23

991 28 2
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

         _MASIFAFFIYAR KAUNA_

UMMIE COLLECTION NA PROMO TURARUKA YAUFA, KARKU BARI ABARKU ABAYA, KUSAYI TURARE KAN FARASHI KADAN, JUST DANNA WANAN LINK DIN KIMATA MAGANA DIRECTLY https://wa.me/+2348186968736


             ✍🏾M SHAKUR

EPISODE 2️⃣3️⃣
Tashi yarinyar tayi takoma sama dagudu, itadai tai zamanta afalo tana kallon cartoon din yarinyar, tana wajen zaune taji an sauko  Anty ce, kitchen ta shiga saikuma tafito da sauri baki abude ta kalli Fatima tace "did you clean that kitchen boy"? Murmushi Fatima tayi ta saukar da kanta kasa hakan yasa cikeda dadi matar ta kwalama Tobi kira tace "Tobi come down come and see" ahankali yasauko yataho inda take kitchen dinta tanunamai tace "Tobi today is the 3rd day nakasa wanke plates sabida i hate warin amai yake sani kuma Babe baison yan aiki jibi yanda Boy dinka ya gyaramin kitchen" juyawa yayi yawuce yakoma sama yace "nidai ki kawomin abincu am starving" hararanshi tayi tace "you are so annoying Tobi" dan murmushi yayi yace "and Tobi is your brother" dariya tayi ra shiga kitchen din tace "I hate you Tobi" daga sama yace "thank you and I love you two Anty Bami"...

Har isha'i sukakai agidan, saida Ayobami takira babansu ta sanarda su inda yake sanan hankalisu ya kwanta, wajajen 9 ya sauko rikeda key, Anty Ayobami tabiyoshi abaya dan princess tai bacci tana rikeda wani jaka yar Babba, tazo inda Fatima take, hannunta takama tace "take this fine Boy, this your reward, thank you" ta shafa kumatun shi, murmushi Fatima tamata tunda tazo garin nan yaune tasami mutum na farko dayaga yana sonta harya mata akhair tama kasa magana tsabagen farinciki, dimple dinta Ayobami tabi da kallo tana mamakin yanda yaro namiji keda kyau dinan sanan tace "wuce kitafi Ogan ki yafita kafin yamaka fada kasan masifaffe ne" gyadamata kai tayi da sauri tajuya tafita, Tobi harya shiga mota, bude gaban motan tayi ta shiga ta zauna ganin ya zauna shiru kaman ita yake jira yana kallon gate da aka budemusu yasa ahankali tace "sorry" tadamotan yayi, itakuma sai kallon jakanta take sotake tabude taga me aka bata akatuwar jakan nan yau itane akama kyauta, kasa daurewa tayi sunyi nisa akan hanya tabude jakan, tasanya hannu ciki, p-cap tafara cirowa mai kyau navy blue, sai t-shirt mai kyau baki, dakuma 3quater dazai tsayamata a guwiwa shima baki, saikuma memo na oil company mijinta mai kyau da pen, sai wani hadadden roban biscuits da dayan roban na chocolate, wani irin murmushi tayi, da sauri ta maida kayan cikin jaka tabar roban biscuits din da chocolate akan kafanta sanan tabude su da sauri taciro biscuits daya da chocolate daya sanan ta maida Robinson cikin jaka, chocolate din tabude da sauri tana wani irin murmushi dabama tasan tanayi ba takai chocolate din bakinta, batasan lokacin data lumshe idoba tai crushing na chocolate din da teeth dinta dadinshi na ratsa mata kai ahankali tace "mmmm" baisan lokacin daya saki murmushi ba dayay dan kara dan ta gefen idanunshi yake kallonta da sauri tajuyo ta kallai ganin hankalinshi nakan abinda yake yasa ta maida kanta kan hanya ta ijiye biscuits din cikin jakan tana tunani yanzu tasami abinci duk udan zata tafi aiki zata deba tasa a aljihu sabida tasami abin sha awajen da ci.

Har sukakai gida babu wanda yace uppan, parking yayi acikin gida suka fito tana rikeda jakanta shikuma yabama guard key yace yakai bangarensu sanan yay hanyar side dinshi batare daya kalleta ba yace "go to bed" ahankali tace "thank you" sanan da saurinta tai hanyar shashibsu na yan aiki.

Bude kofa yayi yashiga flat dinshi, Mum dinshi yagani zaune kan kujera hakan yasa da mamaki ya kalleta, murmushi tamai tace "kadawo Son, come here" tanunamai kusada ita, ahankali yakarasa yaje ya zauna kusada ita, ashagwabe yace "Mumyy" murmushi tamai sanan ta gyara zama tace "what happen between you and your friend Ayoka"? Dauke kai yayi daga kallon Mum saikawai ya kwanta yay filo da cinyarta yay shiru baice komiba, dan jim tayi tace "Tobi nasan Ayoka sonka take, but dabaka mata wulakanci ba kaga yanda idanunta sukai ja kuwa suka kumbura, kaga akwai zumunci sosai tsakaninmu, her Mum is my good friend, Babanta awanan duniyan shine right hand din Babanka, koni bansan sirrin babanka kaman yanda Babanta yasani ba, I will never force you kasota ko a'a, but kai handling issue da kyau ta arziki da mutunci ba kai cutting nata off ba she can fall sick kasan bawani lafiya gareta ba" tashi yayi yazauna cikeda fada yace "Mum ni tell her to stay away from me, I am not even ready for marriage,  ni wlh kuka damen zanbar muku gidaj nan ma, kuma kicema Dad yabani wayata" yana maganan yatashi yay sama abinshi Mum tabishi da kallo saikuma tai tagumi tana tunani kafin chan ta tashi tafice daga side din nashi.

_BAYAN WATA DAYA!!_
Zaune Baba yake a falo yabuga tagumi yayi zurfi acikin tunani, Mama dahar wata kiba ta kara ta shigo dauke da tukunyar data sauke abinci tanabinshi da kallo hartazo ta ijiye tukunyar bai saniba. "Baban Habib" Mama takirashi hakan yasa yay firgigit ya kalleta, daure fuska tayi tace "tunanin me kakeyi? Nadaiga ban rageka da komiba, dubu dari nan nafito dashi nabaka hamsin mukai sayayyan kayan abinci sauran hamsin din ina juyawa ina ciyarda mu bansaka aikin komi kullum kana kwance kan gado, kana hutawa to menene" kasa gayamata tunanin Fatima yake, tabe baki tayi tace "tunani kake yau watan yarka daya achan duniyan datake dabamu sani ba tana aikatau, gashi ko hiyar bakadashi dazaka biya kacirota, tace ai saikayi nidai babu inda zaka dinga zuwa banda masallaci cinyarda mu nadauki wanan nauyin, inada gidan kifi na ina kiwo sanan ina saida kayan kitchen din Mom Affan collection to saimene kaji dashi, sauko muci abinci" ahankali ya sauko ita tashiga bashi abincin abaki haka yaci yakoshi tashiga dashi uwardaka yamata abinda takeso ta mantar dashi komi dake ranshi, haka rayuwan take abangaren Baba, konan da chan baya zuwa, Mama bata nunamai tanada wasu boyayyen kudi ba saida suka tura Fatima aikatau tanuna mai bama wanan kadai ba ashe har kiwon kifi take amman taboyemai tacemai kudin adashi tasaima Abida kayan daki, kuma yakasa cemata kala, saidai once in a while yatuna Fatima saiyaji duniyan batamai dadi he's feeling damn guilty saiyayta mata addu'a.
*****

Tunda tafara mai aiki daidai dasaudaya basu taba hada idanu dashi ba, kowani irin magana zai mata baya taba kallonta agadarance zai mata yanayin wani abu without paying attention to her, babu wani sakin fuska kowani abu dake shiga tsakaninsu, aiki kuwa kaman zai kasheta dashi inda da halima ayanda talura wanan har kaya zai iya sawa aciremai babu ahinda ya iya komi yimai ake yacire kaya ya yar, gidan gabaki daya basuda wani strong addini gasunan ne musulum musulum kowannensu sai randa sukaga daman salla, babansu da Tobi ne kawai ke kokarin salla, shidai Tobi baiyinta kawai akan lokaci ne, asubahi sai wajen 8 ko 8:30 nasafe, Mamansu kuwa attachment da kumba da nail polish babu wabda bata sawa, hakama yayyinshi, kullum yaumin saidai randa Tobi yafota da ita shine bazataje ta sanarda Waziri komi dayayi ba, wanda bamaya wani abin, idan yafota is either suje gidan kallon kwallo kokuma yaje gudu, yana gida yakosa yagama hutunshi yatafi, ita har Mamaki take yanda ake ji dashi agidan, kome yace hakanne koba haka bane.


_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._

MASIFAFFIYAR KAUNADonde viven las historias. Descúbrelo ahora