FULANIN BIRNI

1.3K 63 0
                                    

🎄 FULANIN BIRNI 🎄
© ASISI B. ALEEYU
® NAGARTA WRITERS ASSOCIATION
PAGE 2⃣7⃣
28/Dec/07.
Aunty salma ta sauko daga gombe zuwa sok. da d'an k'aramin cikinta, murna gurin su raihan ba'a magana kamar zasu cinyeta saboda murna, se girki aketa faman had'a mata kala_kala Abba kuwa yarasa inda zai sakata, Abdul yace "Tunba kinganki kuwa kin zama babbar mace wlh dubeki dubi gwaggo, kamar yaya da k'anwa"
Kwanaki k'alilan da zuwanta ta zaga dangi suka d'au hanyar Jidda tareda amincewar mijinta, acan suka kwaso kayan kitchen da Royal bed zuwa butterfly d'in kujeru abun dai sai wanda yagani komai silver color akayi, sati biyu suka dawo.
Tuni suka d'au hanyar soyayya da kwarewa irinta yusuf, kulawa yake bata na musamman gawani riritata da yake uwa uba yanda ummy kesonta zuwa yanzu har waya suke da juna hakama su usaina, atak'aice dai zumunci ya k'ullu atsakanin su.
Yau first Nov yau takama ranar birthday d'in bingyal tin safe ake shirye shiyen komai, anti tunba ce ta had'a mata cake mai step shida yayi kyau sosai, komai red color akayi shi harda decoration d'in gidan abun yabirgeni matuk'a.
Duk ta gayyace k'awayenta na skull.
'yan uwa duk sun hallara k'arfe uku akafara party, Raihan da sume shiga kala d'aya akayi komai black riga da wando Pakistan suma sunburge.
Bingyal ta fito cikin wata Minnie mouse outfit princess red dress, tanzubo gashi nan har baya, Asiya ta mata special birthday make up, Wanda yak'ara fito da asalin kyanta baby girl she's 16 ta had'u matuk'a.
Slow songs ketashi cikin kwanciyar hankali, wasu na ciye_ciye wasun kuma pictures suke d'auka tareda birthday girl d'in, abun so nice.
"Hello cuddle bae"
"Hey my baby blanket how you doing"
"I'm fine baby"
"Sautin me ketashi kinje party ne?
"No bae auta ke celebrating birthday nata"
"Oh buh kuma shine bazaki gayamun ba ina matsayin yayanta gaskiya kin b'ata min"
"I'm so sorry my bae yanzu kasani zaka iya zuwa yanzun aka fara kasan abun na yara ne bawani participate nake ba"
"Ok bae ince dai ba maza koh" dariya tayi sarkin kishi da akwai maza k'awayen bruh Abdul suna bata gift kasan yanaji da ita"
B'ata fuska yayi "Allah kikoma cikin gida kar inzo asamu problem idan naga wani yana kallemin mata zanyi rashin M" bata bari yak'arasa ba tace "ah uh yi hakuri maza yanzun zan koma falo sai kazo in fito" murmushi yayi.
"That's my wife"
Faruk dake kallon shi yayi dariya "kamar a dream word yusuf yake furta love word's haka I'm so happy Allah yasa soyayyar ta d'ore har k'arshen rayuwa"
"Amin ya fad'a tareda jan hannun abokin nashi muje shop zansiyo gift"
Atare sukaje yakwaso gifts masu tsada da kyau , shi kan shi faruk yad'an siyo nashi gift jin bingyal ce za'a bawa.
Har parking space yaje ya ajiye mortar shi yafito, nan kallo yakoma gurinsu kowace budurwa na yaba kyau da cikar zati irin na yusuf, ciki harda wata k'awar bingyal data zungureta "ke ke wannan had'ad'd'en guy fah? Family dinku ne kuna kama wallahi.
Bingyal ta buga tsaki "mayya kawai mijin sis Raihan ne kikama kanki nagaya miki"
Tareda sume sukaje tarbonsa shi kan shi yasoma rud'ewa da kyan da Raihan ke k'arawa kamar bata shiga rana.
"Amarya bakya laifi ko kin kashe d'an masu gida" Raihan ta kyalkyale da dariya "Kace koda nakashe k'annen mijina zan zauna lafiya kenan"
Faruk ya kalli yusuf "koda kin yanka twins da fatim" yusuf yace "bakuda hankali ne dakuwa kin tabbata sell inkika yankan 'yan uwa"
"Uhmm" kawai ta fad'a suka wuce gurin da ake party, har k'asa ya duk'a ya gayar da anty tunba ta amsa cike da kulawa.
Sai around 6 yace zai wuce, "ki turomin birthday girl d'in ta karb'i gift" faruk ma yace "ehh hakane suna mota" ba musu taje ta taso bingyal a gaba itakuma tawuce kitchen tahad'o musu snacks.
Da sallamarta ta isa gurin, tuni faruk ya mutu garin kallonta aranshi yake ayyana kyau irin na babyn kamar yar larabawa ko turawa tayi kyau fiyeda zaton mai karatu, "yusuf yayi murmushin mugunta yad'auko gifts yashiga loda mata baice uffan ba, faruk ma ya bata nata tayi godiya ta wuce ta zubesu cikin sauran gifts d'in data karb'a.
7 aka watse taron party saboda gabatowar magrib kowa yaje da jakar shi katuwa mai d'auke da hoton bingyal tareda babbar calendar stiker da sauran kayan printing ko ina ka duba tayi kyau cikin shigar yara masu d'aukar hankali.
Sallah kawai tayi ta fad'i kwance cikeda gajiya ga gunwa na cinta
ASEEYAH BASHEER ALEEYU

FULANIN BIRNIWhere stories live. Discover now