"Would you love to go to the masjid?". Ya tambaya in his husky voice.

"Yes please". Khalifa ya ansa masa kan ya koma ya daga wayar sa suka wuce. A hanyar su na zuwa masjid din ne yaji wayar sa ya dan yi buzzing. Be duba ba sai bayan sun kammala sallah tukun ya duba. It was Laylah's reply to his message.

'I'm so proud of you habibi. Love you Xx'.

Murmushi yayi kan ya mayar da wayar breastpocket dinsa kan ya wuce ya dau Al-Qur'an to read before the time for isha.

A haka har 2 days inda khalifa ya deba zai yi getting to know his sister suka yi and finally it was the day to leave. Sosai yaran Leek suka saba dashi dan da suka rakasa airport sosai Amaan ke kuka wai zai bisa. Be daina kuka ba har sai da khalifa yayi promising dinsa cewar da anyi hutu zai zo ya dauke sa su tafi Abuja tare. Hugging dinsa Leek tayi sai taji kamar kar ta sake sa, in the two days they've spent together, khalifa had told her so much about their father har hakan ya sa take ji kamar ta san sa, kamar she has met him before and as weird as it might've been, Leek saw Mumtaz Al-Haydar in khalifa Al-Haydar hakan ya qara qima da darajar khalifa a idanunta.

"Take care". Ya fadi bayan yayi kissing saman gashin ta. "And I'll be expecting you".

"Next week insha Allah". Ta fadi tana murmushi. Pinching kumatun ta yayi playfully kan ya wuce. Sai da ya sake Juyowa ya dubi sister dinsa and her family kan ya shige jet dinsa suka kama hanyar Abuja.

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Kamar Kullum, a daren ranar ma Yasmeenah na kitchen dinta tana girki, abunda ya zame mata hobby. It was what her life seemed to have revolved around the past months, in aka cire frequent meetings dinta da Begum Sahar just to catch up. Wani kawance me karfi suka fara qullawa, leaving the past behind them. Tasting sauce inda take hadawa tayi ta maida lid din pot din ta rufe ta juya zata dau container inda take ije curry, a hankula take humming waqar da ta kunna a wayarta tana dan rawa kan muryar sa ya katse ta.

"You dance so well ". Taji muryar sa kamar a cikin mafarki. Rudewan da tayi ya sa ta saki container din curry inda ke hannunta. Dan dariya yayi kan ya qarasa inda container din yayi rolling yayi landing ya miqa mata.

"You". Ta fadi a hankula as if she couldn't believe the sight before her.

"Yes, me Yasmeenah. What's cooking". Ya fadi so casually to ward off the formal ambience she was trying to build up "Is that tomato puree? Can I have a taste?". Ya tambaya. Spoon inda ke hannunta ya karba ya juya soup din kan yi tasting. Juyowa yayi ya kalleta ya mata alama da hannu cewar soup dinta was tasty.

"You forgot to wash your hands". Ta fadi tana murmushi, cikin zucin ta wani irin farin ciki take ji. His presence stirred so many emotions in her. She yearned to hug him tight in her arms but she was scared of the reaction she would get from him. Cike da adoration take ta kallonsa ya kunna tap ya wanke hannunsa kan yayi locating hand towel inda ke ije a wani rack ya goge hannunsa. Hannu tasa zata kashe music inda ke playing sai ya hana ta.

"I love the song. Abba would always sing it".

"Mumtaz loved to hum to the song while mowing the lawn". Ta fadi, recalling past memories. Hannayenta biyu ya kama ya fara twirling dinta round at the centre of the kitchen, slowly he guided her steps to match the melody of the song.

'.....If the sky that we look upon
Should tumble and fall
Or the moutain should crumble to the sea
I won't cry, I won't cry
No, I won't shed a tear
Just as long as you stand, stand by me....' (Stand By Me by Benjamin Earl King).

JIRWAYE✔Where stories live. Discover now