Kaddara storie

Filtra per tag:

20 storie

LABARINSU di sai_kaska
LABARINSUdi salma ahmad isah
Kowa ya na da labarin da zai bayar. Kamar yanda kaddarar kowa take da ban. Labari me cike da ƙunci baƙin ciki da damuwa.
BAHAGUWAR SOYAYYA di Naseeb01
BAHAGUWAR SOYAYYAdi Naseeb Auwal
Makahon so, shine lokacin da sashe ɗaya ya makance akan soyayyar ɗaya sashen. Gurgun so, shine son da sashe ɗaya yake mutuwar son ɗaya sashen amma bai samu goyon bayan ɗ...
SABREENA SABEER di YoungNovelist4
SABREENA SABEERdi KHADEEJAHT HYDAR
He met her as an enemy nd decided to punish her ,find out about this novel full of love and pity ,love,satisfaction to knwo how d punishment gonna be,is she going to sur...
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love story) di Azizat_Hamza
Tsohuwar Soyayya (Best Hausa love...di Azizat Hamza
Labarin soyayyar Aaliyah Badamasi Bulama da Sa'eed Aliyu Modibbo a shekarun 80's...
YADDA KADDARA TA SO di sai_kaska
YADDA KADDARA TA SOdi salma ahmad isah
A wasu lokutan kaddara na faruwa ne a yadda ta so, a wasu lokutan kuma takan faru ne a yadda dan adam yaso, kamar kullum Allah na nasa dan adam ma na nasa, amma na Allah...
LABARINSU di Salma_Ahmad_Isah
LABARINSUdi Salma Ahmad Isah
Kowa ya na da Labarin da zai bayar. Kamar yanda ƙaddarar kowa take da ban. Tabbas, akwai tsanani a rayuwa. Akwai ƙunci da baƙin ciki a rayuwa. Shin menene LABARINSU?
DARE DUBU di PrincessAmrah
DARE DUBUdi Amrah A Mashi
Kaddara! Mece ce ita? Yaya rayuwar yarinya mai karancin shekaru za ta kasance a lokacin da ta tsinci kanta cikin mummunar kaddara, irin kaddarar da ba ta da magani? Shin...
Completato
KADDARAN SOYYAYYAH di Rukkyy__
KADDARAN SOYYAYYAHdi Rukkyy__
True life story story of love&destiny with many mysteries u have to read to understand the full story,what the story is about......
RAYUWAR SHATU  di Aseeyahrty
RAYUWAR SHATU di Aseeyahrty
A story of young lady
SAHLA a Paris (Hausa novel) di Azizat_Hamza
SAHLA a Paris (Hausa novel)di Azizat Hamza
Rashin ƙarfin mazaƙuta matsala ne babba da zata iya hana namijin daya doshi shekara 40 yin aure. Sai dai a ɓangaren FKay Ubandoma bai taɓa tunanin samun sauƙinsa yana ta...
RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu matan) di Ouummey
RASHIN HAIHUWA (Kaddarar wasu mata...di Ouummey
*Wannan littafi nawa gaba ki dayan sa sadaukarwa ne ga duk macen da Allah ya jarraba da ƙaddarar RASHIN HAIHUWA, ina me addu'ar Allah ya baku ikon cinye jarrabawar ku ya...
Duk kyan namiji (Hausa love story) di Azizat_Hamza
Duk kyan namiji (Hausa love story)di Azizat Hamza
Lubna da Nafy 'yan uwane da suka banbanta a halayya. Hudu Carpenter ya shigo rayuwarsu a lokaci mabanbanta kuma kowacce da irin tarbar data masa. Yayinda Nafisah ke gani...
DUNIYA  di MissDmk
DUNIYA di Miss DMK
BASED ON TRUE EVENT
MATAR HAIDAR di MSIndabawa
MATAR HAIDARdi Maryam Suleiman
*Assalamu alaikum warahmatullah!* The authur of Mijin Ummu nah, Wa nake so?, Ni da Yaa Fauwaz and Ni da Aminiyya ta (Samira da Ja'adah) bounces back with another heart t...
ƘUNCIN RAYUWA di Ruky_i_lawal
ƘUNCIN RAYUWAdi Rukayya Ibrahim Lawal
Idan kuncin rayuwa ya sako ka a gaba, ƙaddara ta jagoranci rayuwarka, zaka iya faɗawa a cikin yanayin da kai kanka zai yi wuya ka fahimci waye kai bare kuma ka iya fahim...
KOMAI DAGA  ALLAH NE!!!( ARZIKI & ILIMI) di Allauma
KOMAI DAGA ALLAH NE!!!( ARZIKI...di Marazine🧕🏻
Rayuwa komai daga Allah ne. Mutum baya cika cikkanken mumini har sai ya yadda da kaddara Mai kyau ko akasinta. Komai ya same ka daga ALLAH NE! Babu Mai baka sai Allah...
WA NAKE SO? di MSIndabawa
WA NAKE SO?di Maryam Suleiman
Labari akan sarkakiyar soyayya har ka rasa wanda kake so saboda tsabar yadda kowa ke nuna maka kulawa da soyayyar sa. Labarin guda biyu ne kowanne da kalar ssa but sun h...
HAMDALAT (music lover) di mumies122
HAMDALAT (music lover)di mumies122
marainiya ce masoyiyar wakoki sune taba muhimmanci fiyeda komi a rayuwarta me zata fuskanta agaba?
AKASI di Abubakaramuhd
AKASIdi Abubakar A Muhammad
Rayuwa duka akan jarrabawa ce, wata muci wata kuma mu fadi. Sannan akan zato ce da kuma tsammani, wasu abubuwan kanzo mana yadda muka zata, wasu kuma AKASIN haka, DOMIN...