Rabin Raina...
A Hausa/English Novel
Na: thatlovergirl_700
Started: January 31, 2019
Cover by: Binthabee
Hausa/English novel ne domin zai kasance akwai turanci a ciki jefi jefi.
Labari ne wadda nayi shi musamman domin nishadi ga masu karatu. Saboda haka banda fada da zage zage wajen yin comments da sauran su. Banda wariyar addini. kuma banda wariyar launin fata, dukkan mu mutane ne, no difference.
Idan labari bai maka/maki ba, you are free not to read. No hard feelings. #Peace
Ga wadda basu da matsala kuma, enjoy! Ayi karatu lafia. :)
Idan ya kasance an samu wassu mutanen da suka zo daya da kamanni, sunaye, koh yanayin rayuwar mutanen/characters dinda suke cikin labari na, coincide ne irin na al'amuran yau da kullum.
Gargadi/Warning
Wannan labarin aiki nane kuma nina kirkiro shi na rubuta shi. Don haka ban yarda ayi copying, translating ta wani yare, distributing ta social media, reposting a wani website, uploading koh ta kowani hanya ba tare da an sanar dani ba. Satan abun wani ba abu mai kyau bane a fadin shari'a da kuma kusan koh wani addini da muka sani. Idan akwai inda kuka ga an sace mini aiki na kuna iya sanar dani, i will be very grateful.
Na gode.
CZYTASZ
Rabin Raina (Hausa Novel)
Romans•SLOW EDIT• Maryama da Hauwa. Ƙawaye ne na kusa da juna fiye da yadda kalamai zasu iya bayyanawa. Sun girma cikin amana da cikakkiyar yarda da juna. A tunanin su, babu wani abin da zai iya shiga tsakanin su. Sai dai ƙaddara tana da nata shirin. Naji...
