MEE'AD

By Hauwancyy44

4.2K 105 33

Love storyπŸ’• heart touching πŸ€”πŸ˜ follow me an read more...😊😊😊 Taku har kullum Hauwa Ibraheem Misau pls fa... More

chapter 1
Chapter 2
chapter 3
chapter 4
Chapter 5
Chapter 6
Chapter 7
Chapter 8
Chapter 9
Chapter 10
Chapter 11
Chapter 12
Chapter 13
Chapter 14
Chapter 15
Chapter 16
Chapter 17
Chapter 18
Chapter 19
Chapter 20
Chapter 21
Chapter 22
Chapter 23
Chapter 24
Chapter 25
Chapter 26
Chapter 27
Chapter 29
Chapter 30
Chapter 31
Chapter 32
Chapter 33
Chapter 34
Chapter 35

Chapter 28

65 3 0
By Hauwancyy44


💫💫💫💫
          _*MEE'AD*_
                   💫💫💫💫
            
               

    

                 ***CONTINUE***



*PERFECT WRITERS' ASSOCIATION*🌞

( WE AIN'T PERFECT BUT WE'RE ALWAYS, TRYING OUR BEST TO MOTIVATE AND ENTERTAIN OUR READERS 💪)

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

P.W.A✍️

*THE BOOK IS WRITTEN*

*BY*

*_HAUWA IBRAHIM MISAU_*

Follow me on wattpad
👇👇👇
@hauwancyy44

Facebook page

👇🏻👇🏻👇🏻

Hauwa Misau Hausa Novels.


        JINJINA & SADAUKARWA

Na jinjina na kuma sadaukar da wannan littafin na gareki babbar aunty SAFNA ALIYU JAWABI Allah ya kara daukaka, basira da kuma fasaha ya kuma kareki da sharrin dukkan mai sharri. Ameeen .
 

√√√√√ MEE'AD fan's kuyi hakuri da rashin post akan time, sbd wasu dalilai. √√√√√√

         
     
**** Pls don't forget to vote, share & comments 👌 love u fan's 💯%. 

🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️🗣️
Ina kuke masu son DATA ? ku taho da hazanri ku saya dan kuma nazo muku da Data a sassaukan rahusa idan kuna bukata

    📶 *MTN*📶

*500MB* 👉🏽 *#150*
*1GB*      👉🏽 *#300*
*2GB*       👉🏽 *#600*
*3GB*        👉🏽 *#900*
*4GB*       👉🏻*#1200*

Mai bukata ya tura ta wannan account number
👇🏻👇🏻👇🏻

3142669195 Hauwa Ibrahim First Bank .

Idan ka tura saika tuntubeni ta wannan number
👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
09039285813.

Ga masu buƙata akwai Glo da Airtel da kuma 9mobile.

Masu bukatan data maza kuzo ga dama tazo muku har gida.

🎃🎃🎃

Thank you for contacting Hauwa Misau! BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE.
    
I am selling MTN data with cheap price.

MTN DATA PACKAGE 
500mb ~ *#150*
1GB ~ *#300*
2GB ~ *#600*
3GB ~ *#900*
4GB ~ *#1200*             

Dial *146*4# Check data balance VALIDITY 1 MONTH.   

Airtel, 9mobile, Glo also available.

You Can Pay Through Bank Transfer Or Cash
3142669195
Hauwa Ibrahim First Bank.

Call or chat for more information ; 09039285813.

51 ~ 52

Gyara tsayuwa Amal tayi zuciyarta faal haushi, wayar tane tayi ruri a hanzarce ta ɗauka hy ƙawata daga ɗaya bangare akace ya kun gamane ? Hmm ƙawata kenan wani gamawa ya saura mana bayan yayi shigewarsa cikin moto ya sakar ma kansa Ac ni kuma ya barni tsaye ina fama da rana," Laila ta kyalkyale da dariya a haba ƙawata bangane ya barki tsayeba! ɗan jirani barina kirashi, tsaki tayi mtswww! Kafin ta kashe wayar.

Bayan mintuna biyar dayin wayarsu taga Areef ya buɗe moton yana cewa sorry ƙawarmu baccine yaɗan ɗaukeni, kishigo mana.

Fita yayi daga 'bangaren da yake ya buɗe mata ƙofa ɗayan yace shigo mana, ta sauƙe sassanyar ajiyar zuciya kafin ta shiga zama tayi kafin ya rufe sa'annan ya dawo gefensa ya zauna.

Shirune ya biyo bayan zaman da sukayi kafin Areef ya nisa cikin nitsuwa ya fara yi mata bayanin yadda yakeson bikin ya kasance domin shine mai ɗaukan duk wani nauyi hidiman da za'ayi.

Fira sukasha sosai hadda kyalkyala dariya, cikin ƙanƙanin lokaci Amal da Areef sukayi sabon dasu kansu abin yayi matuƙar basu mamaki.

Areef ya kalli fuskarta ƙawarmu when zaki koma gida ? Shiru tayi kafin tace yanzuma haka a gajiye nake, ok idan kin shirya mu tafi kawai" Tafiya kuma ? Ban isa nabar gidan nan ba tare dana sanarma ƙawata ba let me call her kaga saina sanar da ita ko ? Gyaɗa kai kawai yayi sannan ya ƙura mata ido.

Bugu ɗaya ta ɗaga wayar hi ƙawata we ar finish now but i want go home kinga lokaci yaja sosai, amma idan na koma gida zamuyi waya, nan sukayi sallama. Kashe wayar tayi sannan ta ɗago ido fuskarta ɗauke da murmushi  idanka shirya muje ka ajiyeni ko ? Yauwa beb kinga idan na ajiyeki daga nan sainayi kwalli da house ɗinku gobe na dawo fira domin naji daɗin haɗuwa dake sosai.

Hmmm! Nidai nace muje ko ta ƙarasa faɗin maganar idonta cikin nasa," Wash beb karki sanya mini headache now muje ko, key yayi a moton cike da ƙwarewa.

A can falo kuma Laila ce ta dawo da dubanta kan Farouq, Yaya kasan miya faru kuwa ? Girgiza kai yayi yana mai nuna 'alamar bai sani ba hmm! Ko kasan da cewa Areef ne zai mayar da Amal gida ? Wow Amma naji daɗin hakan sosai Allah ya daidaita tsakaninsu dama Mom tana son yayi aure kinsan ya girme mini, zare ido tayi ya girme maka ta ina kuma ? Nana sukaci gaba da fira irin tasu ta masoya.

%%%%%%

Mee'ad! Mee'ad!! Mee'ad!!! Kinata inane kizo Hajiya na kira yar aikine take faɗin hakan, Gyaɗa kai Mee'ad ɗin tayi kice ganinan zuwa, juyawa tayi tana murmushi.

A hanzarce Mee'ad ɗin ta rufa mata baya Hajiya Hindu ta tarar a falo zaune bisa kujera fira suke da wasu yan mata guda biyu.

"Da sallama ta shiga falon gefen Hajiya Hindu ta zauna, Hajiya kince ayi kirana gyara zama tayi eh ninace ayi kiranki kinga waɗannan yan mata tayi nuni da yan matan dake zaune a gefenta sune waɗanda nace miki zasuzo suyi hidiman biki ana sunan waccar Ummi wannan kuma Fa'iza zaku zauna tare dasu saboda suma yan gidane ki shiga cikinsu ki sake ayi komai dake kinji ɗiyar arziki," Murmushi Mee'ad tayi insha Allahu zamu zauna lafiya dasu Hajiyata, ta dafa kafaɗarta Allah yayi miki Albarka ki kula sosai kinji, Gyaɗa kai tayi tana murmushi.

Ummi muje kuga cikin gidan namu, wacce aka kira da Ummi ce ta fara miƙewa fuskarta ɗauke da fara'a laaah karki wani damu sister muma nan gidan mune domin kuma Hajiya Uwace kuma Kakace  a garemu baki ɗaya, kinga fa'iza tashi muje mu ajiye wannan jakar mu koma saboda su Aliya suna jiranmu a gida, ta dafa kafaɗar Mee'ad tace bakijiba 6ter dake za'ayi komai da komai dan haka ki saki jikinki, Mee'ad murmushi kawai tayi kafin suka nufi cikin gida.

Binsu da kallo Hajiya Hindu tayi tana murmushin jin daɗin ganin Jikartata cikin farin ciki.  wannan kenan

A can gidansu Mee'ad kuma tin lokacin da Amal ta fita Majeed ya nufi sashensa bai ƙara fitowa waje ba sai lokacin sallah abincima baba mai gadine ya kawo masa.

Hajiya Fatima da Hajiya Suwaiba kuma ba tare sukayi break ba ko wacce a part dinta tayi break sakamakon hayaniyar data shiga tsakaninsu.

Amal tin lokacin da suka fito daga gidansu Laila, Areef ya dubeta yammata ina muka nufa, ta ɗayi farrr da ido kafin tace Nasarawa Gra sultan road,  Yace ok kina kusa da gidan Uncle ɗina," murmushi tayi miye sunansa Yace Alhaji Badamasi Na'iya, Na ganeshi Dad ɗinsu Alisha da Sawwama, yeah shidai kice kinsan Uncle ɗina, eh na sanshi sosai ma saboda Basma yayar Sawwama ƙawatace, ok yayi kyau.

Gudu sukeyi sosai har suka iso bakin get ɗin gidansu Amal horn yayi, cike da hanzari Baba mai gadi yazo ya buɗe risinawa yayi ya kwashi gaisuwa sai fadanci yake bugawa, Areef yasa hannu a aljihunsa ya ciro  yan dubu ~ dubu shi kansa baisan yawan kuɗin ba ya miƙa ma baba kafin suka wuce cikin gidan.

Parking yayi a harabar gidan kafin ya ƙura ma Amal ido yauwa ƙawarmu nace ba ko zaki bani number wayarki mun ƙarasa tattaunawa ta nan, Murmushi tayi sannan ta miƙa masa phone ɗinta kar'ba yayi ya sanya mata number shi ya miƙa mata wayar godiya mara iyaka gareki ƙawarmu, ban taba tinanin samun irin wannan kulawan daga garekiba Allah yasa haɗuwar mu ya zama alkairi, cike da zumuɗi ta amsa da Ameeen.

Fira sukaci gaba dayi nan Amal take tambayarsa miyasa taji hausa a bakinsa sosai kamar ba'a waje yayi rayuwa ba, murmushi yayi kafin yace nifaah haifaffen garin kano ne kuma ina matuƙar kishin yarena Hausa saboda babu yaren da nafijin daɗinsa 'a duniya kamar Hausa shiyasa na zauna na zama cikakken maijin yaren. Tace sannu da aiki time ɗina ya fara zan shiga gida, ok idan kin shiga ki miƙamin gaisuwa wajen Mom kafin nazo da kaina, Ba matsala saƙonka ya samu kar'buwa kuma ina baka tabbacin zai isa wajenda kake buƙata.

Kinga basai kin buɗe ƙofar ba barinazo na buɗe miki fita yayi ya buɗe mata ƙofar moton fitowa tayi tana ƙyalƙyala dariya.

Fitowarta yayi dai ~ dai da buɗe ƙofar da Majeed yayi ai kuma idonsa yayi arba da Amal ta fito daga motar sai kyalkyala dariya sukeyi yawun baƙin ciki ya haɗiya kafin ya nufi kofar dazai sadashi da cikin gida.

Juyowan da zatayi tayi arba da Majeed tsaye bakin ƙofa harara ya kwaɗa mata kafin ya shige cikin gida 'a tsorace ta juyo ta dubi Areef tace sai anjima da gudu ta ruga tayi cikin gida yayinda Areeef ya rufa mata baya.....




















pls

Follow

Share

Vote

Comment

Fisabilillah 🙏🙏🙏.

Continue Reading

You'll Also Like

6.2M 201K 31
After she tragically loses her mother, Cassie turns to street fighting-but she soon learns that the biggest fights happen outside the ring. ...