Kuka Moon ta saka tana yin wajan ƙofa zata fita da sauri principal ɗin yace "Meeyrah go with her,idan tai shiru saiki kaita section ɗinsu gobe Monday so by tomorrow morning kije ki kula da ita nasan aƙwai abin da zata buƙata" durƙosa wa tayi tace "ok sir" da ƙayar Meeyrah ta lallashi Moon ta nufi ɓangaren rooms ɗinsu da ita, tun a bakin hostel class mate ɗin Meeyrah suka fara tambayarta ina ta samu wannan,shiru kawai take masu sbd itama bata fiye magana ba,har cikin hostel ɗinsu ta shigar da ita kai tsaye ta nufi room ɗinsu tana shiga wata best friend ɗinta mai suna Haleymerhtou ta kalleta tace "Dear ina kika samu wannan ƴar beauty ɗin please?" Murmushi Meeyrah tayi tace "new student ce for primary section" waro idanu Leemrat tayi tace "wonderful shall never end,amma tayi girma da yawa fa" shiru Meeyrah tayi tana ƙarasa jan hanun Moon zuwa kan bed ɗinta,zaunar da ita tayi daman alrdy kayanta an riga da an kai mata can section ɗinsu, ganin yadda take kuka sosai yasa Leemart miƙewa ta ƙarasu wajanta tace "what wrong to you cutie?" Kwaɓe fuska Moon tayi tace "Dad ne" tace "yay maki me?" Turo baki tayi tace "shine ya barni a nan,kuma ni ina son binsa" Meeyrah ce tace "is he your Dad?"jinjina kai Moon tayi alamar "eh" da mmki Meeyrah tace "sure?" Moon tace "yeah!" zama Meeyrah tayi tare dayin shiru,ganin mood ɗinta ya sauya yasa Leemart faɗin "what wrong?" Girgiza kai Meeyrah tayi tace "nothing" kallonta ta maida kan Moon tace "ok stop cry,ai ko yaushe zai iya zuwa ko kuma ya kira waya, bedside ma ai domin ci gabanki ya kawoki,ko baki son zama wata a nan gaba wacce Za'ai alfahari da ita?" shiru tayi sai kallon Leemart da take,ganin tai shiru yasa tace "ok tell me something what's your ambition?" Kallonta Moon tayi sai kuma tace "ina son zama lawyer, then...,"sai kuma tayi shiru Leemart tace "then what?" Moon tace "i want  fight"gaba ɗaya suka kalleta wata budurwa mai shigowa cikin ɗakin mai suna Sumayyerh ana ce mata Sumy tace "why?" Kallonta Moon tayi sai kuma tace "akan masu Fyaɗan yara mata,akan masu aikata Lasbian da kuma masu shaye-shaye" mmki fal fuskakokinsu kasa magana sukai da ƙyar Sumy ta haɗiye wani yawo tace "but Lawyer kikeso ba Police ko soldier ba,ba kuma president ko Governor ba,tayaya zaki iya hakan?"shiru tai masu domin sun fara damunta da magana kamar ba zatai magana ba sai kuma tace "amma ana kawowa lawyer issues ɗin problems ɗin ai ko? And manyan lawyers suna take haƙƙin masu ƙaramin ƙarfi cikin sauƙi sai kiga an kori shari'ar to ni zan tsayawa dukkan wanda basu dashi kuma zanyi taimako da abin da nake dashi" numfashi Leemart ta sauke tace "how old are you?" Ka faɗa ta ɗaga alamar bata  sani ba, Meeyrah daman magana bata dameta ba hakan yasa tai shiru amma ƙasan zuciyarta mmkin yarinyar ne ya cika ta kosu da suka girmeta basu taɓa tunanin irin nata ba, Sumy kuma kallon Moon tayi ƙasa da sama a Zcyarta tana yaba ƙyanta,yawo ta haɗiye mai daɗi tare da lumshe idanunta kafin taja jikinta zuwa bathroom,daman su uku ne gaba ɗaya a part ɗin kowa gadonsa daban,ganin ta daina kuka kuma yamma tayi yasa Meeyrah yin wanka sannan ta haɗawa Moon tace taje tayi bayan ta gama ta bawa Moon wata ƙaramar riga amma taƙi sawa a dole sai kayanta, kallonta tayi tace "to ci abincin tunda baza ki saka rigar ba" babu musu ta fara cikin indomie with egg ɗin kana ta sha ruwa, miƙewa Meeyrah tayi itama Moon ta miƙe ficewa sukai daga part ɗin Sumy tabi Moon da kallo tana aiyana wasu abubuwa da yawa a ranta,a haka ta nufi primary section da ita,tana zuwa direct har hostel ɗinsu wanda yake da ƙwana wajan 5 kai tsaye ta nufi sashin da ɗakinta yake su biyu ne kacal daga ita sai wata mai suna Feenerh, bayanin komai tai mata sannan tace ta sauya kayan ta na jikinta kuma ta adana su aƙwai warshing machine, tana fita Moon ta sauke numfashi kana taje wajan ƙaramar wardrobe ɗinta ta ɗauki wasu riga da wando masu ƙyan gaske ta sanya jikinta, Feenerh ce ta ƙarasa inda take tare da miƙa mata hannu tace "I'm Safeenerh Khalil Zubair" juya fararen idanunta Moon tayi kafin tace "Nice name" murmushi Feenerh tayi tace "thanks! And you?" Kanta a ƙasa tace "Maimunatou Aliyou M.A.D" Feenerh tace "Wow! Just say M.A is better" Moon tai ɗan kuntun Murmushi tace "ok thank you" Feenerh chocolate ta ɗauko ta bata tace "Now we're friends" kamar ba zata karɓa ba sai kuma ta amsa tace "nice to meet you" suna tsaye Sumy ta shigo hannunta riƙe da wata ƙatuwar chocolate tace "A'a bevies kuna fira ne"shiru Feenerh tayi dan bata wani kula Sumy duk da cewa senior ɗinta ce,kai tsaye wajan Moon ta nufa tace "Hy..." ganin ita takewa magana yasa Moon faɗin "Hy" chocolate ɗin ta miƙa mata tace "now am your mother and you're my daughter,zan kula dake zan maki dukkan abinda kikeso" ta faɗi hakan ta kallon jikin Moon ita dai Moon shiru tai bata kulata ba,ganin haka yasa Sumy miƙewa tace "ok Daughter see you tomorrow ki fito da wuri" tana faɗin haka ta fice.
DEEN na barin makarantar ko gida bai koma ba kai tsaye airport ya shige yana zuwa ya tarar da Ovasi magana sukai kaɗan kafin ya bawa Ovasi key car ɗinsa domin ya tafi da ita,shi kuma ya shige cikin jirgi, yana shiga ya zauna a side ɗin vip tare da lumshe idanunsa ji yake kamar yabar ruhinsa a can makarantar lokaci ɗaya wani damuwa da tarin baƙin ciki suka dirar masa,sai ya kejin inama yaje ya ɗauko ta ya tawo da ita,amma yaya zai yi dole ya hqr ya barta har zuwa lokacin da zai kammala ya dawo yasan kafin nan at least wani girma da hankali ya zuwa Lolynsa, shigewa jikin kujerar yay yana fesar da numfashi, wayarsa yasa a airplane kana ya ɗaura belet a hankali jirginsu ya fara shawagi a ƙasa kafin yay wata jijjiga sai kuma ya tashi da sauri zuwa sararin samaniya. washegari ta kama Monday tun asuba Feenerh ta tashi Moon daga bacci, kallonta tayi tace "wake up sister" da ƙyar ta samu ta buɗe idanunta ganin Feenerh sanye da towel yasa itama ta miƙe bakinta ɗauke da addu'a ta shiga cikin bathroom wanka tayi da hot water kana tayi brush tare da ɗaura alwala,da sauri ta fara goge jikinta ta shafa ban balillah mai ƙamshi ta gyara gashin kanta,wasu fararan kaya ta ɗauka wanda suka kasance seket ɗin iya laps sai ƙaramin hijab,bata saka hijby ɗin ba ta ɗauki wani ɗan ma dai-dai ci wanda ya huce gwuiwarta sosai yay mata ƙyau kasancewar sa blue,tana gamawa Feenerh tace "leg's go" da sauri Moon tace "ina?" Feenerh na tafiya tace "Masjid" bayanta tabi da sauri sbd har yanzo garin dark ne bai gama washewa ba,a haka suka nufi masallacin primary section a hanya Moon taga students da yawa wasu ma ga girme masu,a haka suka nufi cikin masjid ɗin bayan sun idar da Sallah akai karatu,gaba ɗaya ɗaliban kowa ya watse Feenerh kuma tace "Sister jirani ina zuwa please" jinjina kai tayi alamar "to" tana fita Moon ta fara duba cikin masjid ɗin har tazo tsakiyar masjid ɗin gani tayi hutar cikin masallacin ta ɗauke tsoro ya kamata ta fara kwaɓe fuska zatai kuka,jin alamun tafiya a bayanta tayi saurin faɗin "waye?" Shiru taji da sauri tayi baya sbd hannunta da taji an riƙe ta buɗe baki zata saki ihu taji an sanya baki a cikin nata bakin tare da rungome ta..

_Hello Habibaties i want to tell you na shiga gasar marubuta ina buƙatar tai makonko,nasan baza kuban kunya ba,so idan na fara littafin gasar ku tayani share dan Allah dan Annabi👏🏻🤲🏼 kafin daga baya kuma a fara zame nasan bana sa haufi a kanku zaku zaɓan zaku sanya wasu ma su zaɓan right? To dan ku jirani zuwa lokacin_

_Ba wani abu bane dan kunci nama ko ɗaya😂😂ni Barka da Sallah na shine kuyi share ɗin page ɗin nan sbd Allah kuma ai COMMENTS,nasan kuna ta jira wlh ina exam ne abubuwa sai hqr,gashi na tafi yiwa MY MAN kwalliyar Sallah kafin ya dawo shiyasa kukaji shuru😎😍._

Dan Allah dukkan wanda yake Wattpad kuma yake karanta book ɗina baiyi following ba dan Allah ya daure yayi, please vote and COMMENT

MOONWhere stories live. Discover now