I tightened the hug,I love you Abbaty he smiled I am so happy today my baby is back and she even called my name........

We prayed and he couldn't hold back and started kissing me all over,making me shiver we made each other happy and made sure we satisfy each other then we cuddled har fa past 3am then zoomed off.....

He woke me up for Fajr,ya mana jam'i Muka Kara kwantawa sai back bamu Farka ba sai past 11am.....

We freshened up he called out my name ina Daura dankwali ina zuwa parlour naga food warmers nasan an Hajiya ne,Hajiya bata gajiya......

I served us Muka ci muka Koshi,ai Kuwa ina Kai kaya kitchen Sai Yayi hugging dina from behind,from there to the bedroom.....

Nan muka dinga love har azahar mukayi wanka mukayi sallah Haka dai Muka wuni har la'asar Hajiya at Aiko lunch....

Nifa Yaya Bana ma jin yunwa,duk jikina ciwo yake mun I pouted,Aww sorry my Baby to kici abinci bara na baki pain relief sai kisha ki kwanta kinji?

I nodded he served and feed me muka gama ci he pick me to his bedroom ya bani pain relief ya kunna tv din dakinsa we cuddled daga nan bacci mai nauyi ya daukeni Saboda gajiya......

Can cikin bacci na hango shi yayi alwala ya saka Jallab,I opened my eyes he smiled at me Baby kin tashi?

Is time for Magrib Kiyi sallah Kafin na dawo zanje masallaci,I nodded he kissed my forehead and went out....

I stood up went to my bedroom and showered then prayed,I picked a plain armless gown duk jikina a mace yake Wallahi......

I went to the kitchen na duba akwai komai I picked varieties of Lipton na dama Ina da busasshen ginger dina da su mint leaves da lemon grass na dauko na hada tea na zuba a flask......

Na zuba nawa a cup I went to the  dining naga Sugar na zuba I am just a tea lover,Ina shan tea Naji an kira Ishah sai ga Driver din Hajiya na karba food warmers na bashi sauran.....

I went back and prayed na dawo na kara zuba tea din Ina sha sai ga Yaya I stood up and hugged him....

I missed you Yaya,I missed you too Baby har text nayi miki ai baki yi reply ba,Ayya ai nasan ba zaka fito ba sai anyi Ishah Sannu da dawowa....

Ina fatar ka mun addu'a,He touched my cheeks of nan miki ba akwai wata wacce zanyi ma wa ne?

Me kike sha ke kadai,I smiled Tea ne bara na zubo maka,I gave it to him hen served dinner Muna ci muna kallo.....

The next morning I woke up and he helped me clean the house Hajiya ta Aiko da breakfast....

Bayan munci muka kara kwantawa ta Aiko lunch mun kamaka sallah la'asar kenan sai gasu Dr Suraj da Ayshe.......

Muka yi lunch tare dasu Muna ta hira har magrib suka tafi mosque muka shiga daki nida Ayshe mun kamaka magrib....

She beamed albishirinki,I kept my phone goro fari Ayshe Gaya mun I held her hand....

I am pregnant Andeeja dama nace zanzo na gaya miki Wallahi shi da kansa yayi mun test ya ganshi....

Awwwn I hugged her wai da gaske I am so happy for you Ayshe wayyo you will soon become a mother....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now