#1Ni Da Aminiyata oleh Fatima Abubakar saje1811Baban Nawal ka san me kake faɗamun yanzu kuwa? Maman Nauwara aminiyata ce fa kullum muna tare ko ina tare muke zuwa, shine kake so ka aureta dare ɗaya ta koma kishiyata!Lengkapaminiyatanawal