Dan Allah Baby mana he copied my voice ko sau daya ne please mana uhm he copied the way I do my shagwaba say it ko once ne mana.....

I closed my eyes with my palms,Herbeebiena kuma Yayana he hugged me I love you Khadijatuna......

Dan Allah ki dinga ce mun Herbeebie din mana kinji?I smiled I will try Yayana that was how we spent the whole day together ana gama magrib gabana ya fara faduwa yanzu tafiya zaiyi ya barni.....

He sensed my mood he tried his best shima din dauriya yakeyi me yasa ya auro Fareedah Bayan yana da mata Kaman Khadijatu abunda yake ta tambayar kansa kenan.....

Ta shigo da shagwabarta,Yayana kai kadai nafa gama girkin tun dazu har Jamila an kawo ta,Baby gajiya nake ji Shi yasa.....

Herbeebiena muje muyi dinner mana ko ba anan zaka yi dinne ba I pouted na isa he chimed in and sat up mu je Amma come here ......

I sat on his laps I snakes my arms round his neck we spent few minutes together then had our dinner mukai cuddling Muna kallo.....

Matarsa nata kira call yafi a kirga,I couldn't hide my anger I sat upright wai Yaya ba zaka tashi ka tafi ba so kake yi ka ganta a gidannan?

I said hyperventilating he held my hand haba Baby Bana so na tafi na barki ne it's just past 9 mana kuma ma ai dare bai wani yi ba ita kanta I am sure bata gidannan....

To Yaya ka dauka kaji abunda take so tace mana,he humed then pick the call,I was getting upset with the way he was speaking softly......

I removed my hand from his and went to my bedroom,I laid down hyperventilating wai me yasa nake jin kishin Yaya ne?

I should stop overreacting Gaskia,he came in very worried,Baby yadai?Lafiya Yaya nazo daukan abu ne sai kuma naji na gaji sosai....

To shikenan bakya son komai in tafi?I held his hand Bana son komai Yayana ka kwantar da hankalinka,he hugged me na raka shi har kofar gida....

Ko daki nan kai ba ya kirani a waya Muna yin waya har ya shiga gidansa,nace mai zanyi wanka m a kashe Ina ta tunani ba shiga nayi wanka......

Jamila ta kwashe abincin past 11 kenan muka je muka kwanta a dakin da take,wai Jamila badai a kam couch zaki kwanta ba?

Aunty Khady ko a gida a kan ku jera nake kwanciya ki barni kawai sai da safe....

Har tayi bacci Ina ta juye juye,Ina imagining Yayana da wata hmmm!Sai ajiyan zuciya nake yi,sai ga call dinsa....

Khadijatu ki bude mun kofa,Yaya da Daren nan dama baka tafi ba Ina fada Ina saukowa kan gado.....

Ina bude kofa yayi hugging dina I missed you Khadijatu,I was flabbergasted nikam,He came in da leda a hannunsa.....

Yayana ba ka tafi gidan bane?He smiled na tafi bata nan ne sai tace nazo na daukota hospital so in my way anga shawarma na siyo miki......

Awwn thank you so much he kissed me just when his phone startled us,he picked up after telling her Ina zuwa mana Darling he dropped the call.....

He didn't let me excort him,Ki kulla kofa kinji zan kiraki yanzu don't hesitate calling me fa kinji?

I nodded nidai na samu ya tafi,yana fita ya kira sai da ta shiga motan Kafin ya ajiye wayan ina jin nagging dinta....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now