DAN ISKAN NAMIJI

By feedynbash

47.8K 1.5K 174

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun... More

5-6&7-8
page 9-10&11-12
page 13-14&15-16
page17-18&19-20
21-22&23-24
25-26
25-26&27-28&29-39
31-40
41-50
50-70
Book 2 part 1
part 2
Part 3
part 4
part 5
part 6
page 7
part 8
part 9
part 10
part 11
part 12
part 13
part 14
part 15
part 16
part 17
part 18
part 19
part 20
TALLAH! TALLAH! TALLAH!

page 1-2 & 2-3

6.8K 189 7
By feedynbash

[10/3, 4:59 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*NA SADAUKAR DA WANNAN BOOK DIN GA MAHAIFINA ALLAH KAJIKANSA KAI MASA RAHMA KASA ALJANNA MAKOMA ALLAH SARKI BABANA*


*WANNA LABARIN KAGAGGENE BANYI DAN WATA KO WANIBA NAYI SHINE DAN FADAKARWA KAWAI ALLAH YASA MU AMFANA DA ABUNDA KE CIKINSA KOFA ABUDE TAKE GA WANDA ZE MUN GYARA KO BADA SHAWARA*

*Assalaamu alaikum masoyana wannan shine sabon novel dina kuyi hakuri cigaban arnan daji yana nan zakujini kar kuyi fushi*



*Kuyi hakuri ba kullum Zan dinga typing ba yanzu saboda uzurirrika nagode*
        

                1-2

Mahaukacin tuki yake ko gabansa baya gani saboda tsabar buguwar dayayi tuki yake yana zuga uban gudu a bakin wani tankamemen get ya tsaya yafara danna horn ba kakkautawa a guje me gadi ya taso cike da magagi ya bude tangamemen gate a guje ya Danna hancin motar

Yai wani irin parking a karkace ya bar Motar a kunne ga security akai wani irin ihu motar take da har makota saida ta tasa a furgice suka firfito parlour nafeesat ce matar gidan da kanwarta maryam suka tsaya cirko cirko ganinsa ya shigo a bige ihu nafeesat tasaka wani ihu waye wannan maryam dubamun dakyau nagani ta karasa wajensa ta kalle shi ihu tasaki wallahi shine

Ta karaso itama wazata gani mijinta ne arfan ta fada day karfi meke damunka ka shigo a galabaice haka uwarr....ki nace nida gidana Zak........i tambayeni meye haka gaba dayansu sun firgita amma ita maryam tabbas tasan cewa wannan warin giya ne amma bazata iya fada ba tana jin tsoro anty ki kama shi mukai shi daki inaga beda lafiya

Maryam karar nan ta dameni jeki kashe dan Allah motar sace da hanzari tafice ta tarar get din makotansu su biyu Har sun leko suna bala i megadi ya hanasu shiga yauwa kigayawa mijinki cewar dayan mun gaji da daukan hakkin mu dayake sati biyu mun huta da ya aureki amma yanzu abun ya dawo haka yake damun mu dakarar motarsa kullum bama iya rintsiwa muda iyalanmu kuma security ne a motar ko anzo ba a iya kashewa wallahi mun gaji da wannan iskancin kema kwadayine yasa Kika auri dan iskan namiji kokema hakan kike

Kuka maryam take kawai tana tausayin yayarta me hakuri ashe lumbu lumbu yai musu Dan iskane basu saniba mashayin giya baki fara kuka ba sai kin fara ganin mata na safara a gidan nan sannan zaki kuka cewar dayan wallahi kija masa kunne duk da sunaji su wasune to muma mungaji tunda bafinmu yai ba suka juya suka fice


Kuka take ganin wannan tashin hankalin a gidan yayar tata duka satin su biyu da aure yau kwananta uku saboda yayar tata tayi waya cewar yana aikin dare kwana biyu tazo tadinga tayata kwana tunda ita batasan yar aiki taci karo da wannan damuwar tayi tayi ta kashe ta kasa kiyi hakuri ki koma ciki shika daine yake iya kashewa sukuma sun dauka kece matar gidan kuci gaba dayi masa addu a

Ta juya ta koma parlour din ta ganshi ya Zara belt yabata kilar nafeesa ta kwalla kara tayo kansa ya juyo a fusace ya fada jikin ta da niyyar itama ya jibgeta sai zame ya dinga shara amai banda kuka ba abunda nafeesat keyi yagama me masifar wari wanda duka sai da suka toshe hancinsu

To Dan iska wallahi kayi kadan ka Kara aure sai nayi abunda nasaba tafita ni nazame ma jaraba matar jaraba Kai dan iskan duniya ne nima haka dan haka lawan kayi kadan cewar matarsa ummi inmaji da wannan shedancin naka mana idan baniba waze zauna Dakai


Ya sheke da dariya sai naja atu itama yar hannuce Dan nayi shi sosai kuma da kudi a hannunta sosai wajen aikinmu daya albashin ta yafi nawa kinga zamu huta sosai wallahi baka isaba bazaka aureta idan ko ka nace wallahi kaga wacchan rigiyar ciki zan fada nabarka da yaya biyar kasan yadda zakai dasu  aure ba fashi wallahi sai dai kifada Dan sai nayi yarako zata rike tunda ta dade batai aureba itama yarinya muzuba mugani yasa Kai ya fice




*MASOYANA WANNAN SHINE SABON NOVEL DINA WANDA DA NA KUDINE AMMA SABODA DARUSAN DAKE CIKINSA NAFASA ZAN MUKU SHI FREE AMMA IDAN YAI MUKU ZAN CI GABA NAJI RUWAN COMMENTS KAWAI*



*MASOYANA KUTAYA MY BASH DA ADDU A ALLAH YA KARA BUDA MASA YA BIYA MASA BUKATUNSA DAYASA A AGABAALLAH YA CIKA MASA BURINSA DUK ME KAUNATA DAN ALLAH YAI MASA ADDU A BANSAN BAKIN WANIBA  SHIYASA  NAI MUKU FREE KU FADAKU DA DARUSSAN DAKE CIKIN NOVEL DIN SABODA NA FARANTA MUKU KUSA SHI A ADDU ARKU NIMA ZANCE NAGODE MY LIFE ALLAH YA BIYAKA YA KARA ARZIKI DA BUDI*




*Yawan comments yawan typing nice taku a koda yaushe*



            *FEEDYN BASH*
[10/3, 4:59 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*BISSIMILLAHIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH (SWT) DAYA BANI IKON SAKE KAWO MUKU WANNAN BOOK DIN INA FATAN ZAKU AMFANA DA DARUSAN DAKE CIKINSA*




*MASOYANA NAGODE SOSAI NAJI DADI DA YADDA KUKA NUNA KAUNARKU GA DAN ISKAN NAMIJI ALLAH YASAKA MUKU DA ALKHAIRINSA IRIN ADDU OIN DAKUKE MANA NIDA MIJINA NAGODE SOSAI ALLAH YA BAR KAUNA YASA MU AMFANA DA DARASIN DAKE CIKIN LITTAFIN*

*INA GODIYA AGAREKU ARNAN DAJI FANS 1-4 YADDA KUKE MUN ADDU A GAME DA CIWON HANNUNA NAGODE SOSAI ALLAH YA BIYAKU DA MAFIFICIN ALKHAIRINSA NAGODE*

            3-4


A guje Lawan kejan motor yana tukinsa yadda yaga dama a kwalta kamar shi kadaine  a titin a bakin asibiti yaja wani mahaukacin burki ganin wata tsaleliyar budurwa ya samu waje me kyau yai parking Yana Danna Mata horn ta lura da ita yake tana zuwa Bata wani yi Masa maganaba tasa Kai cikin motar ta kwame a gaba sai Ina baby


Tai Wal tana kallonsa inda zaka ya sheke da dariya harda buga gaban mota wow nice baby Ina kallonki nasan ke Yar hannuce Dan haka baki da matsala dani beb hankali kwance yake driving dinsa basu zame ko inaba sai kano club Yana parking aka Fara ihu sai Dan iskan namiji Ana tafi Yana daga musu hannu yaja hannunta suka shige ciki

Nan waje ya Kara dinkewa ga yayan iska Nan Nan aka Fara cashewa Ana watsa daloli Ana zuba ihu manyan yayan hutu suka sa gasa suka wulla key din mota duk wacce ta cafe ta Zama tata haka aka dinga rawa a club saboda club ne na manyan mutane ba na yara ba sai daya uku saura lawan ya kamo hannun beb dinsa wadda ta tafi da maza dayawa amma bame Kai farmaki saboda ta lawance kowa yasan iskancin lawan bari muji waye lawan

Iyayen sa duka sun rasu tun Yana karami yataso Cikakken Dan iskane na bugawa a jarida tun Yana karami nayaji ko kadan iyayensa bakin haurene ba asan garinsuba andai ce Yan Niger ne buzayene bayan gobara ta hallakasu dukansu lokacin lawan Yana makarantar dare gobara ta tashi da iyayensa makocinsu mallam Isa shiya karbi lawan ya tsaya Masa ya cigaba da karatunsa har yaje Jami a ya gama Amma Sam bayaji ko kadan tun malam namasa fada har ya gaji karshe malam u a kwanta dama iyalansa suka koreshi daga gidan dama ya Fara taka leda sannan yafara aikinsa nan yafara neman aure


Ya auri matarsa ta farko ta Haifa Masa da daya duka da tantagaryar iskanci yasa suka rabu daga baya ya auri ummi sunyi auren soyayya tana sansa sosai Amma ita ba Yar iska bace kaddara duk da batasan Yana Shan giyaba ta dauka kawai Dan yawace yawacene Ashe da sauran kallo bayan ta aure shi tagane zallar halinsa irin shedancin sa da iskancinsa haihuwarsu uku Amma tana zaune dashi lafiya Dan tun farko dayake jibagarta sai ta Dena fitowa idan ya dawo Dan tasan a makensa yake duk unguwar baya ganin mutuncin kowa ba Wanda besan lawan ba


Lawan Dan iskan namijine a tsakiyar unguwa yake Shan giyarsa hankali kwance saboda yana da daurin gindi manya yasan manya saboda indai zaka Sha giya Dole zakai rayuwa da manya shiyasa baya tabuwa har bindiga gareshi da ankwa kamar ma aikaci kuma ba Wanda ya isa ya kamashi sun hadu da Laila a wajen aikinsu Laila tayi karatu me zurfi Amma ta rasa mijin aure

Hakan yasa tafara Dan taba yawo daga baya shine tasamu aiki a company inda lawan ke aiki to ta fishi matsayi Amma yafita kurda kurda da sanin mutane zuwanta wajen lawan ya Fara shigemata saboda ta Masa gaskiya Wasa Wasa suka Fara shakuwa har takai ga suna Shan romon democradiyan juna ta Masa ta ko Ina shedan na karara zuzuta musu wutar San juna tasan lawan tantirin Dan iskane Amma a haka ta daure ta ce siyi aure shima ya yarda da haka dan albashinta me tsokane yadinga karbewa


Tajewa iyayenta da maganar auren lawan Sam basu amince dashiba saboda mutanene na gari Amma ta rantse idan basu Bata shi ba komai ze iya faruwa har ruwan ta daga itama tana musu tanbele Allah ya shirya iyayen sukaga tunda hakane gwara a aura Mata shi antsaida ranar bikin da komai inda hankali kwance da zuciya daya zatai auren ta saboda tadena sabo tayi alkawarin Zama da kishiyarta lafiya



An dawo labari lawan be zame ko inaba da wannan budurwar sai darbur  hotel anan suka yada zango suka dinga murzar juna kamar ba gobe Dan lawan ya iya sarrafa mace haka yadinga lasheta Yana Shan gabanta ko Ina sai da ya side a jikinta yagama tafiya da ita Dole ta like Masa koba ko sisi haka suka kwana suna shedancin sai da safe sannan suka samu damar rintsawa ba sallah ba salati


Maryam na kuka ta ringume nafeesat anty lafiya me kikai Masa yadinga jibgarki haka Maryam arfan mashayin giyane ya cucemu ya cuci rayuwarmu Ashe Dan giya aka aura mun iyayenmu mutanen arziki  basu dau duniyar a bakin komai ba sun bashi Ni saboda Allah badan dukiyarsuba saboda San da mukewa juna Ashe Dan giyane kuka take kamar ranta ze fita  dakyar Maryam ta rarrasheta kiyi hakuri anty jarrabawace kowa da kalar tasa kitai Masa addu a

Kamashi mukai shi dakinsa sai na gyara wajen mu kwanta Taya ya barci ze yiwu Maryam kinajin wannan muguwar karar motar me Shirin fasa dodon kunne naji anty Nima tadameni Amma yazamiyi ya muka iya Dole hakuri zami zuwa wani lokaci tukun idan ya farka ya kashe


Haka suka kinkimeshi suka kaishi dakinsa Yana wani mugun wari jikin nafeesa rudu rudu da duka haka Maryam takai ta daki ta kwantar tabata paracetamol duk da tasan cewa bazata taba iya bacci ba saboda wannan karar motar ga Kuma tunanin halin da mijinta ya fada ta kasa cewa komai kawai saida safe tace ta dawo parlour ta kwashe Aman ta goge wajen tana tausayin yayar tata gaskiya gida zata koma gobe bazata iya wannan rayuwar ba

Alhaji ghali ya kamata Kai aure kodan idon mutane saboda a dinga ganin Ana shiga da zuka zukan maza Yara matasa gidanka za a zargi wani abun za adingaima wani kallon duk da kaidin kwallon Dan iskane me basaja me sadaka me zakka me kula da marayu Amma daga gefe Kai kwallon Dan iskane basu saniba basusan duk da kudin Haram kake hidimta musu ba suka kwashe da dariya suka tafa shege alhaji atiku ai duk jirgi dayane ya debomu


A a da bambanci danni inada iyali Kai kuwa duk wadda ka aura sunanta sorry Dan baka taba yarda ka haihuwa ba Dan a ciki sawa a burgeshi Kai da mace sai kallo Ni kuwa inada Yaya na Amma dai duk kanmu Yan iskane ko waye nagari a cikinmu suka sheke da dariya suka tafa




*ANAN ZAN DAKATA SAI NAJI COMMENT DINKU YAWAN COMMENT YAWAN TYPING NICE TAKU AKODA YAUSHE*

  

              *FEEDYN BASH*

Continue Reading

You'll Also Like

44.2K 2.1K 77
What if it wasn't Japan that teleported to another world, but the superpower country on Earth, America's Cold War rival that in our OTL is collapsed...
98.7K 2.1K 26
Jujutsu Kaisen Gojo reader is in the world of FairyTail. Starting at the conclusion of the Phantom Guild Arc what kind of mischief will we see with o...
549K 18.7K 80
Child of the Eldest Gods from the East, Heiress of Earth and Legacy of Stars and Magic, Has the Affinity to Balance the Peace of Nature, Fated Love i...
14.1K 322 16
An alternate Jason Uchiha timeline