Kallon shi kawai nake na gaji da surutu bacci nake ji kawai na ce "toh ka sake mun hannu da zafi.  Sake ni yayi na ce "am thinking ne you know is not easy to believe everything so with time pray I come around. Na shiga daki na na Kara saka key na hau gado ina Dora kaina a kan pillow sai bacci.

AHMAD's POV

   Safi naji zuciya na nayi wato Khadija gaba daya bata yarda da ni bah bata sona ko kadan mai nai mata haka kawai kuwanciya nai a chair in tun safe banci komai bah amma bana ma Jin cin komai haka na rinka juyi akan chair har Sai wajen 3:00am na gaji na tashi na shiga daki na kuwanta nan bah kasa bacci nai sai da akai sallah asuba na fita Sai wajen 6:00am na shigo gidan koh da na shigo kawai ganin ta nai ta fito daga kitchen socks ne a kafanta Kaman jiya amma yau harda kayana ta saka black hood ne da black sweat pants har hulan ta saka ta dauko plate guda biyu Nima binta nai kan dinning in na zauna sai kuma naga ta bani breakfast which na manta when last aka bani naji dadi sosai har nai smiling na ce " morning babe, banza ta da ni ganin bata kulani bah Nima yasa na soma cin abinci na ni kadai nasan irin dadin da nake ji wato if problem ya shiga tsakanin mata da miji the bad aura around is uncomfortable and uninviting at all bbu dadi kullum hankalina baya waje daya amma yau dadi kawai na rinka ji.

Still tana gamawa bata tsaya bah ta tashi ta shiga daki ni dai hada plate in nai Ina shiga kitchen naga Mai ayki har ya zo so kawai ajiye plates in nayi na fito nayi daki.

Shiryawa nai sosai yau ni kaina nasan nayi kiyau kamin na fita office Ina shiga muka ci karo da umar kallona kawai yake da mamaki tsaki nayi na wuce shi na tafi office ina yau cikin Jin dadi nayi aykina I felt like a teenager in love I was just feeling sooo giddy and jovial all together sai da muka taso daga ayki ni da umar da Abdul har zamu tafi joint na ce yau ni bazani bah suka rinka min iskanci wai koh yau akuwai wani abu ne ni dai kawai dariya nayi na tafi shima haka umar ya karaci yi wa Abdul iskanci akan yaki yayi aure yanzu kowa gidan matan shi zai koma amma shi kato da shi gida zai tafi.

Ina tafiya naga text dije ta turo min wai tana gidan wajen Maman baby Inzo In tafi da ita dan haka na juya na koma na kama hanyan gida koh da naje tana cikin daki da maman baby niko a parlor na tarar da umma muka zauna hira ita kuma wai bara taci abinci sai mu tafi  Nima nace zan ci sai da umma ya ce wai paten tsaki ne na ce Mai kuma zatai da shi ni dai na koshi.

Umma dariya tayi ya ce toh ay baka ga ya changer bah kila itama Dan tun da tazo ci kawai take. Dariya nayi na ce ay dama haka yake baki ga Kaman ta Dan Kara jiki bama itama dariya tayi muka cigaba da hira sai da mukai isha'i kamin muka taho ina cikin mota ina jiran ta sai gata nan itama riga da skirt ya saka ya kamata ba laifi tana tafiya gani nai tayi haske ta Kara jiki tayi kiyau sosai kawai smiling nai tana shigowa ta ajiye Jakan nata ta kuwantar da chair in kallonta nake kamin itama ta kalleni "Dan allah In kaga wajen frozen yogurt Inan koh pink berry koh yogurberry pls mu tsaya ina son in siya kaji, kallonata nayi na ce "toh Hajiya amma kuma Mai zakiyi kika kuwantar da chair ?

Kuwanciya tayi kamin tayi hamma "bacci nake ji na gaji. Kunna motan nayi kamin mu bar cikin gidan tayi bacci. Mamaki ne ya kamani nace toh ni da na San khadeejarh tana dadewa batai bacci bah amma kalli yanzu. Haka na dinga zancen zuci har muka isa bama ta tashi bah na shiga na Siyo mata koh da muka iso gida na tasheta bata tashi bah kawai sai na dauke ta chak sai dakina na kaita na fita na dauko yogurt in na saka cikin fridge na koma dakin ina kallonta tayi kiyau tana bacci ina mamaki ita da koh magana akai tana ji amma yau har na shigo da ita daki bata tashi bah.

Nayi wanka na saka shorts ina kawai naga ya tashi da sauri tana kallona tana kallon dakin Nima kallonta nake ta sauko zata fita na ce "na zaki kuma ? Bata juyo bah wai "yunwa nake ji. Bin bayanta nayi kawai naga tana fito da kaza fresh daga fridge na ce "kin San time kuwa ? Juyowa tai tana kallona sai kuma ta shaguwabe fuska " shi nake son ci in ban ci bah bazan iya bacci bah. Kallonta nake da disbelief zama nagi ta fara hadi gasawa zatai gashi sai matsa lime take akai har cikin shi da black pepper tana sawa a oven ta tafi daki wanka tayi ya saka kaya same as na safen yau ni kam nawa kallone har ya gama ta dauko kuma ta dauko frozen yogurt in ya ajiye akan island in kitchen cita fara na har na dauki drumsticks 🍗 In na sa a baki wani irin tsami da yaji naji haka na ajiye ina kallonta koh magana banyi ba ta gama and the next thing she did really shocked me saboda dakinta ta koma ta saka key.

Da safe same routine irin jiya da zan dawo again na dauko ta muka dawo yau kuma ruwan tsami ta hada tana sha ni kam nawa kallon. Next week Zata koma school so I was going to surprise her with a car.

Yau Saturday muna zaune parlor ayki nake a kan computer it kuma biryani take ci tana matsa lime ni Shan lime in nan nadamuna amma bana so Inyi magana wani Sabon wutan dama da sauran hayakin da bai gama bajewa bah. Kiran akai nace su shigo Mai kawo min motan ne Ana shigowa ta tashi tana kallona "kana da visitors ne ? Kallonta nayi nace "aa duba ki gani mana tashi tai da ita da manyan kayanta ta fita tana fita Wanda ya kawo motan ya bata key in da envelope budewa tai ta Karanta "happy birthday my lovely wife. Ihu naji tayi Na fito muka ci karo a door tsalle tayi ta dane ni sai da nayi saurin rike ta ta Kara nauyi ta Kara wani ihun tana  dariya juyawa nai da mu tana ta dariya and that alone made my heart warm I felt happy, like I was the luckiest man on earth and at that moment her laughter was soaking into my head and I fell in love once more again. Kisses ta soma yi min all over my face and I was In pure bliss just because this beautiful woman was happy and I was the cause. Sauke ta nayi ta zagaya ta bude door in ya fito ta zagaye motana and she was just making expression-al faces which made me laugh so hard kamin ta koma ta kunna motan wajen door in na tsaya ina kallonta tana tabe taben ta white Range Rover sport ce sai da gama ta juyo ta sa kafa ta zagayo ni I was standing in between her legs ta kuma zagaye hannun ta a wuyana we kissed couple times kamin ta ce " I forgot today was my birthday fah , ni dai I wanted more kisses than the charts so in kissed her again and she said "thank you papi nawa. I swear I felt chills all over me daukanta nai a yanda take ta gaba na kulle car da hannu na kamin muka karasa ciki straight dakina nayi da ita ban ajiyeta koh ina bah sai kan gado direct and we started making out kamin ina sa hannuna cikin rigan ta naji zafi sosai Dan haka I stoped ina kallonta na ce "jikin ki yayi zafi. Face inta yayi red ta kasa ma bude idonta properly ta dago zaka Kara kissing ina na tashi na zauna itama tashi tai tana kallona na Kara cewa "Khadija baki da lafiya ne jikin ki yayi zafi fah sosai ?  Yi tai Kaman zatai kuka "ni kam am fine let just finish what we started. Tayo kaina ta zauna kan legs ina and her own legs were side by side my own ta koma kissing ina tana kokarin cire min riga ni kam I was very worried akan body temperature inta yayi yawa amma ita ina haka from making out me migrated to making a very beautiful love.

Sai da muka gama muna kuwance tana jikina tho I wanted more but temperature in jikin ta was disturbing me koh she is sick duk da she was acting vividly but am still concerned Dan haka na taso ina kallon face inta na ce "baby Gaya mun kina ji wani iri ko yaya koh sanyi haka kina ji ? Shafa face ina ta soma yi ta girgiza mun kai alamar aa na ce "Anya kuwa"

Ni bana Jin komai kawai mostly at night I crave you much that I cry wani sa In

Tana magana tana shigewa jikina dariya abun ya bani Ina son ganin face inta  na ce " so why don't you come kinga k kike rufe door inki fah,

Sai kuma da safe for the past two weeks ina Jin sanyi sosai da safe and sai food cravings haka but I think period ina ne k son zuwa shi yasa

Kallonta nake yi har ta gama magana sai kuma na tuna abunda umma ta ce mun kawia dagata nai muka shiga wanka ina fitowa na saka jallabiya na fita ita time in muna fitowa koh kaya bata saka bah ta soma bacci shi yasa nayi fitana H-medix naje na siyo pregnancy test kamin na saya mana abinci a MEENAS KITCHEN  ina dawowa naga ta tashi tana kallona kamin na ce mata taso muje

Toilet muka shiga na bude test stripe in na bata tai fitsari tana yi na amsa ita kam kallona kawai take ta fita taje saka kaya dakinta ta tafi

Ina kallon stripe in naga POSITIVE ban San sanda na fito nayi sijjada bah nayi ma allah godiya ita kuma fitowanta knn na ganta dagata nai Kaman dazu ina kissing inta all over her face saboda murna ita bama ta sani bah nuna mata stipe in nayi itama ta hau murna kankame ni tayi muka rinka murna ita harda kuka da kiyar muka yi settling kanmu muka ci abinci.








Comments

Love you alll

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now