23_24

1.1K 97 7
                                    

*⚡MOON⚡*

_✍🏻23-24_
Elegant online writers

    _I'm so sorry Habibaties, i can't explain you yanayin da nake ciki but i want to say aimin afuwa activities sun min yawa Wlh, can you forgive ur sister?And ina ganin comments da share da yadda kuke neman MOON.... MOON to Allhamdulillah here is ur MOON sai ai share sbd Allah cos bana da time na share a all groups ɗin da nake, San so nake maku har raina and this page dedicated to MOON fans,only fans ɗin MOON🌚 bear with me Guys🤲🏼..,Ohhh Hello wata tai min wata tambaya a Wattpad so beb don't worry zaki jini soon_



Hannunta ne ya sauka a saman fresh skin ɗinsa,yana jinta bai ko mutsa bare  ta saka ran zai tanka ta,ganin kamar bacci ya ɗauke sa yasa Eki tayi murmushi mai ɗauke da wasu manufofi da dama,kana ta zauna saman bed tare da miƙa hannunta a bayansa kasancewar rufda ciki yay slowry ta fara shafa bayansa she's try to make him felling, with so much shock ta dinga kallonsa, calmy tayi cikin wata sexcy voice tace "Dee..Deee..Deeee" sai da ta kirasa 3times bai mutsa ba,cike da farin ciki ta ƙara haurawa saman bed tana ƙara ɗura hannunta a waist ɗinsa ta zagaye ƙugunsa da hannunta, ɓangaren Deen kowa dukkan abinda take masa yana jin sai dai he's not interested bashi da feelings ko guda a kanta bare tayi tunanin zaiji wani abu dan gane da abinda take masa,yay shuru ne kawai yana son yaga gudun ruwanta daɗin da ɗawa bai son hayaniya sbd yadda ya kejin jikinsa babu daɗi ga ciwon kai dake damunsa yana jin kansa kamar zai fashe ya tsage gida biyu,jin tana ƙoƙarin sanya hannunta cikin boxer ɗinsa yay sauri haɗe ƙafafuwansa tare da mirginawa ya ware manyan idanunsa a kanta,idanu Eki ta shiga rarraba wa domin bata taɓa tunanin idanunsa biyu ba ta gama sakawa ranta cewa yau zata ga baiwar da Allah yay masa da tasa kallar halittar sa daban yake,gama ƙare mata kallo yay from head to toe shi sam bai ga abin birgewa a jikinta ba sai shegen kinibibi,gaba ɗaya batai masa daman yana lura da ita, ɗauke kansa yay yana taɓe bakinsa, ajjiyar zcya ya sauke still bai tanka ta ba,jin hannunta a jikinsa again yasa a zuciye ya miƙe tsaye da idanunsa wanda sukai jajirr ya kalleta cikin kakkausar murya yace "Out....out of my room Eke...lymerh Bukar Gusai" ya faɗa da ƙarfi tare da ambatar full name ɗinta,saurin lumshe idanunta tayi sbd yadda muryrsa ta daki tsakiyar kanta musamman da yace Eke..lymerh sai yay kamar wanda bai iya hausa sosai ba,koda yake kana ganin Deen ka san ba Hausa bane kawai zama cikin hausawan yasa ya goge da iya faɗarta yau da gobe,ganin still tana tsaye tana kallonsa yasa kai tsaye ya zare belet ɗin dake jikin wandonsa wanda ya cire ya nufi wajanta da sauri itama tayi kansa tana zuwa ta faɗa jikinsa ta saki wani kuka mai cin rai tace "Please Deee ka saurare Wlh i luv u to the rest of my life,kai kawai nake gani naji farin ciki,i want to stay with you forever,i stand by your side ina sonka please Deen kada ka ce min a'a Wlh zan mutu,i need your luv and care nothing else dan Allah dan Annabi just sleep with me na ƙwana ɗaya kawai just one day please Dee" ta ƙare maganar tana saka mai wani sabon kukan ta rirriƙesa,wata zcya ce ta zowa DEEN cikin fushinsa wanda baya iya control kansa dashi yasa hannu ya hankaɗe ta daga jikinsa ya shiga zarara mata belet ɗin jikinsa kamar an aikosa banda ihu babu abinda Eki take tana roƙan sa akan ya sota,cikin fushi Deen ya yar da belet ɗin yasa duk hannunsa guda biyun ya tura cikin gashin kansa kana ya hargitsa gashin suka bazo saman fuskarsa ya zamana kamar wani balarabe ko ba India i can't describe but yay ƙyau sosai farar fuskarsa har wani jaaa take sbd zallar bala'in dake cinsa ya fesar da wata iska mai zafin gaske yace "what....?what the fuck..haaaaa³ I never see a woman like you...,nine kikema tallan jikinki? WOW³!! very good,to I'm not interested Madam Eke... lymerh Bukar Gusai go to ƴan iska irinki kuma made ɗinki bani A....,"saurin yin shiru yay yana sauke numfashi idanunsa har wani ruwa yake Deen ya iya tashin hankali da zallar masifa ruwa³nta kallonta yay yace "before I count 5 leave,wlh Tallahil laziiiii zan karya ƙafarki muddun na buɗe ido ba ganki" da sauri Eki ta miƙe tana layi ta nufi waje domin kaɗan daga cikin abinda Deen zai aikata,baya taɓa karya rantsuwarsa in dai yace bazai abu ba is better ka rabu dashi he's very stubborn ba yaji gaba ɗaya,tana fita ya shige bathroom ya sakarwa kansa shower sai sauke numfashi yake a zafafe sosai ruwa yake dukan fuskarsa amma ko a jikinsa sai da ya shafe wajan 30seconds yana tsaye kafin ya janye jikinsa ya ɗauki bathrobe ya sanya a jikinsa ya fito yana fitowa kiran na shigowa wayarsa,kamar ba zai ɗauka ba amma ganin wanda suke kiransa yasa yay picking call ɗin cikin fushi yace "What...again?" Murmushi Ohinoyi yay kafin ya numfasa yace "No ba faɗa bane Besty" shuru yay sai kuma yace "what wrong with you Sweetheart, baka da kuzari i knew something is fishing" sauke numfashi DEEN yayi yana sauraran Muryar mahaifin nasa mai cike da nutsuwa,jin shuru yay yawa yasan cewa Deen bazai taɓa cewa komai ba indai ba niya yay ba,yasa ya ƙara cewa "Okey! Tell me where are you now,duk ina kake yau zan zo wannan shurun naka yana hurting nawa Besty kai ba kinka bai damunka ne wai,nidai sam bani kawo ba haka ma ba hubby kayo ba bare grannyma on mah way in sha Allah" da sauri Deen ya kwaɓe fuska yana ƙara shigewa jikin pillow kamar zai kuka yace "No!!! Please Besty kawai I'm not feeling well ne" da sauri Ohinoyi ya miƙe tsaye yace "Are you mad Aliyou Ohinoyi Adavize" ya kira full name ɗinsa cike da tashin hankali kafin ya ɗura da faɗin "Call the Dr now or else..,"sai kuma yay shuru langwaɓar dakai Deen yay yace "Or else wat...?" Saita Murya Ohinoyi yay cikin lallabi yace "look Besty nasan prblm ɗinka amma dole ka bari Dr ya duba ka idan kuma kaƙi Wlh ko ka gayan inda kake ko karka gayan tabbas zaka ganni a wajanka kasan kaɗan daga cikin aikin Ohinoyi Adavize Ahuoyza" miƙewa tsaye Deen yay cikin ƙasa da murya yace "No Besty i will call the Dr now" Ohinoyi yace "sure....?" Yana buɗe handle ɗin ƙofar yace "Yeahh" Ohinoyi yace "ok ka kira idan Dr yazo i want talk to him love you Besty" yana fita babban parlour'n part ɗinsa yana faɗin "Luv u too Besty"yana faɗin haka ya kashe wayar tare da lalubar wata number ringing ɗin farko aka ɗaga...
Eki na fita tayi saurin share hawayenta duk da irin zugin da jikinta ke mata,kai tsaye bedroom ɗin da aka bawa Nana ta shige tana zuwa ta ɗauki wani key dake yawanci tana da key ɗin parts na gidan, buɗe ƙofar tayi ta shiga tana zama ta ƙara rushewa da kuka ta shiga duba jikinta a mirror'n ɗin ɗakin sosai hankalinta ya tashi ganin shatin belet ya fito saman fatarta duk da ba wani hasken fata gareta ba,sai da tayi kuka son ranta abin mamaki kamar ƙara mata wutar son Deen ake a cikin zcyarta kamar zararriya haka ta fara surutai tace "Wlh baka isa ba,idan bariki ce ta buɗen ido tabbas saina kawo ƙarshen jijji da kanka dole ka zama nawa Deen nawa ni ɗaya,dole ka zama a side ɗina wannan al'ƙawari na ɗaukarwa kai na indai ban cikashi ba tabbaci ni ba cikin sunna akai aka haifan ba,kayi kuskure kuskure babba zan shayar da kai mmki wanda ba'a taɓa shayar dakai irinsa ba,Wlh sai ka soni zaina ɗan ɗana kalar taka baiwar i luv u Soo much darling luv u to the rest of my life.." ta ƙare maganar tana sakin wani sabon kukan, MOON dake bacci ta shiga buɗe manyan idanunta tana mistsukasu, ɗan mirginawa gefe tayi hakan yasa ribbon ɗin da aka ɗaure mata gashinta ya zame ya bawa gashin damar wargatse wa,bakinta ɗauke da addu'ar tashi daga bacci _ALLHAMDUULILLAHIL LAZI AHHYANA BA'ADAMA AMAUTANA WAA'ILAIHIL NUUSHUUR_ tana gama faɗin hakan ta miƙe zaune a hankali ta shiga leƙa fuskar Eki domin tun daga bayanta tasan ba Nana bace,kamar ancewa Eki ta juya tana juyawa sukai ido huɗu da Moon da take leƙa ta,da sauri Moon tayi baya tana runtsa idanunta,da sauri itama Eki ta miƙe domin haka kurum taji tana tsanar yarinyar musamman da Damus ya bata labarin abinda Deen yay masa dalilinta, cikin zafin nama tasa hannu ta fisgo Moon daga saman bed ɗin ta faɗo ƙasa wani gigitaccen ihu Moon ta saki lokacin da kanta ya bugo da stool ɗin madubi, ƙara ƙarfin ihunta tayi Lokaci da taga kanta yana zubar jini,kafin ta miƙe tsaye Eki ta ƙara zuwa wajan Moon tana zuwa tasa hannu ta fisgi dugun gashin kanta taja da ƙarfi wani irin ihu Moon ta ƙara saki a karo na biyu wanda ya kusa tafiya da numfashinta,domin ji tayi kamar jijiyoyin kanta suna fitowa waje sbd tsananin azabar data keji a ƙasan gashinta,cikin takaici Eki tace "Dan uwar ubanki ni sa'arki ce daza kina kallo na am i ur mate or wat...?" Ta faɗi hakan tana ƙara sakar mata da wasu gigitattun mari a saman farar fuskarsa wacce ta ɓaci da hawaye da majina,sbd tsabar azabar da taji bata son Lokaci da wani fitsari ya shiga zuba daga jikinta ba,tunda uwarta ta kawota duniya bata taɓa sanin azaba irin wannan ba, ba'a taɓa koda zaginta ba bare har ai tunanin dukan ta ba,abubuwa da sukaiwa Moon yawa da kuma rashin sabo yasa numfashinta ya tsaka cak..
Deen na parlour ya sauya kayan jikinsa sanye yake da wani black ɗin 3gauter sai kuma red ɗin armless wacce ta buɗe daka gaban ƙirjinsa hakan yasa ana ganin ƙwantaccen gashin ƙirjinsa wanda sukai ƙwance sai gyalli suke har yanzu gashin kansa yana nan a wargaje sai wani murmurɗe wa da sukai sun rufe masa gefen fuskarsa ya zama more handsome guy a cikin mazan wannan lokacin komai nasa yana da banbanci da sauran na wasu, idanunsa a lumshe ya ɗura hannayensa in between his laps yay shuru sai sauke numfashi yake,yana zaune ya ƙaro gudun a.c gefensa wayoyinsa ne guda biyu da ƙarama da babba yana jiran zuwan Dr,saurin ware idanunsa yayi sbd jiyo ihun Moon da yay kamar mai nazari haka ya shiga juya ƙwayar idanunsa,can ya ƙara jiyo ihunta da sauri cikin gudu² ya miƙe tsaye tare dayin waje,kansa a ƙasa yake tafiya har ya huce parlour'n en matan gaba ɗaya suka bisa da ido banda Salmerh wacce ta ɗan ja tsaki taci gaba da danna wayar hannunta,tsayawa yay bakin ƙofar sbd ganin ƙofar a buɗe yana tsaye ya ƙara jiyo wani ihun nata kasa mutsawa yay yana ta tunani a ransa,can kuma yaji tai shuru hakan yasa yay saurin sanya kansa cikin ɗakin yana shiga Eki na ɗaga ƙafarta zata sauke a cikin Moon wacce take ƙwance ko mutsi ba tayi da wani irin zafin nama ya ƙarasa shiga cikin ɗakin ganin saura kaɗan ƙafarta ta sauka a cikin Moon yay saurin daga tsalle yana faɗin "Nooo!!!!!!🌚 MANAGE sweetheart
SARAUTA👑

MOONWhere stories live. Discover now