DAN ISKAN NAMIJI

By feedynbash

48.1K 1.5K 174

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun... More

page 1-2 & 2-3
5-6&7-8
page 9-10&11-12
page17-18&19-20
21-22&23-24
25-26
25-26&27-28&29-39
31-40
41-50
50-70
Book 2 part 1
part 2
Part 3
part 4
part 5
part 6
page 7
part 8
part 9
part 10
part 11
part 12
part 13
part 14
part 15
part 16
part 17
part 18
part 19
part 20
TALLAH! TALLAH! TALLAH!

page 13-14&15-16

1.3K 50 0
By feedynbash

[10/3, 4:59 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI INA FATAN ALLAH YA ALBARKACI ARNAN DAJI FANS DA KAINUWA FANS  JIN DADIN COMMENT DINKU AGARENI*



*_😍😍😍😍😍😍😍😍😍WANNAN PAGE DIN NAKINE KANWATA TA KAINA SADAUKARWA AGREKI KIYI YADDA KIKESO DASHI NEESHAR JAY MY SWEET KANWA PAGE DIN KINE😜😜😜😜_*

            13-14

Gaskiya aunty kiyi bincike shakara investment ba abunda basa siyarwa Kama da company travel agent mall ba abinda basu da shi har suya sport Amma anty gaba daya 12 suke tashi masu yinma aikin dare kenan masu Zama a super market da mall da suya sport Amma shi Yaya arfan shine manager a kamfanonin indai shine dansa danaji Ana fada a gari meya hada shi da aikin darene harda yake kaiwa 2 3 a waje want time din ma sai karfe hudu yake shigowa gaskiya anty kiyi tunani


Dariya ta sheke da ita kedai bakya rabo da fitina kanwata ke duk ya akai kikasan shakara family haka Ana labarin su a school dinmune sunyi fice a kafatanin duniya gaba daya Kamal shakara waye besan wannan sunan ba kanwata kwantar da hankalinki dad da mom mutanen kirki ne basu da matsala ga temako kowa yasani a kafatanin garin Nan anaji dasu Dan haka nasan da cewa mijina mutumin arzikine bashi da wata matsala a rayuwarsa shima me temakone to anty muje mu kwanta


Suka mike dama kowa da dakinsa suka wuce nafeesat ta sheka wanka da kwalliya tasa wata guntuwar gown iya cinya ta tafi sama dakinsa ta kwanta itako Maryam Banda tunani ba abunda take dama wannan Dan iskan datakeji Ana fada a gari Dan gidan Kamal shakara arfan dama shine arfan mijin yayarta mikewa Tai Tai nifilfili sannan ta kwanta bacci me nauyi ya dauketa cike da mafarkai barka Tai Wanda ta rasa gane kansu sai juyi take kamar  arfan mijintane abun ya tsaya Mata arai tana mugun tausayawa yayarta haka taita juyi Amma baccin ta yai nauyi

Arfan na fita be zame ko inaba sai mozida club Yana shiga aka Fara ihu shakara shakara club ne Wanda ya amsa sunansa club na ta tattun Yan iskane wayanda suka amsa sunansu Yan iska a cikin sabon gari yake ba wani Dan sanda dayake kamashi sun San shi sunsan waye shi sai babban yaro shege uban shegu Dan iska uban Yan iska shagalalle uban shagalallu cike da murna suka dinga yo kansa Bata su yakeba beb dinsa yake nema me suna beauty chan ya hangota jikin wani Nan wani bala'in kinshi ya taso Masa bakinsa har wani daci yake

A fusace yaje wajenta ya wanka Mata Mari ya fusgota ta fada kirjinsa sharaf yaji jikinta zafi zau beb lafiya meya sameki gayan jikinsa har rawa yake yaro da kudi wallahi ganin ta nai tana tangadi shine na rungumeta ba wani Abu nai mataba ko kallonsa beba ya dauketa sai dakinsa dake hotel din jikin club din Nan yadinga lallabata Ashe tsabar buguwace tadinga kwara amai me wari ransa yai bala'in baci dama haka warin giya yake betaba saniba gashi a jikinsa tayi shi saida Tai me isarta sannan bacci me nauyi ya dauketa takaici ya isheshi ko club din be komaba ya kalleta Dan karta gudu danse ya hukuntata


Yana sauka yaga wata zee ashana  Nan tadinga dirka Masa wata giya Don ga karfi ga tsada yadinga  Sha saboda bacin ransa ya tafi sai da yai tatil yaja motarsa sai gida anci sa a ya kashe motar yau be tashi kowaba Banda megadi daya dinga zabgawa horn Yana zuwa Kai tsaye dakin da Maryam take ciki ya nufa ya cire kayan jikinsa Yana ta tsaki gashi a make yake daga idon daze yaga.....

Sunje har ankawo gawar na hadata anata karatu Yasin ce da addu'oi dai haka akadinga yi Masa sai da aka Gama yi Masa wanka Sam maimuna tace bazata iya ganinsaba Dan anhana Mata ma ganinsa duk wadda taganshi firgicewa take Haka aka dauke shi aka kaishi makwancinsa na gaskiya suka bishi da addu'a nauwara tace zata koma gidan saboda zata dafo abincin sadaka yamma tayi kibarshi gobe kyayi inji maimuna sai dare suka koma gida gaskiya nauwara ta tsorata taci kuka ta tausayawa kawarta

Aranta tayi alkawarin bar Mata alhaji ghali ita Allah ya Bata wani Amma Ina tana komawa gida zance ya sauya tana shiga gida ta tarar umman tata ta dawo ta fada jikinta tanata kuka tana Bata labari har aka kaishi jinine ke zuba eh naji Allah ya temakeni kinsan ban Dade da wowaba I na shigowa mukai kicibis da babanki yai min gaisuwa nai Jim sai yace kobada gidan gaisuwar saurayin maimuna kukeba muma yanzu muka dawo Ina nauwara suna tare da maimuna yanzu zasu taho Allah ya temakeni beja da nisaba bare ya kamani

Ashe haka Abu ya faru Allah ya Bata wani madadinsa umma ai yabata Dan wallahi nabar Mata alhaji ghalinta zanbi zabin da baba yaimun Allah ya basu zaman lafiya Ni Kuma yasa haka shiyafimun alkhairi gaba dayanmu nida ita kan bura uba nizakiwa bakin ciki nizaki rainawa hankali to ubankima yayi kadan bana magana biyu

Yadda Kika kawo shi da farko harna barnatar da kudi Dan aimana aiki akansa to wallahi tazauna Baki Isa kice Baki sansa ba Dole ki aureshi Dan nasan duk inda yake yanzu aiki ya Isa gareshi baze wuce gobe ba zezo gareki Dan Haka ki nutsu kisan mezakice Masa nagaya Miki wallahi gidansu maimuna zan Kai shi wallahi Dana tsine Miki albarka Dan ubanki danace ba nono na Kika shaba

Ke wallahi danace Sanjamun ke akai ran suna tunda ba'a asibiti na haifeki ba Dan Haka wallahi aure ba fashi ido ta zaro cike da tsoro Allah ya sani dake ita taga gawar Taji tsoron Allah ya shigeta yanzu taji tsoron karta cutar da maimuna ta mutu itama Amma Ina ummanta data zaunar da ita a Daren tadinga yimata huduba tahu Kai tazauna dabas yadda tadinga haska Mata irin yadda zatai mulki a gidan tunda Bata da kishiya zata zaga duk kasar data ga dama a duniya

Washe gari Tai abincin sadaka me Rai da motsi itada ummanta harda nama aka Kai sun tarar dasu maimuna achan dawuri suka dawo tsafi gaskiyar me shi da magariba sai ga alhaji ghali da tambaya danbe gane kwatance ba dake lokone aka kaishi har kofar gidan cike da farinciki aka aika tazo ta Nan ta hau bare bare


*ANAN ZAN DAKATA SAINAJI COMMENT DINKU AKAN DAN ISKAN NAMIJI YADDA DA FARKO KUKE SAN SA KUKA DAMENI NAFARA TYPING AMMA SAM BANA GANIN COMMENT KAMAR HAKA NAGODE MASOYANA NICE YAKU A ME NISHADANTAR DAKU A KULLUM A KODA YAUSHE*



          *FEEDYN BASH*
[10/3, 4:59 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*Assalamu alaikum fans kuyi hakuri dani ba kullum zaku dings samun typing  ba saboda wasu dalilai ina bukatar addu'arku  kawai fans duk me kaunata yasani a addu'arsa allah ya yayemun abunda ke damuna yabiya mun bukatata nagode sosai da kulawarku agareni da dumbin alkhairinku agareni musamman masu turon da kati nagode allah ya bar kauna inajin dadin yadda kukemun addu'a da nuna kulawa a gareni nice taku princess feedy cele💃🏻💃🏻💃🏻🥰🥰🥰*

*Wannan page dinsadaukarwane agareki aisha idris abdullahi inajin dadin yadda kike mun comment  nagode sosai  sis allah yabad kauna wannan page din nakine kiyi yadda kikeso dashi inkiso kihana kowama karantawa🤣🤣🤣🤣*

              15-16


Idanuwansa ne suka sauka kan wasu luntsuma luntsuman nonuwa ga ta baje akan gado gashinta ya watsu saman pillow jikin nan luf luf fresh tashin hankali besan sanda ya karasa cike da maye ya fada kanta ba ihu ta zindima ya toshe mata baki Yana girgiza mata Kai ya matseta gam a kirjinsa be mata komai ba rungumeta kawai tai bacci yai awon gaba dashi kuka take kasa kasa tana tsoron ta motsa yai mata wani abun a haka suka kwana

Kiran sallar asuba a kunnensa da hanzari ya farka yaga itama ta wani sakalo shi bacci  suke hankali kwance abunma dariya ya so bashi yadda ta wani makalkaleshi ta turo dan bakin ta fuskarta tai jajir shedar tace kuka kare mata kallo kawai yake I love you ya furta ya Zare jikinsa a hankali yadda bazata farka ba dake shi namijine ya nufi samansa yatarar nafeesat nata sharar bacci tausayinta yadan tsirga masa amma shi Sam Ashe ba Santa yake ba yanzu yaji real love daga wajen kanwarta Ashe ita sha'awarta yake tunda ya biya bukatarsa Sam yaji wannan abun dayake ji game da ita ya tafi yaso ajiye iskanci daga aurensa amma baze iyaba yasaba

Bandaki ya shiga yai wanka sannan yai sallah sai ya tashi nafeesat taje tai sallah my life yaushe ka dawo nadade da dawowa dear a gida na kwana jeki sallah kema kizo mu kwanta ta mike ta tafi toilet mikewa yai ya salallaba ya koma kasa ya tarar da ita tagyara kwanciyarta santala santalan cinyoyinta duk a waje tsayawa yai ya shagala da kallonta chan ta farka ta duba ko ina bataga mutum ba ta fashe da kuka kenan mafarki nake wallahi ba mafarki nake ba shine ko aljanune tunda banji karar motarsaba baba kacuceni ina shirin zama zautacciyya ka hadani zama da dan iskan namiji wanda ze IYA lalatamun rayuwata

Ransa ya baci shitake Kira dan iska wallahi zata san ta kirashi dan iska juyawa yayi ya koma saman sukai kicibus da nafeesat my life nafito naga baka nan har na idar da sallah shiru eh naje nabada wani sako ne ok shikenan mukoma miyi bacci dazan taya maryam girkine ki kyaleta ta dafa ita Kadai muje suka wuce sama suka raya sunna sannan suka kwanta bacci sai sha daya suka farka

Laila ce gaban babanta tana fada masa kudirinsu shibaze Iya wannan jarabar ba tun kan ta dakko masa jaraba take ya yarda yace ta turo lawan din zasi magana tana shiga gida ta Kira lawan tagaya masa komai yaji Dadi shima da daddare sai gashi yaje suka tsaida magana sati biyu masu zuwa Za'a daura auren yaje ya turo waliyyansa manyan unguwa yanema wayanda sukai zaman mutunci da iyayensa ya gaya musu su kuma ganin sunna ze raya suka amince ko allah zesa ya shiryu ta haka

Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya lawan ya tanadi komai nasa na lefe ankai masa Ana I gobe daurin aure abokansa suka hada musu dinner a durbar hotel  angayyaci cikakkun tantiran YAN iska su dan asharalle angayyaci makada na shargalle suka tafi dinner din ango da amaryarsa sunyi kyau itama ga kawayenta masu budadden ido irinta anbaje haja ta iskanci a wannan rana anyi iskanci maza haka suka dinga sasikar mata

Dama a hotel suke nan lawan ya hango wata tayi masa ba karya garda gar yace da amarya ta tafi gida tazo akaita tace to suka fito yasa akaita gida ya koma suka sasanta da wacchan tunda harkace ta iskanci Ashe  amarya bakam tai bata tafi ba tasa aka maidota ta tambayi abokansa a wane room yake kowa tsoro yakeji meze faru idan suka nuna ta Haukace musu dole suka kaita tadinga kwankwasawa da karfi yarinyar tacire komai sai bra da pant shike gogan kawai rigar ya cire ko singilet be cireba mtswww waye wai ba amsa a fusace yazo ya bude kofar waze gani

Laila ce duk da yadan girgiza amma sai ya tuna shifa dan iskane mace bata raina masa hankali dan haka ya daure fuska me kika dawoyi bance ki tafi gidaba bazan tafi ba munafiki algungumi ba inda zanje ta fakaice shi ta ingijeshi ta shige da gudu tai kan yarinyar kamar wata mahaukaciyar kura ta chafketa tadinga duka zan nuna miki nafiki iskanci rike ta yayi yanaso ya kwace ta daga jikin waccen amma ina taki saida tayi mata kacha kacha da bra duk ta yakushe mata nono fuska tasha yakushi ransa ya baci ganin taki bari ya zabga mata mari

Yajata waje ya kullo dakin da gudu yarinyar ta murza key tanata doka kofar kamar zata balla ran lawan yaje makura a baci yajata kamar kayan wanki a kasa a harabar wajen kowa ya fito ya dinga dukanta ya cire belt dinsa yadinga kwallo da ita yajata waje ya hada kanta da bango ya zari wata igiya ya daure ta anata bashi hakuri yaki sauraron kowa kowa yasan halinsa dan iskane na abuga a jarida kowa baya shiga harkarsa Sunsan ba mutunci ne dashiba beki ya wulakanta duk wanda yasoba kowaye ya daure ta a jikin salansar motar ya bude ya shiga kowa ihu yasaka a wajen


*Muhadu a next page bakwamun comment  dayawa shiyasa bana typing dayawa gaskiya more comment  more typing nice taku a koda yaushe*



               *feedyn bash*

Continue Reading

You'll Also Like

11K 594 38
Liz is an unclaimed kid with no family and no idea of who she is. Her only home is Camp Half-Blood When Camp is at risk of being in the middle of a w...
83.7K 676 27
اجتماعي؛رومانسي؛عائلي
15.7K 324 21
It's my first time writing an Story so please bear with me. Anyways...... Story: Future Caelus, lost everyone. His friends, family and Comrades...
586K 14.5K 44
Psycho brothers and a little angel sister sounds not so good together right? so what happens when an sweet angel comes live with her lovesick pyscho...