Khadeejarh ❤️❤️

By khadijamuktar55559

122K 6.4K 386

Fam,love,romance,money& possessiveness ❤️❤️ Hausa novel Hausa novel Ku biyo ni ku sha lbr ❤️❤️❤️ More

Intro
Khadija 2
khadija 3
khadija 4
Khadija 5
Khadija 6
Khadija 7
Khadija 8
Khadija 9
Khadija 10
Khadija 11
Khadija 12
Khadija 13
Khadija 14
Khadija 15
Khadija 18
Khadija 19
Khadija 20
Khadija 21
Khadija 22
Khadija 23
Khadija 24
Khadija 25
Khadija 26
Khadija 27
Khadija 28
Khadija 29
Khadija 30
Khadija 31
Khadija 32
Khadija 33
Khadija 34
Khadija 35
Khadija 36
Khadija 37
Khadija 39
Khadija 40
Khadija 41
Khadija 42
Khadija 43
Khadija 44
Khadija 45
Khadija 46
Khadija 47
Khadija 48
Khadija 49
Khadija 50
Khadija 51
52

Khadija 17

1.6K 121 3
By khadijamuktar55559

Ahmad's pov

Tunda na dawo garin nan kaman Ana kara min sonta araina kawai ji nake In har ta aure wani bah ni bah zan iya mutuwa wallhi I cant wait in koma na dauki alkawarin insha allah I will tell her what I feel about her insha allah, ranan dah amara tayi waya dah Abdul naji tana cewa suna abuja Ana mid term break I just miss my angel I can't help it yanzu har gym nake zuwa dah kawai morning runs ne amma yanzu dole na rinka hada wa dah gym saboda in danyi diverting attention Ina tunanin dah nake nata yayi yawa first week in dah nadawo I could not concentrate a school gabaki daya gah In har na kuwanta toh sai nayi wanka dama da Ina yi amma yanzu abun yayai yawa kuma and I am not liking it bana so in kuma ciwo kaman dah da Ina sec school Ina akan ciwon ciki kaman zan mutu.

Khadeejarh's pov
Yau three days knn dah muka taho abuja hutun midterm break gobe za'a zo gaisuwan ya hafsat amma abbah yace baya so bikin ya wuce nan dah wata shida koh biyar su mummy mah har sun tafi Italy sayo kaya daga nan zasu tafi China sai su tsaya a Dubai amma kaman sai bayan an kawo kaya.
Yau an kawo kaya an saka ranan biki , mu dai mun koma school haka rayuwa ta cigaba dah tafiya ni department Ina mata hudu ne sai sauran maza ne mun kai Ina ganin wajen hundred and .. su amra kuma yawanci mata ne sauran maza ne ita ma ilham maza sunfi yawa amma ita akuwai Friend's inta a class in wayanda mukai sec school dah su.
Har munyi Hutu mun koma abj nan kuma muka fara business amma da yake bah zama zamuyi bah so kawai duk inda ake wani event haka sai Mu samu stand koh kuma Mu dah kan Mu Mu hada fun fair mun kuma samu kudi alhmdulillah.

Sharp sharp

We kept on going nrml routine kawai school Gida weekends yawo sai waya da yan Gida sai kuma muna Dan taba business in mu bbu laifi yanzu dai exams muke nah second semester gobe zamu gama insha allah.


Yanzu mun koma gidan kaka da zama saboda gobe family zasu fara zuwa saboda jibi za'a fara biki and her best friends are still not back na gama waya dah Faruq knn Ina kuwance Ina tunanin aya akuwai macen da ta kaini Sa'a kuwa Faruq In kiyau ne ba'a ma magana wallhi In kudi ne sha ina ganin family in mu sun Dan fi nasu amma su gaskiya yan karya ne bbu laifi Dan akuwai su dah iya kashe kudi last month was my birthday banyi niyan komai bah so dan dole su amra dah wasu friends namu na school zulaihat dah Fatima dah yake suma best friends ne and there Are both funny suka ce dole sai munje cinema wai haka shima Faruq tun daga yola ya taho har Kano ya kawo min ring ne na diamond sai Dan kunne dah hand chain wallhi masu kiyau Kuma real ones wallhi I was happy ina ta tsalle har Ina hugging inshi I was sooo happy
BABBA BURA UBA
sauri na firgita na tashi Ina wannna wani irin bAkin tarbiya ne haka su umma suka fito suna lafiya naga amra ilham ta Dora hannu akia amra kuma was still looking at her phone in shock.
Ahankali ta guyo min da wayan na kalla sannan na kalli phone sannan na kalle tah na ce mai wannan In kar ban wayan nai 👁👁 na ce Faruq aa bah Faruq Ina bane wannan aa nai maza na dauki waya na kira Faruq yana dagawa ya ce yes babe amra ta karbi wayan yasa hands free na ce Faruq da gaske ne kai ne koh bro..... k ni ne nayi zata ma tun week in dah akai bikin Zaki gani amma da yake k banza ce ay baki gani bah kin zata zan tsaya jiran sokuwa irin ki ne akan mai dama tun kamin in San ki ina da mata kuma k kika ce ... zubewa nai a sume 😭😭😭😭😭 magana ya dinga Gayawa su amra dah suka nuna masa suna Jin sa harda mai ma zai da wannan katuwan Dalla Ana yan mata sirara dama niya yayi ya kuwana da ni amma da yake ni gudadanci ya toshe min brain sai ban bashi hadin kai bah harda amma yana sona sanna In zan iya Zan iya cigaba da soyayar da shi kamin In samu wani Dan ni bAkin jinin maza gare ni shi yasa ban taba umma ce ta amsa wayan ta ce allah ya Isa kuma Je zaka gani insha allah ta kashe wayanan.


Don't forget to vote 🗳
Like
And comment pls pls comment

Continue Reading

You'll Also Like

258K 15.1K 38
A violent love story, Hustle in love is a big crime, trick love or I will die for your love, For you i have lived, with stitched lips, by drinking ev...
40.7K 318 14
This is most likely the final sequel to my other 2 Stories, Chase decides to propose to Skye, but something will happen. What? find out in this story.
23.3K 2.4K 43
As the end came out beautifully, My start was beautiful, Indeed my name AMAANI is a whole meaning My life,experience,love for a Diary is now shared w...
1.2M 108K 41
✫ 𝐁𝐨𝐨𝐤 𝐎𝐧𝐞 𝐈𝐧 𝐑𝐚𝐭𝐡𝐨𝐫𝐞 𝐆𝐞𝐧'𝐬 𝐋𝐨𝐯𝐞 𝐒𝐚𝐠𝐚 𝐒𝐞𝐫𝐢𝐞𝐬 ⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎⁎ She is shy He is outspoken She is clumsy He is graceful...