Epilogue II

2.5K 251 27
                                    


Epilogue II

▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪▪

Kamar yadda ya zama mata al'ada, a ranar ma bayan ta gama duk abubuwan da zata yi da safe ta bar gida for her morning walk. Hakan ya zama mata habit tun zuwan ta Yola bayan ta warke ta daina using wheelchair. A hankula take ta takawa, iska na busowa. Sanyi ake sosai amma ba wani ji take ba because her body was covered in warm and comfy clothes. Waya ta ciro daga pocket din joggers dinta ta sake dubawa for the nth time koh zata ga message from him amma shuru har zuwa wannan lokacin ba komi.

"Maybe he's forgotten". Ta fadi a hankula tana sighing.

'Or he's just too bad with dates. Or maybe it means nothing to him'. Wani voice from deep withing ya raya mata.

Murmushi tayi da memories din one year ago suka fara dawo mata, how she woke that fateful morning with a heavy feeling tugging at her heart. And how the day had ended with her marrying the love of her life. Sake ciro wayar tayi ta dan tsaya ta tsara message ta tura masa, wishing him a happy one year anniversary. Har shekara ya zago da yin auran su amma har zuwan wannan lokacin rayuwar su be zama stable ba, mutane da suka ganta a yola har rumours aka fara spreading akan cewar mutuwa auran yayi ta dawo gida. Duk tunanin da take yi suka zo karshe a yayin da wayar ta ta fara ringing. Dubawa tayi taga Auta ce ke kiranta. Da sauri ta dauka, bata kai ga cewa komi ba Auta ta fara tambayar ta ina take.

"I'm at home. Ba zaki dawo ki ganni ba?". Auta ta tambaya.

"Zan dawo, nayi kusa da gida already". Laylah ta ansa mata kan suka yi sallama ta katse wayar. Dan qara sauri tayi cikin tafiyar ta har ta iso bakin neighbourhood dinsu amma much to her surprise sai taga qofar gidansu da mutane, da wasu motoci biyu baqaqe parked outside the house. Koh kadan tunanin ta be kai zuwa ga cewa khalifa ne yazo ba dan haka ta shiga gida hankalinta a kwance, amma koh da ta shigo motoci ta sake gani na alfarma, cike da harabar gidan nasu. Hakan ya sa shiga cikin gidan da gudu dan special plate number inda ke Jikin motocin da ke parked a cikin gidan kawai ya sanar da ita koh wanene.

Tun daga foyer dinsu ta fara voices na mutane, mata ana hira ana dariya. Da gudu ta fada cikin dakin ta sama Yasmeenah zaune tare da Begum a couch daya while her mom sat together with Zubaidah and Auta on the three sitter. Sai Leek da ke zaune a wani couch and 2 other ladies, sosai ta qurawa dayar idanu, shakka babu it was Sarah Muhammad Fadoul, sai dai wannan pride and auro of superiority inda take dashi ba shi a yanzu. Yasmeenah ce ta fara miqewa cike da fara'a ta ta nufi Laylah.

"Here you are, Jaan". Murmushi Laylah tayi da taji sunan da Yasmeenah ta kirata dashi, kan ka ce me Leek ta dago ta fadawa Laylah a jiki sunyi hugging juna in a tight embrace.

"I've missed you Laylah". Leek ta fadi tana rungume ta "Koh nema na baki ba".

"I was giving you some space". Ta fadi reluctantly. Yasmeenah ce ta katse su by holding Laylah's hand to where Begum was sitting. Ce mata tayi ta gaida mother in law dinta, her face as cheerful as always. Har qasa Laylah tayi tana gaida Begum but much to her surprise sai taga Begum ta jawo ta zuwa jikinta. A hankula ta dinga whispering words of apology to Laylah dan ta san kwarai ta mata laifi, ta so raba masoya. For the next 30 minutes, gaisuwa aka dinga da labarin yaushe gamo amma koh baa fadi ba kowa da ke wajen sun gane cewar attention din Laylah wasn't with them dan lokaci zuwa lokaci take duba qofa, kamar tana jiran Shigowar wani.

"He's in the garden". Leek ta rada mata a kunne dan ta san mutum daya kawai Laylah ke muradin gani a wannan lokacin. Koh kunya babu Laylah ta miqe ta nufi garden din gidansu. Lo and behold, there he was sitting on a chair, an auro of dominance surrounding him. Sosai take shaqar kamshin signature cologne dinsa. Ta kai 10 minutes tana tsaye tana admiring the strikingly beautiful man that sat quietly sipping cold tea.

JIRWAYE✔Where stories live. Discover now