55-56

1.1K 93 14
                                    

PAKISTAN/BANGKOK
Ba suyi ɗauki wani long time suna tafiya ba jirginsu ya sauka a Pakistan a *Bangkok Metropolitan Region*.
Pakistan, officially the Islamic Republic of Pakistan, is a country in South Asia. It is the world's fifth-most populous country, with a population exceeding 225.2 million, and has the world's second-largest Muslim population. Pakistan is the 33rd-largest country by area, spanning 881,913 square kilometres.

Deen ne ya ware manyan idanunsa ya sauke su a fuskar Moon wacce take bacci a jikinsa ba tare data sani ba,gaba ɗaya ta nan naɗa sa kamar macijiya, wani tattausan murmushi ya saki wanda ya bai yana white teeths gave ɗinsa zuwa lomawar dimples ɗinsa, hannunsa yasa a hankali ya zare ribbon ɗin daya ɗaure gashin sa, nan take gashin ya sauka a wuyansa tare gefen fuskarsa duk wanda ya gansa zai ɗauka da gaske haifaffan ƙasar ne sbd kama da yay dasu, kowa yasan Pakistan musulmi ne amma akwai su da zallar mugunta gashi masa ga maciji da ƴan India, zareta da yay a jikinsa yana mai ƙarewar innocent face ɗinta kallo, lumshe idanunsa yay wanda suka ɗan janye sbd damuwa a hankali kuma ya ɗura lips ɗinsa saman nata ya tsotsi kaɗan da sauri da sauke ajjiyar zuciya kafin tai saurin buɗe ido,tana ganinsa ta haɗe rai tare da zamewa a jikinsa,ganin alrdy su Faizak da Adyan sun fita a jet ɗin ya rage daga shi sai ita yasa ya ɗan fesar da numfashi kamar mai koyan magana yace "Queen Maimunatou" banza tai masa ganin haka yasa ya shiga control kansa cikin kaushashiyar Murya yace "Look bana son shirme, aiki nazo gabatarwa ki ajjiye wani rubbish naki gefe kin gane? Kibi duk abinda nace kina mistake zaki iya rasa ranki babu ruwan Aliyou" ya ƙasar faɗar mgn yana sakin Murmushi wai babu ruwansa? Yasan kawai ya faɗa ne amma babu Queen Maimunatou Moon ɗinsa ai babu Aliyou Tabbas.
Miƙewa tsaye yay yana connecting bluetooth ɗinsa da wayarsa dake jikinsa, bayan ya gama ya ɗauki bindigarsa ya ɗura mata bullet masu yawa kana ya zuba masu cikn pocket ɗinsa, yana gamawa yasa hanunsa ya miƙar da ita tsaye ita dai dan haushi ko kallonsa ta gagarayi bare ta tankasa, lumshasshun idanunsa ya zuba mata kafin a hankali ya haɗata da faffaɗan ƙirjinsa ya shiga sauke tawayen ajjiyar zuciya, cikin kunanta ya shiga fesa mata numfashi kafin yace "Ina sonki Maimunatou,har abada gaban abada,zan sadaukar da komai sbd ke,nasan ba lallai ki gane ba sbd wani banzan dalili naki,amma ko a Wannan aikin na mutu ki sani na mutu da soyayyarki, kuma zanfi kowa farin ciki da mutuwa ta, amma zanyi baƙin ciki abu biyu" fesar da numfashi yay kafin yace "zan missed sweet bakinki,kuma ina fatan ko a yau zan mutu ace na sauke haƙƙin matata na mutu na bar maki  jinin Aliyou a cikin cikinki" Da sauri ta kallesa gabanta na faɗuwa kalaman sa ba ƙaramin dukan ƙirjinta sukai ba,tsoro da far gaba suka cika ta lokaci ɗaya banda kallonsa ba abinda yake, maganarsa ta kozai mutu yafi komai ɗaga mata hankali, gira ya ɗaga mata yace "What? Meye dan Aliyou ya mutu daman ba baki so na ba, kinga mutuwar zaizo a dai-dai" saurin runtsa idanunta tayi jikinta ya ɗauki rawa ga wasu hot tears da suka shiga tsiyaya a cikin idanunta girgiza kai ta fara shikam abun nishaɗi yake basa dan haka ya ɗan jaa baya kaɗan tare da sanya mata narkakkun idanunsa wanda suke ɗauke da zallar soyayyarta, abun da bai tambayi ba a rayuwarsa shi yake yanzo gaba ɗaya white teeths ɗinsa suna waje sbd dryar da yake mata can kuma yace "to daman akwai wanda aka kawoshi gadin duniyar ne? Daman idan kai ne jiya kai ne yau to dole ace gobe ba kai ba ne,dan haka mutuwa ai ya zama dole ga dukkan Musulmi daya yarda da mutuwar,sai dai kiji ana king Aliyou Eneye Ahuoyza Deen Allah yay masa rasuwa" kasa daurewa tayi sai kawai ta faɗa jikinsa ta saki kuka iya ƙarfinta, daga ƙarshe kuma duka hannayenta tasa ta shiga dukan ƙirjinsa tana faɗin "stop saying that Dad, idan akwai wanda ya dace da mutuwa yanzu nice bakai ba" zare idanunsa yay cikin ƙarfin hali yace "Eyee! San kai ko?ki ɗauka zaki mutu ai ko 5minutes bazan ƙara aduniyar ba zanbi bayan matata" kuka kawai take tare rirriƙesa kamar wani zai kwance sa, fesar da numfashi yay cikin ƙasa da Murya yace "it's okay! Now tell me kina so na? Kina son mijinki?" Cikin kuka tace "but why are killed my parents?" Manyan fararan idanunsa ya fito dasu idanunsa sunyi jajir jikinsa ya ɗauki rawa kamar bai son yin mgn sai kuma yace "ur parents? Tayaya zan iya kashe mutane? Mutanan ma iyayenki? Are you out of your sense Queen Maimunatou?" Cikin kuka tace "abinda aka gayamin ne ban tabbatar ba sai da naga shaida" huci ya fesar yace "Ohh really? Ni soja ne mai zaman kansa ina da damar riƙe bindiga,ina da lasisin harbar duk wanda naso,ina da dalilin da zanje duk inda naso na gabatar da aiki na,ke da aka gaya maki kice sakarya ba'a ɗaukan hukunci saika kama mai laifi da hannunka, And wama yace wannan iyayenki ne?" Da sauri ta kallesa tace "kamarya? To suwaye iyayen nawa?" Ka faɗa ya ɗaga mata yace "soon or later za ki san komai,ko bayan babu raina akwai mai baki wannan labarin kuma zaki alfahari da mijinki kin gane ai" kasa magana tayi zuciyarta banda bugawa babu abinda take, yanayinsa na Yanzu tsoro yake mata yana abu kamar mai barin WASIYYA, hannu yasa ya jawota jikinsa tare suka sauke numfashi a hankali yasa hanunsa ya zame veil ɗin dake saman kanta ya shiga shafa ƙwantaccen gashin kanta,ji yake kamar ya tsaga ƙirjinsa ya maida ta sbd zallar ƙaunar da yake mata,bai san mai yake jin wani iri game dashi ba,ji yake kamar sauyasa babu tsoro ko ɗaya a idanunsa amma fargaba da lugudan da zuciyarsa take masa kaɗai ya isa tsorata shi, ƙamshin dake wuyanta ya shiga tsuntsuna yana ƙara tura hancinsa tsakanin wuyanta, cikin nutsuwa kuma ya sanya hannunsa cikin rigar ta a hankali ya fara sama da shi har zuwa saman manyan brest ɗinta wanda gaba ɗaya bata sanya masu brezia, a tsaye suke sosai wata wahalalliyar ajjiyar zuciya ya lokacin da hannunsa ya sauka saman brest ɗinta a haka yana iya jin yadda zuciyarta ke harbawa very fast,a karo na farko taji ta kasa hanasa abinda yake mata sai ma ƙara shigewa jikinsa ta dake, "Uhm" kawai ya iya cewa domin yasan Ubangiji ya gama tsara halitta a nan, zai mure tare matarsa za taji fiye da sauran matan zai mabar mata da jikinsa yadda ko wuni guda ba zata iya babu shi ba, zai shagwaɓa ta ya bata farin ciki fiye bada sauran mata,bazai taɓa bari tai kuka ba a rayuwarta sai dai kukan daɗin da yake jiyar da ita badai na baƙin ciki ba,ashe duk surutan da yake a zuciyarsa a fiye yake sakarsu bai sani ba sai da yaji tace "And I'll make you happy too Dad i love you kai ne jin daɗin Maimunatou kai ne farin cikin ta da nutsuwata, babu ranar daya taɓa zuwa ya shige zuciyata batai kewarka ba, Dad dan Allah kada kaje wajan mutumin nan ka barni ni ɗaya naje i promise nothing will going to happen to me" Murmushi kawai yay mata yasan ko yanzu ya faɗi ya mutu abu ne mai wahalar gaske Lollynsa ta manta da shi, hanunsa dake saman brest ya matsa ƴar ƙara ta saki sbd zafin da taji a hankali kuma yasa ƴartasa ya shiga zagaye nipples ɗinta dashi, lumshe idanunta tayi sbd wani sabon abu daya fara yi mata yawo a jiki cikin nutsuwa kuma ya zare hanunsa yasan idan yace zai wani abu to tabbas zai iya amsa Virgin ɗinta a nan domin shi kaɗai yasan halin da yake ciki.

MOONWhere stories live. Discover now