BURIN SABRIYA

119 7 0
                                    

                      CHAPTER 1

Alhaji Mansur Musa marke hamshakin Mai kudine Wanda yake rike da madafamun iko a hannunsa, Dan kasuwa NE kuma Dan siyasa ne Asalinsa Dan kaduna ne kuma a karamar hukumar makarfi wani gari Mai suna Marke, Zaria shine inda yake zaune da iyalanshi,  yanada mata Mai suna Hajiya Mariya wacce asalinta yar garin Yobe ce wato postiskum, sun haifi yara biyar ciki akwai Sabriya, Samir, Samira, Areef, sai autarsu wato Aisha Humairah wacce ake Kira da Noor wato "Haske"

Daddy you called me lafiya koh Daddy gyra zama yayi ya gyra murya yace Sabriya mun gode Allah madaukakin sarki daya nuna mana wannan lokaci da kika kammala karatunki na sakandire, kuma lokacina daya kamata kici gaba da karatunki har Allah yakawo miki Mijin aure inyi miki aure cikin aminchi, juyawa yayi yace Hajiya koba haka ba?
Umma tace kwarai admission Dinki yafito na Nile university Don haka kifara shiri nanda kwana biyar zaki tafi..... har suka Gama magana ban ce komai ba domin nafara Sabo da iman ace zan tafi inbarshi, gaba daya shekaruna sha takwas farace ni Amman bamai tsawo ba, yabon Kai jahilci Amman babu inda Allah ya rageni, tunani na fada saida Abba yace koh makarantar bata miki bane???
Kasa amsawa nayi illah iyaka nace yayimun Abba Allah yakaimu lokacin.

Sama na hau baba fati nagani nace ki hadomun Abu Mara nauyi Don yunwa nakeji, dakina na shiga miss call goma na samu duka na Hasken idanuna NE Iman cikin Tashin hankali nace "waiyo Allah na Allah yasa baiyi fushi ba, kiranshi nayi ya dannan busy ya kirani
Sweetheart ina kika shiga haka cikin sassanyan muryanshi daduk wata ya mace zata nutsa acikin sonsa, Habibeey kayi hakuri Abba da umma suka kirani akan maganar tafiyana Abuja kasan nasamu admission a Nile university, Masha Allah babyna nayi miki murna yaushe zaki tafi Don insan shirin dazanyi inzo ganinki ? Kohda yake Abuja zakizo kisameni, my love kasan cewa wata kusan Tara kenan Kake cemun zakazo Amman shuru nagaji da kallon hotuna dajin muryanka a waya batareda naganka ba cikin shagwaba nake magana, kiyi hakuri banaso kina bata ranki zanzo insha Allah
Nanda kwana uku ki shirya OK Allah ya kaimu har kasa naji dadi dukkan damuwana sun kau sallama mukayi dashi.

Iman Hassan yarone mai hatsabibin kyau Mai kimanin shekara 25 a duniya, saboda kyau da haibarsa kowacce mace Nada burin tasameshi a matsayin mijinta, mahaifinsa shima hamshakin Mai kudine Don kudinsa yafi na mahaifin Sabriya, suna running companies a kasashen Turai, Alhaji Hassan Sudaiz Dan Asalin Riyadh ne dake Saudi Arabia Kamfani ya kafa a kasa Nigeria shine musabbabin abunda yakawo shi Abuja Nigeria, ya auri mata daya mai suna Fatima Zarah yar Niger ce Koh ince buzuwa ce tanada yara uku, Iman, zainab, fadila, iman yayi karatu NE a kasar England yarone mai tarbiya da cikar kamala Amman akwai izzah da takama na hadu dashi ne a INSTAGRAM inda yakeson duk wani activities Dina danakeyi, yasanar Dani soyayyarsa gareni lokacin danake cika shekara goma sha takwas a duniya, Amman bantaba ganinsa ba saidai kullun shakuwarmu karuwa takeyi kamar wutar Kara.

IMAN  P .O. V

Mom I want to speak with you, inaso zani Zaria nayi new catch, inaso a shirya masu gadi Don nanda jibi zanyi tafiyar, Mom I love her sorry for not introducing her to you, naso in sanar daku Amman nabari ne sai mun fahimci juna Sosai, mom Sabriya is my life Sabriya tazama jinin jikina babban burinta shine inzamo mijinta saidai kash mom she's a small girl  very beautiful and charming duk ranar da kikaga Sabriya zaki sota tamkar zainab koh fadila, I love her mom I can't hide it to you help me plan for this trip, me kike tunanin zankai mata Nile university zatazo kinga school daya da zainab and I want them to be friends, duk maganar da nakeyi mom kallona kawai takeyi tace Iman kenan yaushe ka Gama school har kakeson a nemi budurwa? Kana zancen she's a small girl you are a small boy my baby it's to early for you to get a wife don't rush my son, by the way I have something for you in the next 5years my son, but I will arrange everything na zuwa ganin Sabriya karka damu but I want you to keep praying for the best my boy, Tashin hankali Dana shiga ba karami bane tunanin me mommy take nufi danine tashi nayi zan fita, Muneera ce tashigo cousin Dita ce na tsani komai a tattare da ita, koh sannu tacemun bana amsata saboda batayimun ba koh gaisuwanta bana amsawa inba a gaban dad koh mom ba she's too arrogant and she's a talkative, yaya barka da fitowa, wani kallo nayi mata na janyota nace daga yau karki sake gaisheni I hate you ok banason gaisuwan, zainab da fadila ne suka fito suna murmushi, yaya mom tagayamun kayi budurwa koh we are happy for you I hope she will be part of Hassan Sudaiz family very soon, Banida wani farinciki sama Dana yan'uwana I love them to the extend of giving my life to them, hugging dinsu nayi nace very soon zan hadaku da ita she's beautiful kuyi following dinta a Instagram handle dinta @Sabriya_xoxo waw we are happy brother....

Pls like, share, and comment more are coming love you all 😍😘😍
Kubiyoni donjin yadda tafiyan Iman zaiyi zuwa gidansu Sabriya, shin iyayen Sabriya zasu amince dashi koh koh akwai wani damuwan.....

BURIN SABRIYA Where stories live. Discover now