DAN ISKAN NAMIJI

By feedynbash

47.8K 1.5K 174

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun... More

page 1-2 & 2-3
5-6&7-8
page 9-10&11-12
page 13-14&15-16
21-22&23-24
25-26
25-26&27-28&29-39
31-40
41-50
50-70
Book 2 part 1
part 2
Part 3
part 4
part 5
part 6
page 7
part 8
part 9
part 10
part 11
part 12
part 13
part 14
part 15
part 16
part 17
part 18
part 19
part 20
TALLAH! TALLAH! TALLAH!

page17-18&19-20

1.3K 51 1
By feedynbash

[10/3, 4:59 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI*


*ASSALAMUALAIKUM FAN ALLAH FANS KUYI HAKURI KUNJINI SHIRU KWANA BIYU BANMUKU POSTING DIN DAN ISKAN NAMIJI BA AMMA KUYI HAKURI UZURIRRIKA SUKAI MUN YAWA INSHA ALLAH IDAN KOMAI YAI NORMAL ZAKU DINGA JINA NICE TAKU FEEDYN BASH INA GAISUWA MASOYANA INA GANIN SAKONNINKU WAYANDA BANWA REPLY BA SUYI HAKURI ABUBUWA SUNMUN YAWA PRINCESS FEEDY CELE KE GAISUWA💃💃💃💃💃*




                17-18

Ya Fara Jan motar wani  abokinsa ya hango wani karfe da gudu yaje ya dauke shi ya saiti gaban motar yasha gabansa wallahi kanaja saina rotsa gaban motar shege Dan iska Wanda besan mutuncin kansaba wakaga Yana Haka amaryar daza adaura muku aure gobe kake jibga akan karuwa lawan Yana mota yaki fitowa wani irin ajiyar zuciya yake saukewa gashi fari Nan da Nan fusakarsa Tai jajur itako karuwar da kyar aka fito da ita daga dakin a tsorace take ganin yadda Laila ke kwance cikin jini fuska a kumbure sintim gata kwance daure da igiya

Ga dukkan alamu ma ta Suma mutane nata nuna akanta ya daki amaryar sa lallai Yana yinta sai lawan babban Dan iska tanajin wayannan maganganu ranta kal ta karasa bakin motar ta bude Masa ya zuba Mata ido ta kamo hannunsa ya biyota kamar rakumi da akala Nan wasu sukai sauri suka kwance Laila da numfashin ta baya fita beb din ta sakalo hannunsa sun Fara tafiya ta cire ta juyo inda Laila take ta tsirta Mata yawu Dan ubanki kadan Kika gani saini me lawan nasan ba abunda baze iyaba akaina hakan bemata ba tana kallonta kwance cikin jini Amma tafara dukanta mutane na riketa tana dukanta da kafa lawan na juyowa yaga abunda ke faruwa a fusace yayo kanta

Ya fisgeta da karfi yajata suka wuce dakinsu hankali kwance suka Fara aikata badala yarinyar tayi Masa yadda yakeso zasu Dan Dade tare Dan tanada juriya sabanin Laila ragwanta Haka suka kwana suna bau daya sai asuba sanda kowa ke ibada sannan suka kwanta bacci rungume da juna wannan ranar ita takama ranar daurin aurensa da la Iaila hankali kwance yake baccinsa Dan yasan Laila namasa San da Dole ta yarda a daura tunda ta Zama guzuma aure takeso kodawama ta samu

Bayan sun shige ciki aka zubawa Laila ruwan sanyi tadan farfado Amma ko yatsanta Bata iya dagawa Haka abokansa dayazame musu Dole dansu lalacewar tasu Bata Kai Nan ba wasu daga ciki suna mutunta matansu suka sata a mota suka kaita gida suka Kira babanta ya fito ransa a bace Amma ganin Laila cikin jini hankalinsa ya tashi dannan lafiya meya same ta haka jikinsa yai sanyi baze iya dubansa yace Masa abokinsa ne yai Mata wannan dukan kamar wata dabba cikin kinkina accident suka samu ne jikinsa rawa yafara

Ya Salam ashsha garin Yaya Ina shi lawan din ai Yana chan a sume tunda yaji abunda ya faru baban ya riketa da sauri muje asibiti suka juya akalar motar suka nufi private hospital dakyar suka amsheta shima Dan da babantane Amma daga ganin wnn b accident bane dukane cewar doctor duka ya zaro ido suko tuni sun samfe waye ze Mata wannan dukan yanata mamaki yanata Kiran wayar lawan a kashe ya fasa daura wannan auren  saida ta Sha ruwa ta dawo hayyacinta babanta ya kalleta dukanki akai haka ko likita ya gayamun na tabbatar lawan ne ya dakeki Dan Haka nafasa daura wannan auren ta Fara zunduma ihu karka rabani baba da babana Yana Raye dazemun abunda nakeso baya hanani farinciki na Banda uwa da uba sai Kai ka tausaya mun jikinsa yai sanyi lakwas nikike gayawa haka

Banzaci haka daga gareki ba Laila duk yadda narike nadaukeki a matsayin yata bana takura Miki mutane da dama sun dauka Nina haifeki Amma Zaki gayamun haka Mena rageki dashi indai aurene za'a daura Miki diyata nayarda zan aurawa lawan ke kuka tasa cike da tausayin baban nata kayi hakuri baba ka gafarceni Inasan lawan duk abunda zemin baze taba goge Sansa a Raina ba tabbas lawan ne ya dakeni Allah ya sawake bar kukan haka ya Isa kinji Allah ya shirya Mana ku dukanku yasa wannan auren ne silar shiriyar ku ameen baba

Washe gari ta Kama ranar daurin aure da wuri lawan ya farka ya tasheta tashi zan dawo Nan da karfe biyu ya Bata wadatattun kudin dazasu isheta ya fice gida yaiwa tsinke ya tarar har andan Fara zuwa dake adai dai dinsa yake suka gaggaisa da jama'a yashiga gida ya tarar da ummi zaune a tsakar gida tacika Tai dam ke Kuma lafiyarki cike da rashin kunya tafara magana latiyarce ta kawo haka banza yai Mata Dan yasan ko banza zataji ba Dadi yayi wankansa ya shirya yai tsaf dashi ya fito Yana fitowa ummi taga yadda yai kyau Nan da Nan tafara Bala'i dama gata uwar kishi wallahi ba inda zaka tadinga zuba ruwan rashin mutunci har maza suka Fara lekowa ya tureta ya saka soro mutane nata Bata hakuri ta shamma cesu saiji kuke cindim ta fada rijiya ihu mutane suka Fara lawan ya juyo Yana tambayar lafiya akace ummi ce ta fada rijiya mtswww yaja tsaki ku kyaleta ku wuce muje ba ita yar'iskaba zan nuna Mata nafita iskanci mace Bata juyani

Ya fice yabar gidan yaja zugar abokansa suka Kara gaba mutanen dake ciki duk daskarewa sukai a wajen cikin tashin hankali aka Nemo masu shiga rijiya suka shiga rijiyar suka dakko ta Tasha ruwa Tai zindim Bata numfashi Nan da Nan Mata makota sun cika gidan Dan sunsan zafin kishin ummi tausayinta suke Dan Bata Dace da Dan iskan Miji ba irin lawan Yana kallo matarsa tafada rijiya Amma ya fice ya tafi daurin aurensa hankalinsa kwance itako gata Rai a hannun Allah haka Amma ya wuce ya tafi Wai daurin aure Allah Kai Mana tsari da Miji irin lawan.

Nauwara ce ta keta bare bare Nan ummanta ta Bata wani rubutu Tasha ta wanke fuska tayi kwalliya me kyau ta fito tana fitowa ta karasa wajen alhaji ghali yasha babbar Riga kamar kullum ta durkusa ta gaisheshi ya amsa Yana kallonta kamar ya lasheta nauwara nauwara na'am alhaji bara na raka ka wajen mutuniyar ko ka wuce gidan nasu ai alhaji a'a dakata nauwara akwai muhimmiyar maganar danazo da ita kozamuje mota ido ta zaro a'a alhaji babana ze iya kasheni ya ganni a haka bara muje wanchan soron ta koma ta dakko sabuwar kakar innarta ta shimfida Masa a soron makotansu inda take zance

Suka zauna ta kawo Masa lemo daya Sha ruwan rubutu alhaji ghali ya gyara zamansa dama ba wani abu bane maganace akan maimuna na lura tun haduwar farko Bata Sona Bata kaunata ke Kuma kinban kulawa naji Dadi Dan haka zuciyata ke takeso kezan aura Dan haka banaso mudau lokaci me tsawo sunana alhaji ghali duk inda kikaga ansa g-samad textiles to nawane ido ta zaro nakane kwarai kuwa ya gyada Mata Kai jikinta ya Fara rawa wannan ne mashahurin me kudin dataji Ana maganarsa Yana cikin masu kudin Africa gaba daya yai murmushi karki damu inaso nagana da magaba tanki

Jikinta duk rawa yake zan sanar musu Baki bani number dinki ba wallahi Banda waya murmushi yayi zan aiko Miki yarana yanzu su kawo Miki sako suna waje suna jirana suna zaune aka kirashi tana Jin me ake fada alhaji gafa yaran ankawo dayan fari ne dayan Kuma wankan tarwadane inaga zasuyi basu wayar suka karba suka gaisa sai karyar da murya suke  maza ne dai Bata kawo komai ba yace da Wanda ya Fara  Kiran nasa kace su jirani Bata kawo komai ba Dan taji mazane may be yara aka kawo a company dinsa to nauwara zan tafi nayj Baki to alhajina kagaida gida Allah ya tsare nagode sai munyi wayar nagayama sanda zakazo

Dubu dari biyu ya Bata kyasha sweet firgita Tai Amma batace komai ba haka ta rakashi bakin lokonsu ta dawo gida jikinta Yana ta rawa duk ta gigice Bata Gama gigicewa ba Yara suka Fara sallama manya manyan ledoji aka Fara shigowa dasu leda bakwai ce cif suka juya tana kiransu Ina sun juya alhaji na jiranmu jiki na rawa umma ta jawo ledar farko atamfofine masu Bala'in tsada da less da material ta biyu jakunkuna ne da Takalma ta uku mayafaine da abayoyi ta hudu kayan kwalliyane masu kyau  ta biyar Mayamayaine da turarruka masu Bala'in tsada ta shida kayane irinsu cake kayan bakery dai da kaji ta bakwai din kayan drinks ne masu sanyi sai wata leda data janyo a ciki wayace a ciki kirara I phone x Dan itace waya me tsada ta karshe ihu tasaka ta rungume uwar suman hucin gadi tayi

Arziki kashi yata kin Tako me bala'in wari maza kwashi mukai ciki Kar babanki ya shigo duk da Dole mu nuna Masa wasu Amma ki boye wayar aiko suna Gama shiga sai gashi nauwara ya shiga kwala Mata Kira tafoto gani baba tana turo Baki waye wazo be wajenki dazu Naga an shigo da ledoji shine Wanda nakeso gidana ake shigowa da ledoji Toni ba makwadaici bane ki hada ki mayar Masa da kayansa kinsan nai Miki miji wallahi malam baka isaba umma ke fada wallahi bazakai mun bakin ciki ba in taso a wahala in Kare a ware yata ma ta tashi a wahala ta Kare a wahala wallahi baka isaba ai ba Kaine babba kanada Yaya wallahi shize daura wannan auren Haka kikace hakama na fada

Share hawayenki muje ciki suka wuce ciki tana ta fada wallahi bame takutawa diyata Haka ko akai Sam yaki amincewa taje ta Samu wansa dattijon kwarai tana kuka ita da Yar take Gaya Masa auren Dole ze Mata yasalam ai andena auren Dole yanzu nizan aura Miki Wanda kikeso dama nine waliyinki ki kwantar da hankalin ki zan neme shi zamu tattauna ki sanar dashi yazo zamu gana saina binkice Shi sosai cike da farinciki suka dawo gida burinsu ya cika hankalinsu a kwance


*ANAN ZAN DAKATA FANS KUYI MANAGE DA WANNAN SAINAJI COMMENT DINKU FANS NICE TAKU A KULLUM A KODA YAUSHE*


                *FEEDYN BASH*
[10/3, 4:59 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM*



              19-20

Yayansa ya kirashi ya bashi hakuri ya nuna Masa yaran yanzu ba'ai musu Dole yayi hakuri ya Bata Wanda takeso yayi kukan bakin ciki bayan ya dawo gida wato be isa da iyalinsa ba kenan har Kara ake kaishi wajen yayansa yanajin kunyar yaron kwarai Bello yariga yai Masa alkawarin bashi diyar shi batare da yayi Mata wata wahalar lefw ba Dan yasan beda Hali mahaifinsa ya mutu sai mahaifiyarsa itama ba wada tacciyar lafiya ba shiyasa yakeso ya aura Masa nauwara Dan ta dinga kula da ita shi malamin makarantar islamiyya ne iyakacinsa secondary saboda rashin wadata be cigaba ba kafin yai candy ya sauke alkur'ani da manyan hadisai yazama malami shiyasa ya ke koyarwa a islamiyya take wani tunani yazo Masa ya share kwallar idonsa alhamdulillah Allah yasa Tai min biyayya ita da ban hai fa ba

Malam Isa wan mahaifinta ya aika tazo yace yanasan ganin saurayin nata zasi mgn cike da murna takira alhaji ghali tagaya Masa komai yayi farinciki burinsa ya kusa cika yai aurensa ko hankalin mutane Yan bani na iya ya dauke daga kansa Dan wasu sun Fara zarginsa da neman mazan dayake yi Amma saboda temako da yakeyi yadda yake Basu kudi suka ja bakinsu suka kunshe suna fada sun San sun rasa to meyay musu zafi gwara suyi shiru Suma sa samu rabonsu duk da sunsan Dan luwadi ne Amma tunda baya bin Yara Yana lalatawa Basu damu ba dama unguwar ai kusan barikice bare shi me temako ma gashi babban mutum da kowa yasan shi

A Daren yaje ya samu kawun nata yai mamaki ganin kamar wannan mutum me mutunci da Kamala Amma ace kaninsa bayasan hada zuri'a dashi komeye dalilinsa oho nan ya Fara tambayarshi sunansa suna alhaji ghali nataba aure na auri matata ta farko wajen haihuwa ta mutu ta biyun ma ta mutu ta ukun ce muka rabu Allah be taba bani haihuwa ba Masha Allah bangaren sana'a fa dariya yai Ni Dan kasuwa ne inada shaguna a kwari da Kuma mall mall Wanda indai kaga ansa G-samad to nawane a zabure ya Mike alhaji Kaine Kai alhamdulillah ya akaji da jama'a ya temaki Nima ka taba temako na sanda nai ciwon kaba ka biya mun kudin aiki kazo asibintin abubakar imam kawo ziyara Amma ba'a Bari aganka Amma naji Dadi wannan ya tayi Dace Allah yasa ayi damu ya sanyawa auren albarka yasa yin na Allah ne ameen baba

Dama chanai bana bukatar adau dogon likaci wajen auren saboda nizan Mata komai yadda addini ya tanada kawai matar nake bukata Kai Kai alhaji ayi Haka anma Gama baba addinine ya tsara hakan mukuma bama iya aikatawa hakane dannan to inaso asa kamar sati biyu insha Allah gobe zan turo iyayena anyako ayi Haka anmayi anagama ka kwantar da hankalin ka baba bakai ne me daura Mata aure ba nine ai angama baba zasuzo da komai har lefen to Masha Allah ga wannan ayi hidima nagode zan aiko da komai daza'a bukata be kalli yawan kudin ba Kai madallah angode Allah yai maka albarka be duba kudinba Dan tsohone me dattaku ya rakoshi har bakin mota dake basu da nisa da titi ya dawo gida ya daga kudin meze gani dubu dari biyar ne salati ya Fara Yana salallami take ya Kira shi dama ya bashi lambarsa

Yana dagawa ya haushi da fada wannan kudin na meye sunyi yawa na gaisuwar iyayene baba Kai da mahaifinta ne kayi hakuri karkace komai kyautace na baku Wanda ko bansanka ba zan iyai ma ita tabbas nasani base ka fafaba Dan Nima ka tabayi min Amma wannan neman aure kazo ba siyar ma da Yar zami ba a ransa yace Ni siyanta zanyi Kuma Dole kuse da mun ita nasani baba Kuyi hakuri kurike bayawa shike nan angode Allah yai maka albarka ya biyaka nan ya Kira mahaifinta da hanzarinsa ya hawo adaidaita sahu yazo Nan yayansa ya nuna Masa kudin zuciyarsa Tai daci dama abunda suke wa kenan Amma da Dan uwansa ya Gaya Masa ko waye sai yadanji sanyi aransa Amma kwanaki fa  yaji ana  ta rade radin Yana neman maza Koda yake mutane ba'a iya musu yake fada a ransa kodan sukashe masa kasuwane gashi zancenma yabi shanun sarki

Tabo shi yayi tunanin me kake ba komai Yaya Allah yasanya albarka Amma inda kwadayi da wulakanci kome ze biyo baya baruwana naji nasan da haka amma kasawa lamarin Allah albarka ai kagama magana Allah ze tsare tunda Taji tagani ba komai gobe ze turo iyayensa zamu karba nida makotana Tom Yaya zan tafi toga wannan tafi dasu haba dai Kai yabawa fa a a indai nine gaba dakai dauki kyauta nabaka kaje Kai hidimominka dasu Dan nasan Dole zaka bukacesu zan dauka yaya Amma wallahi saika dau wani abun a ciki kaji na rantse murmushi yayi ya zari dauri daya dubu dari yayi murmushi nagode Yaya da kyautarka Amma kyauta kaimun sai da safe ya rakoshi sunata hirar su ta zumunci ya kudiri niyyar shiyasan meze da kudin Amma bazewa wata yarsa komai dasu ba yasan me ze dasu

Arfan ne ya sakko shida nafeesat dining suka nufa suka tarar Maryam ta shirya komai yadda ya kamata sukaci abincin su hankali kwance Banda murmushi ba abunda yake har ya fita Bata fito daga daki ba yaje office ya cike abunda ze cike yai hotel din daya bar beb dinsa yana zuwa tundaga waje ake Masa kirari yaro da kudi abokin tafiyar manya kirari kala kala yadinga watsi da kudi ya wuce Kai tsaye har yanzu bacci take shegiyar Kaya ya fada fridge din dakin ya bude ruwa me sanyi karara ya dakko ya sheka Mata a firgice ta bude idonta zakici ubanki yau nizaki bawa wine tafi karfin kaina ko Dan kinaso ki tonan asiri ko zakici ubanki

Tun da yai arba da surar Maryam yaji Sam baya sha'awar Kara kusantar kowace mace sai ita wani masifaffen so yake Mata mara yankewa Nan ya jawo ta ya cire belt dinsa yadinga dukanta kamar Allah ya aiko shi tun tana ihu tana my love harta Dena magana sai hawaye sai da yaga tadena numfashi sannan ya kyaleta ya kunna Mata AC Dan ta farfado yai tafiyarsa ya barta a wajen Kai tsaye wani katafaren gidan sai da abinci yaje me Rai da motsi wato flavours yayo musu take away sannan ya siyo musu gasassun kaji wajen duk da akwai Amma ba irin wannan gashin ba me ruwa ruwa na Alhaji Mohd Malo yaja mota yai gida Dan yau jinsa yake sabon ango Dan Dole ya baje maitarsa a yau sai da yatsaya yase maganin dake sa zallar sha'awa sannan yase Wanda kesa bacci

Yaje yai parking sunyi mamakin ganinsa Dan Basu taba tunanin dawowarsa yanzu ba Nan Maryam ta mike zata wuce dakin ta a'a Maryam Ina zuwa meyasa kike gudun yayanki ne cewar arfan ba gudunka nake ba waje da zan baku no zoki zamanki sis ai duk daya muke tunda gida daya muke yanzu to Yaya  tadawo ta zauna ya zuba Mata ido sai kallonta yake itako duk ta takura itako nafeesat sai hira take zuba Masa umm kawai yake cewa anawata ga wata yake cewa a ransa gaskiya baze iya jira zuwa dare ba yanzu zeyi komai ta fanjama fanjam da yanzu da Daren duk dayane


Anty bara na Dora abinci no nasiyo Mana komai na manta dakko ki hada Mana abincin ta mike ta Debi ledojin ta shirya dining wata dabara ta fado Masa Bara nadan watsa ruwa ya hau sama sai ya watsa ruwa ya bar wayarsa Yana sane ya zira jallabiyya ya sakko shi kawai suke jira Nan yanemi gu yazauna aka Fara ci ta tsiyaya musu wani mist fruit da ake sedawa me bala'in Dadi a glass cup dama ya zuba magungunan say aljihu Nan yaga sun Fara Sha musamman nafeesat dake tana mugun San ta cikin hanzari Dan karsu shanye yauwa nafeesat maza dakkon wayata a sama tana mikewa ya kalli Maryam yai murmushi kanwarmu dakkon fura a fridge ki hadon da apple Amma Dan Allah ki yayyanka ta to tace dandama batasan kebewa dashi tunda ita tasan halinsa murmushi ya saki ya sawa nafeesat kwayar bacci a lemon ta yasawa Maryam ta sha'awa a lemon ta yadda ze samu gamsuwa bazata wahalar dashiba


*To fans sai naji comment dinku masoyan Dan iskan namiji adai Kara hakuri nice taku a kullum akoda yaushe*

 

             *Feedyn bash*

Continue Reading

You'll Also Like

545K 18.6K 80
Child of the Eldest Gods from the East, Heiress of Earth and Legacy of Stars and Magic, Has the Affinity to Balance the Peace of Nature, Fated Love i...
13.9K 322 16
An alternate Jason Uchiha timeline
79.4K 1.9K 56
Y/n and Luz are best friends who have gone through thick and thin. But this time, they will go through thicker and thinner. They are both considered...
13.6K 256 9
After being died because of his Differences, he was send to hell and luckily meet the princess of hell & others, together they will make sure everyon...