Part 1

1.2K 60 2
                                    

🐲🐲🐲
          HUQUBAR UWAR MIJINA
🐲🐲🐲
(Based On True Life Story)(Full of sorrow)

STORY Nd WRITTEN By
Khadeejaht Hydar
Young Novelist.

GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.

❄We are bearers of soo golden a pen, we write assiduously perceive no pain so magical our creative golden pen, be hold our words, A product of our pen savour our words for it will cause u no pain❄

Dedicated to
My Mother Za Arab lady Royal blood sayings

Alhamduliilah Allah na godemaka dakasake bani wani dama na sake wani rubutu,Masoya nadawo gareku da littafina mai taken HUQUBAR UWAR MIJINA,wannan labari ba k'irkira bane a gaske yafaru hakan saide abinda baza'a rasaba na k'ari amma tabbas hakan ya faru,masoya Ku biyoni donjin menake tafe dashi wane sak'o nakeson na isar,wane irin halayyane aciki.Ku kasance tare da YOUNG NOVELIST.

A Kullum burina shine na faranta muku ,ni nishad'antar daku da fad'akar daku,Allah yabamu ikon k'aruwa da Juna Ameen.

(1)
Suana Fatima Abbakar ni Y'ar asalin garin Yobe ce,daga mahaifina har mahaifiyata duk Y'an yobe ne.

Ni farace kyakkyawa ajin farko ga diri ga kyau komai nawa dai-dai,Nima  Khadeejaht Nashaida hakan wlh,don gaskiya Anti Fatima badaganan ba.

Ita mutum ce mai son Addini ga kyauta ga fara'a,ga tausayin mutane ko nima Deeja nashaida,akwaita da son yara bak'adanba.

Inada shekaru 27 amma banyi aure ba saboda wasu kalubalen danake fuskanta,don Masha Allah inada farin  jini duk Wanda yace"...yana sona tofa ya dinga yimin hidima har Y'an uwansa suyi zaton nayi masa wani abun ne."

Mama ta kasancewata ya d'aya gareta yasa kullum tana cikin addu'ar Allah yabani miji nagari,ya kareni daga sharrin mutane.

Baba nama  ba'a barsa abayaba suna sona kuma sun bani tarbiyya  ta gari,nakasance cikin kamun kaii kullum.

Haka muke rayuwa acikin gidan dayake mallakin Baba na,gidane mai d'akuna hud'u,na Baba daya Mama daya sai nawa sai na bak'i,se Babban parlour da tsakar gida, Alhamduliilah Baba na yana rufin asiri yana bani duk abinda na buk'ta.

Toh fans ya kuka gani ne.
Miye ra'ayinku akan wannan littafin nawa.

🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎
Royal blood typing
🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎🐎

UQUBAR UWAR MIJINAWhere stories live. Discover now