He inhaled deeply,wai Suraj kana ganin    
Allah dai ya kyauta mene ne?Abbaty ka fada man abunda ke ranka mana,wallahi nidai zan Gaya maka karka yarda a rabaka da Khadijama....

Amma dai shawara ya rage maka so as it pleases you Abbaty,nidai Kaga tafiya na,yauwa kasan na gaya maka zancen saka date dina da Ayshe before he could finish his phone started ringing....

It's Khadijatu he looked at Abbaty and then picked up,Matar Yayanta kina lafiya?

Ina fa nake lafiya Yaya Dr,Ai Yayan nawa ne baya daukan waya na kuma na kasa ganinsa dan Allah ko Kuna tare?

He gave him the phone,What do you want Khadijatu?I inhaled deeply Yaya dama Hajiyana tace nazo tana son ganina....

Yaushe?Ya fada a gadarance,I was about bursting into tears,Yaya gobe ne to amma....

You can go and see her,he dropped the call,hmmm nikam Gaskia zan Gaya wa Daddy Bana son auren nan a barshi da matanshi......

The next morning I woke up and organized the house when Jamila and I went to the Car park we met them...

I crouched and greeted him,she opened the front door and sat down,a dawo lafiya Yaya....

I drove my car out,Wai AT kanwar kan nan ko ba komai ai na girme ta meya da ba zata iya gaishe dani ba ne?

Yi hakuri zan mata magana Amma kema name yasa ba zaki iya mata magana bane?

Uhm ai fa zaka nuna man Yan ubanci,he nod his head and went into the car they drove to the hospital.....

She was talking to one of her friends in the hospital,Nifa Dr Asma Wallahi AT akwai taurin kai wai kinga yanda yake kallon yarinyar nan abun yayi yawa....

Asma'u Hummed!Fareedah Ai Ni Inaga tunda ya kaurace mata kawai ma ya isa a nemi kuma abunyi Kaman shawarar da kika ce na kulla mata sharri shine kawai....

To shikenan zan san yanda nayi Amma Dr Asma kinsan sai na fa jata a jiki Kafin na iya kulla sharrin ko?

Eh dama ai kiyi kokari Dr Fareedah,Allah ya nuna mana AT ya zama naki ke kadai,sukai Shewa suka tafa.....

We parked and went in,I was so happy to come home I just love being with Hajiya,I hugged her and then crouched and greet her.....

She was happy to see me too,Daddy fa?She held my hand Daddy dinki ya fita dazun nan na zata sai da yamma zaki zo.....

A'ah Hajiya ai kasa natsuwa nayi nace bara nazo,Yayan ne ma fa yace na bari ya dawo ya kawoni nace a'ah zan zo....

She looked at me,To ya kuke ya kuma matar tasa?I smiled Lafiya kalau Hajiya duk Muna lafiya sun tafi Hospital yanzu tare muka fita.....

Kubra kin tabbata komai lafiya kuwa? Amma Kubra Abbatyn baya miki komai dan Allah Kubra Idan yana miki wani abun kinga baki da kamar ni tell me and zamu dauka mataki...

Hmm!Hajiya ba komai fa,Lafiya kalau muke zaune,an gaya miki wani abun ne?

Hajiya bakomai fa komai lafiya kawai dai,Ya hanani zuwa....

Khadijama ya hana ki me?She said with much concern tell me...

Hajiya ya hanani zuwa Kaduna kuma fa cewa yayi tare zamu tafi to kin gani har yanzu shiru....

FOREVER YOURSWhere stories live. Discover now