DAN ISKAN NAMIJI

By feedynbash

47.8K 1.5K 174

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun... More

page 1-2 & 2-3
5-6&7-8
page 9-10&11-12
page 13-14&15-16
page17-18&19-20
21-22&23-24
25-26
25-26&27-28&29-39
31-40
41-50
50-70
Book 2 part 1
part 2
Part 3
part 4
part 5
page 7
part 8
part 9
part 10
part 11
part 12
part 13
part 14
part 15
part 16
part 17
part 18
part 19
part 20
TALLAH! TALLAH! TALLAH!

part 6

1.1K 32 12
By feedynbash

_*👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*_

               _*NA*_

_*FAREEDA ABDULLAHI*_
     
       _*(Feedyn Bash)*_

_*BOOK  2*_

_*Faceebook Fareeda Abdullahi Ibrahim*_

_*Whattpad @FeedynBash*_

_*Instragtam Feedyn Bash*_

_*Snapchat Feedyn Bash6660*_

_*E-mail  faridaabdullahiibrahim6660@gmail.com*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


_*ASSALAMU ALAIKUM MASOYANA, KUYI HAKURI NA JINA DA KU KAI SHIRU KWANA BIYU, HAKAN YA FARU SAKAMAKON RASHIN LAFIYAR DA NAI TA FAMA DA ITA, AMMA ALHAMDULILLAH! NAJI SAUKI SOSAI, MASU KIRANA A WAYA DA MASU YI MUN TEXT DA MASU YIMUN MAGANA TA PC NAGODE SOSAI, WAYANDA BAN SAMU NAIWA REPLY BA KO DAGA WAYARSU DAN ALLAH SUYI HAKURI, BA  WULAKANCI BANE WANI LOKACIN BAN IYA DAGAWA, AMMA ALHAMDULILLAH! KOMAI YAI DAIDAI YANZU ZAMI DORA DAGA INDA MUKA TSAYA, AKAFTA MY FANS*_

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

                       *25-30*

Alhaji Ghali ne ya shi ga gidan har yanzu kasuwar su bata tashi ba, wasu a wajen ba kunya ba komai suke rungume rungume, ya duba ko ina ba baby Chakwai ba alamun sa.

Ya shi ga gidan ya duba ko ina baya nan, ashe bayan fitarsa ya sanja shawara, gwara su fita suje gidan wancen din shi ya sa be gansu ba.

Farin ciki ya cika shi shima ya samu dama, ya fita yaiwa kowa sallama saboda dare yayi, aka shi go da gifts din nasu kowa yaja abokin iskancin sa masu kida suka tashi, ya shi go ya kulle parlour su kuma masu gadi suka rufe gida.

A hankali ya tura dakin gam yaji shi, be wata wata ba ya dakko spare key ya bude, jin ana budewa yasa ta fara tsala kuka da ihu tana neman temako, da gudu tai toilet ta rufe gam jin anyi nasarar balle kofar saura dau kan ranta.

Yana shi ga yaga wayam ba kowa,
a dakin sai gurshekan kuka yake ji a toilet, a hankali ya karasa bakin toilet din yana bugawa a hankali yake magana "ki bude".

Kara gigicewa tai bata san shi bane, ta kara matsewa a bango tana wani numfashi sama-sama, "dan girman Allah kuyi hakuri zan bar muku gidan ku na hakura da zama da shi.

Wallahi ina san raina karku kashe ni dan girman Allah!" wata dariya ta kufcewa Alhaji Ghali, amma da yaga wasan zeyi kyau sai ya maze yace.

"Ko ki fito kona balla kofar nai miki yankan rago, kin san da haka kwadayi yasa kika auri Alhaji ke da makwadaiciyar uwarki, to yau taki ta kare a gidan nan."

Kuka ta fasa sai ta hango taga nan ta fara kokarin fita amma sam ta kasa saboda da rodunan da suke jikin slide window din, kuka take duk ta jiwa kanta ciwo ga majina amma ita burin ta ta fita kawai ta bar musu gidan su (gidan hau).

Ganin bazata bude ba ya koma ya dakko wani key din ya bude, tana jin karar budewa ta saki kashin azaba da fitsari, ta kuma tsanyarewa da kuka me tsuma zuciya, gaba daya ta bata fuskarta da yawu da majina ta rintse idonta gam.

Muguwar dariya ce ta kama Alhaji Ghali, ya ko dara san ransa har da sunkuyawa, ya kare mata kallo kyakykyawa ce matsalarta kawai bleaching, amma ba abun damuwa bane tun da Baby ma yana yi.

"To sarkin tsoro nine bude idon ki gyara jikinki ki fito miyi magana ta fahimta ni dake amarya ta Nauwara."

A hankali ta bude idon gaba daya ta firgice, hmmm! to nagode ashe kai ne? ai bansani ba kayi hakuri."

Da sauri ta tube kayan ta wanke kashin tai sabon wanka ta fito ta sameshi zaune, wani kallo yake mata shi dai baya sha'awar amfani da gaban mace ko kadan bama ya burgeshi idan ya shiga, amma wasu matan na burgeshi musamman me nono irin Maimuna.

Ya basar ya dauke idonsa, ya kalleta tana ta rabe-rabe duk a firgice ta ke, sai da yai mata magana ta dawo hayyacinta. "ki nutsu mana miyi magana da ke Nauwara amarya."

"To" kawai ta iya cewa jikinta sai kyarma yake, "zan din ga zuwa wajen ki idan Babyna baya nan, idan yana nan kika nuna kin sanni wallahi na lahira sai yafi ki jin dadi, dan a ranar zan sa a kashe ki a batar da gawarki a doron kasa."

Kuka tasa "wallahi na yarda na amince ba wanda zeji duk duniya" "dako kin kyautawa kanki, mike nayi bacci nake ji."

Abun taji banbarakwai saboda bata taba bawa wani namiji kan ta ba, dan dai shan minti a soro amma kalmar tai mata nauyi.

Ganin zata bata masa lokaci ya jawota ya fara shafa jikin ta a hankali, tsigar jikinta na tashi be wata-wata ba kawai ya kwantar da ita ya ware kafafuwan ta ya sai ta hanya.

Amma shiru kake ji a kulle bam ba hanya bare kuma anyi gamje gamje dama, yin duniya ba labari kuka kawai take saboda azaba,  daya abun da gaske ne kawai ya ware karfin sa ya danna ta da karfi.

Wani ihu ta saki na azaba dan ji tai kamar ya tsagata biyu ta sume, shi ko yi yake ba daga kafa sai daya kai geji be gaji ba, ya koma sambatu kawai yake na dadi ya kai awa daya da rabi sannan ya dagata, sai sannan ya lura da aika aikar da yai.

Wata firgita yai "dan Allah ki tashi dadina, wallahi ina sanki dama mata haka kuke da wannan dadin, tabbas nai muku bahaguwar fahimta kika mutu nima bin ki zan."

Bazan iya barin wannan dadin ba me shirin kashe mutum har kiyama, sambatu yake marasa kan gado abun nasa ya zama kamar turi Alhaji Ghali anji Mata.


********************

Sai bayan ya fita kuka ya zubowa Laila me ciwo, "nika saka a bainar nasi Lawan! lallai ka cika dan iskan namiji, duk halaccin da nai ma amma kai mun wannan mummunar sakayyar, hade da tsantsar wulakanci.

Babu komai bazan bika ba amma nasan yadda ka zame mun jaraba da masifa a rayuwata wallahi nima haka na zame ma, shekara goma sha biyu muna tare aure wata biyu ka sake ni.

Saki na wulakanci! gaba daya sambatu take bata taba sanin haka mata keji idan an sake su ba sai yau, abun yai mata ciwo yai mata kuna ganin likitan da ba tai ba kenan ta koma gida.

Lawan ko yana fita Hajiya Santalous ta kira shi ya daga ta fara magana "jarumin maza na mazan fama kana ina ne?" nan ya saki wani murmushi "Hajiya tawa ni ka dai gani a hanya yanzu haka."

"Insha Allah gobe zan shi go dafatan ka gama shirya komai na maganar auren mu ka tsara shi?" gabansa sai daya fadi amma daya tuna shi ne fa lawan gagare kawai sai yace "ai ina ga a satin nan kina dawowa za'a daura."

Wani farin ciki ne tamkar ze fasa zuciyarta, "dan Allah da gaske kake? da gaske kake?" "eh mana bana fada ban cika ba" "amma gaskiya naji dadi sosai da sosai, Allah ya bar mu tare yasu Ummi da Laila?.

Mtsww! suna lafiya amma na saki Laila yanzu," "saboda me haba sweety na?" mtsww! "bari kawai ta shi ga hankalinta tukun horata zanyi."

Wani gululun bakin ciki ya tokare ta ta dauka zece ya hakura da ita duka, amma dake yar duniyace sai ta basar "to Allah ya sassauta ya kawo karshen," abun," "ameen" yace ya kashe wayar.

Doctor Saudat ce tsaye take kallonsa duk abun da yake yi, tazo wajen kawarta taga motarsa shi ne ta bawa kawarta ta ta motar tace ta tafi da ita za ta zo da tata.

Tana kallon sa yai waya yana murmushi, ya dakko sigari ya kunna yana dariya taga yaja mota yayi waje, rufa masa baya tayi ita ma a hankali take bin sa a baya.

Sai taga yayi titin Lodge road a hankali taga ya shi ga wani hotel Criss cross, ita ma ta shi ga yana fitowa daga mota taga wata kankanuwar yarinya ta rungume shi, tana kissing din sa abun ya mata ciwo amma ta basar.

Tana kallo suka shi ga wani dan loko ta fito ta rufa musu baya a hankali take bin su, dakuna biyar ne a lokon special ne su na hudu taga sun shi ga.

Wani murmushi tai na yan duniya ta daga waya ta kira "Goje kuna ina dan Allah kuzo ku tarawa wani gajiya, "kina ina yanzu haka?" "ka ganni a Criss cross hotel," "gamu nan Hajiya ki jira mu."

Minti talatin suka karaso suna zuwa security suka hana su shi ga, amma da dayan ya nuna ID card a zuwan daki zasu kama sai ya bar su, suna shi ga suka hadu ta nuna musu dakin."

Ta jasu suka koma gefe, "kuna jina da kyau? abun da nakeso daku shi ne ku tara masa gajiya yadda ya kamata, kuje a zuwan yayyen yarinyar ne kuka zo kuka gansu, idan kun gama ku samen a asibiti na wuce."

Ta shi ga mota ta barsu suka nufi dakin suna zuwa suka buga, Lawan na tsaka da budiri akan Baby yana gab da sa kai yaji bugu, wani tsaki yaja "mtsww! wai waye ne wane dan kutumar uban ne ina kyankyashe rayuwata ze dameni."

"Daga reception ne mun kawo ma sako ne." Jin haka ya saki tsaki mtsww! yasa gajeran wando ya bude dakin wata shaka akai masa aka hankada shi ciki, ko ihu ya kasa saboda azaba, daga shi yai ya buga da kasa ji kake dam.

To fans akafta fa yanzu wasan ya fara, yawan comment yawan typing, comment din ku shi ke kara mana karfin gwiywa wajen typing, muje zuwa nice taku a kullum a koda yaushe.

                 *Feedyn Bash*



*FEEDYN BASH ITEMS ONLINE BUSINESS*


*MUNA DA LESS*
*MUNA DA ATAMFOFI*
*AKWAI JAKUNKUNA*
*AKWAI FASHIONS*
*AKWAI HIJAB*
*AKWAI ORIGINAL MAGANIN BREAST*
*ORIGINAL MAGANIN HIPS*
*AKWAI NA MALLAKA*
*AKWAI NA MATSI*
*AKWAI NA SA KIBA*
*AKWAI NA RAGEWA*
*AKWAI NA RAGE TUMBI*
*AKWAI NA KARA NI'IMA*
*AKWAI HADADDUN TSIMI NA JARABA*
*AKWAI TSUMIN TABAJE*
*AKWAI GUMBA*

*WANDA NI FEEDYN BASH NAKE SIYAWAR WA SERIOUS BUYER PLS CONTACT ME ZAN TURA MA KAGANSU TA PC 08106795647 SERIOUS BUYER PLS AKWAI ABUBUWA DA DAMA DA BANSA A CIKI BA SAI NA JIKI👯🏻👯🏻*

Continue Reading

You'll Also Like

152K 4.9K 32
"do i look like i give a shit if he's poseidons son?" water from the fountain splashed into her face, dripping from the dark ends of her hair "the f...
109K 1.7K 20
bl . Taekook πŸ”žπŸ”₯ αž”αž˜αŸ’αžšαžΆαž˜:αž€αŸ’αž˜αŸαž„αž€αŸ’αžšαŸ„αž˜18αž†αŸ’αž“αžΆαŸ†πŸ™ αžŸαžΌαž˜αž’αž—αŸαž™αž‘αŸ„αžŸαžšαžΆαž›αŸ‹αž–αžΆαž€αŸ’αž™αž–αŸαž…αž“αŸαž˜αž·αž“αžŸαž˜αžšαž˜αŸ’αž™πŸ™πŸ”₯
28.3K 647 43
A student from the Paldea region took an interest in traveling to other regions to learn new things.
506K 15K 38
MALE WEDNESDAY X READER "I love you...Wednesday Addams" The girl cried while hugging him as tight as she could. "I love you too....Amore mio. Please...