DAN ISKAN NAMIJI

By feedynbash

48.1K 1.5K 174

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun... More

page 1-2 & 2-3
page 9-10&11-12
page 13-14&15-16
page17-18&19-20
21-22&23-24
25-26
25-26&27-28&29-39
31-40
41-50
50-70
Book 2 part 1
part 2
Part 3
part 4
part 5
part 6
page 7
part 8
part 9
part 10
part 11
part 12
part 13
part 14
part 15
part 16
part 17
part 18
part 19
part 20
TALLAH! TALLAH! TALLAH!

5-6&7-8

2.5K 86 1
By feedynbash

[10/3, 4:59 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*Assalamualaikum warahmatullah ina Mika godiya ta ga dukkan masoyana ako Ina suke a fadin duniya Ina Mika godiya ta ga dukkan masoyana Dan Allah kudena Bina private Kuna in turo muku da novel abubuwa sunmun yawa indai nai posting dinsa kanema a group Dan Allah banhana Bina private mu gaisaba Amma ko kace na turo ma bazan turoba gsky Dan Banda lokaci*

            5-6

Tsayawa tai kamar gunki chan wata kawarsu ta dafata nauwara lafiya figigit ta farfado lafiya wlh kinzo kenen nazo naganki ke kadai a tsaye Ina kawarki ta shiga ciki yanzun Nan nima wani sako zan karba yanzu zan shigo ok sai kin shigo tawuce da sauri ta fito da kudin maimuna taraba biyu tadau dubu hamsin takara a nata wlh Bata Isa nabata dubu dariba ita taimun wahalar gwara nakaiwa malam hamsin din yayi mun aiki na mallake alhaji ghali ya manta da wata maimuna mtsww Taja tsaki ta wuce ciki ranta a jagule

Tana shiga ta hango su maimuna da sauran kawayensu dama maimuna mazari ce harta Fara chashewa mtsww me wannan tafini sai dai hasken fatar Amma nafita komai na duniya kyau da komai sai dai bakar fatar Kuma bakina me kyaune bana shafe shafe Amma tunda Fara yakeso zanje nasiyo mai anjima na Fara sawa idanma nono ne zan siyo na nonon tunda nafita duwawu tanata sake sake ta karasa wajen tajawo maimuna gefe kawata gashi yace nabashi mtswww wallahi bakida hankali nauwara wannan uban kudin mezanyi dasu bakisan shiba saboda shegen kwadayi ki karbo Masa kudi yau ma tabbatar baki da hankali

Sanme kudin naki har yakai daga ganin namiji yabaki kudi ki karba sai kinje ko danyan kan Kaine ya yankaki eh naji idan bakyaso kigayamun base kin tsaya yimun dogon sharhiba har kowa yaji lefina Dan na karbi Abu a hannun mijina cike da mamaki ta kalleta mijinki eh insha Allah Dan mungama magana abun yabawa maimuna mamaki tasan ita yace yanaso Taki kulashi Dan bemataba baya cikin iron mazajen datake so Bata da burin auren kudi Amma Wai kiri kiri mijinta ko kunyar idonta Bata jiba dama da gaske itake kwace Mata samari kenan Kamal ma Dan tasan talakane shiyasa dama Ana gaya Mata Bata taba yarda ba seyau ko ajikinta Allah ya Sanya alheri yasa yin na Allah ne indai wannan rayuwarce gaki gata Nan

Indai auren kudine kiyi shi ko guda dayane ki gwada Zaki Sha mamaki kodai harkin Fara bakin ciki da hassada ta sheke da dariya allah ya sawake nauwara nai Miki bakin ciki ko hassada ko Wanda bansaniba bana fatan hassada tashiga tsakanina dashi Allah yasa damu za ai ta juya ta Fara tafiya ungo kudinki a a banaso inje gida ince Ina nasamo nabar Miki keda kayan mijinki ki hada ki rike kyaje kiyi bayani a naku gidan cike da murna tace kinwa kanki Ni gaba takaini sun Kara yawa yau akwai wadaka zamuci kaji nida umma take fada aranta

Lawanne ya jawo ummi ya Bata Mari lafiyayyu guda uku Dan uwarki nizakiwa hauka nizaki gwadawa cin Kai a gida keda ko a kitabul fantsara Babu sunanki mekika sani na cinkai harda za a kawowa yarana Kaya ki jefa musu kayansu ki nadawa Yara duka badai kishi kike ba to ko haukacewa Zaki saina auro Laila wallahi kinsan bana magana biyu ke Baki Isa ba Koda uwata da ubana zasu dawo duniya basu isa Susa nafasa auren Laila ba bare wata ke banza Kuma wallahi kigama haukan ba saki tsakaninmu aurena dake mutu ka raba danke kadaice Zaki iya jure halin Zama dani ko kinki kokinso baki Isa ki wani Abu akan wannan auren ba ya hankadata ciki tanata kuka ga duka ga tsinka jaka dama ya Saba agaban yayanta ma dukanta yake

Yaushe kika Zama Yar iska me kika sani a iskanci kiduba kitabul fantsara suna nane a shafin farko Dan haka dawasa Kika kara korar duk Wanda yazo wajena kema sai jikinki yagaya Miki aurenmu ba saki bare yaji Kuma yanzu zanje na karbo kayan sai dai ki mutu Dan sai sunsa wannan kayan sallah ta kusa Dan bakin ciki Zaki mayar musu da kayansu cikin kuka tasa dariya ai wallahi bazawu taba moruwaba Dan gutsi gutsi na yankasu na mayar Mata dakayanta leda har takalman na farka kutumar uba yau zakisan Dan iskane Ni nizakiwa iskanci a gida

Nizaki zubarwa da mutunci mutunci Ina kaga mutuncin waye besan Kai Dan iska bane a unguwar Nan Banda ana tsoron tijararka ai da ko kofar gida yayanka basu isa sun lekaba Dan dai kowa yasan Kai Dan iskane bakajin kunyar kasha giya kazo Kai tanbele a layi kazubar min da mutunci masu ganina da mutunci duk sundena ai baka da sauran mitunci tunda yaran unguwa ma baka barsu ba indai yarinya zata baka hadin Kai zaka nemeta nikike gayawa haka Zaki ci ubanki yau ya dakko bulalar yafara dukanta ta ko Ina sai ga yaran sun shigo suna ganin haka suka sa kuka sukai kan uwar suka rungumeta ya hada duka ya zanesu

Maryam ce ta fito dauke da jaka ahannunta nafeesat na falo taga mace Ina zuwa haka Rana fatsar fatsar wallahi anty gida zan koma Dan bazan iya Zama Ina kallonki mijinki na jibgarki ba zan iya Rama Miki wata Rana nafeesa Tai murmushi Allah sarki sis ba halinsa bane kinsan mutumin kirkine arfan din kawai tsautsayi ne suna meeting a office jiya aka kawo giya besantaba ya Sha shiyasa Amma haka baze Kara faruwaba

Cike da mamaki take kallonta wato harya tsarata ta tsaru dama ita Sam Bata da wayo duk abunda kace mata yarda take kamar yarinya take zuciyarta akwai saurin yadda Bata da zafafa fawa ta kalleta haka dai ya gaya Miki Amma Ni banyardaba anty kawai ki zamanki ke da mijinki Amma Ni bazan zaunaba aiko Zama Dole Bari kiga ta Kira babansu tagaya masa Bata da lafiya Kuma Maryam ta dage sai ta taho handsfree tasa ita maryamun eh baba Bata wayar ta karba tana turo Baki baba haba auta ta kwantar da hankalin ki Aina barwa nafeesa ke har aurenki nafeesa ta sheke da dariya itakuma tafasa ihu tana kuka nafeesa ta fusge wayar ta kashe

Ba kukan komai takeba sai na Zama gidan Dan iska tanaji aka sanar Mata da halinsa yaushe zata iya wannan zaman Sam bazata iyaba Zama gidan mashayi mazinaci ita kanta yayar tata tana tausaya Mata anmata lumbu lumbu an aureta bisa rashin sani tafado gidan Cikakken takadiri Dan iska Wanda duk wani abun iskanci Yana aikatawa tunda ance har caca yakeyi to meye bayayi na iskanci da haramci

Haka taita lallabata har yamma da kyar taci abinci wajen magariba sai ga shi ya shigo a nutse yai sallama suka amsa yaga taci kunu tayi dam sai Tai Masa kyau Dan yafi yarta kyau Dan dai ita batada hasken fatane a a lafiya nafeesa Naga kanwarmu nata fushi tana zumbura Baki wallahi gata Nan tun bayan fitarka taketa fushi Wai lallai saita tafi gida baba yace yabar Mana har aurenta wow gaskiya ya kyauta Mana mun gode Kuma tunda gidan takeso ku shirya na kaiku ku gaishesu nima na Kwan biyu banjeba bara nai wanka naci abinci mutafi ko

Cike da murna ta sakar masa kiss Tama manta da wata Maryam ganin haka Tai sum sum ta koma daki mutum a fuska a zuciya shedan mtsww Taja tsaki ku kainin wallahi bazan dawoba guduwa zanyi Nan shima ya rungumeta suka Fara shiga wata duniyar chak ya dauketa yai sama da ita saida suka gamsu sannan sukai wanka sukai sallar magriba sukaci abinci har Maryam sannan suka tafi gidansu

A hanya yake sanar dasu su Gama da wuri dan karfe goma da rabi ze tafi office ita dai Maryam abun yana bata mamaki wane irin aikine sai dare Shiba police ba ba soldier ba ba shi dawani kaki to aikin me take ta tambayi kanta ba amsa Nima tasani a tunani kujira mu tunano

*Naga alama book din Nan be muku ba Dan Haka na ajiye alkalamina daga yau indai Banga comment masu yawaba sannan banasan thanks ko sticker yadda nake typing nake rubutawa rubutu nakeso*

Nice Taku akoda yaushe

       *Feedyn bash*

            7-8

Continue Reading

You'll Also Like

586K 14.5K 44
Psycho brothers and a little angel sister sounds not so good together right? so what happens when an sweet angel comes live with her lovesick pyscho...
Re:Cursed By

Adventure

54.7K 1.8K 22
Y/N: CAN I GET A REDO PLSS!!!. Dark: Nope. Y/N: WHY?!, It was all good I got my isekai cheat skill and I got to design how I look like in the end all...
72K 1.6K 78
A student from the Paldea region took an interest in traveling to other regions to learn new things.