DAN ISKAN NAMIJI

Per feedynbash

47.8K 1.5K 174

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun... Més

page 1-2 & 2-3
5-6&7-8
page 9-10&11-12
page 13-14&15-16
page17-18&19-20
21-22&23-24
25-26
25-26&27-28&29-39
31-40
41-50
50-70
Book 2 part 1
part 2
Part 3
part 4
part 5
part 6
page 7
part 8
part 9
part 10
part 11
part 12
part 13
part 14
part 15
part 16
part 17
part 18
part 20
TALLAH! TALLAH! TALLAH!

part 19

956 49 3
Per feedynbash

*DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*_

               _*NA*_

_*FAREEDA ABDULLAHI*_
     
       _*(Feedyn Bash)*_

_*BOOK  2*_

_*Faceebook Fareeda Abdullahi Ibrahim*_

_*Whattpad @FeedynBash*_

_*Instragtam Feedyn Bash*_

_*Snapchat Feedyn Bash6660*_

_*E-mail  faridaabdullahiibrahim6660@gmail.com*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*Dedicated to my brothers: Kamalu Abdullahi ibrahim, and Safiyanu Abdullahi Ibrahim, and auta Al'ameen.*

*Second to the last page*


                     *90-95*

Nan da nan Nurse din da suka taho da gawar su kai kansa amma ina numfashi ya gagareshi fita gaba daya ya fita hayyacinsa, kowa haushi ya ke ba shi to duk wannan na meye abun da ya ke bukata nai kuma ya samu, suka dauke shi sai asibiti saboda zuciyarsa ce tai mugun bugawa.

A ambulance din suka juya da shi ba wanda yabi bayansa saboda bacin rai kowa kuka ya ke su Mama da Umma nai da Momy su kai mata wanka, su nayi suna kuka saboda yadda take ta zubar da jini suka hadata duk da yamma tayi amma haka akai mata sallah aka kaita saboda jinin.

Masha Allah ta samu jama'a tayi mutane fiye da tunanin mutum sai sannan Umma ta kira kanwarta ta sanar mata halin da ake ciki na rasuwar Nafeesat, ihu ta saka ta saki wayar kasa saboda tashin hankali "Maryam! Maryam!"da gudu ta taho cikin tashin hankali "lafiya Anty?"

Ta fashe da kuka "Maryam Allah yayi ikonsa duk abun da Allah yai, bawa ba zai wucewa kaddararsa ba bata baya wuce lokacinsa" cikin kuka ta ce "Anty menene?" girgiza kai ta ke "sai dai miyi hakuri Maryam Allah ya karbi ran Nafeesat! sai wancen dan iskan ya zuba ruwa a kasa ya sha zabi ya rage gareki yanzu ko uba ko da?dan kin san dole a nemi ki maye gurbin yar uwarki, amma zanfiso ki mana alfarmar auren uban ko dan Arfan ya gane kurensa."

Wata kara ta saka ta zube a wajen take jini ya fara bin ta cikin tashin hankali Anty tai kan ta da sauri ta kira mijinta tana kuka ta gaya masa, da sauri ya dakko shatar taxi suka tafi asibiti suna zuwa aka kai ta dakin yan bari saboda bari za tai wata biyar.

Haka ta kira Umma ta sanar mata tai mata addu'a kuma tai mata fatan alkhairi Allah ya rabata da cikin lafiya tasha wahala sannan cikin ya fadi, ba bata lokaci su kai mata wankin ciki kwananta daya tai normal suka sallameta a ranar suka wuce gidan makokin duk wanda ya ganta sai ya tausaya mata halin da ta ke ciki.

Abba na gadon asibiti ya gamu da cutar paralyse saboda wannan faduwar da yai a karo na biyu Sulaiman ke jinyar sa saboda su Mama na karbar gaisuwa ba um ba um um Abba ya zama kamar gawa a asibiti, ga Arfan a kwance shi ma zuciyarsa ta buga ana tunanin fita da shi ma waje saboda halin da ya ke ciki me wuyar fassaruwa amma Daddy yaki yarda.

A yau akai sadakar uku suna zazzaune a dakin da suke Umma da Mama da Anty sai Maryam da ke kwance Mama ta gyara zama "lokaci yayi da zamu rama zalincin da Arfan yayi mana, lokaci yayi da bakin cikin da ke ranmu zai ragu."

Umma ta gyara zama "tayaya ke nan?" "yauwa ta hanyar auren mahaifinsa da Maryam za tai, kar muce zamu hana wannan auren Umman yara saboda daukar fansa" Anty ta gyara zama "ai idan kun ga ba'ai wannan auren ba to Maryam ce ta rasu amma aure ba fashi Allah nai ya halatta bamu ba."

Umma ta ce "ku fuskanci wani abu komai kaddarane a ratuwa bai kamata ace zamu dauki fansa ba, ana barin halak ko dan kunya ko dan yadda uwarsa ke mana ya kamata miyi hakuri muyi mata addu'a Allah ya bata wanda ya fishi, amma ni yanzu gaba daya duniyar ta ban tsoro yanzu Nafeesat ku duba babu, shi ma yana can kwance a asibiti rai a hannun Allah zuciya ance har aman jini ya ke, ko zai tashi ko akasin haka waya sani to meye amfanin auren da zai zamo saboda cutar da wash?

Ko wannan ya ishe shi ishara Allah ya jarabce shi da san Yaya da kanwa a lokacin da ya rasa yayar kanwar ma kuma ba zai sameta ba, mu bar shi da wannan jarabawar ta ishe shi ishara a duniya ku kwantar da hankalinku amma gaskiya bansan wannan auren, musamman yadda matar nan ke mana ace mun aurawa mijinta yar cikinta akwai cin fuska."

Maryam ta mike zaune "Umma!" cikin kuka "wallahi wallahi ni Daddy na ke so! Allah ya jarrabi zuciya da kaunarsa! a yanzu babban burina na aure shi ba dan daukar fansa ba sai dan na raya sunna" jikin ta yai sanyi kalau Mama ta ce "kwantar da hankalin ki diyata baza'a tauye miki hakki yadda aka saba ba, saboda haka na gama magana in dai na isa da ke ranar sadakar bakwan yar uwarki ranar daurin auren ki."

Jikin Umma yai sanyi bata san magana Mama ta ce dan ba ita ta haifetaba amma lamarin yayi tsauri gaskiya, ita ko murna ta kama yi a ranta burin ta zai cika zata nunawa Arfan kurensa zata auri ubansa ta tashi kai daya da uwarsa kuma dole yai mata biyayya a matsayinta na matar babansa uwa a gareshi.

Mama ta sa aka kira Daddy tai masa bayani duk da yaso ya hakura amma jin yarinyar ma nasansa sai hankalinsa ya kwanta, tun da ba kowa yasan anyi ba sai na gida gida kuma har ga Allah kullum ya kwanta sai yai wanka saboda mafarkin Maryam da yadda ta ke haifa masa kyawawan yara masu kama da shi, "shi ke nan Hajiya ba matsala Allah ya kai mu ranar sai ai daurin auren bayan arba'in sai ta tare ko?" "eh hakan yayi Allah ya nuna mana, sai anyi hakuri kaga yarinya ce ga kuma abun da ya faru" "haba ba komai, komai ya wuce ai" sukai sallama ta koma gida.

Abba na gadon asibiti bai san wainar da ake toyawa ba amma yau ya danyi magana amma bata fita a harharde ta ke, Umma da Mama da Maryam sun je duba shi inda Mama ta ke shaida masa auren Maryam da Daddy, hawaye kawai ya ke saboda ko yai maganar bazasu gane ba amma baya san auren sam, "ka kwantar da hankalinka Alhaji sai ka warke za'ai biki kawai daurin aure za ai, Sulaiman zai daura tun da shi ne a madadin ubansu ga kuma kawu na nan shi ke nan ai."

Yau ta kama ranar bakwai bayan gama addu'ar sadakar bakwai aka gabatar da daurin auren, abokan Daddy sun sha mamaki jin Alhaji Kamal nai zai aure tun da kuruciya bai ba sai yanzu da furfura, ba damar suyi magana ya riga ya gama yanke hukunci, sadaki dubu hamsin ya bayar aka daura auren Momy na daki ta samu labari sai da ta yanke jiki ta fadi saboda tashin hankali.

"Dama Alhaji bai hakura ba da gaske yake? Tabbas ya gama ci mun fuska da wulakantani a zaman makokin surukata zai mun wannan tozarcin?" yan uwanta nai suka din ga tausarta komai ya wuce, a ranar su Umma suka hada komai nasu suka koma gida gudun fitina ita dai bataso ba wallahi cin fusakar yai yawa.

Arfan jiki yaki sam kullum ba shi da zance sai na Nafeesat da Maryam, Doctor nai ya shi go duba shi "sannu Arfan kayi hakuri ka dangana har anyi bakwai baka zauna a wajen makokin ba, yanzu muka dawo daga sadakar bakwai, gashi babanka ya daura aure yau da kanwar matarka naji ana cewa" "what doctor?" ya fusgo maganar cikin murmushi "ashe zaka iya magana eh yayi aure kanwar matarka ya aura kayi kokari ka karfafa mana gwiywa ka cire damuwa sai mu sallameka" wani tari ya fara "Maryam! Maryam! no ba ita ba ce!"

Tuni ya fice daga hayyacinsa Doctor yai nadamar gaya masa saboda bai san cewa abun na shi zai worst har haka ba da bai sanar masa ba wallahi, to meye ruwansa ma da auren mahaifinsa jikin nasa ya rikice dole ya kira mahaifinsa farin cikin da yake ciki yasa ya bada umarnin fita da shi waje sati daya a tsakani suka daga shi da Momy.

An sallami Abba ya koma gida amma komai yi masa ake ya nuna baya san auren amma Mama tai masa jan ido ya kulle bakinsa saboda yanzu yayi nadama sosai, anyi arba'in kwana uku a tsakani Maryam ta tare a gidan Daddy tana kuka aka kai ta ta sha gyara ciki da waje kamar ka latsa jini ya fito Daddy ya ce sai taje zai bata lefenta.

An kai amarya cikin kwanciyar hankali dakinta, Abba ya share komai a ransa ya cire batun dansa yai amfani da ita ya din ga addu'a komai ya ragu a ransa a daren mai afkuwa ta afku, Abba ya kusanci Maryam cikin aminci inda ya din ga kuka tana kuka saboda tasha gyara wajen (Feedyn Bash mai maganin mata original mai gyaran amare da zawarawa har da iyayen mata) ji yai tamkar ba'a taba fasata ba yadda yajita gata yarinya danya sharaf.

Daddy ya debi ganima kasa kyaleta yai kawai kashe arna yake gaba daya ya rikice bai san ta'asar daya tafka ba sai da asuba, tunani ya ke anya ko Maryam ta taba sanin wani namiji koma dai meye matarsa yar baiwa ce kuma yai alkawarin riketa amana, yadda yaga ya taba ta shiru hankali sa ya tashi sosai ashe suma tai ya dauka bacci ta ke, da gudu yai waje neman taimako saboda gigicewa.


*******************



Maimuna suna Malaysia abun su karatu suke ka'in da na'in ita da mijinta, matsalar tun auren su ta ke fama da ciwon mara, sunyi magani sunyi amma shiru har yanzu ba bayanin haihuwa, duk inda suka je sai ace lafiyarsu kalau ba abun da ke damunsu, sun mika lamarin su ga Allah mai kowa mai komai sun san shi ne mai yi kuma zai musu da izinin sa.

Abun da yake daga mata hankali mafarkin Nauwara da ta ke kullum tana kuka tana neman gafararta, kullum ta tashi sai tai sadaka tai mata addu'a saboda mafarkin na daga hankalinta sosai tama rasa yaza tai saboda tashin hankali idan ta kira gida ace kowa lafiya.

*******************


Cikin tashin hankali yai kansa ya fara duka kamar Allah ya aikoshi yan sandan nai suka rike shi, suka makawa Baby Chakwai ankwa a tsirararsa, ita ko tuni ta sume a sume ta ke kuka yake yana tsine masa albarka, ana haka Malam suka shi go suma abun ya basu mamaki mai yawa yadda ya kasance sun tarar da motar police a gidan.

Ihun da suka ji yasa su kai cikin gidan sun yi mamaki da suka ga mutane police sun kakkamasu, kukan Alhaji Ghali nai ya janyo hankalinsu amma police din da suka tarar suka hanasu shi ga kwata kwata da kyar suka zura masa wandonsa suka fito daga dakin, Alhaji Ghali ya kinkimo Nauwara tana ta zubar jini.

Salati Malam yasa ya nufosu lafiya wallahi yata ta mutu sai nai shari'a da kai, kuka ya ke ya kasa magana da sauri aka fita da ita ya sata a bayan mota su kai asibiti, suna zuwa dake da police ka akarbe ta su kuma akai police station da su.

Awa biyu tsakani doctor ya fito yake sanar musu result din duburarta ta Riga ta zazzago ta lalace dan har tsutsotsi ta ke daga ciki, ga ciki wata shida da sati biyu ga shi ta kamu da hawan jini mai tsanani da ciwon zuciya dole za'ai mata aikin a maida duburar, amma dole sai ta haihu ko an mayar tazo haihuwa zata kara zazzagowa.

Yanke jiki Malam  yai ya fadi saboda tashin hankali, shi ko Alhaji Ghali kuka ya ke yana tausayawa Nauwara yana nadamar abun da ya aikata, anan aka samu Malam ya farfado amma yai rantsuwar sai ya maka Alhaji Ghali a kotu, ba wanda ya hanashi hatta shi kansa Alhajin, yana fita ya wuce police station aka shigar da kara sai kotu, inda aka aikawa da Alhaji Ghali sammaci, Malam yayi dana sanin kai shi kotu saboda yadda yai nadama da yadda Nauwara ke gaya masa yadda ya tuba ta silarta amma ya Riga ya shigar gobe ne ma zaman kotun.

Sunje kotu inda Alhaji Ghali bai boye komai ba kama daga auren su da yadda su kai aure da Baby Chakwai da tuban da yai  inda kotu ta sassauta masa saboda yadda yayi nadama anan aka yanke masa hukuncin shekara biyar a gidan yari da tara mai yawa, a ta ke ya biya tarar yai rubutu ya mallaka mata manyan company raba dukiyarsa yai kashi uku ya mallaka mata kaso guda yayi kuka da nadama sosai.

Baby Chakwai ko shekara ashirin da biyar aka yanke masa saboda yadda ya din ga mata fyade har aka kamashi, ban da yadda iyayen yara suka din ga zuwa yadda ya din ga bata yaransu maza, an fito da su za a tafi dasu prison shi Baby Chakwai gwauron dutse, Alhaji Ghali kurmawa amma rabasu kuma ko wanne  ance a killace shi, saboda karsu lalata wasu ma a can Baby Chakwai ya kalli Alhaji Ghali da Malam ya ce......


****************


Lawan jarumin maza bai farfado ba sai sanyin asuba inda ya mike a gigicewa ya  runtuma ihu ya sakko a sukawane, Ummi ta fito sallah ta tare shi "anya ko lafiyarka? tabbas zargina ya tabbata gamo kayi tabbas Lawan, tun jiya tsakar dare kake ihu na dauka na jin dadi nai ka samu yadda kake so gona tayi kyau, sai naga sabanin haka ko dai tafi karfinka nai?" Ta sheke da dariya ganin yadda yake wiki wiki da ido, "anya ko lafiyarka?"

"Boyeni Ummi wallahi kashe ni za tai karfi nai da ita kamar doki buga ni ta din ga yi da kasa" hhhhhhhh! ta bushe da wata dariya "ayyiriyiri alhamdulillallah! yau ka auro daidai da kai wadda zata sai ta mana kai, ai ni abun yai mun dadi yanzu nasan kayi aure, maza koma ba inda zaka Hajiya! Hajiya! sakko gashi zai gudu da ya fita sai yai sati bai dawo ba wallahi" cikin bacci taji kira ta sakko da sauri har tana tuntube.

Da ya daka tsalle sai yai bayan Ummi "wai lafiyarki kalau fito matarka ce fa na mamajo sarkin mata" ina kememe yaki fitowa daga bayanta "lafiya uwargida meya faru?" ta sheke da dariya "dukan da kika nada masa ne bai ishe shi ba yake neman kari" gaba daya kunya ta rufe Hajiya Santalous "wallahi bani bace ban ma sani ba sai dai gamo yayi" wata bangaza yai musu dukansu ya fice bai zame ko ina ba sai gidan su Laila.

Ya aika ta fito kememe taki ya rasa yadda zai yana tsaye kawu yazo ya tsuguna har kasa ya gaida shi, ya amsa ya dakko tabarma ya shimfida masa a zaure cikin kunya suka kara gaisawa, rabonsa da kawu tun ran daurin aure nan ya shi ga bada hakuri ya nemi ganin Laila, shi dai yai masa fada na gaskiya yai masa nasiha mai ratsa zukata ya dan shi ge shi ba laifi.

Laila ce ya fito da uban ciki a gaba dan wata takwas yanzu nan ya sata a gaba ya lallabata, tsakanin Laila da Lawan sai Allah ba wanda zai iya rabuwa da kowa a cikinsu, nan da nan suka daidaita kwana uku tsakani ta koma gidanta suka Dora daga inda suka tsaya kullum sai sun yi fada saboda kishin Laila shi kuma yawo.

A hankali ta ke binsa a baya har Prince hotel inda ta samu dama ta gana da waiter na reception din ta ba shi kudi ya bata spare key din dakin, yan sanda ta kira tai musu kwatancen dakin minti sha biyar sai gasu tana gaba suna binta a baya Lawan na cire wando Babyn sa ko tai tsirara tana jiransa su kacame.

Kawai ji yai ana murza key din abun da y bashi mamaki ke nan, "yauwa yallabai ga shi nan gaba daya ku hada ku kamasu" abun ya daure masa kai kafin kace kwabo sun buga musu ankwa.......


*To fans mu tara a last page insha Allah zaku ji shi gobe zuwa jibi ni ce ta ku a kullum a koda yaushe*

              *Feedyn Bash*

Pls
Share
Comment
Vote

Continua llegint

You'll Also Like

19.9K 799 12
In the starlit festivities of Penacony, she meets Caelus, a figure shrouded in mystery who shines as a beacon into her enduring night. He was her lig...
537K 13.4K 42
Psycho brothers and a little angel sister sounds not so good together right? so what happens when an sweet angel comes live with her lovesick pyscho...
158K 3.9K 55
After your defeat, sonic decided to spare you.You became something of a anti-hero like shadow and help them on their adventures.The mad doctor now ha...
508K 15.1K 38
MALE WEDNESDAY X READER "I love you...Wednesday Addams" The girl cried while hugging him as tight as she could. "I love you too....Amore mio. Please...