DAN ISKAN NAMIJI

By feedynbash

47.8K 1.5K 174

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun... More

page 1-2 & 2-3
5-6&7-8
page 9-10&11-12
page 13-14&15-16
page17-18&19-20
21-22&23-24
25-26
25-26&27-28&29-39
31-40
41-50
50-70
Book 2 part 1
part 2
Part 3
part 4
part 5
part 6
page 7
part 8
part 9
part 10
part 11
part 12
part 13
part 15
part 16
part 17
part 18
part 19
part 20
TALLAH! TALLAH! TALLAH!

part 14

758 33 0
By feedynbash

_*👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*_

               _*NA*_

_*FAREEDA ABDULLAHI*_
     
       _*(Feedyn Bash)*_

_*BOOK  2*_

_*Faceebook Fareeda Abdullahi Ibrahim*_

_*Whattpad @FeedynBash*_

_*Instragtam Feedyn Bash*_

_*Snapchat Feedyn Bash6660*_

_*E-mail  faridaabdullahiibrahim6660@gmail.com*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Bissimillahir rahmanirraheem

                  *65-70*

Alhaji Ghali ya koma gida cike da farin ciki amma bai nuna masa ba ya cigaba da biye masa, duk sanda yai kokarin zuwa dakinta sai yaji shi gam ga shi ya rasa ina ragowar keys din su kai, bai san Baby Chakwai ya kwashe su ba.

Kullum yana zuwa ya dubata duk da ta tsaneshi tsana mai yawa, amma tana cin  abincin da ya ke kawo mata, dan kullum sai ya kawo mata abinci mai rai da motsi da kaji da fresh milk, dan ta gama fuskantar ciki nai da ita shi ya sa ta ke karba tana cika cikinta.

Saboda rabonta da al'ada tun lokacin da Alhaji Ghali ya kusanceta bata kara ganin al'adarta ba, ga yadda take yawan amai da yawan jin yunwa tana cin abinci sosai shi ya sa ta ke cin abun da ya kawo mata.

Bayan sati uku ta warke sarai din kin ya warke dama bukatarsa ke nan shi ya sa ya ke kula da ita da kansa, saboda yadda Doctor din su yai masa takara 2 weeks ya ce a barta ta warke amma shi 3 weeks ya bata dan ya barje guminsa.

Dan sam baya jin dadin kowa da komai a yanzu ba abun da ya ke so sai ya wuni a kanta, shi ya sa ya tama mata yau ya bakantawa Alhaji Ghali rai yau dan ya dade bai dawo ba ya gwangwaje a jikinta.

_(Wa'iyazubillah! Allah ya Allah! kai mana tsari da wannan mummunan aikin, Allah ka karemu da san zuciya ka tsaremu ka tsare imanin mu, na tabbatar banda kwadayi da san zuciya tabbas da Nauwara bata fada wannan masifar ba, wallahi mata mu hankalta mu cire kwadayi da san zuciya da burin auren kudi, dan baka san tayaya namiji ma ya tara kudin ba, wallahi tallahi irin wannan tana faruwa life a gaske duk da na dan sanja wani abu na kara wani, amma wallahi yana faruwa, kuma san zuciya ke kai mu ga halaka, yanzu meye amfanin auren da tai mai ta tsinta a kudin, fatan mu miyi addu'a Allah ya bamu mai zuciya ba mai dukiya ba, dan wallahi namiji mai zuciya shi ne miji, ina kuke matan masu kudin naira dubu gagararsu ta ke, wayanda aka sakarwa kuma mijin gagarar ganinsa suke, daga haka shi ke nan mace ta fada lesbian ko neman maza, ya ilahil alamina ina zamu kai wannan, musamman yan matan yanzu masu dogon buri, wallahi ku cire ranku daga buri ku shi ga hankalinku, ku tsaya matsayin da Allah ya ajiye ku, dan wallahi idan ma kayi da ce ka samu yadda kake so to tabbas wulakancin danginsa ma ya isheka Allah ya tsaremu ya tsare imanin mu dan wannan rayuwar wallahi sai addu'a wata yar tunasarwa ce, musamman da ya kasance 80% cikin hundred na novel dina gaskiya nai Allah ka kiyayemu.)_

Ya siyo mata abinda yaga tafi ci chips da kwai sannan ya hado mata da fresh milk mai masifar sanyi, sai da taci ta ko shi ya bijiro mata da maganganu marasa dadi da rashin dadin sauraro masu barazanar tarwatsa zuciya.

"Kin ga Nauwara bafa zan miki dole ba ba zan takuraki ba amma abun da nakeso ki sani haka zaki ta rayuwa a wannan gidan a wannan halin dan ba mai cetonki.

Kuma abincin da nake kawo miki nadena ba ke ba ci ba sha a gidan nan haka zaki mutu ki rube ba wanda ya sani, kuma sai na sa an kashe iyayenki an batar dasu dan kin san cewa ina da duk wata alfarma a duniya."

Kuka tasa mai tsuma rai "kayi hakuri dan Allah zan maka koma mene in dai zaka bar mun iyayena a raye, ina kaunar mahaifina ina so na ganshi na nemi yafiyarsa kafin rai na ya bar gangar jikina" ta rushe da kuka.

"Hhhhhh! kin wa kan ki gata kin ceto iyayenki, a yanzu abun da nakeso da ke shi ne zan din ga zuwa a duk san da na bukace ki a duk san da naga dama ina biyan bukatata, sannan bana san ihu ko musu ko nuna gajiyawa" daga masa kai kawai tai saboda tsananin kuka da ta ke.

Bai wata wata ba ya cire mata kaya tana kuka tana komai ya tsurawa kirjinta ido sun dau hankalinsa yan kanana a tsaye ya cafkesu ya din ga lailaya su ya tsotse tas cikin salon mugunta dan bala'in zafi ta ke ji hawaye kawai ta ke gaba daya jikin ta rawa ya ke.

Nan ya juyata ya hau kanta ya fara kokarin aiwatar da nufinsa wanda ta saki wata muguwar kara ta shide saboda azaba, dif kuma ta dauke wuta shi ko ya samu hanya ya fara aikin sa hankali kwance yana ihu yana gurnani kamar wani zaki.



****************



Lawan shirye-shirye ya ke gadan gadan tsakaninsa da Allah, abokansa mamaki suke yanzu mutumin da mace daya ma ya kasa iya control din fushin sa a kanta, amma shi ne ya ke kokarin yin mata uku, kuma babban abun mamakin ban da Ummi ba wata wadda ya zabo da za'ace kamila, gwara ma Laila akan wannan uwar matar.

Shi ko dariya ma suke bashi dan basu san daga kan ta ya rufe kofa ba, dan shi yayi hudu rigis kuma dukkansu ban da Ummi duk su suka nace masa, saboda haka shi bai dauki matsalarsu gagaruma ba ko wacce yar iska zai iya da ita.

An daura auren Lawan da Hajiya Santalous, auren da ya hada manyan yan Kano to Jidda gogaggu wayayyu, wayanda suke ji da kudi duniya ke yi dasu, an zubar da naira mai sunan naira anyi daurin aure anyi walima, sun kuma hada zafaffiyar dinner da daddare.

Ita ko Laila tun washe gari ta je ta kwashe kayanta, lokacin Ummi uwar jaraba bata nan sai yaranta da suke jiran gidan, dan ita tun da ya furta aure ta haukace ta daga hankalinta bana nan bata can, ba ta wannan gidan bata wannan layin, masu bata shawarar arziki sun fi yawa amma sam ta kasa kwantar da hankalinta.

Gidan ta ta kai kayan ta ajiye dama ba yan haya sun tashi ba dadewa sun yi gidan kansu, gidan mahaifinta nai bayan ya mutu ta gaje shi suka ajiye kayan dan jibi zata tare, ta gaji da zama ba Lawan a kusa da ita.

Shi ko Lawan bayan an daura aure da yamma gidan Saudat ya nufa dan ya huta, kafin zuwa dare a taxi l dinner dan ya gaji, yasanta sarkin yawo bama lallai tana nan ba agogo sarkin aiki.

Yana zuwa ya bude gate abun da ya bashi mamaki shi nai hango motar da yai, amma ya da ke hankalinsa kwance ya shi ga gidan, dan yau Allah nai ya tona mata asiri Allah nai ya kamata.

Gaba daya ta rikice ta diririce shi ki hankalinsa kwance ya ke gyara kwanciya, "haba Saudat ya kamata izuwa yanzu ki shi amince mi aure," daidai lokacin da ya shigo dakin ihu ta saka "wayyo Allah na shi ga uku na dan Allah kayi hakur ta fashe da kuka.

Gaba daya idonsa ya gama rinewa "Saudat iskancin ya kai a gadon da muke raya sunna ki kawon gardi, dan iska nai ni cikakke amma wadda ta amince nake nema, bantaba bin matar aure ba, amma da aurena ki kai zina da wani ko ina zuwa."

Shi ko doctor dan fillo gaba daya ya shi ga tashin hankali, duk da basabon abu bane bin matan aure a wajensa, a gadon asibiti ma kwakule mata ya ke idan yana dubasu, amma bai taba tunanin bin matan aure da ya ke wani abu ba nai sai yanzu da ya ga Lawan ya haukace.

Shi ko Lawan yana fita bai zame ko ina ba sai kitchen inda ya tarar ta dora ruwan zafi a kettle ya dakko ya tunkaro dakin, yasa boxer din sa yasa vest yana kokarin sa wandonsa ya shigo ya daya ruwan ya kwara masa a gabansa Allah yaso yasa wando ya kelaye masa a cinya.

Wanda ita kan ta sai da ya kwarar mata a kafa lokaci daya su kai ihun azaba, wani ihun azaba ya saka ya zube a wajen, cikin zafin nama Lawan ya bishi da kutufo ta ko ina yai masa laga laga, bata taba sanin haka Lawan ya ke da karfi ba sai yau da yai fushi, ya jibgeshi san ransa, haka ya din ga jan shi kamar kayan wanki ya watsa shi waje ya watsa masa key din sa da kayansa, "ka kuma jira sammaci wallahi."

Ya koma ciki jikinta kyarma ya ke yana rawa ga kafar ta na mata azaba "tabbas na tabbatar abun da ka shuka zaka girbe shi, amma Allah ya sani ban taba neman matar aure ba, amma tabbas aikin matan aure masifa nai Allah ka dai yasan da mazan da kike hulda kuma zaki ci ubanki."

Gashin kan ta ya damka ya samo wani mayafinta ya daure mata kafafuwa, ya haye gado yana janta ya daure mayafin a jikin fanka, kan ta na kasa kafafuwan ta na sama ya din ga dukanta gaba daya ta fita hayyacinta ihu ta ke ba mai ceton ta duk ta gama fita hayyacinta.

Ya jona iron ya dau zafi ya nana mata a duwaiwakanta, sai da ta shide ga shi numfashin ta na barazar daukewa, ji tai gwara ya kashe ta da wannan tsananin azaba da ya ke gana mata, a karshe ya dakko yaji ya jajjaga attaruhu ya hada da citta ya hadesu waje guda, sannan gwaleta tana ihu yana kan gado har yanzu bai kwance ta ba ya gumbuda mata wata kara tai da ta sume a wajen.

Wata ajiyar zuciya ya saki sannan ya kwance ta ya yasar da ita a kasa ya debi duk wani abu da yasan zai bukata a gidan ya fice yana huci yana fita su kai ki cubus da......



*To fans muje zuwa insha Allah kafin azumi zan gama, duk da ban da lafiya amma da ikon Allah zan gama kafin azumi, ni ce ta ku a kullum a koda yaushe.*

              *Feedyn Bash*



Pls
Comment
Share
Vote

Continue Reading

You'll Also Like

109K 1.7K 20
bl . Taekook πŸ”žπŸ”₯ αž”αž˜αŸ’αžšαžΆαž˜:αž€αŸ’αž˜αŸαž„αž€αŸ’αžšαŸ„αž˜18αž†αŸ’αž“αžΆαŸ†πŸ™ αžŸαžΌαž˜αž’αž—αŸαž™αž‘αŸ„αžŸαžšαžΆαž›αŸ‹αž–αžΆαž€αŸ’αž™αž–αŸαž…αž“αŸαž˜αž·αž“αžŸαž˜αžšαž˜αŸ’αž™πŸ™πŸ”₯
153K 4.9K 32
"do i look like i give a shit if he's poseidons son?" water from the fountain splashed into her face, dripping from the dark ends of her hair "the f...
19.7K 792 12
In the starlit festivities of Penacony, she meets Caelus, a figure shrouded in mystery who shines as a beacon into her enduring night. He was her lig...
79.4K 1.9K 56
Y/n and Luz are best friends who have gone through thick and thin. But this time, they will go through thicker and thinner. They are both considered...