Shahara (Hausa Love Story)

pp-panda

41.5K 3K 172

FAHD X ZIA (shikenan!) Ku biyo wannan littafin dan ganin abinda aka toya muku!! Еще

SANARWA ME MATUKAR MUHIMMANCI
Ikirarin so (1)
ikirarin so (2)
ikirarin so (3)
ikirarin so (4)
kaskanci (1)
kaskanci (2)
kaskanci (3)
kaskanci (4)
binkice (1)
binkice (2)
binkice (3)
binkice (4)
mijin tsohuwa (1)
mijin tsohuwa (2)
mijin tsohuwa (3)
mijin tsohuwa (4)
tuhuma (1)
tuhuma (2)
tuhuma (3)
tuhuma (4)
jarumi (1)
jarumi (3)
jarumi (4)
Nafisat yusuf (1)
Nafisat yusuf (2)
Nafisat yusuf (3)
Nafisat yusuf (4)
tori (1)
tori (2)
tori (3)
Za0fficial_hamid (1)
za0fficial_ham!d (2)
tori (4)
Za0fficial_hamid (3)
Za0fficial_hamid (4)
rayuwar mu (1)
rayuwar mu (2)
rayuwar mu (3)
rayuwar mu (4)
Alhaji suleman (1)
Alhaji suleman (2)
Alhaji suleman (3)
Alhaji suleman (4)
biyaiya ko bauta (1)
biyaiya ko bauta (2)
biyaya ko bauta (3)
biyayya ko bauta (4)
kadara ce (1)
kadara ce (2)
kadara ce (3)
kadara ce (4)
marayan dole (1)
marayan dole (2)
marayan dole (3)
marayan dole (4)
yaa fahd nake so (1)
yaa fahd nake so (2)
yaa fahd nake so (3)
yaa fahd nake so (4)
Cin aziki (1)
Cin arziki (2)
Cin arziki (3)
Cin arziki (4)
Dafara (1)
Dafara (2)
Damfara (3)
Damfara (4)

Jarumi (2)

562 44 0
pp-panda

A baya ya chichibo fahd ya kaisa har jikin wurin ya fara threating enshi, be ce komi ba har gama yasa masa plaster en karshe.

"Fahd me na gaya maka?"  Baba Mahmud ya fada yana kamo kunnen fahd en.  "ka ce... Idan na kuma jin ciwo seka balla ni" fahd ya fada kamar wani abun arziki gyda kai baba mahmud yayi "kasan da haka kuma ka kuma jin rauni?"

Saurin hade hannayenshi fahd yai har suka bada da sauti " baba Mahmud dan allah  karka karya ni"

"Thom meyasa kake man karya? Kai kullum seka ce faduwa kayi? faduwa ce har da yakushi?" Baba mahmud ya saki ajiyar zuciya "fahd, don't you have some one you want to protect?"
.

.
.
.
.
.
B

ayan break fahad na zaune a classroom en da suka saba da zama shida zia yaji wani dan ajin su na kiranshi

"Fahd!! Kazo malama habiba na kiranka" seda yayi ajiyar zuciya ya tashi ya nufi wurin. Wani dan ajinsu da ake kira da safyanu ne ashe aka aiko. Farkon shigarsu secondary school sit ensu daya, sun dau hanyar zama abokai se kuma safyanu  ya fara janye jikinshi da fahd ya fuskanci hakan shima ya tsame hannunsa a harkar safyanu en.  Dama ya riga ya saba da irin wannan abubuwan, tin yana jin wani dirr har ya saba.

"malama ce tace in taho dakai tanason duba littafinka zatayi marking" safyanu ya karashe maganar yana sosa keya alamar rashin jin dadi.
"Fahd dama inason muyi wata magan-"

Cikin rashin sha'awar sanin koma mene fahd ya yanke shi "tana office?" Yaķe safyanu kawai yayi "ehn bara na raka ka"

"Ka barshi" Nasan ko suwaye suka aiko ka...

Nagode voters

Продолжить чтение

Вам также понравится

1.9M 141K 63
"ရှင်သန်ခြင်းနဲ့သေဆုံးခြင်းကြား အလွှာပါးပါးလေးကိုဖြတ်ကျော်ခါနီးမှာမှ ငါမောင့်ကိုစွန့်လွှတ်တတ်ဖို့ သင်ယူနိုင်ခဲ့တယ်၊ လူတွေက သံသရာမှာ ရေစက်ရယ်၊ဝဋ်ကြွေး...
Silence 1-700-SLUT-FOR-SMUT

Любовные романы

1.2M 28.5K 45
When young Diovanna is framed for something she didn't do and is sent off to a "boarding school" she feels abandoned and betrayed. But one thing was...
324K 25.9K 15
MY Creditor Side Story ပါ။ Parallel Universe သဘောမျိုးပြန်ပြီး Creation လုပ်ထားတာမို့ main story နဲ့ မသက်ဆိုင်ပဲ အရင် character ကို ရသအသစ် တစ်မျိုးနဲ...
Accidental Marriage A E I N 🌼

Любовные романы

3.5M 149K 61
The story of Abeer Singh Rathore and Chandni Sharma continue.............. when Destiny bond two strangers in holy bond accidentally ❣️ Cover credit...