A DAREN AURENA(SABON SALO)

Von MissDmk

1.7K 68 1

Based on True life event Mehr

Complete story(chapter 1-21)
Page 1
Page 2
Page 3
page 4
Page 5
Page 6
Page 7
Page 8
Page 9
10
12
13
14
15
16
17
18
20
21

19

46 1 0
Von MissDmk

MissDmk

Bansa lokacin da Zuciya ta dibe ni ba, nace "Mujaheed do as you wish. " ina fadin haka na yanke kiran, kafin na fashe da matsananci kuka mai cin rai,  sabida ya ga ina sonshi kulum sai yay ta min barazana da saki?

Mujaheed was memontarily dumbstruck, that's his jaw almost dropped out of shock, sake kiran wayar ta yayi coz be yarda cewa ita ta bashi wannan amsar ba, amma ya tarar da wayar a kashe, nan ne ya kara tabbatar da cewa ita ta ba shi amsa.

He rose to his feet and started wandering in the office with alot running through his mind.

Can kuma yayi undid necktie sabida zafi da yake ji duk da sanyi AC.

Zuwa Gombe ya kamani, yayi maganar kamar akwai wanni agun.

Innaro da ta shigo dakin ta same ni sai kuka na keyi.. Tace

Lahaula, ya tabbata dai wannan mutane ke jikin ki? Ashiya zo ki ganne min ikon Allah, Aseeya dake parlour Yawuro da Ummah suka karaso da sauri, jin yadda Yawuro take rafka salalami.

Innaro mai ya faru kike kwala min kira haka?

Innaro pointing masu ni tayi, hade da cewa ashe ba a banza ta koma Dodi minal Dodi ba? Ashe arnan ne a jikinta, ah ban ga ta zama bara naje na kira malaman gida kafin a farfasa min samirun da Hajiya Gudai ta lale Murtala har hudu tayimin, tana fadin haka ta rike sandar ta, ta kara gaba.

Aseeya dauki Abbah ku fita, Ummah tayi maganar tana karasowa inda nake..

Dafani tayi alamar miye yasa nake kuka? Kawai na fado jikin ta, ina kuka mai cin rai, saida nayi kukata mai isata kafin, ta dago da fuskar ta, tana kallona

Aisha duk duniya baki da wacce ta fini, idan kina cikin wani halin na damuwa I think I should be the first to know, gaya min miya saka ki kuka?

Kallon Ummah nayi, naga tausayawa da jinkai na uwa a idonta.

Ummah Allah ya bani damada ikon faranta maku kamar yadda kuke  min, tabbas ba wani da yafi min ku a duniya nan, I wish never to repeat the same mistake I did last year.

Goge min hawaye na tayi kafin tace komai ki ga ya samai Dan Adam to a rubuce yake, kuma bawa baya wuce kaddaran sa Aisha, saide wasu malamai sunce kyakkyawar adu'a da niyya kan iya canza mumunar kaddara zuwa kyakkyawar kaddara.

Ummah na, tabbas duk wanda ya rasa iyayensa, yayi babbar rashi, da ace na rasa Abbah bansa a wannan irin halin zan tsince kaina ba? Kuma ace wai ta sanadiya ta? The thought of Abba almost lost his life for me, is devastating Ummah.

Aisha abinda ya wuce ya wuce, Alhamdulillah tunda ga shi duk muna tare?  Shin kina fuskanta barazana a gidan auren ki? Ki gayamin Aisha dan ni kadai ya kamata ace na san damuwar ki?

Zanyi magana kenan Innaro suka shigo tare da baba liman da kanne Abba,
Yawwa kun ganta nan, hamsheken ke a jikinta, Kuyi ku fitar dasu Karta rusa min da gadon ta alfarma. Ga kuma samirun da Hajiya Gudai tayi min lokacin da na haifo magajin Dan ta, wato Aminu, tsabar murnan haihuwar da namiji mai kama da danta yasa ta Lale naira yana gugan naira har mutala hudu ta siye min su, to gaskiya ina ji dasu kamar yadda nake ji da wannan sandar.

Ummah tace haba Yawuro? Miye yayi zafi haka?

Maryama ba wani pikipki da ido, ko wanni zance abu ne na taimako ki bari kawai... Bata karasa magana ba na mike tana ganin haka ta rusa kururuwa tana kuka, jama'a akawo agaji kaina suka yo, aradu ni suke kallo .

Ummah mu koma part naki, ina fadin haka muka fara takowa, Innaro na ganni haka ta damke daya daga cikin yaranta,  kawu Jamilu da Innaro ta damka, yace haba Hajiya mai haka kuma?

Ubanka nace Jamilu, kana kallon sunyo kaina kana tambaya ta miye haka? Salan ta karasa ni?

Kawu Jamilu yace to Hajiya ai Aisha ce da kanta bawai aljanu ba.

Gaida su nayi kafin na koma part namu, 
Ummah dake biye dani a baya tace kin ci abinci kuwa?

Eh naci Ummah, nayi maganar ina kokarin zama bakin gado .

Itama ta zo ta zauna, now tell me.

I wanted to split off all my worries to her but na kasa, I ended up telling her about my pregnancy and its the reason why I'm disturbed.

Abin farinciki ne ai Aisha, ko shi mijin naki baya so ne?

Yana so Ummah amma naga Abbah yayi karamin ga kuma school?

Duk wannan ba matsala bace, tunda mijinki na so, da ace baya so ne shine matsala.

Shawarwari da kalamai masu kwantar da hankalin Ummah ta dinga min, throughout  yau muna tare da Ummah, sai da bayan sallah isha muka nufa parlor Abba dan yi dinner, bayan an gama dinner zama mu kayi muna ta hira ana dariya, Walhi ganin iyayen ka ma wanni rahama ne, har na mance da wata damuwa.

Washe Gari
4pm

Ina samar khimar, Ummah ta shigo dakin, tace daman mijinki yau zaizo shine baki sanar damu ba?

Hankali tashe nace miji kuma Ummah?

Ummah tace gashi can a parlor Abba. To ba dai tafiya za kuyi ba dai ko?

Walhi Ummah wayata akashe take, kuma yadda mu kayi dashi kafin nazo yace sai sun gama review kafin zai shigo Gombe, kuma yace nan zanyi hutu kafin na koma nayi maganar hankali tashe, ina tsoron ko takarda saki ya kawo min.

To tashi ki kai masa abin sha..

Kokarin controlling emotions and thoughts na keyi sabida gabadaya hankalin ba ajikina yake ba, dauko Hijab nayi na zira kafin na nufi kitchen na dauko ruwa da madara na daura samar tray na nufa parlor Abba dashi,

Zaune a kasa na gansa, kansa na kasa, da sallama na shigo, kafin nayi masa Sannu da zuwa hade da ajiye tray a gabansa.

Aisha ashe sirikar ki ba lafiya shine baki fada ba? Abba yayi maganar yana kallona.

Shiru nayi dan bansa abinda zance na Abba ba,  ji nayi yace je ki shiryo mijinki na jiran ki, amsawa nayi da toh kafin na fito jiki a sanyeye na koma daki, na canza wa Abbah kaya kafin na dauki handbag nayi masu Ummah sai na dawo.

Komawa parlor nayi, Abbah na ganni Mujaheed yaje gunsa da gudu, Abba yace har kun shirya? Na amsa da Eh Abba, to adawo lafiya Abba ya fada kafin ya mike ya shige ciki,

He gave me a disdain look before he rose to his feet and headed to the door, ba tare da nace komai ba na bi bayansa, to my surprise na ga wata corolla S. E  pake, da key yayi unlocking kafin ya bude kofar baya ya saka Abbah aciki, ya dawo mazauni driver ya zauna, Kallona ya tsaya yi,

If looks could kill I would have been dead by now, nima na shiga passenger's seat na zauna....

Figar motar yayi a guje yabar haraban gidan,

Aisha were you the one that said that yesterday? Tambayar nasa yazo min ba a zata,

Cikin jarumtaka nace Eh.

Da mamaki yake kallona kafin ya busar da iskar bakin sa, yanzu daga zuwa gidan ku kwana daya har kin koyo wani banza hali?

Bansa lokacin da Zuciyar ta dibe ni ba, nace ka gode wa Allah iyayena mutane arziki ne kuma wanda suka gaji arziki, kuma suka koyamin tarbiyya, biyayya da hakuri, bacin haka ba wacce zata zauna da namiji da ya fifta matan waje akan Matar sa, ta sunnah.

Cike da mamaki Mujaheed ke kallona, ganin harna iya buda baki na gaya masa wannan maganar?
Can yace yanzu Aisha sharri ma za kiyi min? Idan kina son saki ai base kin bulo min ta wannan sigar ba,

An unlocking waya ta nayi, na nuna masa pictures insa tare da wata a City View, was this also a frame? This the you were to be in Lagos, but here you're having fun with a girl Mujaheed?

He was memontarily dumbfounded and loss for words.
Da kyar yace where did you get this from?

Mujaheed gara kayi aure da wannan zubar da mutunci da kk yi, gara ka kawo ta gida a matsayin mata, Mujaheed ka dauka ina cikin irin matan da suke hana halal dan farinciki su?

Jikin sa sanyi sosai, bai taba tunanin duk na gama dago shi ba sai yau, wato shiyasa harna iya bashi amsa dana basa?
Motar shuru ya dauka har muka issa gidan su.

Hannu bibiyu su Ummah suka amshe mu, ni abin har mamaki yake bani, wai har tana ce abar mata yayen Abbah kafin na gama hutu, Mujaheed yace ya yarda Abbah ya zauna da ita, nide banso ba amma hakanan na hakura.

Nida ya kamata ace na kwana gidan, ina sallah isha yace na fito ya mayar dani, dukda a wayance na bar gidan haka bai hana Abbah kuka ba, kuka ya keyi kamar ransa zai fita, tsabar kuka ji nayi kamar nace a bani da'na amma kuma na kasa, harda kwala ta..

Ko da na shiga motar ba wanda yace ma wanni kala acikin, har muka issa gida, nazo sauka ya mikamin farar takada yace gashi.

Ji nayi gabana ya fadi tsabar fargaba, tsawa nayi ina kallon takarda, can yace ki amsa man, na amsa jiki a sanyayye jikina yana bari, ina tafiya kamar wacce kwai ya fashewa a ciki, 

Allah ya zaba mana abinda yafi zama alkhairi Aisha! Jin wannan maganar ya kara tabbatar min da abinda nake tunani, ina issa cikin gida na nufa part din mu da saura karfin da ya rage ajikina, na nufi toilet na saka lock. ina issa na tsaya kallon takarda, na kwashi 10mins kafin na gathering courage na bude takarda, Idan naga ya rubuta.....

*Littafin nan kudi ne, don Allah da son annabi ku karfafa min guiwa, duk wanda ya ga wannan littafin ya siya kafin ya karanta domin hakkina ne. Biya ta wannan account din: FATIMA DAHIRU  UBA 2291620442 sai ku nuna shaidar biya ta number 09074267236. Dan Allah banda vtu.*

Weiterlesen

Das wird dir gefallen

16.4K 1.6K 18
" ඇයි අයියෙ ඔයා කොයි වෙලෙත් මාව සුදු අරලිය මලකට සමාන කරන්නෙ.." මං අයියගෙ මූන දිහා බලන් අහනකොට එයා මගෙ ඇස් දෙක දිහා බැලුවා.. මගෙ අයියගෙ මූනෙ ඇඳිලා තිබ...
8.7K 292 56
WOC SERIES SAMPINGAN XAVIER ADREAN X DAHLIA ARYANA Dahlia Aryana. Dipaksa bekerja di kelab malam oleh ibu kandungnya sendiri. Berhari-hari dipaksa me...
17K 2.6K 20
ආදරේ කියන්නෙ හුත්තක්. එච්චරයි __සිතුම් ආකාෂ් ෆ්‍රනෑන්ඩෝ
9.6K 1.3K 48
"මම අර වගේ ආදරෙයි ,මේ වගේ ආදරෙයි කියන්න මම දන්නේ නැ..එත් මම ආදරෙයි ....ආදරෙයි ..එච්චරයි ..."