1

57 2 2
                                        

*NI DA ALMAJIRINA2 [THE UNTOLD]*

_BOOKS BY HAJJAHKAKA;_
NI DA ALMAJIRINA1 [OUR INCOMPLETE STORY]
JUNAYYAH [THE FIERCE RIVALS]

BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM
_ALHAMDULILLAH. All praises be to Allah,The Lord of the world,The most beneficient The most merciful_

*AUTHOR'S NOTE;*
A kulum idan na kamala litafi da ni na wallafa da kaina sai naji bazan iya cigaba da wallafa litafai ba,amma kuma idan na duba irin gudumuwar da Mahaifiyata,yan'uwana da ma'abota karatuna suke bani sai naji dadi mara misaltuwa ta riske zuciyata.
I JUST WANTO SAY A BIG THANK YOU TO ALL MY SUPPORTERS AND THOSE WHO STOOD BY ME THROUGH THICK AND THIN. MOST ESPECIALLY HAJIYAH ENDOSER,LOL,I DARE NOT CALL HER NAME BUT I'LL ONE DAY.YOUR GUIDANCE AND ENCOURAGEMENT HAVE INSPIRED ME TO REACH NEW HIGHTS.

Episode 1

20th Dec-2024
Time;2am
Katsina,Nigeria.

Papa bazan iya ba, she's too fragile and innocent.wani saurayi da be wuce shekaru ashirin aduniya ba yayi maganar yana kallon wata yarinya that's blindfoldedly with a red pieces of cloth, crying all herself out,
Wanda aka kira da Papa yace,inhar kana son goge bakin tabon da akayi maka da iyayenka dole kayi signing into this squadron Venom.kuma ba yadda zaka shiga wannan tawagar batare da ka cire tausayi da Imani acikin zuciyarka ba, and this is the only way to avenge your father's injustice murder.
Cike da tsoro da fargaba saurayin yace, Papa why do I have to rape an innocent soul before signing with you? besides Mamy thought me to...Papa be bari ya karasa ba,ya yanke maganar tasa a hassale da cewa ''keep your F mouth shut'' and then he furiously and unreasonably said, har kamanta daga inda na dauko jiya?,bacin ni,da haryanzu kana can state CID a matsayin criminal kuma a matsayin yaron dan ta'adda.shin haka kake son saka wa mahaifiyarka ta hanyar kare rayuwar ka a prison?

The young man nonchantly said, Papa all I ever wanted is a better life for me and my mother,bana son abinda tayi experiencing shekaru ashirin baya ya sake maimata kansa, I really wanto save my mother from all this predicaments,Papa is that to much to ask?

"Then do as I said, that's the only way to save us all son, now go there and take her virginity."Papa yayi maganar yana jan saurayin har zuwa kusa da bed da yarinya ke kai.

"Don Allah karku kasheni,mahaifiyata makauniyace kuma ni daya ke kulawa da ita"

Yarinya ta yi maganar tana kuka kamar ranta zai fita,dudda batasan me makomarta ba. Shiru saurayin yayi yana kallonta cike da tausayawa,gani yadda ya tsaya yana kallonta,yasa Papa furiously grab his hand and whispered in his ear,

"Venom karka bar maganganun ta suyi tasiri a cikin zuciyarka,we are running out of time,once its 3am the deal is down,now go"

A hankali saurayi ya fara takawa izuwa gun yarinya kamar wanda ake controlling dinsa da remote har ya isa gareta.gani haka yasa Papa baro masu dakin.
Wani razananne ihu yarinya ta saka,wanda ko ina na gida saida ya amsa...jin peshin ruwa a jikinta yasa ta saisaita ihun da takeyi hade da bude manya idanuwata tana kallon wanda ke tsaye a samar kanta,

"Karyar ku tasha karya,baku isa ku hana ni bacci ba ehe,"wata tsohuwar mata wacce akala zata kai shekaru casa'in a duniya tayi maganar rike da kofi tana kallon yarinya.
Cike da takaici ZeeAbu ta mike daga kwance da take, tana ballawa tsohuwar harara kafin tace lafiya zaki zo kina watsamin ruwan tofin goro?

Kaji ko? Yo bacin ruwan addua dana amso gun malam mai sittin,inace da haryanzu kina nan kina kurma uban ihu kamar wacce ake yanka naman jikinta? Wai ku yan izala baku yarda da tofi ba saikace shi kan shi Musa bada ruwan tofin na renesa ba? Wai na tambaye ki Abuu? Haka zaki gidan Salmanu kina masa wannan kururuwa a bacci tun bai san abinda yafaru dake ba har ya sani? Tsohuwar tayi Magana tana kallon yarinya.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: May 07 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

NI DA ALMAJIRINA(THE UNTOLD)Where stories live. Discover now