Chapter 026:💞 The perfect plan💞

806 77 1
                                    

💝Ni Nuwaylah💝💝
                   ☆☆na☆☆
  👑👑Bilqeessah Alpher 👑👑
   📚📚Marubuciyar 📚📚
   🖤🖤🖤BAKAR ZARGI🖤🖤🖤

✍Alpher's pen*
Bismillahir Rahmanirr Raheem

Duk yini ranar shi da Ali have been rubbing minds together trying to figure out a perfect story to suit the situation. Sai bayan Isha suka samu abinda suke so, they formulated the perfect story.
Ali ya kalleshi yace
"Sir you need to make sure that the story sit perfectly in her head and heart, don da zaran an sami dan karamar mistake, it can raise suspicion".
Ya daga kansa knowing fully well that he is right, he can deceive everyone but not bae. Tana saurin dagowa in mutum yayi karya, da zaran zuciyarta na wasiwasi akan abu to tasan karyane, even if she's not sure zatayi kokarin gano kan zaran. Shiyasa tun suna yara basu mata karya.
Ya tashi yayi dakinta, ya zauna kan couch yayinda take kan gado tana kallo. Bayan yan gaisuwa yace
"Inn Sha Allah zuwa gobe ko jibi zaki koma can family house da zama"
Tayi saurin dagowa ta kalleshi, batayi tunanin zai kasance da wuri haka ba.
"It has to be soon"
Ya gyara zama yana fuskantarta sannan ya cigaba
"Ina son ki bude kunnuwanki, kanki da zuciyarki ga abinda zance, if you make any slight mistake, that will be the end for us".
Ya zayyana mata komai batayi interrupting nashi ba har ya kare, sannan tace
"Sir to be sincere bazan iyaba!"
"Why not?"
"Meyasa kakeson nayi karya? Meyasa kakeson dau laifin da ba naka ba? Why do you want to tarnish your reputation?"
"Because I love you. I'm ready to do anything because I love you".
"I can't lie to your family neither can I ruin your reputation."
Ya kura mata ido na yan seconds
"Ok me kikeson muyi? How do you want to convince them?"
"By telling them the truth. Kawai mu gaya masu gaskiyar maganan"
"And you think that will save us? Babu wata mafita da ta wuce wannan, by the way it will just be for the main time, Inn Sha Allah zan gaya masu gaskiya bada dadewa ba"
"Da dai kawai zamu hakura da yin karya don bata da amfani"
Ya tsareta da ido
"Na lura ba sona kikeyi ba"
Ta zaro idanuwanta
"Meyasa kace haka?"
"Hmmm in sona kike zakiyi komai don kasancewa tare dani"
"Ina son kasancewa tare da kai har abada amma..."
"Amma bata hanyar auratayya bako?"
"Auzubillahi minal shaytanin rajeem, me kaje nufi da hakan?"
"In kinason muyi aure zaki yadda da maganata"
"Na yadda da maganarka but let skip the lying part"
Ya kwashe sama da 1hr yana kokarin shawo kanta amma ya kasa, daga baya yayi fushi ya tashi tsaye yace
"Shikenan na gode, na hakura tunda na gane ba sona kike ba, I will not force myself on you, neither will I force you to be mine. Inn Sha Allah by next week or so I'll get your flight documents ready."
Ya bude kofa za fita tayi sauri ta rungume shi ta baya hawaye na fitowa daga idanuwanta tace
"I'm sorry please forgive me, bazan iya rabuwa da kai ba. I love you beyond measures, zanyi duk abinda kace in shine zai faranta maka rai, zanyi"
Ya lumshe idanunsa, ya juyo ya rungumeta kan kirjinshi
"It's okay, I love you too, so much"
Da haka ya shawo kanta, suka cigaba da tattaunawa akan plan din. He made sure that she comprehended the idea well kafin suyi sallama.
The following day shi da Ali set out to execute the plan, sun tabata dacewa sunyi contacting duk wanda yayi appearing cikin storyn kuma sun gaya masa role din da zaiyi playing.
Got the necessary documents ready, they made sure that they left no stone unturned.
Cikin dare suka tashi dagashi har ita hatta Ali ba barshi ba suna rokon Allah da Ya basu sa'a.
Washegari misalin ƙarfe 4pm ya kai family house, fuskarsa dauke da damuwa, dakin bae ya wuce straight, ya sameta kan sallaya tana azkar.
Ya zauna a kasa kusa da bakin kofa, ta juyo ta kalleshi. Yanayin da ta ganshi yasa zuciyarta ta fadi, Allah ne kaɗai ya taimaka mata ta kare azkar din.
Ta juyo gareshi tace
"Babana lafiya, meye sameka?"
Da hawaye ya amsa ta. Ta tashi cikin sauri ta nufeshi tana fadin
"Subhanallah! Mezan gani haka, Abdullah lafiya?"
Ya fashe da kuka kamar wani karamin yaro, nan da nan ta rude ta fita sai dakin daddy tana kwalla masa kira.
So sorry for the late update 🙏🙏🙏

Ni Nuwaylah A Hausa Love StoryWhere stories live. Discover now