001

1.2K 42 1
                                    

Zaune yake kan kujeran office dinsa Yana kallon yar' karamar yarinyar da baxata wuce shekara 12 ba tanata baccinta saman jikinsa shikuma sai faman murmushi yake, jiyayi Ana knocking.
Come in. Yafada cike da taqama.
Yan air din gari. Murmushi Anwar yayi yagyarawa amarah kwancinta. Lallai Suraj, katunani kenan? Yayi maganar Yana tamkar bayaso.
Hum kananan tareda amarh kenan. Suraj yapada Yana kallon amrah.
Kasan idan nadaukota school tare muke komawa gida kawae yau wani important Abu yatsaidani hospital dinnan. Kasa2 yake maganar kamar Mai rada.
Kaidai akeji lokacin da yarinyar Nan tagirma taga kamata tsoho tace baxata aureka ba. Dim gaban Anwar yafadi. Kamar baxaiyi magana ba can kuma yace.
Itace "BURIN XUCIYATA" Insha'allah amarah xata tashi da Sona a cikin xuciyarta kamar yadda nake sonta shiyasa koda Ammi xata rasu mallakamin ita tayi.
Toh Allah yasaka. Amma idan Bata so ka ba fa? Suraj yatambaya
Zan barta da ra'ayintane don baxan mata dole ba. Ahm zamu iya tafiya gida ae.
Amarh ta palka a firgice, wayyo Uncle zasu tafi Dani Uncle kasheni xasuyi. Anwar da gudu yaje wajenta tareda daukarta. Oya yi shiru gani baby bana hanaki bacci bakiyi addu'a ba? Cikin karamar muryarta tace.
Sorry Uncle baxan sake ba. Tafada Tana kama kunnenta.
Owk tashi muje gida. Tashi tayi Tana waige2 can tasaki wani ihu tareda shigewa jikinai.
Lafiya my baby, Anwar yayi tambayar cikeda damuwa. Kasa magana tayi can tafashe da kuka. Rikicewa yayi yakara duba abunda tagani girgixa kansa yayi tareda nunawa Suraj wajen. Suraj murmushi yayi yadauki magen da Anwar ya nunamai yafita da ita Yana fadin.
Toh amrah sarkin shagwaba nafitar da magen. Kallonsa tayi.
Thank you Uncle Suraj. Dariyama taso ba Anwar Amma sanin halinta idan yayi dariyar saiya gimtse.
Oya babyna muje Koh? Toh, tace suka tashi suka fita sun nufi parking space inda motar Anwar kenan sukaji Ana kwallamasa Kira. Tsayawa yayi bai juyo ba don sanin wace.
Haba doctor Anwar tafeeda meyasa kakeson wulakantani? Wata kyakkyawar budurwa tafada. Shiga kawai yayi motarsa bai tanka mata ba domin haushi yaja motarsa yabar asibitin. Dukawa tayi cikeda haushi tafara kuka.
Haba Ramlat meyasa kike zubda ajiki akan doctor Anwar tafeeda? Wata black beauty tafada.
Allah yasamin sonsa khairat bansan yaxanyi ba. Takoma fashewa da kuka.
Yanxu dae kitaso muje dolensa ya soki koda baiyi niya ba. Tafada Tana riqo kawar tata suka wuce.
Nidai nace anyya????🤔🤔🤔
      "Asalin labarin Anwar tafeeda"
Anwar tafeeda yakasance da' daya Tak ga Alhaji Muhammad tafeeda shahararren Mai kudi a kaduna. Mahifin Anwar Yana kanwa daya wato hajiya Sauda tafeeda Allah yamata rasuwa mahaifiyar Amrah suna kiranta da Ammi kusan itace taraini Anwar domin a hannunta yataso. Tarasu bayan tahaifi Amarah da sati2 sai Anwar yadaukowa matar Alhaji Muhammad taraineta wato mahaifiyarsa hajiya Aisha wadda suke Kira Mami Allah yasama Anwar son Amrah wadda duk kusan shiya raineta tafi sabawa dashima fiyeda Mami. Amarah ta taso cikin gata kuma Anwar ya shagwabata sosai har biki, meeting. Idan aka gayyacesa tare suke zuwa Kaih har a profiles dinshi na social media bai taba axa pics shi daya babu ita ba har abokanansa nakiransa da baban baby.
     "CIGABAN LABARI"
Bayansu Anwar sun isa gida Mami tafito tareda yiwa amarah hug.
Sannu my granddaughter hope baki wahala ba. Mami tafada dama haka suke cemata itada Abban Anwar. Anwar yahana sukirata yar'su shi a dolensa kishi yake shine suka maidata granddaughter.
Eh granny Ina granpa? Amrah ta tambaya kamar xatayi kuka.
Yana dakinsa Shima yanemiki. Dagudu tahau stairs Tana kwallamasa Kira shiko Anwar dakinsa yanufa fuskarsa babu walwala.
Ah son lafiya. Mami ta kallesa
Murmushin karfin hali yayi yace . Mom gajiyane kawae xan watsa ruwa ne. Itako amrah xaune take da grandpa sai wasa da dariya suke can tace.
Bari naje gurin Uncle yamin wanka.
Dariya Abba yasaki kedai har yanxu Uncle dinnan bai daina Miki wanka ba? Dariya tayi ae grandpa ban girma ba.  Da gudu ta fita Tana xuwa dakin Anwar taxauna kan bed dinsa Tana wasa yafito ko kallonta baiyi ba yafara shafa Mai.
Uncle ni bakamin wankan ba.
Kije wajen Mami taimiki Mana. Yafada Yana saka kaya.
Raurau tayi da idanu tasan laipi taimasa shiyasa yaki yimata wanka. Please Uncle am sorry wallahi napison naka wankan. Kallonta yayi saikuma yace mata.
Oh shiyasa dakika shigo kikatapi wajen grandpa dinki bakiyimin magana ba.🙄🙄🙄
Kuka tasaka Tana bashi hakuri am sorry Uncle Don Allah.
Daukarta yayi. Ok naji muje na hakura Amma daga yau kexaki farawa kanki wanka Don kin girma kuma naxamu Kara kwana tare ba.
Meyasa Uncle? Tayi maganar tareda sakin wasu kwalla.
Kawae dae Kinga yanxu kin girma ko babyna?
Dariya tayi Amrah dason girma ta girgixa Kai.
Good girl. Yafada tareda yimata kiss a goshi.
Uncle yau xamu fita ne?
Shiru yayi can kuma yace eh da dare kishirya kisanya people dress👗dinki xamu tafi birthday party din Anty Safna. Girgixa Kai tayi ta tashi ta fita shikuma yakoma gefe Yana Kara gyara gashin kansa.
Ahinci suka xauna sunaci Yana Bata abaki har wayarsa tafara Kara. Daukarta yayi. Yasakata a handsfree.
Yadae Anwar xakuxo? Wata murya Mai Dadi tafada.
Hum. Kawai yace.
Can kuma bangaren yarinyar tace. Ok karka manta by 10pm xa'a fara please no African time.
Ok. Yafada a takaice sannan ya katse wayar.
     ***
Sanye yake da people din riga Mai ratsin black da wando swagger baki sunyi matukar yima farar fatarsa kyau yadauko agogonsa da shoes dinsa yasa yasauko.
Uncle!!! Amarah tasauko daga saman stairs itama kalan kayan saidai nata doguwar rigace har gwiwa da black wando tayi rolling da black gyale sunyi matukar mata kyau sai karamar jika data rataya black wadda Anwar yasayamata shi adolensa itama big girl ce.
Babyna bana hanaki gudu ba?
Sorry Uncle. Tafada
Ok muje Koh? Anwar yafada tareda riko hannunta suka shiga mota.
Suna Isa hall din hankilin kowa yadawo kansu don ba karamin kyau sukayi ba ga Amrah da shiga Rai.
Anwar! Safna ta kwallamai Kira tareda rungumesa da murna.
Nadauka baxaka xo ba. Safna Tana wani firi da ido. Can kuka Tasha toka don ganin dawa Anwar din yazo.
Amarh sai faman game take da wayarsa ko kallon Safna batayi ba balle tasan hararar datake mata.
Kinga idan baki bari ba Safna xan dauki babyna muwuce. Cikin warning yayimata maganar sanin halinsa yasa tayi shiru. Kawo ma Safna cake akayi tareda kashe wutar wajen Tana hure candles din aka kunna wuta tayanka cake din sai tafara bawa Anwar a baki amsa yayi a hannunta yasa abakinsa sannan yama amrah alama data Buda baki tabuda yasakamata nabakinsa yadauki juice yamikamata Tasha ai ko aka dauki tapi wajen inba kasan Mai birthday ba saika dauka nasune. Safna ko duk ta zukule kuka takeso tasaka Amma ba hali. An watse birthday din kowa yatafi gida.
Nidai nace Safna dama kin hakura don Amrah BURIN ZUCIYARSA CE...
         AM GOING MASU JIRAN HUSNAH INSHALLAH XANYI POSTING NASHI BABU DADEWA PLEASE LIKE AND COMMENT😘😘😘

"BURIN ZUCIYATA"Where stories live. Discover now