15 & 16

1.1K 28 2
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

        _MASIFAFFIYAR KAUNA_

_FOR BUSINESS ADVERT KO PROMOTION NA STATUS, KONA NOVEL, KONA GROUP KU TUNTUBENI NI M SHAKUR AWANAN NUMBER  07012181461_

             ✍🏾M SHAKUR

_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._

EPISODE 1️⃣5️⃣ & 1️⃣6️⃣
_FREE PAGE_
Ga mamakinta saitaga hanyar wani gate sukayi itadai mamaki take wanan wani irin babban gidane haka kaman gidan president,  ana ganin guard ne da ita aka bude gate din suka shiga, hadadden manya manyan gini biyune awajen ga babban compound, ga field na buga kwallo agefe daya dakomi na kwallo keciki babban gaske sanan ga garden da aka saka kujeru saikuma ga  swimming pool very clean, ga kujeru na zama awajen dana kwanciya irin nahutawan nan idan kafito daga swimming pool din, ayanda akai setting bangaren zaga gane family settings ne, Mansion din dataga yana dauke da three story building sukayi ga guards agaban flat din daga kusan 6 suna guarding wajen, knocking yafarayi daga ciki wani guard namiji yabude yafito daya gansu ya shiga yabude kofan, wani durmemen sitting room ne dake dauke da Italian chairs masu shegen kyau ne tagani, wata Babban mace ce dazatakai 60 kokuma 59 ce haka zaune kan daya daga cikin lumtsa luminance  kujerun, kafafuwanta nakan cinyan wani mutum dake sanye da uniform yana sanyamata nail polish ja a kumbunayen kafanta saikuma tana rikeda waya a kunneta tanayi, saiga wasu yan mata wanda suke bayara ba dan daga ganinsu kasan sunfi 30 sunada kyau gasu black beauty su guda uku zazzaune, daya na sanye da half gown daya tsaya mata a cinya, daya na sanye da bomb short da vex, daya kuma na daure da towel a kirji kowaccen su sanye da attachment akai dayan dake daure da towel ne kawai ba attachment akanta duk kallon wani movie suke a TV, maida kofan akayi aka rufe da sauri Guard din daya shigo da Fatima ya duka hakan yasa itama ta duka cikin yoruba yace "na gaida Olori (Queen) din wanan gidan sarautan mai dumbin albaraka, nakuma gaida kyawawan Omo Oba (princess) na wanan gidan sarautan, idan anbani dama tafe nake da sakon Oba Sarkina wanda keda iko dani harma da iyalaina" jin sakon Oba Mijinta yasa matar da akema gyaran farce dake waya tace "hold on Son bari nai magana da guard dinan Babanka ya aikoshi" ta janye wayan daga kunne sanan ta kalli guard din, fuskarnan ayatsine cikeda gadara tace "Ya akayi"? Da sauri har lokacin kanshi akasa yace "Sarkina ne yace nakawo miki yaron nan kiganshi, sabon yaron daya daukan ma Prince OluwaTobi ne amatsayin errand boy dinshi"  kaman ba ita ta yatsine fuska ba saitai murmushi kawai tana kallon Fatima dakanta ke kasa tace "I see" daya daga cikin yan Matanne dake tsaye daure da towel tace "Dad never seems to amaze me, kullum wai ake daukoma that spoilt brats yan aiki as if shi kadaine mutum agidan nan" dan dariya matar data kirada Mum tayi tace "Damilola you should be happy ankawo ma kaninki wani dan aikin hopefully yaso wanan this time around" cikin fushi tace "he had better not dan this time around inhar baiso wanan ba I will makesure Dad bai kara daukomai wani dan aiki ba he should do all his doing dakanshi" tai maganan tawuce tai stairs fiuuu, Mai bomb short ne ta tashi itama tace "babu inda Dad bai daukoma yaron nan mai aiki ba, all over d world, idan yaga damama he should make Dad yadaukomai dan aiki daga prison yard stupid boy" itama tai sama, Maman tabita da kallo baki abude, ta ukune itama ta tashi tace "am so done with Dad and his son" tai sama, mamansu datasaki baki tace "waiku why are you all big for nothing sisters ne eh? Zamaninku kunyi morethan this kuma your father always succumb to abinda kukeso, why is Tobi's on not okay, he's just a small boy for Godsake" ta karshen maganan ranta abace, wacce ke hawa stairs har lokacinne ta juyo ta kalli Maman tata tace "30yrs old boy ne small boy Mum? Lallaine Mum wlh you are picking side and is so not fair upon all abinda that stupid stubborn boy kemana" tashi Mum tayi azuciye dan taga abinnasu na neman zama iskanci tace "Dami if you call Tobi stupid Boy again I will so beat your stupid face and that mouth too" jin yanda Mamanta ke ihu tana masifa yasa tace "Mummy are you shouting at me in front of all this workers" tanuna mutanen dakin dakin dukkansu akasa  feeling so embarrass akan abinda Mamanta kemata, cikin fushi Mum tace "who caused it? Who so ever acikin will talk ill of my Boy zanci mutuncin shine and you girls should be careful, yanzun nan zan kira Funke and tell her all what you girls are doing maybe she might talk some senses ma kanku, nataba ganin yaran dabasu son kaninsu irin ku, kaninku daya tak aduniya amman bakusonshi meya muku? Yaro bazaima iyayenshi shagwaba yanda yakeso ba in peace kuyi picking offense, dan babanshi yakawomai wani sabon dan aiki me ruwanku kuke biyan kudin? Wanan dinma in yazo baimai ba we will still change it kumutu kunji, ku wasu kalan yan aikine bamu baku ba dakukeso, sau nawa kina koran masu kula dake and akawo miki sabo eh bazamu taba complaining ba komu miki fada because we want to give you people our best, all this dukiya nakune kuma duk tayanda kukeso zakuci shi, we have the money ko daga uban inane Tobi keson maimishi aiki zamu daukomai period, wlh duk wanda cikinku yace zai matsama Tobi nima zan matsamai ne" juyawa Dami tayi tatafi sama cikeda takaicin Mamansu jibi yanda take musu bala'i agaban yan aiki sabida sunyi magana kan Tobi dan autanta.

MASIFAFFIYAR KAUNAWhere stories live. Discover now