page 1

2.9K 62 2
                                        

🌺🌺 𝐀𝐒𝐌𝐘 𝐃𝐈𝐊𝐊𝐎 🌺🌺

[ 𝑫𝑨𝑹𝑨𝑩𝐎𝐍 𝑴𝑼𝑮𝑨𝑵𝑨 ]

•𝗣𝗘𝗥𝗙𝗘𝗖𝗧 𝗪𝗥𝗜𝗧𝗘𝗥'𝗦 𝗔𝗦𝗦𝗢𝗖𝗜𝗔𝗧𝗜𝗢𝗡 ✓

{ 𝑾𝑬 𝑨𝑰𝑵'𝑻 𝑷𝑬𝑹𝑭𝑬𝑪𝑻 𝑩𝑼𝑻 𝑾𝑬'𝑹𝑬 𝑨𝑳𝑾𝑨𝒀𝑺, 𝑻𝑹𝑨𝒀𝑰𝑵𝑮 𝑶𝑼𝑹 𝑩𝑬𝑺𝑻 𝑻𝑶 𝑴𝑶𝑻𝑰𝑽𝑨𝑻𝑬 𝑨𝑵𝑫 𝑬𝑵𝑻𝑬𝑹𝑻𝑨𝑰𝑵 𝑶𝑼𝑹 𝑹𝑬𝑨𝑫𝑬𝑹𝑺 💪 }

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

𝗣.𝗪.𝗔 ✍️✍️✍️

*𝒔𝒕𝒐𝒓𝒚 𝒘𝒓𝒊𝒕𝒊𝒏𝒈 𝒃𝒚*
𝐒.𝐉𝐄𝐄𝐃𝐃𝐀𝐇ˢᵉⁿᵒʳⁱᵗᵃ

بِسْــــــــــــــــــــــمِ اَللّهِ الرَّحْمنِ الرَّحِيمِِ"

𝓹𝓪𝓰𝓮 1ˢʰᵒᵗ ᵖᵃᵍᵉ

"wai yo allah na, hajjiya kice ceni zai kashe ni,  kururuwa take tana neman temako, kamar wacce ake yan kawa,

wata tsohuwa ce tafito daga wani sashi na ciki gidan da sauri kamar wacce zata tashi sama, tana cewa wani dan kwal uban ne ke tabamin jika da ranar allan, nan da sauri kyakkyawar yarinyar dake ihu amma idon ta ko alamar hawaye babu ta kuma bayan Hajiya ta  ɓoyewa,

"Saifu dikko ne ya taho gurin da suke a fusace hannun shi riƙe da bell yana huci, kamar wani kumurci,

hajiya ce tace ah lalle saifu wuyanka ya'isa yanka, yanzu dawan nan mur ɗaɗdan abun zaka daki  takwara?

"tu sai ka fara duka na kafin ita,  shi dai saifu ba abin dayace illa neman hanyar da zai kama asmee  da yake

big dady ne ya nufo  gurin,  Dan shima yana kwance ya jiyo ihu,   yana iso wa yace," hajjiya lafiya nake jin haya niya?

fashewa da kuka hajiya tayi tana cewa yanzu wannan yaro, : ni kake tuhuma baka tuhumi ɗan kaba da yazo zai dake ni ?

ba haka bane fa dady, : ba ita zan da kaba, yaya saifu ne kece wa haka, la ha'ila yanzu hajiyar ce kema garya  Asmee ce ta gaya tana tafa hannu,

Ai asmee na cewa haka hajiya ta sake fashe wa da wani . Ta kwance zanin ta , tana goge hawayen ta da gefen zanin,

big dady ne ya kama Hajiya ya ya kalli saifu yace biyo NI, kana suka shiga cikin part ɗin da Hajiya ta fito , suna shiga ya zaunar da ita yana bata haguri kallan yaya saifu da ya shigo shima cikin part ɗin big dady yayi yace," kai dan ubanka meya ha daka da hajiya da har zaka garya tata,"

Saifu cewa yayi dady fa ba haka bane kawai nasa an wanke min mota zan tafi school inada lecture, Dana fito Banga motar ba shine malam muda mai gadi yace asmee ta dauka ta fita da ita

shine yanzu bayan nadawo ina tambayar ta ina taje min da mota shine take min rashin kunya

Hajiya tayi charaff ta amshe zan cen kamar ba ita ke kuka ba tace,

shine kai kuma ka biyu ta ka ci zallin ta ko ,  kai saifu kaji tsoron Allah, me ma'u guda nawa take da kowa ya tashi sai yace ita zai daka, dube ka sanƙa meman gardi dakai jiki duk a murmur ɗe ni wallahi bansan inda kaje ka jajubo wannan bagar zuciyar ba saidai acan dangin uwar ka, ɗangin kafirai , haka kawai yarinya ba abinda tata re muku daga wancan yadaka sai wannan yadaka sai kace jakar gidan ku

to bazai yu wuba wannan yaro gara kashiga tsakanin su sufita daga harkar jikata haba hajiya yan uwa nefa taya zan shiga tsakanin su yanzu ina asma'un

tun bayan da saifu yafara bada bayani ta su lale ta fe ce dan ta san itace bata da gaskiya part din su ta wuce , tana murnar za awa Saifu faɗa,

mami ta samu a palo zuwa tayi ta dur gusa a gabanta dan tasan tayi lefi in kowa a gidan ya barta  saboda faɗan hajiya mami bazata barta ba ku mujima kumudade duk iya guje gujeta zata dawo in dare yayi

ina kikaje narai-narai tayi da ido. wato ke ma'u burin ki kidau ku min magana agidan nan ko,  : kowani lefi da naki dawanda banaki ba ke ake yafawa shi, ki rinƙa sa tsohuwar mutane faɗa ko, ai sai ki tashi kije ki ɗauki abin cinki kici kuma saura na ga kin rage, duk maganar nan mami cikin turanci take wa asmee

tashi asmee tayi simi simi ta wuce kicin ta zuba abinci daki ta nawuce sai datayi wanka tayi sallah, kafin taci abin ci sai data gama kafin ta janyu littafin biology ta fara karan tawa dan gobe suna da text dinshi tana cikin karatu akayi sallama aka cturo ƙufar dakin ba kuwa bace illa .....................

Ignore the typing error please√

Ina godiya ga uban giji dayabani ikun fara wannan littafin allah yasa nafara asa'a nakuma gama asa a

•Dont foget to vote and comment✓

whattpad:𝐣𝐲𝐜𝐡𝐨𝐜𝐨𝐥𝐚𝐭𝐞𝐲

ASMEE DIKKOHistorias para obsesionarse. Descúbrelo ahora