DAN MINISTER

2.2K 46 1
                                    

👝👝👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝
👠👠👠
👝👝
   👠

💄💅 *DAN MINISTER* 💅💄
           🦚🦚


Written by *Husba'ahfama*

*IG officiall_husba'ahfama*
Facebook *Real Husba'ahfama*

Follow me on Wattpad *@ Real Husba'ahfama*








*Bismillahir Rahamanir Rahim*

Dasunsn Allah meraha mejinkai







                      1-2








Wasu motocine masu numfashi da Rai da lfy masu bakin gilass guda bakwai  suke gudu Akan titi kamar zasu tashi sama kowa kaucewa yake inyagansu musamman masu tafiya akasa gudun Kar abugesu abuge banza masu motama kaucewa suke bere masu babur da Keke ko jamian tsaro da suke Akan titi insunga wayannan motoci nazuwa Suma korar mutane sukeyi su tsaida kowace mota harse wayannan motocin sunshige ga wani mahaukacin kida dayake tashi acikin motar da tafi kowace mota acikin motocin guda bakwannan Kyau da haduwa kidan da yake tashi acikinta kamar agidan rawa haka kidan ketashi suna zuwa wani Dan kareran gida suka Danna Kan motarsu zuwa gidan dagudu masu gadi suka bude musu geat suka shiga ga jamian tsaro da bindigogi atsantsaye akofar gidan da cikin gidan dagudu wani Jami,in tsaro yazo yabude murfin motar da kidannan yake tashi wani matashin saurayine meji da kansa Dan kimanin shekara ashirin da biyar kyakkyawa ajin farko fari kamar balarabe kanshi yasha wani irin aski ga yaraba kalar gashin kannashi biyu Daya Baki Daya Jah wuyanshi dauke da wasu sarkoki awuyanshi ga hannunshi wasu manya manyan zobuna ga farcanshi na karshan hagu da dama  yayi tsawo sosai gawani mahaukacin gajeran wando irin na zamaninnan da matasa sukesawa ajikinshi kafarsa dauke da wani bakin takalmi metsada  gawani bakin gilass yasha a idanshi hannunshi dauke da wayoyi masu tsada fuskarnan tashi ahade  Kai bazakace Yana dariyaba daga ganinshi kasan nera tazauna ajikinshi Dan gatane yanaji da kuruciya dakyau da kudi Daya motar matasane saanninshi suka fito amotar Suma du shigar tasu Babu ta arziki  ma aikatan gidan se gaishesu sukeyi wasu sunzube akasa suna gaisheshi kamar wani sarki dokarsace du wani maaikaci na gidan in sunganshi su durkusa har kasa sugaisheshi Kuma karsu tashi seyabar  wajan wannan dokarsace inba hakaba  ranka yabaci kokuma abakin aikinka Banda sojojin da suke gadin gidan sune dokar Bata hau kansuba saboda bazasu yardaba subi irin wannan dokarba  Kuma baya amsa gaisuwar kowa daga cikin maaikatan Kuma Dole inkaganshi ka gaisheshi duda baze amsaba Yana cikin tafiya zeshiga falan gidan yaikaro da wani maaikacin gidan bekula da tahowar wannan matashin saurayiba da zugar abokansa Babu zato Babu tsammani wannan maaikaci yaji saukar mari afuskarshi cikin tsawa da gadara matashinnan yafara yiwa maaikacinnan fada

yace Kai Kai waye mahaukacine dazaka hada hanya Dani  sannan ka  bugeni ko baka gani Kai waye da bazakabi dokataba dangidan waye Kai waye yatsayama kazami irinka talaka kawai har Ina hada jiki dakai zaka gogamin kazanta danhaka nasamuku doka in kunganni awaje ku durkusa har se nabar wajan wato Kaine metaurin Kai da bazakabiba to yau zanga waye yatsayama kaje ansallameka daga aiki ko harabar gidannan karka Kara dawowa inbahakaba Rai zebaci Kuma wata yazo karshe baka da albashi fice kabarmana gida Wawa kawai

Durkusawa maaikacin yayi Yana rokar wannan matashin yallabai Dan Allah katemakeni karufamin asiri karka koreni wlh bansan katahoba Dan Allah kayi hakuri daaikinnan dashi nadogara dashi mukecin abinci ni da inalina nasha wuya kannasamu aikinnan in kakoreni bansan yazanyiba zanshiga wani Hali Ni da iyalina

Kokulashi beyiba Daya dameshi kafa yasa ya Shure mutumin yasa jamian tsaransa sufita da mutumin yanaji Yana gani wannan maaikaci yarasa aikinshi

Cikin bacinrai yashige falan gidan Yana kwalawa mahaifiyarshi Kira mommy mommy

DAN MINISTERWhere stories live. Discover now