18

1K 37 1
                                    

💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫

          _MASIFAFFIYAR KAUNA_

             ✍🏾M SHAKUR

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR

EPISODE 1️⃣8️⃣
_FREE PAGE_
Wani mugun kallo Dad yama Dami hakan yasa tadau plate din abincin nata ahankali tamikama Tobi dakemata wani kallo cikin idanu irin kallonnan da only sako da sako ke gane irinshi, karban plate din yayi ya ijiye gabanshi Mum ta washe baki tace "kokefa Damilola, all elders sacrifice ma younger ones dinsu, yanzu tashi kizuba sabo" sabida kawai Baban su datake shakka ne yasa ta tashi silently ta debi wani abincin daban sanan tadawo ta zauna su Taye da Kende kowanne na taking style na ballamai harara, asalin rice da gizzard da Mum ta zubamai shiyaci ko kadan bai taba moimoi din datazuba ba dan he's not a fan kuma duk iyayen nashi sunsan meyayi tsabagen sonkai da sangarta yasa babu wanda yamai magana cikinsu, sosai yaci shinkafan sanan yatura plate din yadau tissue ya share bakinshi ahankali, Mum daketa kallonshi tace "badai harka koshi ba Tobi" cikinshi ya shafa ashagwabe yace "Mum idan nai nauyi I will not be able to run fast fa, at this junction babu wanda zai iya karawa dani wajen gudu idan nafara over feeding za'ai breaking record dina" hararanshi Maman shi tayi tace "ni bangama mekakeso a kwallo ba tun kana yaro Tobi, kudin da chelsea club ke biyanka duk month babanka zai iya baka times two or more ma of it every month batare da kudinshi ya girgiza ba, Tobi you are damn rich right from birth kasan irin kadarorin dakakeda su kuwa dake all under ur name"? Matsar da kujeran dayakekai baya yayi ya tashi yace "Mum I don't care about kudin ku lemme make my own, that's the difference between me and this children" yanuna yayyinshi da sauri duka suka juyo suka kalleshi irin waye children, Murmushi sosai Oba yayi yace "let him be, he's saying the truth a Man is a man, duk kudin iyayenka kaima kasami naka, and that's what differentiate him da mata, see yayinshi nan babu wacce batai graduating a school ba sunki aiki, sunki fito da miji kua" juyawa yayi batare daya kulasu ba yafara hawa staircase na falon dazai kaishi sama yace "Mum I wanna sleep a gadonki nobody should disturb me sai dare zan koma part dina" Mum dake binshi da kallo da kyau tana kara ganin yanda danta yakara mummurdewa abin namata ciwo arai tace "Tobi jibi yanda kake komar da jikinka kaman jikin doki wai is this what men call fashion" murguda baki Dami tayi tace "sabida yan matanshi yake haka ai" dan dariya Mum tayi shikuma baibi takansu ba yawuce hadadden katafaren dakin Mum, fadawa gadon yayi ko minti biyu baiyiba sai bacci dan baiyi bacci cikin jirgiba yagaji yatashi yayi wanka.

MASIFAFFIYAR KAUNAOù les histoires vivent. Découvrez maintenant