Me Ke Faruwa

Mulai dari awal
                                    

Zama Talib yayi a gefenta ba tare da yayi magana ba, har tsawon minti goma. Sai da yaga Jannah ta daga kai kafin ya fara magana. "It's okay Jennah, your sister is safe now, Alhamdulillah. Please ki dena kuka. You need to eat something and pray it's already past eight".

Kallonshi Jannah tayi da idanunta da suka rine saboda kuka. Gyad'a kai tayi tace "I can never thank you enough, Talib. I have no words to express my gratitude towards you. Thank you so much. Ka min abun da babu wanda zai min. Jazakallah, Talib. Jazakallahu khairan..."

"Wa iyyaki Jennah. Let me get you something to eat. You need to pray and change as well.." Katse shi Jannah tayi ba tare da ya gama magana ba. "It's okay Talib. I'm ok, I don't need anything. I'll just pray. Thank you once again for everything. You should leave now, it's already late..." Wanan karon Talib ne yayi saurin katseta "I refuse to listen to you. Ki tashi muje kici abinci" girgiza kai Jannah tayi "no Talib I..." Sake katseta yayi "I won't take no for an answer".

"At least hear me out!.."

"No Jennah!.." ganin hankalinta bai dauka ba yasa Talib yin shiru. Daga baya ya tashi sanin cewa in ya barta baza taci komai ba. Da Jannah taga ya tashi, binshi tayi da kallo kafin tayi magana yace "I'll be right back" bai fi minti goma da tafiya ba ya dawo hannunshi dauke da coffees guda biyu da packet na potato chip daya. Sai da ya zauna  sannan ya bata.

Da kyar ta sha rabin cup, ko taba chips din bata yi ba. Juyawa tayi ta fuskanci Talib. "Why are you here, Talib? Is everything ok? Weren't you supposed to be at home?".

Girgiza kai yayi ba tare da ya kalleta ba ya fara magana "my mom was readmitted last night, I had been with her after school. Sallah na fito yi sai in wuce gida, and that's when I saw you entering the mosque. I wasn't sure though sai da kika idar na gane ki.."

Gasping Jannah tayi had'e da rufe bakinta da hannunta. "Ya Allah Talib? Your mom was admitted shine ka zauna dani? Ya Rabbi! You should have been with her".

Murmushi Talib yayi "listen Jennah, nace miki mun yi sallama. Even if I hadn't seen you, da gida zan tafi. I was with her fa tun da aka tashi a school, kuma ita tayi insisting in tafi gida".

"But still..." Jannah zata sake magana kenan wayanshi yayi ringing. Dauka yayi ba tare da bata lokaci ba. "Yes, ICU a 5th floor. Alright thanks".

Sallama suka ji daga inda suke. Ko da Jannah ta daga kai, ba karamin mamaki tai ba ganin classmate dinsu, Zynat Bashir a wajen. Murmushi Zynat tayi had'e da ba Jannah hannu.

"Assalamualaikum Firdaus"

"Wa alaikum salam, Zynat. What brings you here?"

Murmushi me kyau Zynat tai, dan ba karamin mamaki tai ba lokacin da sukayi waya da Talib. Dan ce mata yayi ta kawo kayan mace asibiti. Ko da ta tambayeshi  ko kayan Ummi ne, cewa yayi ta kawo nata.

"Meet my cousin, Zynat Bashir". Wannan karon Talib ne yayi magana, yana me kallon Jannah. Wajen zama Jannah ta bata, duk da cewa ba wani sanin juna sukayi ba.

Mika mata duffel bag dake hannunta tayi. Kallon Zynat Jannah ta sake yi cike da mamaki. Da wuri Talib yace "You should change Jennah" baki ta bude zata yi magana, ganin haka yasa Talib saurin girgiza Kai. "Please Jennah"

Cikin toilet ta shiga sannan ta bude jakan. Kayan bacci ne me riga pastel pink da wando dark pink da purple sabo ko barewa ba'a yi ba. Sai kuma army green abaya wanda ko sticker ba'a cire ba.

Sai hijab purple, bakin gele karami, da kuma cream mayafi. Sai sallaya da comforter. Ba karamin murna Jannah tai ba. Tana me godewa Allah. Kayan baccin ta sanya tare da hijabin. Bakin gelen kuwa tayi niqab da shi.

Fitowanta kenan ta tarar da Zynat da Talib dake zaune suna jiranta. Godiya tayi wa Zynat amma ga mamakinta sai taji Zynat na cewa "I think it would be better if you thank Talib, shi ya fada min abin da zan kawo. Although ban samu niqab shi ne nasa black veil din"

Murmushi Talib yayi yace "it's  okay Firdaus, you should have some sleep now. It's already late". Sallama Zynat tai musu sannan ta wuce dakin Mahaifiyar Talib din.

Ba yanda Jannah bata yi ba amma sai da ta hakura dan kin zua gida yayi. A cewar sa bai da ce a ce ta kwana a nan ita kadai ba. Daya daga cikin kujerun tamike a kai. Ganin haka yasa Talib komawa daya daga cikin kujerun bayan tan sai da ya tabbata da kujeru sosai tsakaninsu sannan ya jingina.

                         •|•

Jannah na zaune a kan kujeran da ta ke tun jiya, taga Ashir ya shigo da gudu. Dakin Rahama ya shiga yana huci. A rikice ta bi bayanshi amma tuni ya rufe kofar ta ciki. Kuka Jannah ta hau yi tana bubbuga kofar.

Ganin yaki budewa yasa ta kira security. Ko da suka bude kofar, kasa numfashi Jannah tayi sakamakon abin da ta gani. Rahma na kwance akan gado tamkar matacciya.

Igiyoyin machines da aka jona mata duk Ashir ya zare, wasu gabobi har jini suke yi. Oxygen dake fuskarta ma yacire. Ga hannunshi dake shake a wuyarta.

Sossai Jannah ke addu'a tana zub da hawaye . Amma ya ki sakar wuyar Rahma dake nishi, tana kokarin kwace kanta.

"Ya Allah wannan rayuwa da me tayi kama?"

IV stand dake wajen Jannah ta dauka ta kwala mishi a kai. Sai a lokacin ya sassauta rikonsa sannan ya rike kanshi da hannu daya. Tun Rahma na murkususu har sai da ta daina. Gani sukayi idonta ya koma fari.

Da kyar securities suka janyeshi daga jikinta. Sai dai akin banza akayi dan aikin gama ya gama. Ko da doctors suka dubata, babu rai yayi hali. Ganin an rufe mata fuska da farin mayafi yasa Jannah ta yanki jiki ta fadi.

Thank you for reading
~Zahr💖

ILLAR MARAICITempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang