Khadeejarh ❤️❤️

By khadijamuktar55559

122K 6.4K 386

Fam,love,romance,money& possessiveness ❤️❤️ Hausa novel Hausa novel Ku biyo ni ku sha lbr ❤️❤️❤️ More

Intro
Khadija 2
khadija 4
Khadija 5
Khadija 6
Khadija 7
Khadija 8
Khadija 9
Khadija 10
Khadija 11
Khadija 12
Khadija 13
Khadija 14
Khadija 15
Khadija 17
Khadija 18
Khadija 19
Khadija 20
Khadija 21
Khadija 22
Khadija 23
Khadija 24
Khadija 25
Khadija 26
Khadija 27
Khadija 28
Khadija 29
Khadija 30
Khadija 31
Khadija 32
Khadija 33
Khadija 34
Khadija 35
Khadija 36
Khadija 37
Khadija 39
Khadija 40
Khadija 41
Khadija 42
Khadija 43
Khadija 44
Khadija 45
Khadija 46
Khadija 47
Khadija 48
Khadija 49
Khadija 50
Khadija 51
52

khadija 3

3.1K 136 4
By khadijamuktar55559

Watan mu daya a yola zamu koma abj sannan nu tafi kano.
Mu hudu kowa ya saka black abaya munyi rolling lala kadai ce Mai rike dah backpack mu kuma side bags muka saka kowa da box in shi ahannu nawa peach na lala mint green na amra purple dai ilham white munyi kiyau masha allah sai kace Arabs 😜

Lala: k nanancy ji wani hot guy a Chan gurin Dan allah
Nana: juya nai ina Dariya kawai muka hada ido da shi , da sauri na waske
Kinga yanzu kin sa ya kama ni wallhi sai ya xata ya burge ni ne 😝 wallhi he is handsome dama ya ce yan so na
Amra: waka Baki gah na fi kama na kallarsa bah
Dariya muka saka dukan mu sai
Ilham: Baku ga legs in shi bah duk paso wallhi ni bai ma yi min kiyau bah wallhi
Ay k kika sani you dama you like fararen maza ay kiga handsome nigger ki wani ce bai dah kiyau haka muka dinga lbr har Ana comparing boyfriend insu nikam if not Dariya bbu abunda nake yi Dan bah saurayin gare ni bah so I was just laughing nikam . Chan suma cikin lbr na ce masu wai ku tsaya fah I swear I don fall for this guy gashi tun dazu shima kallo na yake yi . Amra ta ce bari in Kira ya Ahmad in fada masa labarin maza kuke yi
Atare kowa ya fashe dah Dariya 😂😂😂😂toh bah sai ki kira bah wallhi sai in ce masa k kika je gurin su kina taya kanki cewar "ilham "
Ni kuma na ce bah sai in ce masa na girma bane 😂😂😂😂
Ay ni dadi na dah k nana bAkin tsiya kowa taka masa kk yi amma kin fi kowa tsoron Yayah wallhi
Wallhi bah tsoro bane kawai dai bana so ace na raina sa ne wallhi toh
Ay gani nake koh an ce Inyi wa yayah rashin kunya ba zanyi bah Dan tsaf zai karya mutum ya bar shi agurin .
Aka fara shiga jirgi nazo zan zauna Mai zan gani Ashe gani gah mai kiyau akusa dah ni na zauna I was feeling uncomfortable gashi su kum duk suna gaba na bbu ma yanda zan gansu inalillahi kawai nake Dan gani nake kamar kallona kawai yake duk na sha ruwan jiki na ni dama bana barka da maza sai cousins ina suma bah kullum bah sanna bbu wanna zama kusa koh wani abu dai kaman haka so I was feeling at ease after plane in mu yayi taking off naji anyi giyarn murya ya juya na dan kalle shi masha allh allah na hallita na ce na'am
Hi my name is Faruq k fah
Sai da na hadiye miyau da kiyau sannan na ce "nana Khadija , nice to meet you ,
Are you from Abuja ne or Zaki je hutu ne , na ce "no I residence there and also school there , owww wow Nima haka amma ni na gama university Ina so ayki zan fara k fah , ni I am just in jss 3 na fada Ina smiling . Labari muka koma yi Ina bashi nawa shima yana bani bashi he is sooo sweet and nice and I felt comfort around him kama in lbr dah su ya Karami haka naji har muka sauka dazu mu tafi ne ya karbi number Ina sanna ya wuce . Koh dah muka koma Gida su ya Abdul dah ya hafsat sun wuce school a Dubai karatu .






After four good years .

Ina kuwan ce a daki Ina waya dah Faruq lala am na waya dah Abbas saurayin tah.
Na dage sai shaguwaba nake zuba masa akan ni bana so ya tafi Cairo yin masters nashi saboda banso yayi nisa dah ni . Baby hakuri Zaki yi Dani kinji pls ki daina haka duk sai inji jiki na ya mutu pls kinji , nai shiru Ina gunguni ya ce pls talk to me
Toh sai ka dawo allah ya bada Sa'a
Baby yanda kk yi min magana I feel like it not from the heart , ni I mean it wallhi
I don't believe you
Wallhi dah gaske nake
Toh smile mugani
Nayi , wallhi bakiyi bah
Or do you want ur prince to start crying ne
Hhhhhh chab wayaga audu na kuka hhhhhhhh
Au ni ne ma Audun knn toh yayi baby ko Mai Zaki ce am alright with it 😊 , toh kayi hakuri kaji , na marairaice masa
Bbu komai baby
Toh yanzu in ka tafi sai when zaka dawo ?
Hmmm in 8month time
Kai princess na fayi grads Ina knn chab
Kinga sai muyi aure ay kawai koh
Hhhhhhh aure
Yayi serious ya ce baby bazaki aure ni bane ?
Zan aure ka mana kaima kasan i love you sooo so much ay kaima ka sani with out you I don't think I can live again
Numfashi yaja sosai sanna ya ce amma baby in kin yarda if na dawo in turu su ummah koh
I would like so but it too early seniors ina ma basuyi aure bah balle ni no amma kaga in na kai 200lvl by then nasan zasu bari koh
Baby amma kin San four years knn mukai tare
Yes na sani
Toh pls ki rike min amanan kanki pls pls kar ki guje ni kinji
Bla vla Bala haka muka dinga soyewa ni dah prince Ina har sai wajen one na dare sannan muka gama yin waya kowa ya kuwanta

Continue Reading

You'll Also Like

10.7M 249K 60
𝐅𝐫𝐨𝐦 𝐄𝐧𝐞𝐦𝐢𝐞𝐬 𝐭𝐨 𝐋𝐨𝐯𝐞𝐫𝐬 Enzo Mariano is known for being nothing but ruthless. He is feared by all in the Italian mafia. He kills on...
576K 31K 19
𝐒𝐡𝐢𝐯𝐚𝐧𝐲𝐚 𝐑𝐚𝐣𝐩𝐮𝐭 𝐱 𝐑𝐮𝐝𝐫𝐚𝐤𝐬𝐡 𝐑𝐚𝐣𝐩𝐮𝐭 ~By 𝐊𝐚𝐣𝐮ꨄ︎...
2.1M 127K 44
"You all must have heard that a ray of light is definitely visible in the darkness which takes us towards light. But what if instead of light the dev...
706K 58.7K 33
"Excuse me!! How dare you to talk to me like this?? Do you know who I am?" He roared at Vanika in loud voice pointing his index finger towards her. "...