DAN ISKAN NAMIJI

By feedynbash

47.8K 1.5K 174

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun... More

page 1-2 & 2-3
5-6&7-8
page 9-10&11-12
page 13-14&15-16
page17-18&19-20
21-22&23-24
25-26
31-40
41-50
50-70
Book 2 part 1
part 2
Part 3
part 4
part 5
part 6
page 7
part 8
part 9
part 10
part 11
part 12
part 13
part 14
part 15
part 16
part 17
part 18
part 19
part 20
TALLAH! TALLAH! TALLAH!

25-26&27-28&29-39

1.3K 46 4
By feedynbash

[10/6, 8:51 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


_*ASSALAMU ALAIKUM MY FANS INA MIKO SAKON GAISUWATA A GAREKU INA ME FARIN CIKIN SANAR DAKU NADENA POSTING DIN KOWANE BOOK DINA A KOWANE GROUP ONLY NA FANS DINA DAGA YAU DINAN NAN DAN KU SANI KULLUM MUNA WAHALA MUNA MUKU TYPING COMMENT YA GAGARA BANSAN YAWAN KORAFI AMMA SAI KUNSA MUTUM YAYI DAN HAKA NA YANKE HUKUNCIN ZAN DINGA YIWA IYA FANS DINA TYPING DAN INA SAMUN COMMENT DAGA GARESU ALHAMDULILLAH KUMA INAJIN DADIN ADDU'OI INSU GARENI ALLAH YABAR KAUNA NAGODE*_

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

              25-26


Baba Bello dai na gidan inna me Koko eh shi maimuna ko kema kinfi San Mai kudin tuni ta Fara zubar kwalla wallahi baba bantaba San namiji me kudi ba nafisan me addini Wanda yasan darajata data iyayena Wanda ze mutun tani Wanda zanfi karfin ci da Sha da Kuma suttura a hannunsa murmushi malam yayi naji dadin hangenki yanzu me kikace alfarma nake nema a wajenki duk da yata tagaza yimun idonsa ya ciko da kwalla baba ba abunda zaka nema a duniya ban maka Shiba Dan kaima karike mu ka kula da rayuwarmu bayan mutuwar mahaifinmu ka zame mana uba mun zamema yaya dan haka na amince baba allah yasa ayi a sa'a kukan dadi ya saka yau ga yarda ba tashi ba ta share Masa hawaye tabbas shima ze faranta Mata dai dai gwargwado Allah yai Miki albarka maimunatu turon mahaifiyar ki Tom tace ta shiga ciki


Malam shika dai yasan meye a zuciyarsa Kuma baze Sanja ba bazeyi watsi da mace me mutunci da karamci ba ita da iyalanta sai ga umman maimuna ta shigo malam Ina wuni lafiya suka Gama gaisawa sannan yai gyaran murya ya Fara magana kamar haka wato hajara muhimmiyar magana nake tafe da ita inaso kiban aran hankalinki Danmu tattauna akanta a tsari na musulunci be kamata mace kamar ki tana zaune ita kadai ba saboda ku Mata Kuna da rauni shekara uku kenan da rasuwar mijinki kinki ki tsaida hankalinki ki aure Kuma kowa yaganki zeyi zaton Baki haifi maimunatu ba Dan haka a cikin manemanki waya kwanta Miki a Rai idan Babu Ni nasamo Miki wani Kuma inafatan bazakiban kunya ba Zaki karbe shi hannu bibbiyu kidauki hakan a matsayin wata kaddara ce da Kuma yin Allah sannan Kuma munyi maga da diyata Maimunatu


Na tsaida aurenta sati biyu masu zuwa ita da Bello Dan gidan inna me Koko dafe kirji tayi malam karufa mun asiri a Kara wannan bikin nayi cuku cuku naseda gonar da mahaifinta ya bar musu saboda kayan daki kasan mu matanen karkara wallahi bazasi Mata komai ba musamman ansa sati biyu Kuma suna ganin muna maraya gani suke wani kudine da mu Kuma kaga dangina fushi suke Dani naki komawa kauye nai aure Ni Kuma wasiyyar malam na cika Akan karatun maimuna da Abba alhamdulillah maimuna tagama saura Abba kana kallo basa temako na dako hatsi bare inje musu da batun auren diyata ai Naga ta kaina murmushi yayi ki kwantar da hankalinki Nina tarko auren nizan Mata komai


A talauce dai namu na talakawa Dan haka ba abunda ze gagara hawaye ta Fara haba malam wahalar tayi yawa Dame zamu sakama murmushi yayi mubar wannan maganar ya maganar manemanki sunkuyar dakai tayi tana Jin nauyinsa malam ba Wanda yai mun ba Wanda na yaba dashi hamadala yai a ransa ya kalleta Ni na Miki wani zaro ido Tai a girgice ta mike Dan Allah malam karufan asiri wannan cin Amana ne dawane ido zan kalli matarka yadda muke tare da ita da wane ido mutanen unguwa zasu kalleni in maji da rade radin da ake mun dorama wahala yanzu Kuma bayan auren maimuna da zakai kace Nima zaka aureni baze yiwuba a fusace tabar wajen tabarshi yanata murmushi yasan meze yi Mata


Ana shirye shiryen auren alhaji ghali da nauwara gefe guda Kuma Yana Shirin auren wani luntsumemen saurayinsa Wanda zasi auren jinsi Wanda zasu je America a daura auren achan an shirya biki nagani na fada inda ze auri baby chakwai sunan da suke Kiran sa kenan ainihin sunansa mukhtar ya iya luwadi har kukan dadi yakesa alhaji ghali Allah ya shirya (Allah ka shirts ka tsaremu da mazajenmu da Yan uwanmu da musulmi Baki daya)an Tsara fati kala kala na watsewa da holewa Dan shi Sam baya farinciki da auren sa da nauwara tunda kudi takewa tazo taci kudin San ranta


Nafeesa ce ta fito lafiya Maryam me kike anan fadawa tayi jikin ta ta saki wani uban Kuka wallahi anty a yau saina koma gida bazan Kara cigaba da Zama a gidan Nan ba wallahi zan halaka kitemakeni Dan girman Allah Yar uwata jikinta na rawa ta rarumo wayarta ta Kira babansu cikin sa a bugu daya ya daga Abba a'a nafeesatu diyar albarka Abba Maryam ba lafiya gamu Nan zuwa kawai tace ta kashe wayar ta Kira arfan Yana tuki cike da nishadi my dear ya akai zan Kai Maryam gida Bata da lafiya murmushi yayi Dan yafi kowa sanin meke damunta ok kawai yace ya kashe wayar



Sororo tayi cike da mamaki sai ga Kiran abbanta karkuzo gamu Nan nida ummanku ranta beso ba to baba ita ko Maryam Taki cewa komai Banda kuka ba abunda take rike da mararta nafeesa natai Mata sannu duk ta hada gumi gaba daya tausayinta ya kamata mu tafi asibiti ne a'a anty kawai tace minti talatin sukaji nocking nafeesa da hanzari taje ta bude kofar baban sune da umman Maryam suka shigo suka zauna tanata murna yau ga umma a gidanta dama Abba yazo so biyu sororo uban yayi chab wannan ce cutar kiga yarinya a zaune dungurgur kice mun Bata da lafiya wannan yarinya da fitina kike duk cikin yayana kece zakka wallahi Baki Isa ki gagaren ba ehe



Kayi hakuri alhaji bita a hankali kaji meke damunta ya fyallawa umma wata muguwar harara kema ta gidan ta koya Miki Ina fada kina fada to wlh ahir dinki kinji nagaya Miki Allah ya huci zuciyarka sukuti yayan sukai cike da jimamin halin baban nasu yarinya ba lafiya Amma ya bi da fada ke nafeesatu yanzu haka uwarki ta koya Miki tarbar Baki harda ubankima jiki na rawa ta mike kuyi hakuri Abba ta shiga kitchen ta debo musu drinks da cups da ruwa ta koma ta debo musu ragowar take away din dasukaci da ragowar gasashshiyar kazar ta kawo sai washe Baki yake umma ko har kwalla take ganin yarta harta fada Amma ba damar magana sai daya zauna yaci yai Kat umma na kallonsa da yaran da kyar ta iya Shan ruwa shima nafeesa ce ta takura Mata



Yaci yai Kat ya nade ragowar na guziri ungo sayamun a hijjabin ki saboda Yan SA ido kamar ta rusa ihu haka ta karba jikinta ba laka sai sannan ya washe Baki ya kalli Maryam Yana kankance ido ke ki fito fili kigayan meke damunki yanzun Nan ranta ya baci ta ajiye kunya a gefe Abba Sha'awa ce Tai mun yawa aure nakeso duk kansu hatta shi sai dayaji shock fuska a hade kinsamo mijin eh malamin bokon mune tun muna boarding yake Sona sai ranar candy ya sanar mun kan uba nizaki zubarwa da mutunci malamin makaranta wallahi kinyi kadan Ni shi nakeso baba wallahi idan bakai mun aure ba kome ya faru Dani Kai ka janyon ka daukeni daga wannan gidan Kar rayuwata ta tarwatse ta fashe da kuka



*To fans mu hadu next page yawan comment yawan typing masoyana Ina godiya da kulawarku gareni Allah ya bar kauna nagode*




               *Feedyn bash*
[10/12, 9:14 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_Assalamualaikum jinjina agareku kainuwa writers Allah ya karawa Zuma Zaki Dan masu sai da sugar susha Haushi gaskiya muna alfahari daku kainuwa writers Allah ya Kara daga ku ya Kara hada kawunanmu gaskiya Kuna Sami nishadi da novels dinku masu Dadi fadakanrwa wa'azantarwa da ilmantarwa da Kuma tabo Mana matsalolinmu na yau da kullum Allah ya Kara muku basira da daukaka Yan uwana marubuta wannan page din nakune kuyi yadda kuke so dashi wallahi Ina mugun alfahari daku writers dinmu jinjinga shugaba anty fauza Yar Amana kinci sunan naki Yar Amana Allah ya Kara Amana anty hauwaa inayinki wallahi iya wuya Ina gaisuwa my writers_*


*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*

         27-28

Kinci gidanku ta tarwatse din kinji ja'ira Mara mutunci yayar Taki ce bakya kauna ko kuma me ita kanta nafeesa jikinta yai sanyi tace baba ku tafi da ita naji sauki tunda dama ninace tazo kan uban Nan Kai wallahi kunyi kadan na yanke hukunci kuyi mun musu wato uwarki ta zuga ki kema ko wallahi idan har Maryam ta bar gidan Nan abokin auren iyayenku Mata Dan Naga su suke zugaku Banda bakin ciki nasamu yaro ya rike yarinya har auren ta shine zakuyi mun bakin ciki tunda yace har aure ai shize Mata auren Dan haka wallahi tana fita tanemi wani uban bani ba menake da shi Banda rufin asirin auran yayana danake ga masu kudi umma hawaye kawai take sharcewa wane irin uba ne wannan Wanda be damu da yayan sa ba bantaba ganin uba irin wannan ba burinsa ya aurar ga Yaya game kudi meye ribarsa ta sharce majina Niko malam


Tunda ta samu me santa ka aurar da ita Duk budurwa data dubi tsabar idon iyayenta ta furta musu tana San aure ba karamin babban tashin hankali wayannan iyayen zasu shiga ba tabbas insuka jinkirta yiwa yarinyar aure akwai matsala malam kariga kasan halin damuke ciki to uwar iya na tambayeki ne bance bazan Mata aure ba Amma wallahi kozata mutu bazan bai malamin makaranta ba tanemo me kudi kamar sauran Yan uwanta yayana kadarata ne danme na narka kudi na Nemo ku kyawawa na aura Dan ku haifamun masu kyau iri ne ku kuka Haifa mun iri yadda na kashe kudi alkur'an sai an kashe kudi zan bada yata Banda kuka ba abunda Maryam da nafeesat suke sun rungume juna meyake damun babansu ne Allah ya kawo mun dauki ya Allah cewar Maryam wallahi idan Kika bijirewa umarnin nafeesat ko arfan a gidan Nan Allah ya Isa tsakanina dake nagama dake da hanzari umma ta mike wallahi baka Isa ba baze yiwu ba wallahi


Wani mugun kallo yai Mata da hanjin cikinta ya kada idan akwai wani shege a cikin ku ya tada maganar Dana fada wuce muje ke Kuma jeki debo mun abunda Kika Tara Zaki kaiwa uwarki Abba wuce kije karna kwadeki da gudu ta wuce sama ke Kuma idan kinasan auren da gaske kinemo me kudi ko cikin abokan arfan ne mijin yayarki ke koya kaini tsufa indai da yayan banki toki kawon shi a gobe ma zan daura Miki aure  ta fashe da kuka wallahi Abba Banda Wanda nakeso sai uncle wallahi abba bazan iya jurewa ba kayimun aure wata harara ya banka Mata da gudu nafeesat ta karaso ta bashi kudin ta rage ta mikawa umma ya wafce bansan iskanci da iya shege uban me zasi da kudin Naga Ni nake yi musu komai mtsww yaja tsaki ya wuce a wajen yaje gab da kofa maryam tasa kuka wallahi Abba Duk abunda ya sameni Kai kajawo mun nagaya ma gaskiya Amma to wallahi zamana a haka akwai matsala umma sai kuka take kamar zata hadiyi zuciya zata juyo ya hankadata suka tafi tana ta kuka Maryam ta koma dakin ta ta rufe tana kuka nafeesa ma sama ta koma a kudundune tana ta risgar  kuka Duk lefintane data nace sai Maryam ta zauna a gidan


Arfan ko tuki yake hankalinsa a kwance sungama waya da baban su nafeesat ya Gaya Masa Maryam Bata da lafiya Wai gida zasu Kuma yanzu ya barta lafiya Dan haka bayasan suje gidan gwara abban yaje gashi wayata ba Mai cewar abban take yace Yana zuwa dubu dari yai Masa transfer ba shiri suka je gidan shi kuma ya karasa bakin club yanata tin tsira dariya wato wannan gayen beda hankali hauka nake zan dinga narka kudina abanza wallahi akan yarka zan fanshe Dan bana irga faduwa sai dai riba Dan kasuwa ne nifa ya tuntsure da dariya Yana zaune yai masa waya ai sunje iskan cine ma Ashe irin nata Wai aure takeso Dan haka ko a cikin abokan ka aka samu wani sai a hadasu what no ya kashe wayar wallahi bazata taba aure ba saina Sha manta inaima ta San so me cike da tsantsar Sha'awa mtswww kansa ya dau chaji Nan ya Mike ya shige club yadinga dirkar giya Yana Sha Yana Shan sigari Yana rawa chan yafara laluban beb din datai Masa Nan ya samu tun a wajen yafara Shan minti da ita tafi kawai akeyi Ana ihu shiko sai lailaya ta yake Ana ihu Ana Masa kirari sai Dan iskan namiji magajin Yan iskan Mata wadda Bata sanka ba ta fada tarkon ta shiga bala'i da haka ya tafi hotel din dake jikin club din ya karbi key din dakinsa


Lawan ne tafe a mota Yana busa sigarinsa hankali kwance Nan yaje bakin wani hamshakin store zewa Laila siyayya ze koma asibiti dagowar daze yaga wata hajiya ta Sha gwalagwalanta wuya da hannu kallo daya yai Mata yasan Yar duniya ce tuni ya hadiyi miyau ya karasa wajenta ranki yadade tauraruwar Mata Tai wani Wal ta juyo ta saki murmushi tare dakai wata Daren goma Sha biyu ya saki murmushi me sace zuciyar Mata wane ni ai sai ke gimbiya Tai murmushi nagode Naga kina hanya kozaki ban number dinki Tai fari da ido da wuri Haka daga ganin sarkin fawa sai Miya Tai Zaki baka tunanin Ni matar aurece Kuma matar soja hhhhhh ya saki dariya haba hajjaju ai daga ganinki Baki Kama da matan aure ba kinsan mu kowace mace  muna kallon ta munga fasalta yadda take ko matar aure ko budurwa ta bushe da dariya harda yanayin ta a chan hhhhhh sanin hakan yasa na kawo kaina gareki tayi murmushi ka iya magana me Dadi gsky zakai saurin sace zuciyar yammata harda zawarawa ma da matan aure dariya tayi a wane matsayi nake Ni yanzu bazawara ta Kara kwashewa da dariya hakane nagode


Ta karanto masa number din ya shigar sunafa hajiya haleema santalos wani kallo yai Mata santalos eh kasan sunan ko nice Yar Kano to jeddah murmushi yai wow nice to meet you ina fatan kin ban waje a zuciyarki hhhhh kana da abun dariya sai naji kiranka ta shiga taja motar Tai gaba cike da farinciki ya shiga store din yai siyayyar ya wuce asibitin ba kowa a wajenta dake magriba tawuce sai mamanta kawai itama ganinsa tace Bari taje gida Tai wanka ta sanjo Kaya tana tafiya ya karasa idanuwan Nan sunyi jajir masoyiyata murmushi tayi na'am masoyi menene hmmm gyara zanyi ido ta zaro baka da hankaline a asibiti fa muke tas ya waska mata Mari nine banda hankalin Ina ruwana da asibiti ba matata bace ke naci na banza ma ada bare yanzu da Lada za'aban Kuma munafinci ne kema kinaso kayi hakuri jikina ba Dadi wallahi bazan iya ba Katemakeni ko kallonta beba ya cire Mata zanin jikinta shima yai sintir Nan ya dane gadon ya juya bayanta ya dinga sukuwa akanta Yana wani ihu


Ita kanta Bata hayyacinta Dan wahala harta sume likitace ta shigo dubata Dan jikin nata ya tashi dazu Amma me tana turo kofa taga lawan yanata zuba uban gwatso akan ta hankalinta ya tashi wannan wane shedanin Dan iskan mutum ne Dan rashin mutunci a gadon asibiti Kai ta daka Masa tsawa mtsww ya tsaya ya juyo wow Masha Allah yahango luntsuma luntsuman nonuwa cikin minti daya kacal ya Kare Mata kallo wannan bazawarace kawai bananarsa ta hango tana Harbin iska ita kadai tagama kwadaituwa itakanta likitar Amma Ina ba mutuncin ta bane waye Kai matatace meye naki a ciki mtsww kawai ya koma ya cigaba da aikinsa ihu tasa na shiga uku yau nagamu da cikakken Dan iska da gudu ta fice tarufe kofar tazauna a waje jirine ke dibanta tunda uwarta ta haifeta Bata taba ganin iskanci irin wannan ba Kai jama'a



_Ku Kara hakuri dani abubuwan ne dayawa kuyi manage da wannan insha Allah zaku dinga samunsa a sati uku nice taku a kullum a Koda yaushe_



                *Feedyn bash*
[10/22, 8:17 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*Assalamualaikum my fans Ina me baku hakurin jinkirin typing din Dan iskan namiji hakan ya faru ne sakamon banida lafiya duk da har yanzu ban koma normal ba  Amma insha Allah zaku dinga jina zan dinga yimuku typing kullum Amma idan Ana mun comment Dan idan ba comment gaskiya zakujini dif zandinga posting iya group din dasuke mun comment inafatan zaku bibiyeni Dan Jin Cikakken labarin Dan iskan namiji har yanzu bamu shiga Labarin ka'in da na'in ba Allah yasa mu Gama lafiya nice taku akoda yaushe princess feedy cele👯🏻*

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI*

                  29-30


Lawan sai dayaji yakai geji sannan ya dagata tuni ta sume mtsww daga Jin maza sai Suma barana Kira wacchen Yar iskar likitar chan ta dauka bangane taba Kenan ya maida wandansa ya fice direct office dinta yaje yaganta a kwance akan gadon datake duba marasa lafiya ta cire hijab din jikinta Banda hawaye ba abunda take Bata taba ganin dan iska irin wannan ba matsawa yai ya tabata Dan batama San ya bude kofar ba ta shiga tunani firgita Tai tana dago idanta taga lawan ne cike da kuka ta wanka Masa Mari Dan iska Mara mutunci Kai karamin Dan iskane tunda zaka iya ketawa mace mutuncin ta a gadon asibiti fyade a asibiti ransa ya baci fuskar Nan Tai ja abunka da farin mutum Nan da Nan jijiyoyin kansa sukai radada a fusace ya juya ya rufe kofar yasa mata key ya wulla key din a aljihunsa Nan da Nan ta Fara zaro ido karka keta mun haddi Ni matar aure ce hhhhhh ya kyalkyale da dariya Baki da hankaline to inkin mantani ni ban mantaki ba koba ke bace doctor siyama wadda mijinta ya saka saboda ya kamata da wannan bafilatanin likitan ido ta zaro ta toshe bakinta jikin ta ba rawa


Ya jawo kujera ya zauna ba karya kikai ba Cikakken Dan iskane Ni lamba daya lawan kenan Dan isakan namiji kirarina Kenan Dan haka yau zan nuna Miki yadda ake iskanci zan nuna Miki yadda nake yiwa mace cin kacha idan Tai mun iskanci masharranci yanzu zansa police su kamaka ta dakko wayarta ya fisge ya kasheta gaba daya ya Kara shekewa da dariya yanzu ko zangaya Miki wacece ke kece wadda nagani a Nordy hotel sabon gari naganki a prince and princess hotel kobake bace jikintane ya kama rawa tabbas itace Amma wannan kwai shedani ya sheke da dariya yaci gaba dake dayi tun randa na ganki keda wannan kwarton naki a nordy nafara bibiyarki Amma Kash naci Karo ke matar aurece


Duk iskancina bana bin matar aure Ina yawon ganinki a wayannan hotel din cikin ikon Allah asirin ki ya tonu mijinki ya dankara Miki saki har uku Nagano anan kike aiki keda wanchan Dan iskan naso na maida kwadayina tuntuni Amma sai Laila ta shigo rayuwata na manta dake  shiyasa Banda burin matata ta cigaba da karatu ma balle harta Kai ga aiki ita kanta wannan matar tawa a wajen aiki muka hadu muke watsewar mu Dan haka bana fatan matata Tai aiki saboda bala'in dake ciki duk da ba kowacce bace amma yammata zawara sai Allah amma akwai masu kyakykyawar zuciya yanzu ko zan nuna Miki kalata ta Dan iska


Kayi hakuri Dan girman Allah Wallahi nayi nadamar rayuwata na tuba Amma Dan Allah ya akai kasamu labarina yai dariya irin tasu ta tan iska lokacin da kuka fito Kika ja motarki nabi bayanki bayan kin shiga na tambayi me gadinki ya shedamun cewar ke matar aurece matar gidan ce ke na hanzarta na bar gidan tun daga lokacin nasa Miki ido a rayuwarki kuka take tana rokonsa kota kanta bebi ba nan ya tasata a gaba ya daure hannayenta a jikin gadon asibitin ya daure bakinta ya dinga sukuwa akanta kamar yasamu doki sai da yai Mata kacha kacha yanaji Ana buga har aka gaji aka tafi be dagata ba sai da ya gaji Dan kansa sannan ya dagata tayi laushi ita kanta ba bakin magana Kinga aikin Dan iskan namiji ko sannan ya Kwance ta ya fice Kota kansu be Kara biba



Cikin ikon Allah sai ga wata nurse mace ta shigo dakin dubata taganta a sume tana juyata taga gabanta jaga jaga shedar anmata cin rashin imani kuka tasaka tana karawa wannan wane rashin imanine Haka wayai Miki haka ya barki kiji da ciwukan jikin ki Mana kuka take tana karawa Nan da Nan tasaka key a dakin ta dagata tasa tissue ta goge Mata gabanta ta gyara tana ta Kuka tasa nata drip ta fita taje office din doctor siyama bugun duniya Taki budewa tagaji ta tafi bayan ta tafine doctor Dan fillo yai ta bugunsa shima shiru yai Fushi ya fuce ya nata Kiran wayarta tana ringing Anki dagawa shiko Yana fita motarsa ya shiga ya kunnawa sigari wuta yadinga zukarta hankalin sa  kwance beda wata matsalar



Baban nauwara ne a kauyensu umman maimuna wato magani dake karamar hukumar takai sun gaisa an Masa karbar mutunci Nan yasamu baban wanta ya Gaya Masa duk wani kudirinsa yayi murna yayi farinciki ya dinga sawa abun albarka Banda yarinta irin ta Indo meye aibu ai ba wani Abu bane nizanje na same ta insha Allah za'a daura aurenka da Indo ai ba aibu bane itama mutuncin tane ita Kuma maimunatu bazamu barka da nauyi ba Amma abunda Allah ya hore Mana zamu kawo insha Allah Nan yadinga godiya ya taso ya taho yak Masa ihsani kememe ya rantse baze karba ba a ranar ya dawo hankalinsa kwance sai farinciki yake kamar wani saurayi jinsa yake kamar wani doki Dan mazantaka Kota kan su nauwara baya biba gidan a cike yake da munafikai Yan ganin kefe nauwara ko tadena kula Yan unguwar Kota kan maimuna Bata biba kota kirata ma tace yau ankawo lefena ba tanemi kawayenta na makaranta Yan karya dasu suke Tsara komai hankali kwance



Malam ne ya Kira Bello yake sanar dashi akan yayi hakuri akan maganar nauwara Amma ya musanya Masa da Maimunatu kawarta Yar gidan amininsa marigayi kuka yasaka na farin ciki Dan shi harga Allah yansan Maimunatu to bashi da yadda zeyi ne Dan zubin matan manya gareta gashi malam ya bashi kyautar nauwara nagode malam Allah yasaka da alkhairi nagode ba komai Bello Allah yaima albarka yajikan mahaifinka da rahma ya bawa inna me Koko lafiya abunda nakeso dakai kaje ku gana da ita ga wannan dubu dari ce kayi kokari Kai gyaran inda zaku zauna da ita wannan Kuma ya bashi dubu hamsin tunda Naga kana da case din chaji ka Kara kawata shi ita Kuma bayan auren sai ta Dan dingama soye soye sati biyu masu zuwa zan daura muku aure karka damu da sadaki nizan biya kuka yake kamar ransa ze fita na farin ciki yaiwa malam godiya ba komai yiwa Kaine fatana Allah ya albarkaci rayuwar ku yadda ban haife kuba kuka cika mun burina Allah Kuma yaiwa rayuwarku albarka shiyasa ake cewa ka haifi Dane Amma bakasan me morarsa ba tashi kaje ku daidai ta kanku indai bataima ba karka cuci kanka ita da kanta Tai na'am dakai shidewa ya kusayi Dan farinciki nagode bakinsa yaki rufuwa Yana fitowa direct gidan su ya nufa da murnarsa ya gayawa inna komai yabata kudaden ta ajiye Masa kafin gobe yasan abunyi




_*To fans kuyi hakuri lamarin ne sai a hankali Naga Kuma baku damu da novel din ba saboda rashin comment dinku akansa iya comment dinku Dana gani it's typing din dazan dingai muku kullum dan nadawo ka'in da na'in  insha Allah sai mun Kai karshe sai dai yanayi na jiki da jini allah yasa mudace ya karamun lafiya*_



             *Feedyn bash*

Continue Reading

You'll Also Like

32.7K 1.4K 25
Basically, the sin of sloth got transported to the world of demons, reapers, and angles by her littler brother greed. Let's see how sloth have a new...
548K 18.7K 80
Child of the Eldest Gods from the East, Heiress of Earth and Legacy of Stars and Magic, Has the Affinity to Balance the Peace of Nature, Fated Love i...
14.1K 322 16
An alternate Jason Uchiha timeline