12

323 19 9
                                    

Hi guys thanks a lot for liking my book. Amma please idan nayi mistake correct me you know nobody is perfect.😚😚😚

Yau babbar ranace da aka sallamo Anwar daga asibiti sai shirye-shirye ake barinma Mami tana cikin farin cikin sake haduwa da danta cikin koshin lpy bayan wasu Yan kwananaki. Gida sai kamshi yake kowa nata aiki su faridama dake laulayi hanata Mami take Amma hakanan take daurewa tanayi. Saidai banga amrah🤔🤔🤔

Assalamu alaikum! Sassanyar muryar Anwar ta doki kunnensu cikin farin ciki suka tarbeshi tamkar bako, Mami harda hawayen farin ciki. Tare suka shigo da daddy da ma'aruf tareda hajiya Mai jira ko kuma nace Mai sauka daga gado😜. Zaunawa sukayi akan dinning Amma Anwar mostly yakan duba hanyar da zata sadaka da dakin amrah Amma shiru.

Wai son! Kana neman wani abune? Mami tayi tambayar cikin mamakin rashin hakuri irin na Anwar yanxu.

Dan Sosa Kai yayi kafin yace. A'a Mamina mekika gani?

Komaima tagani ai. Fadin ma'aruf cikin dariya Yana masa gwalo.

Nima dae bansan meyake nema ba. Farida tafada cikin xolaya.

Kunga kudaina samin son agaba fah. Daddy yafada

Nima dai wallahi banason. Anwar yafada cikin shagwaba harda want langwabe Kai. Duka akasa dariya Amma banda gwaskar taking. Meera

Kamshintane yadaki hancinsa yadago ya xuba Mata ido. Amrah ce take saukowa daga stairs a hankali. Masha'allah kawai ya furta a zuci. Domin ba karamin kyau tayi cikin straight gown din da takamata gata  da shape masha'allah. Rungumesa tayi tareda furta.

Welcome back Uncle. Sannan taxauna kusa dashi. Shiko shiru yayi kamar wani sakarai. Meerah kamar ta axa ihu tasani tako Ina amrah tafita kyau wlh.

Grandma Uncle ya canxa Koh! Amrah tayi tambaya cikeda shagwaba.

Bansani ba gaki gashi ki tambayesa Mana.

Uncle gaskiya hospital takarbeka kayi fresh sosai. Tafada tana kallonsa.

Kona komane to? Anwar yafada cikin natsuwarsa

Lahhh! Dana mutu Koh gaskiya can't take it. Is just sooo lone....ly? Ta iyar da magana cikin sigar tambaya sakamakon ganin kowa ya tsuramata ido. Da gudu tawuce daki Tana dariya. Kowama dariya tabashi Anwar Kam! Kansa ya Sosa Meera da haushi ya kamata har tsaki tayi Wanda bakowa yajisa ba.

Kaga ayi saurin aurennan she's mad wlh. Mami tafada.

I think that also but inaga mukara Basu 1month saboda sukara sanin Jun.. tun kafin daddy yakarasa Anwar yakatsesa da cewa.

Haba dad! Is too long Ina laifin 2weeks cikin bansanta ba.

Toh marar kunya tashi kaima kabar wajennan. Mami tafada

Anwar yatashi yana Hawa stairs don haushi da kunya suka kamashi lkc guda.

***
Agurguje. Yau takama ranar asabar gidan yacika da shirye shiryen aurensu Anwar da amrah Wanda tunda aka fara bai samu ganinta ba. Kwance yake a dakinsa meerah tashigo tasamesa yayi Nisa cikin tunani.

Gyaran muryar da tayine yakatsesa. Sannu da hutawa. Tafada a takaice.

Yawwa. Yafada Yana kokarin tashi.

Wai mekake tunani haka? Bayan Nanda 2days xaka xama ango. Tana kallon fuskarsa tayi maganar Amma murmushin da yayi ya Bata mamaki da kuma haushi kafin ya amsa Mata.

Hm! Am just thinking about life. Kuma Ina tunanin raba muku gida don gudun tashin hankali. Yafada a nitse iyar gaskiyarsa.

Haba! Uncle Anwar saikace yara? You know am matured saedai idan ita din. Amma ni kamar kanwata nadauketa. Ta daure tafada tana murmushin karfin Hali da cije lips dinta.

Hm! Any way you make it easy for me cox I can't make myself busy Ina shiga gidaje2 like thieve. Yafada Yana daga Mata gira tayi murmushi.

You really are. Cox katafi da zuciyata that's means you are. Tafada tana want karya idanu.

Hancinta yaja cikin xolaya yace. Bakece kiga Dan saurayi handsome ki manne masa ba? Dariya suka shigayi su duka. Nidai nace oh! Tsakanin Mata da miji sai Allah😎🙄

Washer gari gida ya rikice da shirye2 ba kawar farida wajen nuna Jin dadin auren Yar rainonta. Amrah Koh tarasa farin ciki zatayi ko kuka na shiga sabuwar rayuwar da zatayi. Su meerah haka aka xake wajen nuna farin ciki ko dae nace pretending ba.  Yau ranace da xa'ayi bridal shower a gidan ma'aruf. Ba laifi mutane sunxo duk da amrah batada kawaye, Haka duk Wanda yaxo yake komawa da santin kyau na wannan amryar tass! Da ita nidai nace don ma basuga angon ba. Haka aka watse agefe na hango sis hafsat tana faman rawa abunta bikin Yar Tata Yar gaban goshin😜😄😄

A bangaren Anwar kuma xaune yake cikin takura shi amaryarsa kawai yake son gani haka ya tashi da niyar fita a falo kuma meerah ce ke way.

Kedai bari wallahi bokannan aikinsa naja Kinga yanxu yanda yake kula Dani Wanda ada ko kallo ban ishesa ba. Acan bangaren banji Mai akace ba Amma Naga tayi dariya.

Karkiji komai kawas, idan xan kaimasa abinci xansa magani. Yayi daidai da kawowar Anwar a falon. Tass! Meera tasaki wayarta tsoro ya bayyanan kuru kuru a idonta.......

Hi guys am really sorry for the late update yanxu sai ammin uxuri Cox munyi resuming to school. And one more thing please of you saw mistake please correct me.😘😘😘 Love you all and bye

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Oct 22, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

"BURIN ZUCIYATA"Where stories live. Discover now