DAN ISKAN NAMIJI

By feedynbash

47.8K 1.5K 174

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun... More

page 1-2 & 2-3
5-6&7-8
page 9-10&11-12
page 13-14&15-16
page17-18&19-20
21-22&23-24
25-26
25-26&27-28&29-39
41-50
50-70
Book 2 part 1
part 2
Part 3
part 4
part 5
part 6
page 7
part 8
part 9
part 10
part 11
part 12
part 13
part 14
part 15
part 16
part 17
part 18
part 19
part 20
TALLAH! TALLAH! TALLAH!

31-40

1.8K 48 9
By feedynbash

[11/7, 3:30 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*Assalamualaikum my fans Inawa kowa fatan alkhairi Amma gaskiya Wallahi nagaji da rashin comment dinki this last day dazan Kara magana a Akan rashin comment idan dai ba'a mun comment Wallahi zan Dena typing ko Kuma na koma yiwa only fans Dina masu mun comment typing idan Kuma bakwa karantawa gwara nasani nadena wahalar dakaina duk da ban da isashshiyar lafiya Amma Ina kokarin ganin nai muku typing Amma comment yagagara idanma kasamu ko wata sticker ko thanks to banaso gwara ki rike kayanki comment nakeso da sharhi yadda nake faranta muku Nima a farantamun🙄🙄🙄🙄*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI*


              33-34

Haka yadinga jagwalgwala ta San ransa sai da ya Kai geji itama ta gamsu ta rukunkume shi Nan wani bacci me nauyi yai gaba da ita ka'idar maganin Kenan kinayin release Zaki bacci me nauyi haka  yadinga kallonta ya rungumeta a jikinsa shima baccinne ya dauke shi asubar fari a kunnen sa da hanzari ya Mike ya gayara Mata kwanciya ya bude dakin ya rufe Mata kamar yadda yake be bar wata alama dazata Gane ba ko Kuma Tai tunanin wani Abu ta makara sallah yau sai karfe bakwai ta farka a tsorace take ganin halin datake ciki komai nata ya birkice jikinta Sam ba adai dai yake ba saita tuna da mafarkin datai yadda Taji Dadi ta gamsu duk a mafarki kuka tasaka Wallahi Abba ka cuceni ka zalunceni sai Allah yai Mana hisabi mu Yaya Amana Allah ya baku amma bazaku iya rikewa ba yanzu gashi kasa harna Fara mafarki



Kuka take sosai ranta ya gama baci tana ta rokon Allah yakareta daga sharrin zuciya Dan kissime kissime take Mata ji take kamar ta gudu tabar garin ta shiga uwa duniya tabbas iyaye suna Kai yayansu ga halaka haka ta mike ta shiga bandaki Tayo wanka tana hawaye tayo alwala ta fito ta hau dadduma Tai sallah ta idar ta Fara addu'oi tana ta rokon Allah ya kareta daga sharrin abun halitta tana zaune gari ya Fara haske sai taji wayarta na Kara tana dubawa taga abban tane tadinga murna tana addu'a Allah yasa ya amince cike da farin ciki ta daga ta gaida shi ya amsa Nan yai gyaran murya dama na gama Yanke shawara Zaki Fara cigaba da karatu ko Allah yasa a jami'ar ki samo me arziki kinga sai na aura Miki shi kuka tasa Wallahi Abba baka kaunata nace aure nakeso ka bige Kuma da maganar cigaba da karatu Wallahi Kai ka yankarmun ticket din lalacewa da shiga duniya tunda ka dorani kan maganar karatu Kuma



Kekeke bansan maganar banza da wofi haba Yar albarka yashiga lallabata yanzu muka yanke hukunci nida mijin yayarki dakike hannunsu ba abun farin ciki bane a wajen ki ace cikin Yan uwanki kece Zaki ci gaba da karatu har zuwa jami'a dama gashi takaddun ki sunyi kyau saboda haka ki kwantar da hankalinki kici arziki ki barshi a mazauninsa Dan yanzu haka ma kyautar gida yai Mana a badawa lay out Babu abunda Babu zamu koma chan nida iyayenki Dan haka ki kwantar da hankali ki ki kwashi arziki kema ihu tasa Abba kasan mekeke fada kuwa Wai wayake aure Ni ko anty na meyasa ita be biya Mata Wallahi Abba aure nakeso bazanyi karatun boko ba ta kashe wayar gaba daya tana wani irin kuka kamar Ana zare Mata Rai



Shiko arfan bayan ya koma dakinsa na kasa yai wanka yai raka'atanul fijr sannan yai sallar asuba ya kasa bacci Sam sai juyi yake kawai wani tunani ne ya fado Masa meze Hana ya sata a university taci gaba da karatu wannan ce damarsa kawai wadda ze rusa maganar auren ta tunda ubansu kwadayayye ne to zeyi amfani da wannan damar ya samu ya mallake ta Dan Sam nafeesat ta fita a ransa kirar ma dadirin ba daya ba baban abun daya daga Masa hankali tabata kawai yai ta birkita shi nonuwanta kadai sun rikita shi Dole ya mallake ta kawai hankalinsa gaba daya ya tashi shine ta yanke shawarar Kiran abbanta yai Masa kyautar gida ya shigo da maganar karatun Nan da Nan ya amince duk da dokarsa ba'a cigaba da karatu a gidansa Amma kwadayi da San abun duniya ya rufe Masa ido



Doctor saudat ce a office din ta take ta gunshekan kuka Wallahi bazan barka ba lawan ka ketamun mutunci Wallahi saika aureni duk iskanka zan jure zan daure zan zauna dakai bantaba sanin haka ake gamsuwa da namiji ba lallai maza ma suna suka Tara kamar yadda Mata masuna suka Tara duk yadda take tsalle tsallenta har auren ta yayanta uku Amma Sam Bata taba Jin wannan dadin ba duk wannan kukan na dadine ta share hawayenta ta jawo wayarta taga missed calls sun taru yawanci na Dan fillo ne taja tsaki mtswww Kai ne ka Fara lalatani insha Allah na auri lawan zan zauna saboda bazan yadda na Kara bin wani namiji ba dan bazan yadda na rasa lawan ba na tabbatar ze iya kasheni a zuciyarsa Nan ta hada kayanta ta wuce fito daga office



Ta leka dakin da laila take gaba daya tausayinta take yadda lawan bayai Mata adalci amarya ce first day a gadon asibiti duk da yace dama sun watse Amma ai wannan aure sukai ta shiga ta dubata komai nata nrml ta fito ta barta tana bacci tana dosar waje taga lawan Yana rufe mota Yana nufo cikin asibitin Kai tsaye zuba Masa ido Tai tana kallonsa Masha Allah lawan ya tsaru yayi kyau na tashin hankali taga Yana Shirin wuceta da sauri ta daga murya am lawan ya juyo a fusace kind of correction Dan iskan namiji dai ko hakan zefi Dadi shiru Tai ta sunkuyar dakai kayi hakuri Dan Allah kaban phone number dinka zami magana ya juyo yazo ya tsaya a gabanta ya tofar da miyau shegiya jarababbiya ke Kuma Yar iskar mace ba wato kinji jela shine Zaki salallabo to Dan ubanki kwalelenki shegiya hawaye Taji yana Shirin zubo Mata yanzu kamar ta lawan ze wulakanta



Ya isheka Dan nace kaban number dinka nizakai wa iskanci ta Fara zage zage ransa ya baci be wata wata ba ya zabga Mata Mari ya Kara Mata ya Kara Kara Mata ya kwarfe ta a wajen ta Fadi a kasa tana ta kuka Kota kanta bebi ba ya shige ciki ranta ya baci ta mike ta wuce motar ta takira kawarta meena a waya kina gida eh gani Nan kafin taje gidan fuskarta ta Haye ta kumbura Tai sindim ga shatin yatsun lawan Nan kwance a fuskarta Anya ko zata iya jurewa tana zuwa ko kulle motar batai ba ta fada gidan ta fashe da kuka tafada kanta hankalin ta ya tashi ta mike ta rufe kofar parlour din lafiya saudat kina lafiya kuwa Nan ta fashe da kuka Wallahi Allah ne ya jaranceni da soyayyar Dan iskan namiji yazanyi Wallahi Dan iskane ninaina nasani Amma idona ya rife akansa Inasan shine namijin Dana Dade Ina neman irin sa sai yau na samu ido meena ta zaro kina da hankali ko




*_To fans kuyi manage Nima bana samun yadda nake so comment kawai ya  gagara dakace zaka mayar na kudi kakannin ka ma sai sun Sha zagi bakai ba Dan Haka Wallahi idan dai Banga comment ba na ajiye alkalamina Ina zuba ido kowane group Kuma fakattt🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀_*




             *Feedyn bash*
[11/7, 3:30 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*~Assalamualaikum my fans wannan page din nakune sadaukarwane a gareku kainuwa fans 1-12 kuyi yadda kukeso dashi nakune halak malak 🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀🤷🏻‍♀Amma matsalata daku rashin comment gashi kunasan book din Amma bakwa iyai mun comment sai dai wani Abu Wai thanks bayan Ni rubutu nake gaskiya duk group din dabasa mun comment zandena posting book dina gwara nai posting iya Wanda nake samun comment gaskiya nagama magana nice Taku a Koda yaushe princess feedy on top💃💃💃💃~*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI*


                  31-32



Wanka ya sheka ya dakko yadinsa me rangwamen gata ya saka ya dakko turarensa Dan duri ya mitstika yai kyau Masha Allah dama bashi da wata makusa sai dai bakin talauci da yai Masa katutu ya zaro takalminsa me kyau irin Dan 1500 dinnan yai wa kofar gidansu maimuna tsinke gabansa Banda faduwa ba abinda yakeyi to ita kuma yazata karbe shi da wane salo zata fito abunda kawai yake sakawa kenan a ransa ya fi minti biyar ya rasa yadda zeyi chan dai yai shahada ya aika yaro ya Kira masa ita tace injiwa yace inji Bello yaron ya dawo yace tana zuwa tsabar Jin Dadi nerar sa ashirin ragowa ya zaro ya bai yaron yai ta murna ya tafi mintinsa bakwai sai gata har kasa ta durkusa ta gaisheshi cikin zumbulelen hijab suman wucin gadi yai ganin wannan zukekiyar ce matarsa me ladabi biyayya uwa uba kunya Banda hamdala ba abunda yakeyi a ransa


Ya amsa cikin sakin fuska yasu umma Wallahi kowa lafiya alhamdulillah tafada cikin Sanyi kawai kallonta yake Yana hamdala a ransa yana godiya ga Allah dayai Masa wannan kyautar ta mallakar mace kamar maimunatu itako kunya ce ta kamata ganin yadda ya kafeta da idanuwa sunyi duru duru ba me magana a tsakaninsu ganin haka ta katse shirun bara na dakko ma dadduma da ruwa ta shiga ta dakko fankaceciyar dadduma ta taho da kujera yar tsuguno ta hado da ruwa Mai sanyi da sobo tunda sana'ar suce gashi dama tela ce ta iya dinki ta fito shimfida Masa dadduma a soron gidansu ta zauna a kujera yar tsuguno bayan ta zuba Masa ya Sha ruwa da lemo sai sannan ya samu kuzari



Dama malam baban nauwara ta aikoni eh nasani Nan ya gyara Zama maimunatu Wallahi Allah Kenan nadade inasanki a Raina kullum dake nake kwana nake tashi Dan Allah kiss a ranki ba auren Hadi zami ba auren soyayya zami Dan Wallahi Ina sanki wani sanyi taji a ranta Yana kwarara hamdala Tai a ranta Tai murmushi naji Dadi nagode cike da kunya Dan Haka Dan Allah karkisa a a ranki auren hadi zami kisa a ranki kawai auren soyayya zami nan dai ustaz Bello ya zage yadinga tsinkar fure sai chan ya tambaye ta meza Tai tace ba abunda zatai ranar daurin aure zatai walima tunda Basu da nisa dama tasan ba a mota za akaita ba tasan sai bayan magariba za akaita Nan yace Tai lissafi metake so ze kokarta nan sukai sallama ta tafi cikin gida cike da farinciki shima haka dukkansu hamdala suke da wannan hadin



Nauwara amaryar alhahi ghali Banda shirye shirye ba abunda ake me gyara ta dakko takanas take zuwa take mulke mata jiki magungunan Mata ko kullum cikin shansu take idan ta zauna wajen har jikewa yake saboda diga wajen feedyn bash take karbar magani gangariya masu nagarta bamasu cutarwa ba biki ya matso saura sati biyu amarya da kawayenta sun shiga busy kuma har Tau Bata nemi maimuna ba yau ne take cewa zata shiga tagaya Mata idan ma mutuwa zatai ta mutu Dan alhaji ghali nata ne ita ko maimuna baiwar Allah taji Labarin komai har gida wata kawarsu tazo take Bata labari take zuzuta lefen harda mota yanzu ma koyan mota take Amma Bata damu ba Kuma Tai alkawarin kafarta bazata taka gidan su ba mahaifiyar ta taje taiwa ummanta Allah Sanya alheri karshe da bakin cikin maganganunta ta baro gidan Amma Bata sa aranta ba


Rungume ta nafeesat Tai suka dinga kuka kamar me kiyi hakuri Nina jawo Miki wannan abun Amma ya kamata arfan yaiwa baba magana tunda bakiso haka suka dinga kuka dakyar nafeesat ta rarrashi kanta sannan ta rarrashi kanwarta aranta ko tana jinjina San kudi da abun duniya irin na babanta harga Allah batai niyyar auren me kudi ba Allah yayi kaddarar ta ta auren me kudi ce saboda son data kewa arfan yasa ta aure shi badan kudin sa ba shiyasa Bata taba tambayarsa kwandala ba tunda sukai aure mikewa Tai tacewa maryama taje Tai sallah ta kwanta itama kwanciya zatai saboda Bata Jin dadin jikinta sam tunda sukai auren Nan gata Nan ne kawai sallama Tai Mata ta hau sama Dan batajin yunwa in ma tanaji babansu ya lamushe abincin tas suko dama basi girki ba ta wuce sama tabar Maryam cikin halin kidima ita Wallahi tsoron gidan takeji gashi har yanzu tana cikin Sha'awa



Arfan ne zaune yammata sun zagaye shi rabinsu tsirara anhada table sai shaye shaye ake yasha giya yayi mankas club yacika inbanda kirari ba abunda suke Masa yanata barin kudi yaro da kudi abokin tafiyar manya wasu Kuma suce sai Dan iskan namiji baka daukan wargi wasu Kuma suce sai Dan alhaji kirari dai gashinan kala kala yake samu sai barin kudi yake kamar besan ciwon suba kamar banema ake ba ya kwashi yammatan sukai dakinsa na hotel din dake kusa da mozida susu uku ya shiga dasu kowacce tana hararar Yar uwarta Amma bame bakin magana sunsan sukai Masa iskanci ze iya korarsu gaba daya kowa ya rasa kosuci na jaki tunda ya bugu Nan suka dinga jagwalgwala shi amma Sam hankalinsa be kansu Yana wajen dakwalar daya baro a gida Nan yatashi yadinga subirbidar su yanai musu tsomen Lipton Amma be gamsu yadda yakeso ba Rai bace ya wullawa ko wacce rafar dubu dari yace zeje gida su rufe Masa dakin insun Gama sukai key din reception ya fiche yaja motarsa direct gidan yai



Bala'in gudu yake a hanya dan dare ne haka ya dinga sharara gudu har ya Isa gida ya Danna horn megadi harda guntun kwalla Dan yasan yau ba bacci tunda ya dawo a dai dai wannan lokacin Amma cikin ikon Allah dayai parking sai yaga ya tsaya ya kashe motar Amma fa a buge yake hamdala baba me gadi yayi ya koma dakinsa ya shige gida direct dakin Maryam yai yasan kasa uwar bacci nata baccinta ya murda kofar yajita arufe dariya yai ya shiga dakinsa na kasa ya dakko spare ya bude tana kwance a gado Tai dai dai gashinta ya watsu saman pillow tasa hannunta a Baki tana tsotsa kamar karamar yarinya tagama tafiya dashi bakinsa ne ya Dace da wannan bakin ba hannu ba tunawa da yai bakinsa warin giya yake dashi kansa ze iya tashin ta yasa ya koma dakinsa a hankali ya cire kayan daga shi sai boxer ya fesa mouth freshener a bakinsa ya fito ya koma tana kwance ita ko mafarki take suna soyayya da wani kyakykyawan saurayi sai tabe ta yakeyi saboda arfan yai Mata illa yabata maganin sha'awa kuma shi maganin indai mace Bata kawo ba be sakin ta saboda karfinsa



Sai side Baki yake kamar tsohon maye ganin rigar tadan zam nonuwanta Tula tula sun birtso dama ba bra haka ya salallaba ya kwanta a gefen ta a hankali ya Fara shafata sai yaga ta juya ta wuntsilo kansa sumane kawai beba Haka ya zaro kan nipples dinta ya Fara Sha a hankali sai turo Masa su take duk a cikin bacci take Bata farka ba Nan ya saki ya Kama kan nipples dinta Yana murzawa a hankali Nan tafara sambatu Taki bude idonta Yasa bakinsa a nata Yana ta sumbatarta lailayata gaba daya ta birkice Masa so kawai take takai makura a halin datake ciki Amma shi kuma yaki Dan ba karamin Jin dadin wasan daya ke Mata yake ba so yake sai ya Kusa sannan ze Mata su dire a tare


_nidai da gudu na fito ina zubar hawayen tausayin Maryam wannan kaddara har Ina mijin yayarki saboda lalacewar zamani kalubale gareku Yan uwana Mata masu daukan kannen su subarsu a gida su saki Baki suna bacci ko su fice su barsu itada mijin Koko ta iya tsallake wa ta tafi wani garin tabarsu gida daya Wallahi zamani ya lalace Allah ya rabamu da lalacewar zamani uba ma yanzu neman Yar cikinsa yake bare Kuma wani mijin yaya Wanda wannan zamanin maza Basu da Amana basa Jin kunyar keta alfarmar duk wat mace dasuke bukata burinsu bukatar su ta biya Allah yasa zamu dinga sa ido Akan zaman kannan mu a gidajen mu da mazajen mu Allah ka tare mazajenmu ka tsare zuciyoyinsu ka Kare Mana  Yan uwanmu da dukkan musulmi baki daya_



*To my fans Kuyi manage da wannan Wallahi jikinane sai a hankali jiya sai da nasha ruwa leda uku Wallahi Ina bukatar addu'oi daga gareku nagode sosai my real fans nice Taku a kullum akoda yaushe*




              *Feedyn bash*
[11/7, 3:30 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


~*Godiya me tarin yawa a gareki Yar uwata Kuma masoyiyar gaskiya hussaina Nick name husna naji dadin ziyararki agareni nagode nagode Allah yasaka da alkhairi Allah ya bar kauna nagode da abun arziki bakina baze iya furta dumbin godiya ta agareki ba sai dai fatan Allah ya saukeki lafiya muci rangem bandasu hafscy😜😜😜😜😜*~


_*Wannan page din nakune hassana da hussaina nagode da yadda kuke kaunata duk da Banga hussaina ba Amma Naga hassana nasan kamar ku guda nagode sosai sis Allah ya bar kauna kuyi yadda kukeso dashi in kunso karkuba maman jabir ta karanta🤣🤣*_
 

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

               37-38

Wallahi kikasa kafa kika fita abakin auren ki ta daka tsalle ta diro gaban malam ta shaki kwalarsa Wallahi saika fasa wannan auren saboda ka tozatar tani ka nunawa duniya ban isaba bani da matsayi Wallahi kayi kadan Mari ya Bata kwarara guda uku ya cire hannunta daga jikinsa 
Ya wurgar da ita jikake Tim ta bugu Nan tadinga birgima a kasa kamar yarinyar goye ihu take nauwara ko da gudu tayi daki saboda bala'in tsoro Bata taba ganin iyayen nata a wannan halin ba lallai abun babbane jikake garam tasaka sakata zanzo kanki Mara mutunci Kuma Ina Dada jaddada Miki wannan auren bada yawuna Dan Wallahi Ni ba mahaukaci bane dazanse dake Dan wannan ba neman aure bane siyar dake uwar ki zatai Dan ba yawuna yasa kansa ya fice


Umman nauwara kuka take tana tumami a kasa Wallahi malam kozan yawo tsorara sai an fasa wannan auren nizaka sa hannu ka daka akan wata jakar kauye Wallahi sai na dau babban mataki akansu ita da yarta shegu kawai wanima  yai rawa bare Dan makadi tana ta kuka tana sambatu Jin ya fita nauwara tafito tazo ta tasheta tashi umma Dan Allah ai lefin kine yazaki ci kwallar baba kinsan baya daukana raini ai batai wata wata ba ta rufe nauwara da duka


Shegiya Mara mutunci keki ka jawon Wallahi sai an fasa wannan auren tun da fararen sawu ba'ai min kishiya ba sai yanzu Kuma saura sati guda auren ki Wallahi dariya za aimun Wallahi anfasa wannan auren ta mike da gudu tai hanyar waje Wallahi umma Baki isaba bazan ga samu Naga Rashi ba ke Kika kwadaitan auren Kuma naji Dadi Wallahi ko mutuwa zanyi na dawo bazan auri talaka ba idan Ana harkar arziki ba'a tsiya Wallahi gwara malam yai Miki kishiya da a fasa aurena da alhaji ghali ihu take tana binta da gudu shegiya me bakar zuciya Wallahi nida kishiya sai a lahira suka zuba Yar tsere cikin ikon Allah santsi ya kwasheta jikake dim ta Fadi ihu kawai tasa Bata Kara motsawa ba ita ko nauwara ta fada makota tana haki


Karfe takwas batai ba abban Maryam da dira a gidan fuska ba walwala yadinga buga kofa arfan ne yazo ya bude Masa ya shigo parlour tana Ina Dan uwarta nizata kashewa waya Wallahi uwarki ma Tai kadan idan Kika bijirewa umarni na Wallahi a yau iyayenku sai sun bar gidana na kawo zuka zukan yammata a lokaci daya suka fito manyam da nafeesat kowacce hankalinta a tashe musamman Maryam ita nafeesat Bata ma San wainar da ake Toyowa ba lafiya baba da sassafen Nan Kai dawa cewar nafeesat Bari diyar albarka nida wannan fitsararriyar ne


A Hankali ta karaso ta durkusa gare shi fau kake ji ya dauke ta da Mari har jinin jikinsa yaji Marin da sauri ya rike hannunsa haba abba Kar Kai haka Mana nawa Maryam take hawaye kawai take da ido daya Tama rasa me zatai nafeesat ta fashe da kuka Abba me taima kake dukanta haka indai Dan zaman gidane banaso ta tafi gida meyai zafi daga zoki zauna Banda lafiya abubuwa sai faruwa suke ke na kwada Miki Mari cewar arfan abban ya zartar da magana kina magana kina neman albarka kuwa gaba daya ba a karkashin sa muke ba a'a kyaleta su hadu siyi min rashin kunya su nunan karfin su ya kawo KU dakeni ku dakeni nace kamar wani zararre sai dukan kirji yake shiko sai wani lallaba shi yake kayi hakuri Abba takaici yasa nafeesa hayewa Sam tana kuka ita ko kamar gunki haka ta koma wani marayan murmushi ta saka ta kalli arfan ta kalli babanta


Wallahi duk wadda ta sabawa  umarnin wannan yaro Allah ya Isa banyafe Mata ba daga ke har Yar uwarki Dan shine komai namu a yanzu abba nayarda na amince zanyi karatu Dan na faran Tama Amma kasa aranka ka yankarwa yarka tikitin shiga duniya Dan Wallahi nasan lokacin lalacewa tane yayi jikinsa yai sanyi Amma sai arfan yai maza yace alhamdulillah Abba burinka ya cika ta amince muje na baka sakon to to madallah nagode kinji Allah yai muku albarka ya juya suka Fara tafiya Abba ta furta ya tsaya suka juyo Tai wani marayan murmushi Wallahi Abba nayi alkawarin zanwa arfan biyayya Kota mecece saboda nayarda na Zama baiwarsa siyar Masa damu akai nida Yar uwata ta juya da gudu dakin ta Banda kuka ba abunda take shiko ko a jikinsa suna fita arfan ya lafa Masa mukullin mota hankalinsa ya kwanta bashi da wata matsala shiko Abba harda durkuso sai da arfan ya nuna fushinsa sannan ya hakura jikinsa na rawa yaja motarsa ya tafi gida bayan ya bishi da makudan kudi



Zuciyar arfan wasai hankalinsa kwance ko yanzu bukatarsa ta gama biya ya soke zancen kowane Dan iska bare tace zatai aure Maryam tasa ce shi kadai ya shiga dakinsa ya shirya Shirin office Dan yasan yau dai a gidansa ba maganar abinci kowa Yana cikin fushi bebi takan kowa ba ya fuce sai tashin mota nafeesat taji ta leka ta hango shine ze fita kuka tasaka wiwi meke faruwa da ita ne me arfan yake nufi ba lallashi ba komai gashi jikin ta yai zafi a yau zazzabi take me zafin gaske ga masifar ciwon Kai Haka ta kwanta banda kuka itama ba abunda take tagaji da zubar da mutuncin da mahaifinta ke Mata meyake nufi da Maryam ne haka ta taso tana layi be kamata tabar kanwarta a damuwa ba ta shiga dakin ta taganta kwance tana ta kuka kamar ranta ze fita na sani Yar uwata na sani da ciwo babanmu be Mana adalci ba



Rungume ta tai anty Wallahi zan lalace aure nakeso duk macen dazata dubi mahaifinta namiji tace Masa tana San aure duk kunya irin ta Diya mace gaskiya abun a duba ne anty Wallahi aure nakeso anty bazan boye Miki ba na Fara mafarkai na namijin dare gabanta ne yai muguwar faduwa Maryam da gaske yanzu ya zamuyi kidinga addu'oi Dan Allah kafin ki kwanta duk da nasan ke ba baya ba wajen ibada banda lafiya maryam arfan ya fita ya barni be dubani ba mtsww Dan iska kawai ta furta me Kikace arfan din a a anty wani saurayi na natuna ok bara naje na kwanta na samu relief ko tea kisamu Kisha Tom anty ta rakata dakin ta



Bari indaka ta anan Nima bakwa mun comment yadda kamata karku manta comment kawai nake bukata ba wani Abu ba idan Naga sauyi gobe nai muku me yawa more comment more typing nice Taku a kullum a Koda yaushe




          *Feedyn bash*
[11/7, 3:30 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



_*Wannan page din sadaukarwa ne agareku kainuwa writers wallahi kuna masifar burgeni ina kaunarku iya wuya muna jone allah ya kara muku basira da hazaka da fasaha da juriyar typing kuyita suburbudo mana typing muna karancewa jinjina ga shugaba anty fauza yar amana amar allah takai miki ina miko gaisuwata a gareku allah ya kara hada kawanan mu muzama tsintsiya madaurinki daya takuce feedyn bash👯🏻👯🏻*_



*Bissmillahi rahmanir raheem da sunan allah me rahma me jin kai*

                 39-40

Arfan ne take a motarsa hankalinsa kwance banda kida daya ware a motar ba abunda ke tashi hankalinsa ya kwanta beda sauran fargaba akan maryam yau jinsa yake kamar doki yanzu kawai dabarar  dayake nema guda daya ce yadda ze fara saka mata kwayoyi a lemo amma zesa ido yaga wane lemo tafiso sai yasan dabarar dazai dingayi maryam ta zama tasa direct gidansu ya nufa inda ya tarar da alhaji kamal shakara zaune a babban parlour dinsa yana break fast shida momyn sa da gudu ya karasa kamar karamin yaro ya fada kan baban yai murmushi my son yakake ina lafiya daddy aini baka ganni ba babanka kasani to ai shikenan hhhhhh sorry mom itama ya rungumeta kaini dagani kai da baka girma kullum dariya yai mom nikadai ne fa to yakuke ya nafeesat kwana biyu wallahi mom bata da lafiya kuma taki yarda nakaita asibiti


Yasalam lallai baka da hankali taki yarda fa kace kuma kana zaune baka kira doctor ba mtsww dagani kai mom tafa warke alhaji gama muje mu duba jikin nata tom madam ya fada yana kashe mata ido murmushi tayi kai alhaji ko hmmm nan arfan ya zauna yai break fast din yaci yai kat yai musu sallama yaja mota sai office dan shi daddy ba koda yaushe yake zuwa ba tunda arfan ya fara fita office hankali kwance yake tukin sai ga kiran abokinsa killer kai shege wo dan iskan namiji hhhhhh kai dai bari dole yau mu hade dan wallahi so nake ka kawon muguwar kwayar da zan sawa yarinyar nan ta gigice tanemi kawai in shigeta hhhhhh


Wallahi arfan dan iskane abunka zam zam kaci ya kaci kanwa nifa inasan wannan lamarin kasan ai gaye kawai ingayama lemon datafi sha kullum na kwali zakasawa ido sai a dinga yi masa allura indai za akai lemon kwali hhhhhhh wooo mugu wallahi killer ina masifar yinka kwata kwata batun allura ya bacen sai na kwaya mayyar exotic ce na kwali kullum shitake sha to zance ya kare kasa a fitar dana gidan kaf muzuba sababbin zubi suka kwashe da dariya duka suka ajiye wayar


Daddy neke driving da kansa yau hajiya na gaba suna ta hira kamar sababbin aure kudi fes dasu a hankali yake tukin har yazo gidan arfan yai horn megadi ya bude masa suka gaisa yana san mutumin mutuncinsa yasa yake zaune da arfan dan dan iskan yaro ne danma lamarin yai sauki tunda yai aure yanzu suna bacci abinsu ya bashi kudi masu kauri ya wuce yai parking suka fito hajiya nagaba yana bayanta nock nock nock shiru bugu ake a cikin bacci taji kiran ta mike ta fito ta zare sakatar sai taga mahaifiyar arfan duk da bata santa ba amma akwai hoton ta a parlour din a a momy sannu da zuwa cike da murmushi tace yauwa diyata sannu ta barta hanya daddy ma sawo kai ya kame


Suman tsaye yai ya kasa gaba ya kasa baya sam yakasa control din kansa be taba ganin halitta me kyau da kira irin wannan yarinyar ba itako hajiya tai gaba kallon kirjin ta tai inda yake kallo yai saba saba ya mike har kan ana gani saboda rigar bacci ce a jikinta gaba hijab ai kunyace ta lullubece kamar ta tsaga kasa ta wuce da gudu ta juya ta koma daki itako hajiya bata ma san me suke ba dan fitsari takeji direct toilet din parlour ta shiga shiko gogan murmushi kawai yake wannan yar shila haka wallahi bazata wuce shi betaba jin san wata ya mace ba a rywr shi kamar wannan yarinyar daya gani yanzu rufe idonsa yai ya bude ko mafarki yake amma yagan shi a duniya yake


Tashin hankali ya kasa gaba ya kasa baya tunani kawai yake wace wannan hurul'ayn din sai da hajiya ta fito sannan tace alhaji lafiya shigo daga ciki mana ya shigo jiki a sanyaye kamar mara laka tagama kwance masa notin kansa a hankali ya zauna a kujera dabar maryam ce ta fito da zumbulelen hijab gaba daya ita yake kallo kamar tv shima yai mata kyau ya salam wannan wace irin yarinyace komai kyau yake mata ta tsuguna ta gaidasu amma daddy besan me take ba mom ce tace alhaji ana gaisheka firgigit yai la fi ya harafinma hadawa yai bari na anty nafeesat din tom ta mike tai sama ta murda dakinta abunda tagani ne yasa ta kwalla wata kara wanda da dad da mom narasa wayafi wani rudewa wajen hawa benen


Lawan ne ya shiga dakin ya tarar da ita a kwance yai murmushi ya shafa gefen fuskarta tayi fayau dan tana jin jiki gaskiya kinda dadi ba lefi zanyi kokari na maida hankali ki nagyara miki sama ki tare ya dakko sigarinsa ya kunna mata wuta yana zuka cikin kwarewa sai ga nurse din ta dawo dubata tana shigowa taga daki ya turnuke da hayaki ga warin taba kai kai kai wane dan iskane a cikin dakin nan mara mutunci ko ta shiga taga lawan a zaune kyam ko gezau wato kai ne saboda tsabar iskanci da lalacewa da nuna kai dan tijara ne kazo gadon asibiti kaiwa baiwar allah fyade sannan ka tafi ka barta cikin halin rai da mutuwa shi wallahi yama manta yai wani abu da ita chab kodai a ragowar abar yake ne


Mikewa yai cike da isa ya sawa motar key cike da jarumta ya damkota zatai ihu ya kifa mata mari wallahi kina cewa tak sainai miki fiye da abunda kikaga naiwa matata zuba masa ido tai cike da tsoro da kallon mamaki da al'ajabi marka ta furta eh matata munafika uba wayace ki shigo ki kallen mata to wallahi sai kinci ubanki zauna nan ta zauna a kasa yadda ya bata umarni ya zaro wata sigarin ya kunna mata wuta sai ya fara zuka sai ya kamo bakinta ya hada da nasa ya dinga tuttula mata hayakin take yanke ta fara tari idon ta tai jajir ya zuka ya fesa mata a fuska haka yadin gai mata banda tari ba abunda take hawaye take da majina ba kakkautawa kuma wallahi yace ta bude baki sai yai mata fyade badai ta shiga sabgar saba zata ga aikin dan iskan namiji


Wani tari datai ne ya tashi laila taji kaurin taba watk dawowa tai tana dagowa taga abunda yake wa nurse din data temake ta ai ba tasan sanda ta cizge karin ruwan ba tana ta kuka wallahi lawan baka da tausayi baka da imani kashe ta zakayi saboda ta temakeni nice bakaso to ka kasheni ka huta kaji ta fadi a wajen sai ya saki nurse din ya dawo ya tallafota jikinsa yana kiran sunan ta habawa nurse data samu kanta sai gudu gaba daya ta gigice tama kasa bude kofar dakyar ta bude kofar ta fita da masifar gudu tana kuka kamar zata mutu ta nufi ward dinsu tana zuwa vata karasa ba ta fadi da gudu nurse yan uwanta suka dauke ta sukai ciki da ita suna bata temakon gaggawa itako laila numfashi ya tafi kitashi laila inasanki zan zauna dake na miki alkawari amma wallahi banida juriyar raini kishi ne yasaki suma nasani idan kikace kishi na zaki zaki sha wuya  abunda ke wahalar da ummi kenan kishi na niko bazan iya dena iskanci ba ina jin dadinsa ya dauketa kamar baby ya maida gado


Ya dakko ruwa ya zuba mata ta saki ajiyar zuciya meyasa zaka hada bakin ka dana wata murmushi yayi ya kamo nata bakin yadinga tsotsa tai lamo q jikinsa taya zata rayu ba lawan komai nashi akwai dadi dan baiwa ne shi ta ko ina duk inda ya tabawa mace dole taji gardi bama dadi ba yana janye bakinsa gwaggo ta shigo sannunka dan albarka yau gwaggo kin dawo eh nadawo dan girke girke medan ruwa ruwa nai mata shiya na dade a bakomai nima ke nake jira zanje gida dare yayi to ba komai sannu yai musu sallama ya fice
Ya shiga motarsa ya dakko kwalbarsa ya daddaki barasa san ransa zetada motar kenan yaji wayarsa na kara hajiya yaga ansa murmushi yayi kai wooooni lawan karyane mace ta ganni bata kyasa ba amma banda lokacin ki nariga na hau network zan kiraki baya yaja motarsa yau ba club za shiba central hotel zashi dan suna da wani hadadden party a chan


Alhaji ghali sun gama shirin au tsaf shida yan kungiyarsu da mukarrabansu sun gama komai ya wuce america ko sallama bejewa nauwara ba bata ma san baya nan ba dan basa waya sai dai chat yace uzuri yai masa yawa yabar yaron sa na shago akan harkar bikin duk abunda suke bukata ya wakilta shi dai dai da wakilicin ango ya bashi a wajen party da dinner din dazasi kar ace ba ango abun ze zama lami datai masa complain shiko isa hankalinsa a kwance dan ba karamar fachaka ze da kudi ba dan yasan idan ba'ai wasa ba matar ma shi aka aurowa dan shi ze barji guminsa akanta tunda shi me gidan mata basa gabansa shize kwashi romon democradiyarta da duk wasu albarka tu da allah tai mata dan idan taji gashi dole ta nemi mafita ransa kal


Sun isa america inda nan ne suke da daurin gindi sama da ko ina a duniya na auren jinsi sati guda me zuwa za'a daura auren dan angama magana da masu daura auren amma ko wacce rana da kalar party din da za'ai manyan masu kudi daga kasashen duniya sun halarci wannan daurin auren duk da abun nasu cikin tsari suke yinsa ba wani hauka dan ko pics ba'a dauka a taronsu anfara shagali anyi party kala kala a manyan hotel dake kasar america ranar sunday aka daura auren alhaji ghali da baby chakwai auren daya samu halartar manyan masu fada aji na duniya gaba daya baby chakwai ya samu kyaututtuka shida alhaji ghali jikokin jikokinsa ma bazasi talauci ba ya samu companies da kudade da  gidaje a kasa kasa abun dai sai wanda yagani be faduwa saboda su dama indai zakai auren jinsi kazama nasu


Sun azurtasu sun shiga kungiya ta duniya ansan da zamansu yanzu duk duniya ba kasar da basu da alfarma ba inda basu da daurin gindi mutane da dama sunyi bakin cikin auren bby chakwai saboda ana sansa har farar fatar akwai gamsarwa idan kinga yadda ake rubibinsa zaki mamaki shima alhaji ghalin soyayyace kawai tasa ya yarda siyi aure bawai kudinsa ba dan shima ya kama kasa a yansu andaura aure lafiya zasuje dubai su huta sati daya ranar da aka daura auransa da nauwara zasu koma gida inda suma a ranar zasu tare basu da wata matsala



To fans allah yasa musace yasa miyi kyakykyawan karshe bari in dakata anan wallahi nayi typing dayawa duk da mura nake dan haka nima ai mun dogon comment da sharhi gaskiya inba haka ba na ajiye alkalamina nima na tafi yajin aiki kawai inga comment shine magana nice taku a kullum a koda yaushe



            *Feedyn bash*
[11/7, 3:30 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

_*Wannan page din nakune sadaukarwane agareku sabbabin admin din feedyn bash real fans nasan baku da Wasa zakuyi aiki tukuru Allah ya baku ikon yin aiki yadda ya kamata hafscy smart, najahart and beauty inafatan zakuyi aiki tukuru a wannan group din Wanda yai kuyi Masa ba sani ba sabo Allah yakara daukaka wannan group me albarka kuyi yadda kukeso da wannan page din feedyn bash takuce😂😂👍🏻👍🏻👍🏻*_

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*


               35-36

       Ina cikin hankali na meena ba hauka nake ba wallahi saina auri lawan saina nuna masa nafi shi iya iskanci zan nuna masa shi karamin dan iskane temakonki kawai nake nema kawata ta share hawayenta temako kuma wane irin temako kawata hmmmm wajen malaminki zaki kaini hhhhhhh shegiya saudat kinji uwar wuta kenan keda kikace bake ba bin malam kegaki ta allah hmm wanne daga ciki kenan kawata me zafi wanda kikasan aikinsa kamar yankan wuka wata muguwar dariya ta saki angama kawata Wallahi duk iskancin sa sai ya koma karkashin ikonki suka dau hanya sai gidan wani malami malami Nan Dr saudat ta gaya Masa bukatar ta Nan ya baje kayan aiki da wasu layoyi menene abubuwa birjiki ya hau aiki sai da yai binkice sosai sannan ya sanar Mata cewa zata auri lawan Amma sai tayi hakuri dashi Dan shima a shirye yake bakaramin tantari bane shu'umine gagararren Dan iska Taji tagani ta amince Dan auren takeso bilhakki da gaskiya


Ya Basu duk abunda ze Basu yace Yana bukatar ta yanko gashin gabanta Dana hammatar ta sune mahadin aikin ta yarda da haka a wajen ya Bata daki tayanko da Reza suka tafi hankalinta ya kwanta ko banza zata nuna wa lawan ba Shi kadai bane Dan iska matan ma akwai Yan iska dariya take cike da murna ta maida meena gida ta tafi nata gidan yaran suna hannun babansu ita kadai ke zaune a gidan iyayen ta sun mutu shiyasa Bata da wata matsala take buga barikin ta San ranta tana zuwa kofar get din taga motar Dr Dan fillo mtswww macuci Kai ka cuceni ai Tai  parking ta fito Yana zaune cikin motarsa ya fito Ina kikaje Yana wani numfashi kamar Zaki


Mtsww daureni Kai ko aurena kake koko gadina aka baka Banda rainin wayo harkace fa ta ka kwanta dani ka biya bukatar ka Dan basona kake ba tunda ka Gaza aurena ka rusa mun nawa auren dan haka daga yau bani bakai nasamu miji aure zanyi aure aure fa Kika ce ya wani zare ido yes aure zanyi Wallahi karya kike saudat Ni kadai ne naki ayanzu na shirya na yadda zan aureji hhhhhh Dan fillo Kenan daga baya Kenan Wai anyi sadaka da karuwa Banda lokacin ka Dan Haka karka Kara lissafin aurena ada meye banma ba danka aureni kake rainan hankali sai yanzu saboda kaga Allah ya rufan asiri kake bakinci to Wallahi kayi kadan Tai shigewarta ta barshi a wajen hmmm Banda fitina Ina Ni Ina Dan iskan namiji mutumin dabece Yana Sona ba Amma na zake Haka Amma malam yaban tabbaci zezo dakansa da wannan tunannin zuciyarta Tai sanyi


Nauwara ce Tai sallama gidan su maimuna cike da yauki kamar wadda ta shiga cikin Kashi sai wani kallon gidan take cike da kyankyami tana wani ya mutsa Baki maimuna ce ta fito au nauwara kece kamar wata bakuwa eh nice wlh magana ma ta Sanja irin ta Yan gayu akeyi tana kada mukullin mota suka shiga rumfar su ta wani dosana jikinta a kujerar dinkin maimuna itako kawai kallonta take Dan harga Allah tayi kyau ta Sanja kamar ba ita ba dama gata gwanar shafa mai hmm maimuna Kenan Ina umma Bata Nan taje kasuwa ok dama zuwa nai nace ko bakin ciki kike maimuna ace ankawon lefe dozin biyu da mukullin mota Amma Baki ko leko ba kodai kina bakin ciki zan auri me kudi tana wani yatsina abun yaiwa maimuna ciwo


Ta gyara Zama Allah sarki matar karuna ai ban saniba ba labari kinsan ba fita nake ba dazu mike Hira da umma take gayan kinsan zuciyar fes take da daddare nake Shirin zuwa ingaya Miki Nima nawa bikin Rana daya danaki kirji ta daka wazaki aura maimuna hhhhh talaka dai dai Ni Dan uwana zanwa Wanda yarsa ta gagara yimasa biyayya biyayyane incika Masa burinsa kinsan sai ka haifi da baka haifi halinsa ba Kuma insha Allah sati me zuwa za'a daura Masa aure da ummata zabura Tai ta shaki maimuna wakike nufi me kike nufi ta fisge hannunta kul nauwara wahainiyarki ta kiyayi ramata bansan iskanci kinjiko niba sa'arki bace yadda Kika fahimta hakane zan auri Bello insha Allah Kuma dakike zugugu me kudi ba girin girin ba dai Mai Kuma alhamdulillah Ni bana tallan kaina sai dai a Taya nai wulakanci


Kuka tasaka ta fice Wai nauwara Tai Mata wulakanci itako dariya tasa shiru shiru ba tsoro bane nizataiwa iskanci sundade basi auren ba banza kawai taci gaba da dinkin ta nauwara nafita gida tayi tana shiga sai taji hayaniyar mutane Yan ganin lefe sai ta fasa shiga ta tafi makotansu tana ta kuka tambayar duniya tayi shiru tagaji ta kyaleta ummace zaune a dakin zaure yayanta yazo yai Mata fada akan maganar auren ta da malam yai Mata fata fata ta nuna tanajin kunyar matarsa kawarta ce yace addini be hanaba tana kuka tace ta amince yai ta sa mata albarka yace sati me zuwa za'a daura nasu auren na sama Kuma za'a daura na maimuna tace tanaso aseda gonarta


A a Indo malam yai min bayani kema nasan yai Miki zewa Yar Nan komai Dan Haka muma abunda muka hada zamu kawo a hada to shike Nan Yaya dama kasan tana dinki Ni Kuma Ina sobo da kunin Aya mungama siyan komai ma kitchen sai abunda ba'a rasaba kasan da tuni ankusa yi da marigayi to Allah yai ikonsa ko wata biyu ba aiba tasamu wannan hakane Nan sukai hirar su ta zumunci ta shigo gida magariba tayi tunda anan ze kwana bayan sunyi sallah ne sunacin abinci maimuna kebawa ummanta Labarin diban Albarkar da nauwara Tai Mata umma tace Bata kyauta ba itama maimunan Tai Tai Mata fada


Sai bayan Isha ta shiga gida tafada jikin ummanta tana kuka kamar wadda ranta ze fita lafiya meya faru umma shiru hankalin ta ya tashi waye ya mutu fada kukai da ghalin a a tace umma kishiya kishiya ze Miki ta girgiza Kai banganeba abbana ze Miki kishiya kan ubannan Kai tasaki wani ashar Baki da hankali ne ko mafarki kike niza aiwa kishiya Wallahi karyane n aimun kishiya Wallahi da gaske ne umman su maimuna Abba ze aura ihu ta zindima Wallahi karya take Bata da wannan malamin nizataiwa Haka sai huci take ta zaro mayafinta zata fita jitai ance Taku daya Kika Kara abakacin aurenki


_Tofa muje zuwa yanzu Labarin yasoma kudai kuyi hakuri bibiyata danjin yadda wannan labari ze Kaya akwai darasi meyawa a cikinsa nice Taku a kullum akoda yaushe_


            *eedyn bash*

Continue Reading

You'll Also Like

169K 25.9K 108
"ကျွန်တော် သူ့ကို လက်ထပ်ချင်တယ်" "သခင်လေးဖန် သူက ချမ်းသာတဲ့ ဒုတိယ မျိုးဆက်၊ တည်ထောင်သူမိသားစုရဲ့ တတိယမျိုးဆက် ပြီးတော့ မြို့တော်မှာ မြင့်မြတ်ပြီး ကျေ...
98.6K 2.1K 26
Jujutsu Kaisen Gojo reader is in the world of FairyTail. Starting at the conclusion of the Phantom Guild Arc what kind of mischief will we see with o...
547K 18.6K 80
Child of the Eldest Gods from the East, Heiress of Earth and Legacy of Stars and Magic, Has the Affinity to Balance the Peace of Nature, Fated Love i...
30K 691 45
A student from the Paldea region took an interest in traveling to other regions to learn new things.