I am happy for you nima dai yakamata naje a duba ni aure 3 years ba haihuwa,She patted my shoulder kai Andeeja Amma ai shi zai iya sani Idan da matsala....

Idan bama iskanci ba haduwa kukeyi?I laughed waya ce bama haduwa Ayshe,we were speaking arabic....

Ki ka gudu riyadh yanzu duka yaushe aka yi abun,I laughed an gaya miki wanda akayi a Riyadh baifi wannan ba she widened her eyes....

Ohh ashe tun Riyadh ake yi lallai ma she laughed Allah ya shirya ku dai Wallahi we both Laughed....

We prayed Ishah,there was a knock on the door and shirmammun lovers dinnan suka shigo Rashid da Fateemah....

Suka ajiye abincin kam Dining su Yaya Andeeja dai gidannan yafi wancan da kuka tashi kyau Ina son gidannan sosai said Fateemah....

To ranki ya dade Aiko zan gayawa Daddy a Gina mana Irin shi gida kaman gidan turawa sai kamshin nan na Deejama yake.....

We both laughed Rashid dai ba zaka daina teasing Andeeja ba ko said Ayshe,we both laughed...

Ayshen Yaya Suraj kije ki iya Hausa sai kizo inyi dake he muttered she threw a pillow at him Wallahi Rashid ni da kai ne kasan zan hanaka Fateemmah....

Ai kaji ko Fateemah din Sai kin canja harafi we both laughed,Su Yaya Rashid dai ko kunyana baka ji I said....

Just when Suraj and Abbaty came in we continued gisting,Suraj cleared his throat nidai zan gayawa Daddy tunda Rashid da gaske yake yi azo ayi tuwo na maina...

Ai sai Ya zama SAN (senior advocate of Nigeria)dinnan said Abbaty,Yaya na tuna da wannan maganar Rashid chimed in......

Suka tashi suka tafi Yauwa Fateemah kice ma Hajiyata ta daina turo abincin hakanan ai zan iya yi kuma kice mata gobe ne za'a turo Jamila ai .....

Khadijatu kike Aiken Fateemah ba permission we laughed kaji da shi dai Yaya Rashid kuje can ku karata we bid them good night and went back in.....

Mukai dinner then su Yaya Dr suka tafi,we freshened up and cuddled,he was caressing my face naja dogon numfashi he looked at me Baby lafiya?

Yaya yanzu gobe ni kadai zan zauna a gidan?He looked at me zanje wani wuri ne?

Ai two days mukeyi ka manta ne?Mata biyu ne dakai I smiled,He closed and opened his eyes haka ne zan sa a kawo miji Jamila to Amma Baby a mayar kwana daya daya mana....

I smiled nikam Yaya kwana daya is stressful ai kwana biyu din dai,Anya zan iya tafiya Idan Fareedah tana call a nan zan kwana fa tunda is of no use naje can ko?

I smiled Idan ita Fareedar ta aminta kenan,he eyed me and start ticking me,Yaya ka daina mana I pouted...

Yau dai ba Ammi ko Hajiya to me zai da na daina ba wanda zai ganmu,he started doing what he knows how to do the best,Bayan mun natsu......

Nace Yaya Ina da magana Amma Bana so ranka ya baci dan Allah,Khadijatu ai ba abunda zakice da raina zai baci Gaya mun mana menene?

Yayana Ina so na haihu nima,he laughed ance kina da wani problem ne?He asked no I nodded banje ba Lafiya kalau kike Khadijatu Amma tunda kina so ki haihu Sai kin kara kokari sosai bari mu fara daga yau.....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now