DAN MINISTER

1K 31 0
                                    

👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝
👠👠👠
👝👝
   👠

💄💅 *DAN MINISTER* 💅💄
           🦚🦚


Written by *Husba'ahfama*

*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*

Follow me on Wattpad *@ Real Husba'ahfama*








                       5-6











Megari nazaune akofar gida akarkashi wata katuwar bishiya shi da jamaarsa segani sukayi motoci nata jeruwa suna tsayawa akofar gidan shi kallan ikwan Allah suka tsaya yi can Kuma sukaga faffah da yafito awata motar  gakuma nabil ga shatuwa du anfito dsu amotar anrukosu zuwa gaban megari ana Haka Sega umaru da iya  Suma sun iso wajan

Salati umaru baban shatuwa yafara yace wlh nasani shatuwa ce iya kinganiko abin naki shatuwa yaci gaba har da tsokano gari guda Daman ana cewa muzo ana kiranmu akofar gidan megari nasan shatuwa tayi halin wlh badaniba yau iya sedai koke inzaki iya baruwana wlh

Megari yace iya Isa umaru kajira muji meke faruwa ko mu Nan bamusan meyafaruba ganinsu kawai mukayi

Baffah yace du ku kwantar da hankalinku bawani abin tashin hankali bane sosai alheri ne yakawomu dukanmu Nan yanzu megari Ina neman alfarma dakai da liman da mahaifin shatuwa umaru da Kuma wayannan dattawan garin namu da suke wajannan inaso mudan koma gefe Dan da bayanin da nazo dshi zan muku alheri ne insha Allahu Allah yasa ku goyi bayana Amma Banda iya tadan jiramu tukunna in mungama tantaunawa itama akirata afada Mata aji raayinta

Megari yace to alhamdulillah du kutashi muje wayanda yace yanaso suji mgnar

Haka du suka tashi zuwa wani daki dake soran megari du suka samu waje suka zauna

Baffah ne yafara mgn yai sallama yabude da addu'a yace wani abune yau yafaru tsakanin jikana da shatuwa agidan gonar Dana sani Nan yabasu labarin abinda yafaru tindaga farko har karshe Kuma Ni na hango wani Abu alheri ne inhar kungoyi bayana Dan shima jikan nawa irin shatuwa ne ko ma nace yafi shatuwa da mugun Hali Dan tawani wajan halinsu yazo Daya tawani wajan kuma sun banbanta ta halaye Dan Haka hadin da nakeso ayi zezo dedai kowa acikin susu biyun zasu gyara junansu insha Allahu Dan na hango alheri alamarin Ni malam usuman mahaifi ga alhaji sani Kaka ga nabil Ina neman alfarma agabanku malam umaru mahaifin shatuwa yabawa jikana auran yarshi shatuwa adau rashi yau anan kofar gidan megari saboda abinda yafaru tsakaninsu Dan sukara hankali gaba ga tawagar munan nazo da ita ta Yan daurin aure Ina bawa malam umaru hakuri Akan abinda jikana yaiwa yarshi shatuwa insha Allahu ba ze kumaba Kuma Ni malam usuman namaka alkawari agaban su megari nabil da mu damgin nabil zamu rike shatuwa tsakani da Allah har karshan rayuwarta

Megari yace to fa wannan mgn batamu bace takace umaru Dan Kaine mahaifin shatuwa mu shawara ce tamu aciki Kai muke jira umaru muji raayinka akai

Malam umaru yace to gaskiya Ni  wannan hadin auran baze yuwoba ban yarda dashiba Dan kowa yasanni agarinnan bawani kudi gareni ba se rufin asiri Kai Kuma baffah kowa yasanka Kai da ahalinka masu kudine barinma danka sani yafi kowa kudi azuriarka Kuma kowa yasan jikanka nibil da irin halinshi in yashigo garinnan itama Kuma shatuwa kowa yasanta da ita da iya da irin halinsu gankiya Ina gudun abinda zeje yadawo kunfi karfinmu ta ko Ina faffah shima Kuma nabil yafi karfin shatuwa ta ko Ina Dan da ba akasar Nan yai karatuba akasar waje yai karatu shatuwa fa da ko makarantar Allo batayiba bare ta boko wannan hadin baze yuwuba da matsala babba in akayishi kagafa faffah tashin farko haduwarsu me yafaru bare Kuma aka hadasu gida daya suyi zaman aure tare Kuma basan junansu sukeba Kuma nawa shatuwa take Bata wani girmaba Ina da dogwan buri akan shatuwa in Allah yabani iko Ina da burin shatuwa tayi karatu me zurfi sosai Kuma inaso in gyara ta ta Dena wannan halin nata Kuma yanzu ya zaayi da iya da ko tinanin rabuwa da shatuwa batayi ba Dan da kauna me karfi tsakaninta da shatuwa bazama ta taba Yarda da maganar aurannanba Dan bazata yarda arabata da shatuwa ba se dai kukira iya kuji nata ko zata yarda

DAN MINISTERWhere stories live. Discover now