Khadeejarh ❤️❤️

بواسطة khadijamuktar55559

122K 6.3K 386

Fam,love,romance,money& possessiveness ❤️❤️ Hausa novel Hausa novel Ku biyo ni ku sha lbr ❤️❤️❤️ المزيد

Intro
Khadija 2
khadija 3
khadija 4
Khadija 5
Khadija 6
Khadija 7
Khadija 8
Khadija 9
Khadija 10
Khadija 11
Khadija 12
Khadija 13
Khadija 14
Khadija 15
Khadija 17
Khadija 18
Khadija 19
Khadija 20
Khadija 21
Khadija 22
Khadija 24
Khadija 25
Khadija 26
Khadija 27
Khadija 28
Khadija 29
Khadija 30
Khadija 31
Khadija 32
Khadija 33
Khadija 34
Khadija 35
Khadija 36
Khadija 37
Khadija 39
Khadija 40
Khadija 41
Khadija 42
Khadija 43
Khadija 44
Khadija 45
Khadija 46
Khadija 47
Khadija 48
Khadija 49
Khadija 50
Khadija 51
52

Khadija 23

2K 112 8
بواسطة khadijamuktar55559

Yau kuwanan su 8 Amma ban sake ganin yaya bah,koh MA ince na manta da shi ni.ina kuwance Yau tun safe ban koh Yi wanka Bah ina kuwance Kawai feeling lazy and stuffs watching YouTube videos sai jin Kiraan Sallah Magrib naji ban San sanda na fara dariya ma kaina bah dah Sauri na Shiga toilet domin na yi wanka.

Ahmad's pov

I have been busy Sosai tunda Nazo Kaka ina ta taya shi wasu office work in shi kunsan ni ne left hand side in shi so kullum Muna tare in ya tambaye ni bazan gano Matar bah sai in ce masa ai tun daxu muke chart sometimes sai ya dame ni wai Zai gani niko sai in fara "Mai Kuma zaka gani?

Soyayyar Zan gani,

aykoh kana ruwa ina fada maka

Haba Dan nan tun kamin ka fara na fara Kuma har Yau ina Yi toh sai Mai in naga naku

Toh namu sirrin ma aurata ne baa gani toh

Haka har sometime sai in ce masa magananr auratayya muke koh in ce Zan tafi abuna dan ma yaga ina taya shi ayki ne.

Call in felisha ne yake ta shigowa ina Kallo dah na gaji tashi nai na Saka flight mode bata da hankali.
Felisha was one of does rich men daughters dah muke Haduwa a club dah su most of the time if by mistake na sha na Dan buge toh she would always take me home and most a times try to have sex with me but luckily I am not that type har Kudi tai offering ina koh ay mana aure na koh one month ne ita tai she is hungry horny for me Amma naki last week ta Kira ni wai ta dawo daga school please wani club zamu tafi na gaya mata sound and clear nayi aure and na daina saboda dama in nasha toh raina ne ya baci koh Kuma Kawai naje club in Saboda bana son a dame ni koh am horny Saboda ni mutum NE MA buka Ci sosai sai in take ni bacci ma nake Kawai especially in school ya bige ni ya bige ni toh fah Kawai club nake Zuwa.

Wanka Nai na saka sky blue bowel har ana ganin vest ina na saka hula da sai marching sannan na saka agogo na dah azurfa a Hannu Turare kam na sha shi har na gaji haka na fito na phones ina a Hannu dah car key Muka hadu dah Kaka ya Kalle ni ya Kuma Kallo sannan ya ce alhaji ina Zuwa haka da yamma, kallon shi Kawai Nai na dauke Kai na har Muka Shiga masallaci wai na raina shi Yana magana ina tafiya still na Bashi silent treatment abuna.

Mota na Shiga na tafi Gidan su Amra a parlor na Gan Ilham dah Amra daya na Sallah daya na kallo Gaida ni Amra tai ita ma Hannu na daga Mata Nai Cikin Gidan Dakin Nanancy na Shiga tana gaban mirro tana blow drying Kanta daga gani Yanzu ta fito daga wanka Dan towel ne a Jikin ta white ta Gama tai what I don't know kamin tai packing dai, Dakin wajen dresser inta ne Kawai akuwai light shima white and ash so Dakin was dark or dam koh toh Ko ina an giyara Kan shin turaren Mata Kawai nake ji sai background song naji yana tashi. Har ta Gama saka undies inta a dresser inta kamin ta fito tana juyawa tana bin Wakan,takawa Nai dai dai I da take tana juyawa sai jinta Nai Ajiki na ihu Zatai nasa hannu na kulle Mata Baki ganin Kuma nine sai ta hau kokarin fita daga riko na a han Kali na ce Mata chill rawa zamuyi tare da Zagara Hannuna a waist inta Hannun ta na Kan chest ina a hankali muke rawan.
Chan kasan makushi na na ce Mata "saka kaya zamu fita,
Kanta a kasa ta juya ta Shiga closet inta.
Kan gado na koma na Zauna ina danna waya na har ta fito.

Nanacy pov

Gabana Bai daina faduwa bah har na Shiga closet ina dan saka kaya Anya Kuwa yaya na Cikin hankalin shi Kuwa? Tsoro ya hana ni cire towel kamin in saka kaya wani lace na dauko pink and sky blue Riga dah skirt ne skirt in mai tail sannan Nai Dauriin Zara Buhari kuwalli Kawai na saka sai light red janbaki sai veil ina, na fito harda handbag ina black sai takalmi baby pink a Hannu na fito ina sakawa,tun da na fito naji ana kallo na Amma ban dago ba Saboda kunya.ina dagowa Nagan shi a tsayeyna duba wayan shi ni koh kallon shi nake ina Jira ya ce Mu tafi.

Wucewa yayi Kawai Nabi Bayan shi Muna fitowa su Kuma su Amra Suna cin Abinci ya fita ni Kuma na wuce gun su " babes Zan fita, Ilham dariya ta fara wai toh a Kuwashi gara da kiyau sai da safe Knn.
Dakuwa Nai Mata, ita koh Amra hararata Kawai take Nima na maida Mata ta ce "munafurci Kawai Wallhi in na Kara jin kin ce Baki son yaya sai na taka Maki wuya gah Abbu kirikiri Amma sai munafurci.
Nima Hararn Nai Mata kamin "nice bana son shi ay so Bah dole bane mechewwww Nai fita na.
A mota na same shi yana waya na bude na Shiga, tafiya Kawai muke Yi gashi garin Kano yayi duhu streetlight ne Kawai k Yi Shima ya gama wayan shiru Kake ji Kuma haka Kawai na kasa daukan waya na inyi using gashi kam shin turaren shi ya ishe ni gah Kuma Sanyin AC da k tashi.
Tari na fara Yi Saboda na fara choking ina Hawaye kallo na Yai Alamar Lafiya sai Kuma naga yayi packing yayi saukin sauke windows yana kashe AC sannu yake min yasa Hannu baya ya dauko ruwa ya bani nasha still yana sannu.
Kallon shi Nai idon shi cike dah tausayi ya ce "sorry na manta ne,

Ay turaren Kah ne, na Kuma choking.

Ya ce "ina Inhaler inki,

Kai na juya mashi Alamar banda.

Ban gane Baki dah shi bah, a hankali yake driving har muka Kai wani pharmacy ya tsaya ya Amsa min magani sannan yayi Sallah muka tafi.

Wani wajen cin Abinci ne tsabagen wajen ya tafi da imani na koh Sunan ban duba Bah masu Kudi NE Kawai agurin muka Shigo sugar daddy's innan Suna ta Kallon Mu Kawai sai ji Nai yaya ya riko min Hannu ya kaini muka Zauna ni kaina dah na Kalle Mu a mirror in Jikin walls in sai da naji mun burge munyi kiyau har da na sayarwa Kallon Mu Kawai ake tayi, Abinci waiter in ta kawo Kaman dama an Riga dah anyi komai. Magani na ya bani nasha sannan muka Ci dessert (Yau ni Nanacy on a date in cin ice cream cake ina ina rawa ni Kadai abuna) fitsari Kawai nake ji har muka gama cin Abinci yana danna wayan shi sai Kuma ya dago yana kallo na.
" Lafiya, Kallon shi Nai a marairai ce na ce "fitsari, tsaki yayi sanna ya ce "ki wuce toilet,

Ajiye phone ina nai dah pose Ina na tafi toilet,

Haka after nyt date inmu ya maida ni gida koh dah muka isa bacci nake Yi haka yayi parking yana ta kallo na he finds joy when looking at me yaga fah Bah tashi Zanyi Bah shine ya dauko ni bridal style ya kaini har Daki sannan ya duka ya saka min wani ring dah wrist band sannan ya tashi ya fita.

Vote
Comment
Share

Sorry my phone lost shi yasa Kuka jini shiru. Thanks for ur understanding

واصل القراءة

ستعجبك أيضاً

1K 280 31
Being a very intelligent and responsible teenager, Ameenah Zayn is at the point in her life where she faces constant barriers in her path of finding...
10.7M 248K 60
𝐅𝐫𝐨𝐦 𝐄𝐧𝐞𝐦𝐢𝐞𝐬 𝐭𝐨 𝐋𝐨𝐯𝐞𝐫𝐬 Enzo Mariano is known for being nothing but ruthless. He is feared by all in the Italian mafia. He kills on...
3.7M 158K 62
The story of Abeer Singh Rathore and Chandni Sharma continue.............. when Destiny bond two strangers in holy bond accidentally ❣️ Cover credit...
912K 82.5K 38
✫ 𝐁𝐨𝐨𝐤 𝐎𝐧𝐞 𝐈𝐧 𝐑𝐚𝐭𝐡𝐨𝐫𝐞 𝐆𝐞𝐧'𝐬 𝐋𝐨𝐯𝐞 𝐒𝐚𝐠𝐚 𝐒𝐞𝐫𝐢𝐞𝐬 ⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎ She is shy He is outspoken She is clumsy He is graceful...