He was holding my hand throughout the sayen baki people teasing us,it was almost past 9 then we went out and entered into the cars then headed home....

Khadijatu ina tsoro kada Daddy yace dole sai mun rabu,bazan iya rayuwa baki ba,Yaya Abbaty karka damu i laced out hands while he drive with the other......

He kissed my cheeks,wai ba zaki iya sneaking mu kwana tare ba?I smiled me zan gayawa Hajiya?

Yo ba a cike gidan yake ba ba zata gane ba,Hmm!Yaya Abbaty Zata fa gane Saboda ai nice mai masaukin bakin ai.....

To Ni yanzu wai ya ake so na yi ne?Ya sauki sitiyari da hannu daya,Yaya Abbaty kayi hakuri insha Allah Kafin na koma komai zai warware ai Ina ce abunda nake so Daddy zai mun?

He nodded to ka gani,kawai dai Bana so nazo na yarda dakai ka kara watsa mun kasa a ido shine nake tsoro....

We got home he kept quiet,Baby na rantse bazan kara maimaitawa ba kinji?

Yaya he looked at me,you stopped sleeping with me fa kwata kwata I am afraid Wallahi.....

Insha Allah bazai faru ba My Baby he hugged me,To Yayana bara naje kada a neme Ni gasu Fateemah can sun zasu shige....

Haba Babyna ko dai Falmata gata  motar Dr Fa'iz a bayan mu su da basu da aure ma.....

To ai Yaya Bana son Daddy ya gansu a haka,Baki ga tinted bane glasses din motan?

Yayana mana,what Khadijatu I want to kiss you please,a cikin gida muke fa Yaya...

I told you ba wanda zai ganki tint ne motan ko?Wai Khadijatu ni ba mijinki bane?

I laughed and then we started kissing,I remembered something then stopped,Yaya zan tafi nidai....

He held my hand,look at me,I refuse to look at him,me ya faru?

Yaya wai nan da kace motan tint ne y did you tint your car?Haba Baby mana kema kinsan duk motana tint ce kin manta ne ko kishin ne ya motsa ....

I smiled and opened the door he held my hand Haba Babyna mana,Yayana good night I hurried to where I saw the girls and we head in......

I met Hajiya in her bedroom with our relatives even my Mama,Kubra Yar albarka Kun dawo?Hahiya asked....

Yes Hajiya mun dawo Daddy ya yi bacci ne ban ganshi ba,Ai to kije mana yana parlour dinsa shima yana ta nemanki,Hahiya smiled....

To,I stood up and went to his parlour he was with Rashid,I salamed and went in,Ina wuni Daddy?

Khadijatu ina ta nemanki nayi kewarki sosai,Kun dawo lafiya?I smiled Lafiya kalau Daddy,na zata ka kwanta ma....

A'ah Ina nan tare da Yayanki Rashid yana mun surutunsu na lawyers,we both laughed and continued talking about random things.....

Daddy dama nace zuwa fa on Tuesday yakamata na koma,He looked at me wai da gaske kinsan na zata sai upper week?

I smiled zanyi kewarki Sosai Khadijatu,shikenan Amma zaki iya komawa daka ke sai Jamila ko nayi extending flight din har na samu visa?

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now