Me laifinta

169 14 0
                                    

Sumayya na tasaye cikin walk-in closet dinta, going through kayayyakinta. Yau Saturday meaning zasu je weekend shopping.

"Momma?" Jannah ta shigo dakin, tana neman Sumayyah.

"Na'am baby?" Sumayyah ta amsa ta daga cikin closet dinta. Tana bincika kayanta dan yau weekend ne kuma bata da wani aiki me tsanani da zai rike ta a office.

"May i come in?" Jannah ta tambaya, daga wajen wardrobe din, tana bin dakin da kallo.

"Sure ki shigo". Sumayyah na fad'a ta ga Jannah ta bude ta shigo cikin closet din tana tura baki tace "Momma baki shirya ba?"

"Angel kaya nake dubawa" Sumayyah ta ciro wani grey colour dress, me kyau wanda aka kawata kasan rigar da swarovski crystals.

"No mamma wear that one." Jannah tayi pointing wani royal blue dress, me ado sosai. Kai Sumayyah ta girgiza dan yayi ado ta fita dashi tana matar aure, a ganinta gara tas saka shi a gida tare da ya'yan ta da mijinta.

"I'll rather wear this one". Ta sake pointing grey color din, ko dai ta kira Rahama ne ta zaba mata dan ta fi Rahama iya zaban kaya.

"And we want you to wear that one" Rahma ta fada yayin da take shiga cikin closet din. Ga dukkan alamu ta gaji da jiransu ne ta biyo su.

"Ma sha Allah daughter kin yi kyau sosai." Sumayyah ta fad'a tana bin Rahama da ido. Sosai taywi kyau cikin grey mom jeans da sky blue riga.

"Aunty kema kin yi kyau looking young and fabulous as ever". Ta ce da Sumayyah da ko shiryawa bata yi ba. "Rahma stop flattering me ko shiryawa banyi ba". Ta fada tana fitar dasu daga closet din.

"But mommy.." Jannah ta fada.

"Shoo.. Jannah not a word."

"Aunty you're blushing" Rahma ta fara mata dariya.

"Ya Allahu what am I gonna do with you? Ku je before I change my mind".

*********

"Jannah dan Allah kimin Oreo fudge nawa baya dadi kamar naki". Rahma ta kama hannunta tana roka.

"Ni kuma me zaki min in return" Jannah ta fad'a tana rolling eyes dinta, har da flipping gashinta.

"Piggy back?"

"Yesss"

"Haha got you princess I'm waiting" Rahma tayi smiling tana  jan kumatun Jannah dake cin gummy bears dinta.

"Sure Queen Grimhilde" Jannah ta fad'a tana buge hanunta. Ko kadan bata so a ja kumatun ta, ita kuwa Rahma  kullum se ta mata haka.

"Hey don't call me that."

"You wish big sis" Jannah ta fad'a ta ruga da gudu ta nufi kitchen, dan had'a wa Rahma oreo fudge.

*********

"Rahma"

"Jannah"

Silence

Sumayyah ta dafa kanta. Gaba daya ta rasa ya zatayi dasu.

"Shikenan yara dan an fara exams bara su natsu su ci abinci ba? Allah ka taimaka." Al'amin dake zaune ya fara dariya, ganin ta daga hankalin ta gaba daya.

Juyawa Sumayyah tayi ta harareshi. "Dariya ma kakeyi Al'ameen? Yara basu ci abinci ba tun da rana amma kana dariya?" Yanda tayi maganar tamkar me shirin kuka ne yasa Ahmad ya daina dariya.

"Come here Sumy." Ahmad yayi nuni da gefenshi. A nitse Sumayyah ta ja jiki ta zauna a gefenshi. Hannu yasa ya riko nata hannun yana murzawa a hankali yace "Listen to me. Ki dena daga hankalinki kinji?"

ILLAR MARAICITahanan ng mga kuwento. Tumuklas ngayon