ya ce mallam matar aure ce fah
He was horrified ya kalle ni dah alaman tambaya na ce Aa bah matan aure bace rabu dah ita iskan ci ne
Amra sake Baki tai tana kallo na taji haushi wai ita ala dole tana taya yayanta kishi

Yanda ta tsaya mana akai yasa Ina ganin ya tsargu sai cewa yayi ohk toh In bashi contact in wallhi har na fara saka number Ina kawai wani irin guiltiness ne ya kama ni kawai na bashi dayan number Ina Wanda baya shiga na kira yayi kaman yana ringing na kashe nayi masa saving nah bashi amra koh harara na kawai take yi har muka yi sallah muka koma theatre in.
Bah mu muka gama koh Mai bah sai 6 muka kai su Fatima hostel in su sannan muka koma gidah akan hanya ne naja tsaki ilham tana May gaba Dan tasan In muka fara irin wannan fadan ni dah amra duka ne kawai bama yi kallon ta nai na harare ta sannan nace toh ay sai ki daina hura hanci nan bashi number na bah koh ? Banza tai min niko dah yake na Isa sai na saka hannu na dungure ta.
Lalalala lallai nanancy kin Issa sannu aykoh ya kai min duka akan cinya nan fah muka hau zage zage da ita ilham dah driver bbu Wanda ya tanka mana Balle ya bamu hakuri haka muka kara sa veil Ina a hannu na bar takalmi dah jakan a cikin mota na fito Ina hankada amra sai dah ya bige ita koh ya dura zagi sanna ta dauki ta kalmi ya biyo ni ni dai naga mutane a parlor amma koh kallon su banyi bah na shiga daki nasaka key na shiga toilet shima na kulle sannan na kunna ruwa a bath tub Ina cire kaya na ina Dariya dah farkoh naji haushin fadan dah muka fara amma yanda ta biyo ni dah takalmi ne yayi min dadi, na dade banyi gudu bah dai wallhi.

Ashe su yah Abdul ne zaune a parlor sun ce muna Ina shine aka gaya masu muna gidah anan mah suka ci abincin dare, kuka amra ya fara saboda zuciya tasan ita na cuta amma tana shigowa ya Abdul ya tare ta ajikin shi kawai ta saki kuka ita kawai abarta sai ta dake ni sa sannan hankalin ta zai kuwanta.

Ganin kuma yah Ahmad a tsaye kawai sai wajen shi tatafi tana murmish hugging inshi tai shima yay ya "sis waya taba min k haka,


Sanin halin yayanta shima zuciya kaman nata koh ma ya fita dah kuma sanin yana sona kawai sai ce mai tai " Nancy ce kullum naiman tsokana ta take, murmushi kawai yayi.

Ilham sum sum sum ta shigo tana dannan waya wai ita bazata shigo bah sai mun gama fadan Mu ,
Ya umar ne ya ce sannu ilham saboda tsoron dah taji dai dah ta kusan sakin wayan a kasa dah ta gane sune kuma sai ihu ta fada kan ya umar dah ya Abdul tana ihu kowa Dariya ya fara yi.
Ina toilet na kuwanta a tub har wani bacci bacci nake ji naji ana ihu dah Dariya kawai na share a hankali har na gama wanka nah nayi hair routine Ina dah skin routine shima sannan na fito daki kayan bacci na na saka gown ne ya dan wuce knee Ina da kadan nai packing gashi na a sama na zura hijab Ina sai sallah Ina sallah sai na fara Jin muryan maza Han an Nai kuma ya kawo maza gidan nan karfe 10 fah yanzu na gama sallah na nayi azkar Ina dah hijab in na fito kawai naga su ya Abdul dah gudu naje nayi hugging in du tunda kan chair daya suke. Ya congratulations ya school amma bbu Wanda ya fada mana Zaku dawo koh dama surprise ne na fada Ina murmushi, labari muka rinka yi Mu duka Banda ya Ahmad dah koh noticing inshi banyi bah shi kuma so kawai yake kawai In juyo yaga face Ina dan ni kaina Ina Jin Ana kallo na
Amra zaune kusa dah shi tana nuna masa pictures in dah mukai yau dah kuma ihun dah na rinka yi da aka hau pirate ship dah ni har dah su ya umar suna ce mata waye k ihu a nan ne ma nayi noticing ya Ahmad In akallon shi na dauke ido na a gurin Ina wit not fair maisa zata na nuna masu video Ina Ina ihu gashi nasan har yanzu haushi na take ji so nasan In nakai hannu na kan wayanta toh sai ta dake ni

Har sai wajen 12:00 na dare sanna su ya Abdul suka bar gidan.
Suma fita nayi daki dan nasan In amra takama ni cin ubana zatai gashi banzci abinci bah haka na kuwanta bacci.

Love ❤️
Share
Comment ❤️

Love you all 💋
1304 words

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now