Zalunci histórias

10 histórias

MABARACIYAH, de SAKHNA03
#1
MABARACIYAHde SAKHNA03
Duniyah juyi juyi abubuwa da dama sukan faru amma haka zasu zasu wuce kaman ba'ayi ba. Idan anyi maka abu sai a ce kayi haƙuri watarana zai wuce meyasa?. Ban yadda da w...
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️), de PrincessAmrah
#2
WATA SHARI'AH (COMPLETED✔️)de Amrah A Mashi
Zazzafar shari'a ce a cikinsa, wacce take kunshe da rikici da tashin hankali. Me ya sa rashin 'yancin kai ya yi yawa a wannan zamanin? Me ya sa talaka yake ba a bakin ko...
BAƘAR MASARAUTA , de UmarfaruqD
#3
BAƘAR MASARAUTA de Umar Dayyan Abubakar
*BAK'AR MASARAUTA* *Hausawa kan ce 'Ana bikin duniya ake na k'iyama, lokacin da wani yake kuka, wani dariya yake, kamar misalin yadda Uwa ke d'aukan ciki ta raine shi da...
A mafarki, de Salamatu3434
#4
A mafarkide Salma Ibrahim
Soyayya zallah da Kuma kiyayya
KWARYA TABI KWARYA, de FatimaUmar977
#5
KWARYA TABI KWARYAde Fatima Umar
kwarya tafi kwarya littafin mai dauke da darasi cin amana zalunci yaudara soyayya mai ciki da kalubale sai dai kuma akwai nasara sosai a ciki a sanadin shi ta rasa abubu...
BAYAN MADUBI, de SAKHNA03
#6
BAYAN MADUBIde SAKHNA03
Rayuwar tafarane sannu a hankali cikin kwanciyar hankali da walwala,annemi duniya an samu,annemi biyan buƙata an samu.........komai na tafiya daidai amma kuma an manta n...
💐💐💐💐💐💐💐💐 Rayuwa Kenan! Daga Ummu Afrah.                 💐💐💐💐💐💐💐💐, de AsmauTuraki
#7
💐💐💐💐💐💐💐💐 Rayuwa Kenan! Dag...de Asmau Turaki
Labari ne na rayuwar Safiya da yanda ta fuskanci kalubalen rayuwa iri-iri, labarin ya kunshi soyayya, makirci, tawakkali da kuma hakuri.
FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1), de MuntasirShehu
#8
FATIMA ZAHRA SA'EED (cmplt Book 1)de Muntasir Shehu
Labari a kan wani mai kuɗi (Alh. Sa'eed) wanda Allah ya wadata shi da komai na jin dadin rayuwa, sai dai abu ɗaya ne ya gagareshi wanda a kan fafutukar neman abun idanun...
JODAH, de SAKHNA03
#9
JODAHde SAKHNA03
Shuɗaɗɗen labarin sarauta da ya wanzu a zamanin baya. A shekarar 728AH-1350CE
DA WATA A ƘASA, de rahmakabir
#10
DA WATA A ƘASAde Rahma kabir
Akwai son zuciya me sanya mutum a tarkon nadama, zalunci mai kunshe da keta, zawarci mai sanya kunci, mutuwa mai dauke da yankan kauna. Nadama mai sanya kukan zuci gaba...