Chapter 032: 💞 Choosing a name💞

675 73 2
                                    

💝Ni Nuwaylah💝💝
                   ☆☆na☆☆
  👑👑Bilqeessah Alpher 👑👑
   📚📚Marubuciyar 📚📚
   🖤🖤🖤BAKAR ZARGI🖤🖤🖤

✍Alpher's pen*
Bismillahir Rahmanirr Raheem

ASK na fitowa daga office din daddy yayi sujjada a gun yana mai mika godiya ga Allah (SWT) da Ya saukaka masa komai. Daga gun ya wuce sashen su Nuwaylah, daidai da fitowar Yasmeen daga dakinta tayi murmushi tace
"Bro wurina kazo?"
Ya jawota jikinsa ya ɗan ja dogon hancinta yace
"Not really, I'm here to see Nuwaylah. Tana ciki?"
"Bari na duba"
Ta leka dakinta amma bata nan, ya juya zai tafi kenan sai gata dawowa, kamshin turarransa ne ya shaida mata cewa yana gun. Kallo daya ya mata ya gane tayi kuka.
Dakinta ta shige straight, Yasmeen ya kalla yagan tana kallansa ya mata murmushi yabi bayan Nuwaylah. Yasmeen kam tunda tasan abinda ke faruwa ta wuce inda zata.
Kofan na gama rufewa gam, wajenta yayi ya jawota jikinsa yana spinning da ita, sai da yayi mai isarsa sannan suka zube gan gado, yana maida numfashi daya bayan daya.
Ya mike zaune ya zaunar da ita yana shafa pretty face nata yace
"Inn Sha Allah nan da few months zaki zama matata, burina ya kusan cika. I never expected it to be this easy but Alhamdulillah Allah has taken ultimate control of it. Abinda Ya rage yanzu shine Allah Ya saukeki lafiya, a daura mana aure."
Murmushi kawai tayi ta kwantar da kanta kan kirjinshi. Dududu 5 mins yayi a dakin ya fito,  dakin mummy ya wuce don mata sallama, suka dan taba hira daga nan ya wuce tasa gidan.
Murna sosai Ali yayi yace
"Sir Alhamdulillah tunda wannan ya warware, sai next issue".
"Wani issue kuma?"
ASK ya tambayeshi na zazaro ido
"Abinda zata haifa, Allah Yasa tayi kama da ita ba ubanba!"
Zuciyarsa ne yaba dam, nan da nan gumi ya keto masa,  he has never thought of it. Ido kawai ya zubawa Ali. Ali ya ɗan murmusa yace
"Let's pray over it too as well"
Yayi ajiyar zuciya
"Yeah as usual"
***
Kwanaki suka cigaba da ja cikin Nuwaylah sai kara girma take, ta sami so da kulawa gun duk yan gidan, ba kamar Rahma ba wace by now ta gama University, tana matukar tausaya mata, ta haka shakuwa sosai ta shiga tsakaninsu. She never for once stopped feeling guilty and wished she could at least tell Rahma the truth.
Tunda da Rahma ta dawo then cikinta na 7 months suke zuwa gym dake cikin gidan tare every morning, by 9am kuma su tafi orphanage sai 6 na yamma suke dawowa.
Cikin na 8 months ranar ta dawo daga ANC ita da Rahma don ita ke rakata, suka zauna a karamar parlour suna shan fruits, sai ga ASK ya shigo suka gai dashi ya kurawa Nuwaylah ido kamar ya cinyeta he just realized how much he missed her, tunda ta qwaraidawo gidan da zama he hardly get to see her balle ma suyi magana.
Bai damu da Rahma dage gun ba ya zauna kusa da ita ya karba fork a hunnunta. Hannunsa ya shafa nata kusan lokaci daya suka lumshe idonsu, Nuwaylah tayi saurin dauke hannunta.
Ta kai dubanta ga Rahma wacce tayi kamar batasan abinda ke faruwa tsakaninsu ba tana ta lalatsa wayarta. Tun farkon dawowarta daga school tayi noticing cewa there's something going on between them at first tayi tunanin don cikine but daga baya ta gane cewa soyayya ce but suna boyewa.
She has no reason to object that's why she has been silent all along.  Tayi gyaran murya tace
"Hmmm Bro I've been so curious, na so tambayar Nuwaylah amma nasan she might not have answer to the question"
Ya maida kallansa kanta yana murmushi yace
"Go on cutie, ina jinki"
"Daman kan sunnar babyn ne have you choose a name?"
ASK yayi murmushi ya kalli Nuwaylah yana shirin bata amsa Nuwaylah tayi caraf tace
"No do you have any name in mind?"
"Hmmm why not kuma mummy takwara?
Zuciyarta ne ya fadi dam she regretted asking of her opinion, gudun wannan hukuncin ne yasa ta ana shi bada amsa gashi kuma bata tsiraba
"That has been my thought too."
Ya kai dubansa kan Nuwaylah yagan ta sada kanta kasa, alamar bata so hakan ba, cikin dabara ya kora Rahma ciki ya juyo gareta
"What's wrong?"
"I don't agree with naming her after mummy!" She stated bluntly
"But why, mahaifiya tace bakiso ko me?"
"Whose talking about love and hate here? Da alamar ka manta tushen cikin nan".
Tace cikin sanyin muryar. Hannunta yaja har waje cikin sa'a ba kowa ya shigar da ita motarshi yace
"Zaki tuna mana asiri ne?"
"Ba haka bane kai baka tunanin cin amanar zai yi yawa? We can't name her after mummy, my conscience will not leave me. Musa mata kowani suna kawai".
ASK yayi ajiyar zuciya she has a point duk da yasan it's a weak one yayi accepting because pressing further can cause damage, yace
"Ok choose a name"
"Fateemah, Aysha, khadeejah any name will do"
"Ok let me choose one hope you won't object?"
Ta gyada masa kai
"Ummul kulthum"
Ta zaro ido
"Not possible, I won't name her after my Ummah"
"Then let me name her after mine, how do you think zamu yi convincing din su Dadi by giving her any name? By the way an karfafa yiwa mutum takwara a al'adanmu. Kuma ko ban fada ba nasan sunnar da zasu zaba kenan"
Da kyar ya samu yayi convincing nata ta yadda da asa mata sunnar Ummah.

Salaam alaykum my fans I know I've been away for quite a time, I'm so sorry kusan sha'anin duniya sai a slow. Allah Ya tabbatar mana da alkhairinsa kullum. Ameen

Jazakumullah bil khayr
Pls vote comment n share

Ni Nuwaylah A Hausa Love StoryWhere stories live. Discover now