Episode 17

1.6K 97 9
                                    

® *REAL PURE MOMENT OF LIFE WRITERS*​💭💭💭

​ɯɛ ɖơŋŧ ʝųŞŧ ɛŋŧɛřŧąıŋ ŋɖ ɛɖųĆąŧɛ, ცųŧ ɯɛ ąٳŞơ ŧơųĆɧ ɖ ɧɛąřŧ❤ ơʄ řɛąɖɛřŞ​

# WWW.PMLWRITERS@GMAIL.COM
# ​IG PML WRITERS​
# https://www.facebook.com/PML_-Writers
FANS-459256761123035
# http://

.
   . ❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄¸*✳'☆´-
…¸.¤ª '☆´_____________☾_____________-'☆´-
   💕💞  *MAKAHON SO*💞

       *Blinded  Love*❤
•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•  ゚ ☆   
¸.¤ª☆“˜¨''''''''¨  *'''_*Written By Beelkeey Shuwerh*_ ''* “˜¨¨☆ª¤
¸ 。 ゚'☆_____________☾_____________'☆´
_________________•☾• ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯…¸.¤ª☆“˜¨¨ ¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯¯•☆•。 ¯•☆•  ゚☆    
¸.¤ª☆“˜¨•。❉ *.¸¸.*✳*.¸¸.*❄*.¸¸*❆ *.¸¸.*❄.¸¸.*✳*.¸¸*❄*.¸¸*❆ ¸¸.*❄.¸¸.*✳ *.¸¸.*❄*.¸¸*❆

   *In dedication to Asmeey Real Pure Pinkeey*
   The fourth page of yours Very own *Bint Uthman* how i wish this will last forever luv, so dat i 'll show you how much you mean the world to me stay blessed i❤you💯 #one love 💞

Episode 17
November, 2018
Bissimillahir Rahmanir Rahim.

Har suka isa Suwayd na cikin mawuyacin hali dan wani azababben zazzab'i da ciwon kai ne suka dirar masa , event tasu ta jiya kawai yake tunowa ya samu sassaucin rad'ad'i da zugin da zuciyan sa take, indeed the kiss was worth it her lips are probably the most sweetest things he had ever tested, they are sweeter than honey, he is really proud to be the first person on earth to teste them.

Word can't ever express how much he loves and cares for her, he is ready to die for her thousands times if needed, he love her more than he love his own life , his love for her is far behind imagination.

Koda driver ya kaisu mazaunin su had'uwa Haidar da Sayyid sukayi suna calming nasa dan sam sun kasa gane kansa, ganin bara su kyale sa ba ya shige bedroom yasa lock ya kwanta akan makeken gadon dake d'akin ya lula duniyan tunanin love of his life tasa.

Zee taji dad'in had'a ta hostel da Hafsa da akayi dan finally tasan she would be a shoulder for her to cry if needed.

Gagarumar party su Safwah suka had'a na murnar tafiyan monster nasun dan at least sun san kafin ya dawo sunyi iskancin su san ransu ba kwab'a ba harara balle zana.

Granny sai tsokanan su take wai in ya dawo duk zata fad'a masa abinda sukayi.

Har bayan kwana biyu da tafiyan su Safwah na cikin damuwan rashin kiran da basuyi ba, su kam gaba d'aya school things sun sanya su a gaba dan ko damar siyan sim ta can basu samu ba.

Sai bayan one week da tafiyan nasu suka kira gida dan sun gama processing komai.

Aranar Sayyid da Safwah kaman su had'iye juna ta waya dan yadda sukai missing juna sosai, ta gaisa da kowa amma banda Suwayd dan ita tama rufe babin sa a life natan for now.

Sosai Suwayd ya k'un sa a ranar inda ya gaza jure ganin yadda Sayyid yake nishad'i dan yana waya da Safwah'n sa yabar musu gidan.

School tasun kawai ya wuce inda tsautsayi ya biyo da Zee ta hanyan sa ya sauke mata duk wata anger tasa, da Zee na da zuciya da duk son da takewa Suwayd a ranar ta barsa dan yadda ya nuna mata kashi ma ya fita daraja a idon sa.

Sai dai she can't *MAKAHON SO* da take masa ya rufe mata ido ta yadda duk abinda ya mata ya zama abin so da k'auna da kuma burgewa a gare ta, she is a lover not a fighter but she is ready to fight for what she love, ta riga ta shiryawa tarban duk wani k'ask'anci da wuk'ancin da zai yi mata tunda ba ita ta d'aurawa kanta jaraban son sa ba dan da tuni ta yaye mawa kanta.

MAKAHON SO _Blinded Love_Where stories live. Discover now